Sashe 76
Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 8 min read
Knocking ya Mata tace waye? Ki bude,Jin Muryarsa ce ta Bude tana cewa Oyoyo Ambaby,kallo ya bita da shi yanda tayi wani kyau na musamman sanye take da wata English gown iyakarta cinya me sililin Hannu marar nauyi,kunya taji yanda yake Binta da mayen kallo yace Zo ki balla min azumin yanzu ya jawota jikinsa,Manal tace sai da ka Gama Shan ruwan karka shigo Dan Allah ka koma ka siyo min kifi shi nake so naci anjima,tunda sai anjima sai muje muci a can ko? Alright ta furta tana Jin kunya yanda yake binta da kallo tace Mene ne kake kallona Haka? Kinyi kyau ne da yawa kayan sun Miki kyau sosai juya na gani,Juyawa tayi tana murmushi yaga Hips sosai da sosai Wow.....ya furta,Manal harda cewa Wayyo Rika min shi Kar ya fado....Fuzail ya fara Dariya tare da cewa kin lalace da yawa Sunshine,ai Kaine ka lalatani kasan mu irinmu Yan Kauye idan Muka tashi Bamu iya lalacewa ba,tunda a gabana kika lalace ai shike nan Haka ake so,dama abinda nake so kenan cewar Fuzail,Daukanta yayi tace me kaci? Fresh Milk Kawai sai mun fita zanci abinci,wanka ya shiga yayi ya fito yaje Sallar Isha ya dawo Yana dawowa Manal ta cakare cikin Wata doguwar rigar atamfa me aljihu da kwala,tayi kyau Yar dagwas fuskarta ta fito a babbar yarinya,Fuzail Kuwa wani danyen yardi ya saka ruwan kasa sun zuba kyau,Hannunta ya rike suka fito,wata dalleliyar motarsa Dake ajiye a Hotel din Baka Suka Shiga shike driving da Kansa Suka je yawon shakatawarsu Suka dawo,Suna shigowa bedroom kafin ya karasa sa key a Kofar sun Fara kissing din juna,Fuzail kwana biyu baiyi komai ba Manal Bata da lafiya shi yasa ya Dan barta,jikinsu rawa yake Kamar me,Kissing juna suke Kamar zasu cinye junansu,Ledojin Dake hannun Manal ta saki a kasa tare da sakalo hannayenta ta wuyan Angonta suna tsotsar juna,makalkaleshi tayi tana manne shi Kamar sun zauce,tun a palon Suka Fara raba kansu da kayan jikinsu har zuwa Bedroom,light ya kashe Kawai Manal muryarta tana rawa tace ka Sha min tana daura hannayensa a kirjinsa,tana nishin Dadi tace yau Style goma zamuyi Kuma bana son Wasa Kawai karka tsaya kana min surutu....duk da baya hayyacinsa sai da yayi dariya.
Su Falaqi sai Murna sukeyi Malam ya yarda an canja musu sunaye Falaqi ya koma Suhail,Masatura ta koma Arfat,Sa'iha ta koma Suhailat,Alhaqatu ta koma Raudah,Har a school an canja musu suna yanzu duk Wanda ya kirasu da sunansu na Baya basa yarda su amsa ma bare dole ka kirasu da sabon suna.
Hajiya Kuwa haukacewa tayi Jin Malam ya manta da ita har Yana neman auren wata bazawara,Hajiya harda kuka tana nadamar halayenta,Hakan yasa ta shiga Kiran Malam a waya Amma yaki dagawa kunyarta ta danne tazo har gida tana kuka tana Bawa Malam Hakuri,duk ta rame ta lalace,Su Arfat (Masatura) sai Malam suke bawa Hakuri Amma Malam yaki yarda,Har Farida sai data Kira waya tana rokonsa Dan Allah Malam ka yafe Mana abinda Muka maka,Malam Yayi mamakin canjawar Farida,ba karamin farin ciki ya shiga ba lallai aure Rahma ne Wai Farida ke bada Hakuri,Bai Gama mamaki ba sai da yaji tace ya Nema Mata Yafiya wajen Yaya Yazed,Malam sabo da Haka yace ya yafe musu Kuma zai dawo da Hajiya Amma sai ta tabbatar ta daina kazanta sannan Kuma dole sai ya Kara aurensa,Farida a hakan ma godiya Suka Yi.
Kudin da Fuzail ya bawa Farida da shi Suka zuba Furniture a gidan masu kyau Yan kasar Mu Nigeria amma Kalar na yan gayu,sannan Belloti ya fara aikinsa a gidan Mai,Yana ta kwazo ga rikon Amana ba zalunci, Yana samun kudi sai abinda Farida take so, Sai lokacin Farida ta fara Kiran Kawayenta su Walida tana damunsu da yaushe zasu Zo ne? Sunce zasu samu time suzo,an turo Mata ankon Rumaisa da Shukrah,tuni Belloti ya siyo Mata aka Kai dinki wajen Hadadden tela,Belloti kuwa tunda ya fara samun kudi kusan kullum sabon Kaya yake sakawa Yan daidai karfinsa yake siya kananan Kaya da manyan kaya,Haka Farida komai ya gani idan ya Masa sai ya siyo mata.
Belloti Yana Office a gidan Mai wata Igbo Tasha kananan Kaya sun Mata kyau wata Yar gayu da ita ta Parker rantsatsiyar motarta zata Sha Mai Belloti ya hangota yaga kayan sun Masa kyau,Fitowa Belloti yayi har wajenta da Dan turancinsa ya tambayeta Dan Allah Ina kika siyi kayan Nan? Murmushi tayi tace ai a sabon Gari ta siya Botique din kanwarta ta bashi address din wajen,Belloti sai yaje can ya siyowa Faridansa harda wasu kalolin Yana komawa gida da su ya shiga 8pm,ya Iske Farcy Tasha gayu cikin wani Bumshort da wata Riga me sililin Hannu red and black,gashiin Nan yasha gyara,tayi wani fresh,kowa ya kalli Farida yasan tana Jin Dadi Yanzu tayi wani kyau,Belloti a gabanta ya tsaya tare da rike Haba ya Kura Mata idanuwa ya tsaya kamar gunki,Dariya ya Bawa Farida tace Baby Mene Haka Kamar gunki,Bai kulata ba yaci gaba da Kallonsa Kuma Bai motsa ba,gida yasha gyara sai kamshi yake ta ko Ina,Farida Ana kallo a wata plasma tv Yar katuwa Haka,mikewa tayi tace Bari na kawo maka ruwa,Belloti ya washe Baki yabi Farida da kallo.
Farida tana farin ciki cikin Jin Dadi ta birge mijinta ta fara tafiya ta Jan hankali tana wani girgiza jiki,Belloti har ta kawo Masa lafiyayyen zobo me sanyi Bai Sani ba sai data ce Baby....kinyi kyau Me Injin Roka,ya karba tare da furta thanks Yana Sha a wani glass cup,sai da ya sanyaya makoshinsa sannan Farida ta jashi daki tace muje ayi wanka,Belloti ya rungumeta yace sauri zanyi yunwa nake ji,Farida tace ga girki can me shegen Dadi na maka abinda kafi so shi na maka,tayashi tayi ya cire kayansa sannan ya Shiga wanka Tace nazo na tayaka? No karki Bata min kwalliyar Mana yanzu Zan fito.
Ko da Belloti ya fara wanka gaba Daya hankalinsa Yana Kan Faridansa.
Tunda Belloti ya fara samun kudi yake turawa Iyayensa kudi Wanda zasu siyi kayan abinci,sai haushin Farida suke ji sun San tana can tana karbewa Belloti kudi,ya auri Yar bariki,Goggo tace Bari na samu lokaci da kaina zanje Birnin na gani da Ido na,ya auro karuwa gaba Daya ya haukace a kanta wallahi bazan yarda ba.
Lokaci Yana ja Yayinda auren Tanko yazo gaf Saura sati Daya sai lokacin Ummi ta damu Fuzail ya dawo zata tafi ita amma tana so taga surukarta sai lokacin Fuzail Suka dawo gidan Sarki,sunyi wani kyau da haske suna ta hutawa,Ummi sai wani ji takeyi da Manal,ba dama taga Manal a kitchen sai ta dinga fada Wai cikinta Kar a samu matsala,Haka Yan gidan kowa kaunar Manal yakeyi sai Wanda ba a rasa ba sabo da duk yanda ka Kai sai ka samu makiya ba yanda za ayi ace kowa sai ya soka,Sabo da Haka akwai Wanda Basu damu damu da wata Manal ba a gidan,Sama sama ake Yi da su ba yabo ba fallasa musamman Yan bangaren Amarya.
Yau 9pm Manal tana sashenta Ummi ta shigo ta samu Manal tana Gyara kitchen ta Gama girki, Ummi tace bakya Jin magana Manal, me Yaron ciki Lallabawa akeyi kina ganin kamar ba Wani Abu bane wallahi sai ki samu matsala,Dan Allah ki kyale jikana yazo duniya lafiya ku Yara dama Sai Hakuri Sam Baku San ciwon jikinku ba,Dariya Manal tayi tana mamakin Ummi yanda ta damu da ita da Yaron cikinta ta hanata sakewa baza tayi komai ba, Inshaallah na daina Ummi Zan kiyaye,Haka kike cewa kullum Kuma ki dinga rage karfin ac Kar sanyi ya Kama shi yazo ba lafiya,Manal tana Dariya a ranta tace to,Ummi yanzu ta Gama takura musu ta dawo Kan cikin Manal da Jariri.
Ummi ta sake cewa girkin me kike Yi Kuma? Prince ne yace na Masa girki yanzu zai dawo,Ke sai ki biye masa duk ga Yan Aiki nan ko Ina Iyayin mazan zamani Zaki biyewa,Manal tace Ummi fada zaiyi fa ai ban Isa naki yin girkin Nan ba da na shiga Uku Yau,Ummi tace ku maza suke zarewa Ido Iyayin Yaron Nan yayi yawa Bari ya dawo mutum Yana da juna biyu baza a barshi ya sake ba,Fuzail ne ya shigo Yana Jin maganganun su Ummi me suke cewa Yace Ummi zuga min Mata Kuma zakiyi ta rainani? Fuzail na fuskanci ka rainani yanzu ban hanaka sa Yarinyar Nan Aiki ba? Kai Ummi wani Aiki tayi wannan so nake ma taje ta gyara min samana,Ummi ta kalleshi tare da cewa a'a ka barta ta huta ni sai na gyara maka saman naka tunda baka son Yan Aiki,Manal tana Jin Dadi a ranta,Fuzail Dan ya Kori Ummi ya fara kashewa Manal Ido Daya Yana Mata wani Signa da gira da Ido,ba shiri Ummi tayi tafiyarta tasan Dan nata ba kunya ce da shi ba.
Bikin Ameer Rana Daya ne Dana Tanko sai shiri suke Yi ba Zama,Wannan karon Islaha taga lefe na gaske akwati Takwas aka Mata Kaya masu tsada,Itama na Matar Ameer Akwati goma Sha hudu,duk abinda za ayi anyi komai na auren Fuzail ne yayi musu Tanko da Ameer duk mutanensa ne,Sabo da abin Alkhairi da Tanko ya yiwa Belloti shi yasa Maimartaba ya bashi part Guda kusa da part din su Ameer, 3rooms an Palo ga kitchen da komai,Haka komai an zuba gidan Amarya ba ruwansu da kayan daki sarki yayi komai,Ganin Fuzail Yana son Tanko Ummi ta siya Masa sahaddoji da yardika sunfin kala goma Kuma ta bada kudin dinki,Tanko sai Dadi yake ji ya wani Zama Dan gayu ga tsafta yanzu Kar Islaha tace Bata sonsa shi yasa ya dage ya maida Kansa mutum,duk abokan aikinsa sun San Tanko yanzu yafi karfinsu ya musu nisa,shima duk silar Farida ya samu wannan alkhairin sabo da tsafta ma tun daga kaunarta ya Fara tsafta ya canja halaye sanadiyar Farida,Haka komai da ya barwa Farida a matsayin Belloti ne yayi sai ya samu farin jini da daukaka kowa yake kaunarsa Ana masa kallon mutumin kwarai,gashi sanadin Farida an ninka Masa abinda ya rasa a kanta,yanzu ma bikin nasa na girma za ayi komai na kwarai kamar shine Dan Sarkin Sanadin Farida,Tanko yace Ina haifar mace sunanta Farida wallahi kawai.