← Book details Mafarkin Farida Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 95

Sashe 67

Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 8 min read

Manal Kuwa Ana tafiya da Farida bayan mutane sun watse,Hajiya ma tafiyarta tayi gidan yayanta,Su Annatu ne suka zauna zasu gyara gida zuwa gobe su tafi sun fasa kwana ukun da Suka ambata sabo da irin wulakancin da Hajiya ta musu akan Kai Farida daga Malam yace aje dasu suga inda Farida zata zauna, Manal kuwa Jin jikinta ba Dadi kullum canji take ji sai ta tafi wajen me chemist Salisu Tace Test zaka min na ciki,Salisu yace Bari na turaki wani lab akwai kawata tana da private kije su miki a can,Idan ya wuce Unguwar nan ba inda zanje kasan Ina da aure,Salisu yace ga wajen can Yana facing chemist Dina,Okay Manal ta Furta tare da tafiya wajen,Kudi ta biya tare da Mika musu takardar da Salisu ya bata,Gwajin da ya kamata ayi Mata suka Mata ya tabbatar tana da cikin wata biyu,Result suka Bata,Manal ta koma wajen Salisu tana murna Tace Alhmdllh na tsallake shiga layin juya,Salisu yace na tayaki murna,Manal da Murna ta dawo gidan Malam,Aka ga tana ta murna,Hajiya Sharifa Ce suke Dan Wasa sai Manal ta fada Mata a sirri tace karki fadawa kowa ciki ne Dani wata biyu,Hajiya Sharifa ta rangada Guda kowa yaji Ana tambaya Mene? Tace ance Kar na fada Annatu ce zata Yi miji,Shike Nan zancen ya watsu kowa da abinda zai fada ana murna,Annatu tana jinsu itama taji dadi,Manal guduwa tayi ta buya sabo da kunya,Yazed Yana shigowa Manal ta bashi takardar tare da furta Yaya Ungo karanta ta fice da gudu,Bai San Mene ba ya Bude Yana dubawa Dariya ma ta bashi ganin ta gudu,Takardarta ya jefa Mata a dakin Annatu.

Ahayye suna ta shewa Fuzail yazo da wuri gaisar da su Annatu ya hade cikin kana Nan Kaya farare,bayan sun gaisa Hajiya Sharifa Tace wannan wandon idan fitsari ya Kamaka kafin ka cire ai kayi a wandon,Annatu ta harareta Wai suruki ne ba a Wasa haka zata bashi kunya,Fuzail ko a jikinsa shi badan yaga suna kunya ba Ina yasani shi,Bai ki yayi Hugging Annatu ba ma,Ko Manal Bata ganshi ba har ya tafi shi da Ameer suka Zo.
Sai Yamma likis ya turo Tanko da mota ya dauki Manal Suka Yi Sallama da su Annatu ta musu kyautar atamfofi,Annatu nata kala Uku harda lace da Shadda,Fuzail ma kudi ya Basu sosai sannan yace gobe zai turo Driver ya kaisu har can gida.
Manal Kuwa tana komawa gida Kamar jira ake ta fara amai,Angon Bai Sani ba.

Sai da dare ta shirya cikin kayan kuyanginta ta nufi sashensa Yana jiranta,Kafin ta karasa ta fara Jin Amai ta tsaya can kusa da masu Aiki Mata ta dinga sheko Amai Dan Nikaf din ta dage kadan,an San wannan ta Fuzail ce karuwarsa ce ba Wanda ya Mata Sannu sai gulma ake,tana Gamawa ta jefar da takardarta ta gwajin ciki,Tana shigewa part din Suka dauke suka Bude suna karantawa Suka ga Ansa Halima Musa,PT test positive etc
Ai Baki Suka bude kuyangi direct suka wuce da takarda wajen Jakadiya dama taji zancen,ai itama sai wajen Maimartaba.

Manal Kuwa tana Shiga Yana jikin Kofar yace Oyoyo Oyoyo My Sunshine ta dawo ya dauketa, da sauri Tace sake Ni amai... amai...Abin yazo.... ta fada bedroom toilet ta dinga Amai ,ya bita Yana Mata Sannu,sai data Gama ta wanke bakinta tace sai Amai nakeyi tunda na dawo,Baby naje an min test fa ciki gareni,Ina result din? Manal Tace na jefar musu nasan zasu dauka yau zancen sai wajen sarki,Fuzail yace Nima Bari na kwaso Shokin Hajiya ya shiga kwaso Shoki Yana dorawa a cikin Manal Jariri ake yiwa,Manal tana ta dariya kafin a Kira mu fadar Sarki Bari na goge Duniyata,Saman Bed ya daurata yau ko Kofar ma baza a kulle da Key ba, Kayan jikinta ya rabata da shi kamar mayunwaci Haka yake Binta da Salo,gashi duk ta ciko tayi kiba da kyau skin dinta ta sake laushi,Fuzail yace kin Karo wulakanci Sunshine gyara yau na murnar Samun Baby ne,Ambaby da Ambaby zasu gaisa,Manal tana nishin Dadi tana lumshe Ido ta tare da Kama Boobs dinta ta sa Mai Daya a Baki ta jawo hannunsa ta daura a saman dayan tace start,Fuzail yace sai kace Driver ,kayi sauri kasan I miss you alot,Fuzail yaci gaba da sarrafata tana tayashi suna Jin Dadi, ta Zama wet sosai Manal ta Furta dawo Nan ta cika makil,Fuzail yace sai na fara bumdumar wankana tukun,ya samu Yana Shiga Suka gigice gaba Daya da sambatu suna kukan Dadi,Manal ce take Control idan tace...da sauri ya Kara wuta Tace Slowly....yeah...duk abinda tace Haka ake Mata tana ta bada salo shi Kam Fuzail Ras da shi wannan Yana birgeshi shi yasa yake Kara kaunarta ta daina kunya tuni,ta fishi ma rashin kunyar yanzu...

Labari Yana zuwa Ran sarki ya baci hankalinsa ya tashi,Ummi aka Kira Masa ya jefa Mata Result ta duba tare da tambaya wace wannan? Karuwar danki ce da take zuwa da shigar Kuyangi gashi an kamata ciki gareta Kuma nasa ne,Hannu Ummi ta daura a ka Tace da gaske? Tsaki Sarki ya ja yace wallahi idan nayi Bincike ya tabbata bazan raga Masa ba,Ummi ta fice da sauri ta nufi sashen Fuzail sama ta haura da sauri,Cak ta tsaya Jin irin uban nishin da take ji ta San ko na mene,Kasa Bude kofar tayi Hawaye ya Shiga sintiri a kumatun Ummi tace ni na jawo da na barshi da matarsa watakil Yana Sonta gashi Nan na jawa kaina na shiga Uku ya zanyi ta juya kasa tana Hawaye a palon ta zauna tana jira taga ko uban wace.
Bangaren su Fuzail Kuwa sai da suka Gama Jin Dadi su sannan Suka Yi wanka Manal ta maida kayan kuyanginta Tace Bari naje na kawo Mana abinci,a Nan Zaki kwana amma? Dama taya Zan kasa kwana,Daga shi sai gajeren wando ya dakko Manal kamar jaririya ta Sha Nikaf suka fito suna dariya kasa kasa,ba shiri ya sauke Manal ganin Ummi tana faman sheka kuka,Manal tana gani ta fece da gudu ta fice a part din,Ummi tace wallahi ko ke wace sai kin ci Ubanki Zan Kamaki ne.

Fuzail ya zauna a gefen Ummi Yana tambaya lafiya kike kuka Ummi? Fuzail wace wannan? ance kayiwa Kuyanga ciki wallahi Maimartaba yace sai ya daureka Matukar da gaske ne,Ni gashi na gani da idona,Me yasa ka Zama makaryaci Fuzail? ba gwara kaje wajen matarka ba,Fuzail yace ya zanyi Ummi ai laifinki ne Namiji kamata ki hanani kula matata ta sunna,ko bana sonta ai tunda na aureta ya kamata na Bata hakkinta,Amma kin hanani kin zuba Cid kullum kina wajena dan Kar na kulata,Ni Kuma gaskiya bazan iya rike sha'awata ba shi yasa na nemawa kaina mafita na kawo tsohuwar budurwata kullum tana zuwa tana tayani kwana, Kuma wallahi bazan fasa ba na shiga Harkar kenan har abada bazan iya dainawa ba,duk laifinki ne Ummi,Dama kana son matarka kenan? Kin taba ganin Mutum ya auri mace da kudinsa idan baya sonta,bana son abata Zan aureta,Kawai karya na muku,Ummi ta Bude Baki da mamaki tace karya ta biyu kenan Fuzail,Yace suna Nan da yawa karairayin ma,ai Matukar Iyaye zasu dinga tsanani ga Yara to Kuwa zasu hadu da Karya tunda mutum zaiji tsoron fadar gaskiya yasan me zai je ya zo,Sabo da Haka Halima tsohuwar budurwata ce Yar Nan kasar ce tare Mukayi karatu a turai baza Kuma ta fasa zuwa ba,tunda Baku kaunar Manal verysoon zamu rabu tunda kunce Basu da kudi ai duk laifinki ne Ummi,gashi Nan kin jawo na fada Harkar banza,tun a turai banyi ba sai a Nan.

Ummi hawayenta ta goge tare da dafa kafadar Fuzail tace Dan Allah Son karka saki Manal ka koma wajenta Ni na yarda gwara ita da ka kula wata banza wacce ba matarka ba,idan wata ma zaka auro ka auro ko Nawa ne yafi da ace kana Neman Mata,ga mutuncinka ya zube wajen Yan aikin gidan Nan Iyaye da Yan uwa Haba Fuzail kayiwa kanka fada Mana,Fuzail ya Bata Rai yace Nifa komai za ayi sai Halima Musa Kuma ba aurenta zanyi ba,Tunda bakwa kaunar Manal shike Nan na hakura,Ummi Tace ai tana da kirki,Yarinya ce me Hakuri ba ruwanta tun farko dama tana Dan birgeni Shedan ne,Fuzail yace daga baya kenan ya kyale Ummi ma gaba Daya ya shiga latsa wayarsa.

Manal Kuwa part dinta ta faki Idon Yan Aiki ta koma tare da canja Kaya tasa aka kawo Mata abinci tana cikin ci sai ga Ummi ta shigo da Sallama harda fara'arta yau,Manal da sauri ta zube a kasa tare da gaishe da Ummi,Da sauri Ummi ta amsa tare da cewa ya School? Alhmdllh,ki dage sosai da karatu abinda Baki Gane ba kije wajen Fuzail mijinki ya dinga koya Miki,ki saki jikinki Nan gidan mijinki ne ki zauna ki kula da mijinki sosai,Manal ta kalli Ummi a ranta Tace wuya ce wallahi,a fili tace Ummi Naga ke kika ce Kar na shiga part dinsa karma na kulashi duk Yan gidan Nan Hajiya Babba ce Kawai sai mazan sune suke Dan kallo na ma, rike Hannun Manal Ummi tayi Tace Manal ki yafe min na Miki laifi kiyi Hakuri,Manal tace ba komai ya wuce Ummi,Dan Allah Alfarma nake Nema a wajenki Manal ki manta da wani ba a kaunarki a gidan Nan,aurenki akayi zaman mijinki kike Yi bana wani ba,Haba yanzu sai ki biye Mana kina son mijinki akan wasu sai ki fasa kulashi ai Allah ya hana,Ki ja Hankalin mijinki Kar wata ta kwace Miki shi kinji,Manal tace nima ai ba damuwa nayi da shi ba ko Mata hudu zai Karo ba ruwana.
Chapter 67 · 0% Book details