Sashe 87
Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 7 min read
A ranar da dare su Belloti Suka zo da Amarya mutum hudu Kawai Yan rakiya Mata sai maza Uku ciki harda Belloti aka bi flight,Farida sai murna takeyi Sahibinta zaizo wani wanka ta canja na musamman Manal tana kallonta tana ta faman cakarewa,Farida ta dauki waya tana Hello sweetheart Kun iso Masha Allah Alhmdllh sai Kun karaso gidan hope cucumber ta tana Nan lafiya ko? Belloti yace kin ganta Nan tunda taji ta kusa zuwa wajenki ta Mike tsaye har karewa Driver glass din gani takeyi,anyi anyi ta zauna ko ta kwanta Taki,ba Farida ba har Manal sai da dariya ta kasheta,Tanko Yana motar domin shi ya dakko wasu daga Airport,Tanko yace na fa ganeka karka Raina min hankali,Dariya sukayi tare da tafawa Tanko yace harkar Nan tayi nafi so Kawai inji na tsunduma cikin tafki Ina facaka,Yan Mata suna Bayan mota Basu ji me suke cewa ba sabo da kasa kasa suke maganar,wata a ciki ta kafa musu Ido ta Mudubi Tanko yayi maganinta ta hanyar kashe Mata Ido daya tare da dage girarsa Daya har sau Uku a jere,ba shiri Budurwa ta dauke Idonta da sauri
Yana zuwa Farida tace Manal karki ce da Bello aka zo garin Nan Kawai na tafi gidan Shukrah karki sake naji kince yazo yawwa kin San su Hajiya Sharifa ba mutunci ta sani ba,Manal tace aci Dadi lafiya,Farida ta yafa Mayafi tana kamshi tayi waje,Yan Mata suna shigowa gidan Malam sabo da Nan za a fara Kai Amarya gobe Kuma sai a kaita gidan mijinta.
Farida ta shige mota Suka gaisa da Tanko ya kaisu Hotel abinsu ya tafi Suka shige room dinsu,Belloti a haukace yake yin komai yanda yake murza Farida kowa yasan yayi missing dinta daga bisani yace bani Injin Trailer yanzu,anjima sai a bani na roka, sauri Baby karbi cucumber,Farida ma ta zauce tace bani wuta My Heart wuta sosai zaka sai ka kure malejin inji.
Yazed Kuma ya Gama sa rai yau za a Kai Masa Amarya gidansa sai yaji ance a gidansu zata kwana sai gobe,Takaici ya kamashi yace Mata sun fiye bidia wallahi a bani matata baza a bani ba sai kace su Suka bani kudin auren,in Auri abata da gumina Azo a fini iko da ita,Abokansa suna ta Masa dariya ya Mike ya shiga gidansu,Hajiya Sharifa itace me daukan rainin su shi yasa ya nemeta yace Aunty,Tace mene? Tana wanke cup Yazed yace mu Dan saka labile Mana muje tace Suka Yi wajen Kofar gida Tace ba kowa a Nan fada min.
Amaryar Mana danginta suna ta bugo min waya Wai suji ko an kaita dakinta lafiya Ni dai nace su jira ba a kaita ba bare nace an kaita lafiya,au duk garin Nan da Suka zo ba lafiya Suka zo ba sai an kaita dakinta sannan Suka iso lafiya? Yazed yace ae Mana ai Ni dai bazan musu karya ba gaskiya nace sun Isa lafiya Bayan ba a Kai amarya ba,kuje a kaita sai na fada musu gaskiya ga motoci Zan kawo,Zanci Ubanka Yazed ya zaka Raina Mana hankali duk abinda ake baka gani,Yazed ya kumbura suntum yace me kuka iya Banda girki gudunmuwar Taku da kuka hada Nawa kuka kawo dari biyu biyu fa kuka Tara kuka bani dubu Uku, sai da na auri abata da kudi na a rike min Mata,wallahi sai na fadawa uwarka zaka sani baza a kaita yau ba din kazo ka dauketa ka tafi,a bani ita Mana a gani idan ban tafi da ita ba,Tsaki taja tayi tafiyarta abinta wajen Amare Wanda daki Guda aka ware musu ga abinci lafiyayye a sauke su da Shi ga kaji.
Yazed Bai hakura ba ya koma dakinsa yasa Falaqi ya Kira Masa Amarya a sirri,Raheela ansha gyara ga lalle na ubansu,suturar ta manya ta gaske wani dark Blue and black material,Falaqi ne ya nuna Mata dakin,ta shiga da Sallama,murmushinsa me tsada ya sakar mata,Fuska ta Bata Kamar Bata sanshi ba Itama Haka ta nuna Masa,tana Shan kamshi Tace gani fa sauri nakeyi,,Yazed ya kalli Yar farar magensa dake cin abinci a gefensa yace dama mageta ce Tace a gaishe ki,Raheela taji sabon rainin hankali a ranta tace Zan Rama ne Bari tukun Ina Nan da Kai.
Juyawa tayi tare da tafiyarta tana girgiza jiki Yazed sai ya sake rudewa ya fada saman bed din tare da runtse Ido ya shafa cucumber dinsa tare da furta ban San me yasa ba idan kika ga wifey ba kike Haka Haba mana sai kin jawo min raini.
Manal da Sassafe su Hajiya Babba Suka zo tare da tattara komai nata Suka tafi da ita Fuzail yaje ya zuga su Dan Kar a tafi Masa da Mata Kauye,Annatu tace ai Kuwa sai dai Hajiya Sharifa taje ta zauna tare da Manal ta kula da ita sosai tunda mijinta baya Nan ya tafi cirani sai Nan da wata biyu zai dawo,Hajiya Sharifa sai murna zata zauna a gidan hutu ta bisu Suka tafi abinsu, Farida Kuwa an rasa inda ta tafi babu Neman da ba a Yi Mata ba.
Washe gari da wuri Yan kawo Amarya Suka koma Kano Banda belloti Yana tare da sahubarsa, Zuwa Yamma likis aka dauki Raheela Amarya sai gidan mijinta sabon gida me shegen kyau gidan Dan gayu uban iyayi ai Kuwa kowa yaga tsaruwar gidan,gashi an Mata Kaya na Alfarma,Iyayenta sun kashe kudi sosai,Bayan kowa ya watse Ango ya dau sabon wanka cikin wani yard,kamar a sace shi Haka ya Zama,Gidansa ya shigo harda kulle ko Ina na ciki,Ga ledojinsa a hannu....
AsmaBaffa
[1/1, 10:25 PM] Sis Asma: 🧭🧭 MAFARKIN FARIDA🧭🧭
DEDICATED TO DUNIYATA AAMNA FANS GP
116-120
Official
By
AsmaBaffa
Page naku ne
Nana Mahmud
Yar Abba
Maryam
Cwt Fauxah
Balki Yabo
Hadiza A Mamu
Kofar room dinta ya karasa da Niyyar budewa Yana Murda Handle yaji ta Gam a kulle, knocking ya Shiga yi amma Shuru Bata Bude ba,tsayawa yayi har tsawon minti biyu sannan ya sake kwankwasawa tare da Sallama ta ciki yaji ta amsa Masa sallamar Yana tunanin zata bude amma shuru,sunanta ya Kira Raheela....lafiya what's going on? Common open the door, bazan Bude ba yaji ta Furta,why? Sabo da Haka nake so, Alright Bude ki karbi abincin to,sai in baza ka shigo min room ba,Murmushi yayi tare da furta yeah bude ki karba,Sai lokacin ta bude numfashinsa ne ya dauke ganinta sanye cikin wani guntun wando na bacci da Yar rigarsa Rainbow color, tun daga sama zuwa kasa yake Kare Mata kallo Kamar zai cinyeta,hankalinsa Baya jikinsa yaga Cinyoyi da kirji masu girma ga hips,Hannu tasa tare da kwace ledojin ta Bude ta dauki abinda zata iya ci ta bashi ledarsa tace gashi,Sai lokacin ya dawo Hayyacinsa ta maida kofarta tare da kullewa abinta,Bedroom dinsa ya wuce Yana Shiga ya fada saman bed dinsa tare da lumshe idanuwa ya dafe Kansa yace mutum da matarsa baza a Bude Masa kofa ba,Ina sonta fa na aureta Amma sai yanga take min,me take so? Ni me nayi Mata ne Wai? Kamar Bata so na ta aureni,Mikewa yayi ya sheko wanka tare da Gabatar da Nafeela Bai iya cin komai ba hankalinsa da tunaninsa Yana Kan Amarya Haka ya kwanta.
Kasa bacci yayi haka itama bangaren Raheela Bayan ta Gama cin abinta bakinta ta wanke ta kwanta sai ta kasa bacci tana faman tunanin Angon nata irin yanda take sonsa da yawa abin har tsoro yake bata.
Yazed Kuwa kasa hakura yayi ya jawo wayarsa tare da tura Mata message Kamar Haka
Wifey ko kinyi bacci?
Wayarta taji karar shigowar message ta saki murmushin Jin Dadi sannan ta Masa reply da
No...kallo nake Yi.
Murmushi ya saki tare da cewa Yanzu ko Hira baza ki Bari muyi ba first night Guda?
yeah ta bashi amsa kawai,Ya tura Mata Alright na kiraki a waya?
Idan kana so ba Tace,ai Kuwa sai ga kiransa kirrrrrrr......sai da ta tsinke ya sake Kira sannan ta dauka tare da lankwashe Murya Tace Hello, wani Dadi yaji yace kinci abincin? tace ae,Good Girl inji mage ta tace,Dariya ya Bawa Raheela Wai bashi yace ba mage ce ma,Bari muyi Video call ki ganta dazu aka kawo min abata gidan Nan,Raheela Tace okay,Video call ya Kira tare da hasko Mata magen tana cin nama kusa da kafarsa a kasa,Raheela tace na ganta bata muyi magana sai na Mata godiyar yabona da tayi abinci take ci Baki gani ba,Raheela tana sani Tace wash....da sauri yace lafiya? tace ulcer ta ce ta tashi kirjina ciwo yake under ma ribs cage,Sannu tana yatsina Fuska ta Danna Breast dinta tana wani Nishi Kamar suna sex Wai duk cuta ce,Yazed Zaucewa yayi gaba Daya ya rasa inda zai saka Kansa yace ki Bude kofar Nan nazo na duba ki,Raheela tace no Zan Sha magani yanzu,Ana ganin nipples dinta ta rigar,Kamar zaiyi hauka Haka yaji wannan dalilin yasa ya kashe wayar tare da balbale yar magensa da masifa ai duk kece Kika jawo min dalla fita ya Fisgi mage tare da Bude kofarsa ya wulullukota waje ya banke kofa Yana masifa,yace na rasa me Wifey take so na mata,Ni Wai me nayi Mata ta tsaneni Haka?
Ita kanta Raheela sai ya Bata tausayi ta dinga dariya sannan tayi Addua ta kwanta bacci me dadi yayi gaba da ita,shi Kuwa da kyar ya iya rumtsawa ranar.