← Book details Mafarkin Farida Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 95

Sashe 44

Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ki daina saurar Kofar can da ake knocking Kawai ki min abinda Zan samu nutsuwa,ba abinda zai faru trust me,Manal dai tace okay ta maida hankalinta Kan mijinta,Yana koya Mata abinda zata Masa yaji Dadi tana Yi Kuwa yanda yake so,ko wani takan knocking Basu bi ba yaci gaba da Jin dadinsa,yasa Manal tana Masa Sucking Hajiya Babba yanda zai ji sweet Yana koya mata tana aiwatarwa Kamar dama ta iya,Mouth Sex Yayi sosai abinsa Kuma nishinsa da wani kukan Dadi da kalaman soyayya Bai fasa fada ba sabo da yasan ko kunnen miciji ne da Ummi baza ta ji ba, makyarkyatar Dadi yake Yana cewa Sunshine Zan kawo,Manal Bata tsaya ba ganin Yana tsaka da Jin Dadi dama Shukrah duk ta Wayar Mata da Kai kafin auren,har Novels ta Bata ta karanta da littafa na ilimin addini akan Jima'i,a bakin Manal yayi Release ya dure shi tas a ciki,Yana ta kallon Manal yaga yanda zata ji kyankyami ko ta zubar amma Manal dake Yar duniya ce sai ta shanye har da lashe lips Tace Dadi Mando sukari,Rashin so shike sawa a kyankyami mutum,Amma idan Ana son mutum sosai ba'a kyankyamin ko mene nasa.

Dariya zasuyi sabo da Manal da tace Dadi Mando sukari da sauri Suka toshe bakunansu da Hannu,Fuzail wani nishadi da farin ciki yake ji jinsa yake yafi kowa a duniya Jin Dadi yau,Hajiya ce taci gaba da buga kofa ga Asuba ta kusa da sauri Suka maida kayan jikinsu Manal ta gyara bed din Fuzail ya shirya tsaf cikin kayan dogaransa harda nadinsa ga kitson Manal a gemunsa cikin sip ya Bude tare da shigewa abinsa,sai da Manal ta tabbatar ba abinda za a gani na zargi sannan tayi Kalar bacci tana hamma da Mika ta Bude kofar tana lumshe Ido Tace waye,Uwarki ce Ummi ta furta da sauri ta zube kasa tana Ina yini? Yinin gidan ubanki,Sa'arki ce Ni da Zaki ajiyeni Ina buga kofa Yar matsiyata,cikin Dakin ta wuce ta duba toilet taga ba kowa sannan ta fice Tace kinci sa'a kece Ina Dan daga Miki kafa wallahi da wannan Yar iskar Yar Uwar Taki ce da sai nasa an nada Mata duka yau taja Tsaki tayi waje abinta.
Duk da Haka Manal Tace Ummi kiyi Hakuri Dan Allah Asuba ta gari,Ummi ko juyowa Bata Yi ba,Kofar Manal ta sawa key again Fuzail ya fito tuni ya yakice kayan Dogarai ya sake watsarwa daga shi sai short Manal ta daka tsalle tare da daneshi Suka makalkale juna suna ta dariya da murna,Fuzail yace muyi wanka da Sallah sai bacci,Manal Tace idan safiya tayi aka Kamaka fa? Karki damu Allah zai rufa Mana asiri Baki San aure sirrin Allah bane? Shi yake kare mutum da Kansa ya sirrinta abin,kin taba Jin Ana Kama masu kwanciyar aure ma'aurata idan sunayin sex ace wani ya gansu? Allah ne yake boyewa.
Manal sabo da kunya sai shi Daya yayi wankansa kin yarda tayi,bayan ya tsarkake jikinsa yayi da sabulu Kuma ya daura Alwala ya fito sannan Manal tayi itama suna Gama shirya kansu aka kwalla Kira,baije masallaci ba tare sukayi a daki sai bacci,ya Rungume abarsa kam.

Masu gyara part suka zo Amma dakin Manal a garkame sai inda yake a bude Suka gyara,bacci suke sosai sai wurin 11am Suka tashi,wanka da Brush kowannensu yayi,Ya maida kayan dogaransa Manal tana zaune a Gaban mirror daure da farin towel tana ta Masa dariya Wai ya Zama Tanko,Wuyanta zuwa Bayanta yake shafawa Yana karewa fuskarta kallo ta mirror suna yiwa juna murmushin kauna,fakar idonta yayi ya zame Towel din kasa Boobs dinta farare tas masu kyau Suka bayyana,da Hannu biyu ya fara murza su,Hankalinsu ne ya fara tashi Manal ta daura towel dinta da sauri tace kaje please Kar a kamamu komai zai kwabe Mana,Kayi Hakuri idan na gano part dinka Nima zanyi shigar Maid na Zo a boye,Fuzail shagwaba ya fara Wai bazai tafi ba,Manal mikewa tayi tare da sa Hijab ta bude Kofar a hankali ta duba Palo da sauran wurare ba kowa sun tafi karbar Karin safe Wai,da sauri ta fadawa Fuzail ba kowa,Yace na sani ai time nasu na karyawa yayi,to jeka,Badan yaso ba Yana tafiya Yana kallon Manal a Haka ya bude Kofar Yana kamar bazai tafi ba Tace go Bye.

Hannu ya daga Mata Yana dariya ya furta Wanna see your ass,Manal ta juya Masa baya yace shake it for me Baby...ta wani girgiza su gwanin sha'awa sannan ya tafi suna dariya,Yana Fitowa daga part din yasha uban nadi Kawai Idonsa ake gani da gemunsa,ganin Dogarai da Mata kuyangi ta ko Ina suna sintiri,masu Aiki suna ta fama kowa da inda ya nufa,Gidan Sarki ko Ina sun Sha flowers sai sheki gidan keyi da kamshi,wani Dogari ne Isah yace kaga Kamar Sarkin gida na bangaren Hajiya Babba,Wani me suna Sale yace ai Nima Naga yanda yake uban sauri Kamar zai kifa yaci taka wannan sai dai Sarkin gidan na Hajiya Babba tabbas,Nan take Sale ya kwala Masa kira Nadabo Kai Nadabo saurin me kake Haka? Fuzail yayi Kamar Shine Nadabon ya dago Hannu tare da Furta Sakon Ta Barazil,Wai Ummi Dake ta Brazil ake ce Mata,to Dogarai sai dai suce Ta Barazil basa fada dai dai.

Isah yana Dariya yace Wallahi Nadabo ne nasan wannan saurin sai shi,ya sake cewa da karfi Nadabo shegen Gora Dan Iskanci ai ko Hannu ka bamu mu gaisa,Fuzail Kai ya girgiza a ransa yace Ana jawo min zagi wallahi wannan duk laifin Ummi ne ya wuce falau falau har part dinsa Allah yasa part dinsa baya barin ma'aikata ciki suna Masa Aiki zasu tafi Kuma Yan kadan ne,Yana murna ruwa ta sha ya shiga palonsa sai ko yaga Ummi tana kallo tana tattara wasu takardu,Dago Kai tayi sabo da mulki da ji da Kai Yan aikin ko kallo basa samu daga wajenta hakan yasa ko kallon Fuzail Bata tsaya Yi ba tace dalla get out Fuzail Bai sanar muku karku sake shigowa part din Nan ba,Wai me yasa bakwa ji ne? Dole ne sai Kun Masa aikin banzaye dakikai komai akai da jaki sai yaci Kara fita a nan,ai Fuzail da sauri ya fice dama abinda yake so kenan,Yana fita Kuma Ummi ta fara baza Hanci Jin wani shegen kamshi da Dogarin yake Yi Kamar kamshin danta Fuzail,Fuzail yayi nisa tuni sabo da irin saurin da yake ya nufi bangaren su tanko bayan ya turawa Ameer text yayi sauri yazo ya dauke shi,Ba karamin tafiya yasha ba a gidan Sarki kafin ya Isa wajen su tanko Kamar zai Fadi sabo da nisa,Tun kafin ya karasa Tanko ya fara Nadabo Ashe zaka zo Mana Hira yau?Nadabo Sarkin sauri Allahu Akbar,Fuzail Hannu ya dagawa Tanko sabo da Nadabon ma da suke kamantashi da shi Fari ne dogo ga saurin jaraba Kamar zai tashi sama.

Fuzail Bai karasa wajen su Tanko ba Kar su tarfa shi Ameer yazo da rantsatsiyar motar Fuzail ya dauke shi Suka fita,Tunda Fuzail ya shiga mota Ameer yake dariya kamar me har sai da sukayi fada sannan ya daina dariyar.

Guess House Suka wuce a can Fuzail ya canja wata Shadda ta Alfarma Fara tas ya tsula kyau komai fari,Bangaren Manal kuwa Kayan da Fuzail ya zaba Mata wani shegen Yard cikin na lefenta dinkin doguwar Riga ce Yar gaske wani ruwan zuma,ta Gama tsara Yar kwalliyarta sama sama,takalminta silver me Dan tudu Haka mayafinta ma Sai Wayarta a Hannunta me tsada da ya Siya mata,wasu mayun turaruka ta shafa,tana cikin saka sarka da dankunne wasu Maid Suka shigo su biyu tare da durkusawa a gabanta Ranki ya Dade barka da asuba, Hajiya Babba tace ayi Miki iso zuwa dakin cin abinci inda iya Family na Maimartaba suke hallara,Allah ya bada yawan Rai Gimbiya matar Yarima Dan sarki,Manal Bata Saba da wannan ba tace ya sunanku Naga jiya ma kunzo min,Ranki ya Dade mu biyu ne masu kula dake Sunana Saude wannan Kuma Haulatu,Manal ta kallesu Yan Mata da su kyawawa tace to sannunku amma Ni ku daina Yi min wannan durkuson Dan Allah,Baki Suka bude Suka ce ai ya zame Mana wajibi ne ba yanda zamuyi,Mijinki ma Haka baya so sai dai kuyi Hakuri Haka tsarin yake,Manal Tace shike nan muje,Saude tana gaba Manal na Binta sai Haulatu a baya Wai Nan kariya ake Bata.
Chapter 44 · 0% Book details