Sashe 74
Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 8 min read
Manal kanta ta dafe tace Wayyo na Shiga Uku Ni na kalli Belloti? Karya ai Zan Miki har cewa kika Yi Yana Jin Dadi Baki kalle shi ba ta ya kika San Yana Jin Dadi? Kun wani jero tare kin San Allah ba Maganar Wasa last warning nake Miki idan ya wuce gaisuwa bana son wata Hira tsakaninku idan Kika sake duk abinda na Miki karki ji haushi,har Yana wani cewa kunci Gyada tare da su Lawi kina yaye Masa hakora wani zan dawo ai ka fada musu, ki koma Ina to wlh kin jawa kanki sai kin shekara baki dawo kauyen Nan ba na fada Miki Kar ma ki sake ce min Zaki je ganin Annatu,Manal Tace to naji ayi Hakuri bazan sake ba Sarkin Mita,nine ma me mitar?Wasa fa nayi maka,Tsaki Yaja ya Mike sanye da Jallabiyarsa ruwan toka zai fita Ina zaka je Kuma? Bai kulata ba ya fice,Saman bed ta haura tare da kwanciya ta shige Blanket sai gashi ya dawo an biyoshi da Abinci lafiyayye a tire,Dakin ya sawa key yace da Manal sai ki sakko kici abinci, idan kunga an damu da ku sai ku tsiri yiwa mutum Iskanci,ance kuyi Abu baza kuyi ba shi yasa maza ke Baku wahala,Manal tayi Shuru dai ta sakko tazo ta duba abincin duka Tace chips zan ci da tea Ni Kuma gashi Naga babu tea din,tun a Muna mota farkon tahowar mu kika dameni ke plantain Zaki ci nasa an kawo Miki da chips kince da Tea Ni bazan iya sake wahalar magana ba,Manal Tace shike Nan zanci haka tasan Idan ta sake magana yanda yake Jin haushinta sai suyi fada again shi yasa taci abinta Haka ta Sha lemo ta wanke bakinta ta kwanta ta barshi Yana ta waya da mutanensa na kasar waje akan business dinsu.
Yana waya hankalinsa Yana Kan Manal dake Shirin Bacci ta rufe Ido yace Cassava din fa ko kin fasa, Dariya tayi tace kazo ka min wani fadan yanda kake Jin haushi na yau, Palo ya fito Yana Wayar a zaune saman kujera Yana kallon wasu wakokin Hausa wata Chanel tana sawa kala kala, Manal jin kidan ta fito palon da lemonta a Hannu tana sha tana rawa
Steps takeyi kala kala tana gani a school friends nasu suna yi tana bin kidan harda Karo Volume,Fuzail Yana waya yace Babyna fa,Manal Tace ba abinda zaiyi Exercise nake masa,ya sake cewa Babyna fa Sunshine karki min asara bakya Jin magana kin fiye rigima idan an toshe Nan ki bula can,Cinyarsa ta koma ta zauna Tace Yaron Nan Yana takurawa rayuwata Allah,Zama tayi a Cinyarsa suna facing juna Yana waya tana tabe tabe a Fuskarsa duk ta hanashi Wayar ma,ta jawo gemu,ta shafa saje,ta koma gashin Kansa ta warwatsa shi,Hannu biyu tasa ta tallafe Fuskarsa ta matseta da Hannu biyu,ta lankwaso Kansa kasa tsaya na maka kitso Yana ta wayarsa cikin Harshen turanci.
Mikewa tayi ta koma ta bayansa ta tsaya tana Masa kitso sai da ta gaji da murde murdenta ta dawo ta sake Zama a cinyarsa Daya kunnen da Wayar Bata jiki ta samu tana ta Masa Wasa da harshenta a ciki tana hura Masa Iska ciki,Zaki sa na kasa Wayar Nan ki Bari na Gama Kinga Cassava ta fara canja yanayi,Murmushi tayi Yana waya tana lashe Masa fuska wuri wuri take bi tana ta iya shegenta da sauri ya karasa Wayar tare da kashe kayan kallon da haske,Suka wuce Bedroom.
Belloti tunda ya dawo ake ta labarin a Kauye Ana zuwa ganinsa yanda ya goge,Haka Farida ta Sha kallo ana cewa Belloti wata Yar gayu ya auro,Baban Belloti ganin Farida yanda take faranta musu Yana Sonta sosai,komai sai yace a kaiwa Farida,Haka Belloti sai abinda Farida take so shi take ci Yana kula da ita ganin Haka sai Dangin Belloti Mata da wasu Maza tare da Goggo Suka tsani Farida sabo da tunaninsu ta mallake musu yaro ita ke cinye Masa dukiya Bayan Basu San tuni kudin Belloti ya Kare ba kudin da Uche ya Basu da Manal shi Farida take bayarwa Yana musu cefane da komai Kuma da su Yan gidan ake cin komai tunda a tukunyar gidan suke karbar abinci.
Wasa Wasa Farida tun abin Bai dameta ba har ya fara damunta komai sai suzo suce Belloti ya Siya musu sai da Dan kudin ya Kare kaf Basu da ko sisi,ga Hajiya tana ta bugo waya Bata da ko sisi a taimaka Mata,Belloti sai cikin abokansa na Birni yayiwa waya ya roke su daya su tura Masa 5k a accnt din Hajiya,Nan take wani ya tura kudin shike Nan aka huta.
Goggo da kannen Belloti sai Suka daina Aiki ko Daya gaba Daya Farida Suka turawa aikin gidan,da Sassafe har Koko ita ke damawa,Haka shara da wanke wanke da girki duk ita keyi sai idan Belloti Yana gida zai tayata suyi ko Watarana ya hanata yi,Ana Haka masara da dawa Suka Kare aka kawo Wai sai dai su daka da kansu a turmi,Farida sissika ta samu,Da Sassafe Bayan ta Gama duk wani aikin gidan tana Dan hutawa,Belloti Yana dakin suna hira,Goggo ta shigo tace to ishashiya ke ga Yar birni ko kula Miji Kika iya sai ki fito ayi sissika da ke,Belloti yace Haba Goggo Wai duk abinda take muku bakwa gani duk Kun jawo tayi duhu ta rame Bata da hutu,har wanki da guga take muku fa,Baffa ne Kawai ke kaunarta a gidan Nan Dan tazo ta gaisar da ku Bai kamata ba , Goggo da bala'i Tace rufe min baki idan Kai ta shanyeka mu Bata shanye mu ba,gaba Daya ka tare gindinta sannan in zauna in girka tana zaune gansansan Mene amfanin Suruka,mu a Nan Suruka hutawa take Kai ka sani Indai danmu yayi aure Dole Babar Miji da Yan Uwansa su huta.
Farida ta gaji sosai kullum Aiki kamar jaka Bata da hutu gashi Bata Saba ba abin duk sai ya dameta ga masifa da hantara kullum,kannen Belloti suyi Mata rashin kunya su zageta amma duk masifa da Rashin kunyar Farida sabo da tana son Belloti Bata so ransa ya baci sai ta hakura duk wani cin Kashi Haka ake Mata shi a gidan Bata iya magana bare ta rama sabo da duk Wanda ya shafi Belloti kaunarsa takeyi a duniya.
Belloti Kamar yayi kuka Yana kallo Farida ta fita aka zuba Mata surfen Gero a turmi akace ke surfa wannan kunu za ayi mu Kuma ma daka dawa,Farida ta dauki jibgegiyar tabarya ta fara surfe da kyau,Goggo da bala'i Tace idan Zaki saki jiki ma kiyi aiki kiyi Nan Kauye ce da lafiyar mu muke ci,Farida ta fara surfe ta barke da kuka Hannunta ya fara kanta.
Kannen Belloti suna tabe Baki suna Dariya,Hakan yasa Belloti yaje ya kaiwa Baffansa Kara, ai Kuwa su Goggo sun Sha fada Amma Basu yarda ba ko a jikinsu suka ci gaba da kuntatawa Farida,hakan yasa Belloti ya matsa shi shanunsa zai siyar da gonarsa zaije ya Kara jali a birni sabo da su Basu San Belloti baida ko sisi a kasa ba,tunaninsu kudi ne da shi Farida ke karbewa,Baffa yace Sam Belloti Bai Isa ya siyar da Ko tsinke ba,Wasa Wasa har Farida ta kwashe sati Uku a Kauye duk da tana shafa Mai me kyau Bata wani dauki haske ba sabo da wahala da cima marar kyau, ko shayi idan zata Sha sai dai Belloti ya siyo Mata a boye sabo da kayan shayin Daya siyo Mata a birni Yan gidan sun daka musu wawa ba komai.
Wahala tayiwa Farida yawa idan tana so ta rage damuwa sai ta tafi wajen Annatu acan take cin me dadi,ganin Haka yasa Goggo ta fara bala'i ta hanata fita ko Ina a garin,tunanin duniya yayiwa Farida yawa,ta zauna tayi kuka taci kuka bazai irgu ba,Dana sani da nadama ta lullubeta kullum sai ta tuna samarinta na birni da tayi ta wulakantasu da Kuma halinta na banza da ta dinga Yi,da iyayenta da Bata yiwa biyayya ba gashi yanzu tana yiwa wasu biyayyar dole wacce ba Sannu babu na gode,Nadama ta Zowa Farida musamman da taji Rumaisa Fahad zata aura su chale Uk,Ga Shukrah ma Ashe wannan data wulakanta custome ne Bata sani ba, gata a Nan a Kauye soyayyar wani tana wahalar da ita,duk soyayyace ta jawo Mata ta hakura da halin da take ciki.
Daki Farida ta koma ta fashe da kuka a Haka Belloti yazo ya isketa,Tausayinta ya Kama shi Yace Mene ya faru? Farida tana shesheka Tace Dan Allah ka maida Ni gidan mu please,ko mu fadawa Manal halin da muke ciki su kawo Mana agaji mu bar kauyen Nan wallahi na tabbata har gidan Zama zasu bamu,ko mu fadawa Malam ko Yaya Yazed,Dan Allah ka dauke ni daga garin nan,Farida tana ta sharbar kuka gaba Daya nishinta da walwalarta ta gudu a kauyen shi kanshi Belloti Bai Jin dadin hakan gaba daya,gashi har sun kwashe wata guda.
Hawayenta ya goge Mata yace Inshaallah baza mu sake sati ba a garin Nan ba ko da kudi ko babu,Haka Belloti ya nemi Lawi Suka Yi shawara Kawai a siyar da gonar a boye a bar shanun,ai Kuwa Baffa Bai Sani ba suka siyar Belloti ya hada dubu dari biyu da Hamsim cas a account dinsa.
Sai bayan ya siyar sannan ya sanarwa Baffansa,Baffa ya dinga Fada yace tunda ka siyar mene sai ku tafi ka Kara jarin Allah Sanya Albarka,Su Goggo suka dinga bakin ciki Belloti Wai bazai tafi ba sai dai ya zauna gaba Daya a garin,Belloti kuwa Suka hada nasu ya nasu,ranar Farida Allah sarki sabo da Murna ko bacci bata iya Yi ba,Da Asuba tana yin Sallah tayi wanka ta shirya sannan ta tashi Mijin Bata Dake kwasar bacci,shima Haka yayi Sallah ya shirya,Lawi da wuri ya Kira musu me Golf din da Suka saita da shi zai kaisu,suka tattara kayansu kaf Suka musu Sallama Goggo sai cika take tana batsewa,Lawi a sirri yace ga number din me gidan da zai Baku hayar Yana jiranku yace ba a state din Nan yake ba sabo da ku yazo.