← Book details Mafarkin Farida Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 95

Sashe 38

Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 8 min read

Farida Kuma a matsayin itace matar Fuzail ta kalli Ummi ta galla Mata Harara tare da Murguda Mata Baki Tace aikin banza ki tambaya kiji Dan naki ai shi ya nace min Kuma duk bakin cikin tanda sai munci Waina tsohuwar banza wallahi ki bar Mana gida ko Musa Yaran Unguwar Nan su Miki jina jina,Ummi data shiryo Don taci mutuncin su Manal sai gashi ta kawo kanta ita anci nata sai ta tsaya Baki bude tana kallon su Hajiya musamman Farida wacce akace itace matar Danta,Ummi Hawaye ya wanke Mata fuska Tace wallahi karya kuke nasan Dana bazai hada jini da ku ba,bazai taba son wannan ba,Manal tana durkushe a kasa ta dafe kanta da hannayenta tana Rusa Kuka tasan an Gama da ita Kawai,me zata ce a yarda,tana shesheka ta rike kafar Ummi tare da cewa Dan Allah kiyi Hakuri Ummi tana so tayiwa Ummi bayani itace matar Fuzail amma Ummi ta fisge kafarta tana Hawaye Matar danta ta zageta ta ci Mata mutunci ai sai haushin hakan yasa tasa kafa ta makewa Manal Fuska gefen kumatunta ya Dan fashe kadan,Hajiya kalla tare da nuna ta da Yatsa itama Hajiya ba a barta a baya ba tasa yatsa ta nuna Ummi Suka dinga zagin junansu,Duk bala'in Ummi to fa Hajiya ta yaga Mata masifa.

Hajiya na zagin Ummi ita kuma Farida tana yawwa Kara Mata Dan Babarta,Ummi tace ke surukarce Ni fa? Farida tana daga labban rashin kunya sama Tace karya kike tsohuwar banza karuwar Suruka,tabarya Hajiya ta dakko tare da furta bar gidan Nan wallahi ko na karairayaki.

Manal rigar Ummi ta sake rikewa tana cewa Ummi....Dan Allah kiyi Hakuri,Ummi ta kalli Manal tayi murmushi Tace Allah sarki kunga me hankali ai gwara da wannan ya auro min da Zan iya Manage ya Kara Mata kishiyoyi Uku ta Zama ta hudu Amma tunda kece ta nuna Farida tare da furta Manal ko? Yau za a sakeki Matukar Ina numfashi fuuuuuuuuu Ummi tayi waje.

Ummi ta jawa kanta bacin Rai gida ta koma tun a mota take kuka Tanko Yana kallonta a ransa yace ke kika jiyo,an fada Miki talakawa kowa ne ke tsayawa Ana takashi yo wani ko million Nawa Zaki bashi wallahi baki Isa ki takashi ya barki ba ko za a kashe shi,yanzu da kyaleki sukayi sunji tsoro da tuni kin samu damar wulakantasu yanzu Kuwa da suka Miki Haka ai gobe baza ki koma ba.
Da kuka ta shiga dakin Fuzail Yana Palo Yana kallo ya ganta tana kuka,harda Kara sauti tace naje gidan matarka ta zazzageni ta ci min mutunci,ta kwashe komai ta fadawa Fuzail,Tana Gama bayani Fuzail yace ba Manal bace Farida ce,ai Ummi Mari ta kwadawa Fuzail Ni zaka rainawa hankali? So hauka ne? Matarka ta fini? Wato Mata tafi uwarka wallahi sai ka saketa yau ko na tsine maka,Ummi ta dakko takarda da biro ta mikawa Fuzail Tace rubuta Mata saki idan Ni na haifeka ko na tsine maka.

Murmushi Fuzail yayi yace wallahi bazan sake ta ba sai dai ki tsine min ai dokar Allah ta take ta kowa,bazan sabawa Allah ba,Barazana Ummi ta Masa tace Zan daga maka nono,Fuzail yace idan na sake ta Allah ya tsine min wallahi bazan sake ta ba ko me za ayi,Ummi Baki ta Bude akan mace, tasan yanda take son danta baza ta taba tsine masa ba ko Mai rintsi sabo da tsinuwa Bata da amfani sai lalata rayuwar yaro,in haifi da a ciki na sannan na tsine masa ba dai Ni ba Ayusha, tana Gama wannan tunanin ta fice daga part din a hasale.
Dawowa Ummi ta sake Yi cikin Fushi tace karka sake wallahi ka sadu da ita Kuma baza ta tare ba na fada maka.

Fuzail waya ya dauka bayan Ummi ta fita ya Kira Ameer yace ka min Booking Hotel Room a Kai min Manal can kafin dare,Lafiya? Sai ka Zo Kawai mayi zancen,Ameer Direct Wajen Fuzail yazo yaji komai ba tare da yayi Booking Hotel din ba ya wuce wajen Abbansa ya fada Masa halin da ake ciki.

Kanin Sarki yace Kai amma Baku fada min ba,da Allah bana son shirme kuje a sake gyara part din da aka bawa Amarya jibi za a kawo Masa Amaryarsa ba Wanda ya Isa ya Hana,kuje abinku Zan nemi Maimartaba.
Jin wannan Fuzail sai Murna,dare nayi ya dauki Arnen wanka ba tare da kowa ya sani ba Ameer ya dauke shi sai gidan su Manal,Lokacin Manal tana dakinta zazzabi ya rufeta dalilin kukan data Sha za a saketa yau ta sani,Falaqi ne ya fito ya samu Su Fuzail har mota yace Aunty Manal tana can tana ta kuka tunda Muka dawo daga school Muka ga tana ta kuka ta shige dakinta ma yanzu Kuma zazzabi takeyi tana ta Rawar sanyi, Hajiyan mu Kuma suna ta dariya suna Jin Dadi mu Bamu San Mene ba,Fuzail yayi Dariya yasan zancen,Ameer yace kace tazo Muna mota.

Falaqi da gudu ya shiga dakin Manal yace kizo inji Mijinki Aunty,Manal Taji tsoro ko takardar ya kawo amma ta daure Tace kace ya shigo,Haka Fuzail ya riko Hannun Falaqi Suka shigo aka bar Ameer a mota,Farida da Hajiya ai daki Suka koma suna murna an kawo takarda ma,Fuzail dakin nata ya shiga tare da kulle Kofa harda da sa key Kamar dakinsa.
Manal gabanta ya Fadi Tace ya ka rufe Kofar Kuma? Direct yace ciki Zan Miki kowa ya huta,Bargonta ta gyara tare da sake shigewa ciki tana kunya tana murmushi sabo da kunya ,ganinsa sai ta ji zazzabin nata ya warke gaba daya,gefen kafitar ya zauna Manal ta fito da kanta Tare da daura fuskarta a gadon bayansa tana sinsinar kamshinsa,a hankali ya juyo yace sai kice na shigo bargon naki ai Yana kokarin dage bargon Manal ta daddane abinta tana cewa please Mana babu kayan kirki fa a jikina,Haka nake so ai ya furta Yana murmushinsa me tsada.
Takalminsa me tsada ya cire tare da ajiyesu gefe,Yard din da ke jikinsa fari Kar shara shara yayi Masa kyau sosai,Bargon ya fisge gaba daya,Ido ya zaro ganin Amaryar tasa sanye da guntun......

Kuyi Hakuri fans jiya nayi Baki ne,idan nace zanyi Typing Zan takura ne Kuma sai a samu matsala shi yasa na hakura.

Na gode masu Sharhi musamman

MRS OM@R

AIDA MAMAN TASNIM
Ina miko dubun gaisuwa Allah ya Karo lafiya da nisan kwana me amfani.

AsmaBaffa
[1/1, 10:24 PM] Sis Asma: 🧭🧭MAFARKIN FARIDA🧭🧭

IS DEDICATED TO
DUNIYATA AAMNA FANS GP

46-50

Official

By
AsmaBaffa

Kowa ya hakura yau page gaba dayansa na

AIDA MAMAN TASNIM

ne ita Daya Allah ya Kara lafiya da nisan kwana.

Guntun short trouser ya gani a jikinta Wanda ya Kama jikinta kam dark pink da vest dinsa itama pink me adon golden,blanket din take kokarin jawowa amma Fuzail ya kwace,mantawa tayi tace Farooq pls sanyi nake ji banda kafiya faabboje ke damuna,Dariya ta bashi yace mene fabboje? Zazzabi,Hmm ya Furta tare da kwanciya a gefenta ga katifar Yar karama ya mamuketa Yana cewa dama Haka kike kwanciya ban sani ba Ina can Ina ta bulayina Ni Daya a bed Dan bakin Hali baza kice nazo ba,Dariya tayi tana Jin wani Dadi, ta samanta ya biyo tare da haurowa gabanta yace ko a bed Namiji shine Oga baya zama a karshe Dole mace ce a karshe Miji a gaba sabo da shine jagora,Manal kunya ce ta addabeta ta rumtse Idonta tayi Shuru kamar tayi bacci,Idonta ta Bude Tace muyi Hira da labarin duniya,Fuzail yace a'a ba ita nazo ji ba,wani labarin duniya me zanyi da shi.

Manal tace tsaya kaji wata magana Mana lokacin da ya Kai hannayensa saman Kirjinta Yana Shirin rungumar Boobs dinta,Hannunsa ta rike da sauri Farooq wai Ina gashin naka ne? Na zubar me zanyi da su na Gama samun Amarya kuma,Kasan lokacin.....Ni gaskiya kiyi Shuru kin dameni ba wannan ya kawo Ni ba ya furta tare da kwace hannayensa data rike Kam Wai Dan kar ya taba ta,tafi tayi tace albishirinka,ba goro ba yace,Dariya tayi Tace Ashe ka iya Hausar dai,Ke kika sani,a hankali Manal take son guduwa daga katifar rike ta yayi yace Lallabaki fa nakeyi kin San me nake ji a jikina? Manal tace Ni Ina Zan sani Ina yarinya ta,Shike Nan matan da Ummi ta kawo Zan Bari a daura auren da Daya Kinga sai kiyi ta rowarki Ni Ina can,Allah ya kiyaye sai nayi fatali da matar kuwa wlh aika aika Zan mata.

Fuzail ya kalleta yace kika ce rannan Farooq kike so ba Fuzail ba? Wanne Dan Gulmar ne ya fada maka? Yayanki ne to kina ce Masa Me Gulma,Dan Allah me kazo Yi gidan Nan kazo ka tafi,Ciki nazo Yi,Manal tace kayi dai gaskiyar abinda ya kawoka ka tafi,Kallonsa tayi Tace uhm Dan gayu kayi kyau fai,Ai dama Ni kullum Ina yin kyau,Ni me kyau ne yace,Yabon Kai dai ba kyau,baya ta juya Masa ya sake juyo da ita suna facing juna samanta ya koma tare da sa tafin hannayensa cikin nata ya mikar da hannayenta ta wajen kanta ya danne su sannan ya Shiga Kare wa fuskarta kallo,a hankali ya fara kissing dinta a nutse,Manal jikinta ne ya mutu ta kasa motsi tana ji tana Jin wani irin yanayi a jikinta,Idonta ta lumshe a hankali Tace wayyo ka gani idona sun manne sunki budewa sai su dinga rufewa nayi nayi su Bude sunki, Sako na ne ya Shiga jikinki,Manal ta murza Idonta suka Kara lumshewa,Tace shike Nan Zan makantar kauna ta kamani,hanata magana yayi ta hanyar sake hade bakinsa da nata duk surutun Dan ya daina abinda yake ne shi yasa take yinsa.

Ribbon din data Kama gashinta ya zare a hankali ya Shiga shafa gashinta me santsi da tsayi Wanda ya Sha gyara Yana kamshi,Manal Idonta ya rufe ruf sabo da yanayin da tsinci kanta na nishadi,Muryarta ta Gama canjawa ta Furta yawwa sosa min gashin Nan Dadi Allah,a Ina ka iya susar gashi Haka? Dariya Kawai yayi sannan yaci gaba da gashi,Wuyanta ya gangaro yana taba wuyanta da hannunsa ta fara tuntsira Dariya tana makalewa tare da cewa zaka yanka min wuya shi Dariya ma ta bashi yasan Yara ne suke wannan abin Ana taba musu wuya zasu Fara dariya.
Chapter 38 · 0% Book details