Sashe 58
Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sani da sauri ya budewa Tanko Kofa Yana Masa kirari harda durkusawa kasa,Tanko kafa Daya ya zuro waje sai da ya Dade a Haka Ac da Raba suna busowa Farida wacce tana ganin Tanko ya fito bala'in son kudi ya rufe Mata Ido ta haukace,Tanko ya kafa wani shegen bakin glass ka rantse gaske ne kudin Yana kamshi Yana Gadara da Izza kafin ma yayi magana Aiki ne.
Da kyar ya Iya Bude Baki kadan a hankali Kamar ba shine zai magana ba Yana Gadara yace Farida ko? Farida Tace ae tana washe Baki,Tanko Dake duk sunyi Diploma a gidan Sarki suna da Dan iliminsu na Boko Dana addini Maimartaba Bai barsu da Jahilci ba,yace You look Good I like that,Farida Dadi ya kamata,Idan yayi magana sau Daya sai ya kwashe minti Guda Bai sake magana ba,Yace hope Yarona ya Miki bayani? Farida tace ae na Amince ma Ina sonka,Good Very Good cewar Tanko,Yace Ki tambayi Abokina Fuzail idan Baki yarda ba Iliyasu Nuhu Tanko nake by name,Amma You can call me Defender,Nick name Dina ne,duk friends Dina dake Uk,Us,Russia,Turkysh,Armaniya etc da Defender Suka Sanni sabo Kwallon kafa Dana ke bugawa a kasashen ketare, a Nan kasar Kuma wasu suna kirana da T&k ,Kamar yanda Zaki ji su Dangote,Su Bua,su Mashal,Kaura etc muma T&K muke,Sai da ya huta yace kin taba cin Macaroni Dan Company dinmu? Zaki ga Ansa T and K Macaroni,Muna yin su Madara T and K da sauransu,Farida Bata iya Gane Tanko bane sabo da wankan da yasha gashi da tsafta wannan,sannan Ina Tanko Zai samo motoci da Kaya Haka masu tsada,,Ga yanda ya canja Murya ya maida ita ta jikakkun masu kudi.
Yace ba dadewa zanyi ba Ina da aikin Yi akwai wasu da Suka biyo Ni Nan daga Ghana Zan musu Signing a wasu takardu,Sannan by 2am Ina da Meeting a Kandahar Hotel da wasu turawa,Zanyi kokari na samu time na dawo,Ni ba Wasa nazo ba Hajiya Farida,aurenki nake so Kuma a shirye nake bana so na wuce 1mnth ba a daura Mana aure ba,Kinga Maimartaba Sarki Baban Fuzail ya ware min part Guda a gidansa Wai lallai sai an fara ajiye Amaryar a gidansa kafin mu koma Abuja, kin San Yana mugun Respecting Dina,shi a sonsa ma na dawo gidansa da zama gaba daya,Ni Kuma nafi so mu zauna a Abuja yafi .
Farida sabo da Manal Taji haushi sai tace ba komai a fara ajiyeni a gidan Sarkin Mana kafin wani lokaci ko sati biyu idan nayi a can sai mu ware Abuja,Tanko yayi Murmushi irin na zaratan masu kudi da aji Yana karkada kafa yace karki damu za a San yanda za ayi,Zan wuce ya zaro rafar Yan dubu sababbi gal ya mikawa Farida yace ga Wannan kya sa Kati kafin na dawo kiyi Hakuri kunyar kyautar Nan nakeji sabo da tayi kadan, Farida da sauri ta karbe tare da furta ba komai idan ka dawo Next sai ka Kara min,Tanko yaga son kudi ba ko godiya a boye ya jinjina Kai a ransa Yana wayyo kudina shekarata biyar Ina tarasu,Suna Sallama Suka shiga mota Suka tafi,Suka dinga dariya,Tanko Yace ban taba ganin me son kudi irin Farida ba zata ci ubanta wallahi Ina aureta Sai na fanshe kudi na Jerusalemunta da take Adanawa me kudi wallahi a Kansa Zan huce Billahillazi sai yasan taci kudi na,dubu dari fa kut zai ci Uwarsa wajen Nan nata.
Farida tana komawa gida ta dinga ihu da Murna tana Rungume Hajiya tana Wallahi shine yazo,tana haki tana irga kudin Tace yace ma Bai so a wuce wata Daya ba ayi Auren ba,Hajiya Tace to mu ko Nan da sati Daya yace ai yarda zamuyi,Yazed da Malam suna jinsu,Malam yace bazan aura Mata shi ba sai nayi Bincike sannan ma Ni nayiwa Farida Miji akwai Dan gidan abokina da muke kasuwa Daya Yana Lecturing a university Babansa yace Yana so mu hada auren yaranmu shike Nan Farida shi zata aura,ba wannan ba,kika sani ma ko Yan karya ne.
Ai Hajiya tun daga wannan zance na Malam ta fara bala'i da masifa,Farida harda kuka ta daina cin abinci,Suka tafi Wajen Malam Dan Haru,Malam Dan Haru yayi dubansa yace Malam bazai Baki shi ba Haka duk Yan Uwanki baza su goyi bayan wannan auren ba Amma Kuma akwai Alkhairi a ciki ga rabo ciki karku Bari wannan ya wuce ku ayi Aiki akan Malam,Hajiya Tace shine magana a rufe Mana bakin Malam akan auren Nan Kawai ya yarda da Kansa a daura auren ko me za ace Kawai Indai akan auren ne ya Amince,Malam Dan Haru yace ku bani kwana biyu yayi yawa,sannan Shima Sunansa Iliyasu Saurayin Malam ayi Masa asirin da zai gigice a kaunar Farida,ayi Masa ya haukace a kanta yanda bazai iya fasa Aurenta ba,yace an Gama Hajiya,Haka Suka dawo da farin ciki,Da yawa wasu da sunga saurayi Dan anga abin hanunsa Iyaye sai a fada malamai Wai a rike shi Kar ya gudu ayi sauri a aure shi sabo da anga Yana da rufin asiri,ko ayi duba idan ance da Alkhairi sai Kawai a fara Masa asiri Kan lallai sai an aure shi,idan mijinta ne ko da asiri ko babu sai ya aureta Amma sai a manta da Allah sai anyi aure Abu ya kwabe azo Ana wayyo wayyo.
Bangaren Fuzail Kuwa Manal sai bala'i take Masa wallahi ba a Isa anyiwa Yar uwata karya ba an hada ta da Dan aiki kazami irin Tanko ba, wallahi bazai yuwu ba,Ba ruwanka da Yan Uwana yawwa Yan uwanka daban Nawa daban,kamar yanda kake son naka Haka nake son Nawa,wannan ai yaudara ce,ace ayiwa mutum karya a aure shi Kuma an San mutum bana kirki bane,koma mene Naka har abada naka ne Kuma ranar naka sai naka,kaje kaji da Yan Uwanka inji da Nawa Kawai sai ka daurewa karya Gindi na zaci da Wasa kake shine ka Basu Aron mota ma kashe musu kudi aje a yaudarar min Yar Uwa,ai kowa Yana son Hutu Kawai Dan tana son gidan Hutu sai a tsaneta,Fuzail Yana Zaune a gefen Bed Ya rike Haba Yana kallon Manal Kawai ta tsaya tana ta zazzaga Masa bala'i,Fuzail yace Wai Baby ba a gabanki akayi komai ba,to ai Ni nayi tunanin fada Masa kawai kayi Dan yaji Dadi, Alright nayi zaton gyara za ayi na Gane gaskiya naji Bai Dace ba common Beb ki kwantar da hankalinki ba hannuna ciki Bari na Kira Tanko a fasa,Yawwa Kira shi, a waya Fuzail ya Kira Tanko Yace Tanko shawara Zan baka ka hakura da Farida,tunda kaga ba sonka take ba,Bai Dace ayi Mata karya ba tazo taga ba Haka ba,Allah sai ya tuhume mu,karya ba kyau musamman a aure shima zalunci ne,Ni dai duk tallafi na Dana bada na janye,Kaya Dana siya maka kaje na bar maka kyauta mota da komai na Hana daga yau Kar a sake Muyi Mata Addua Allah ya shiryeta.
Tanko da fara'a yace an Gama Inshaallah ya wuce da gaske har ransa ya hakura,Manal Tace ko wani Abu ta maka ka yafe Mata Dan Allah karka cutar da ita ta haka,Tanko yaji Nasiha yace Inshaallah baza a Kuma ba Allah ya yafe Mana gaba daya.
Bayan Kwana uku Asiri yayi aiki Iliyasu Tanko ya sake haukacewa akan Farida ji yayi bazai iya hakura da ita ba,ji yayi Yana mugun kaunarta Kamar zai mutu,yace bazai iya kyaleta ba sai ya auri Farida ko ta Yaya,Karyarsa zai shirya Kawai ya aureta bazai fasa ba,zaiyi komai a boye ba tare da su Manal sun sani ba, Malam Kuwa Haka Kawai yaji zuciyarsa tana Masa fada lallai ya hakura ya bawa Farida Wanda take so shine Kawai dai dai,da Kansa ya Kira Hajiya da Farida yace ya hakura duk Wanda Farida take so zai Bata ko waye shi,Suka dinga Murna abinsu harda tafawa.
Shi Kuwa Tanko salon karyar Suka canja shi da Abokinsa Sani wani sabon salo zasu Zowa da Farida shi.
😂😂😂
Masu Sharhi Ina godiya
Aci gaba pls sabo da naji dadin Typing
AsmaBaffa
[1/1, 10:25 PM] Sis Asma: 🧭🧭MAFARKIN FARIDA🧭🧭
DEDICATED TO
DUNIYATA AAMNA FANS GP
71-75
Official
By
AsmaBaffa
Page naku ne
Maman Ra'is
Deejah
Oumm Affan
Amina Baba
Bilkisu Aminu Ibrahim
Furayrah Garba Muhammad
Hauwa Mahmood
Mk Hussein
Maman Abul Abbas
Mom Affan
Sadiya.
Bayan Kwana Uku Tanko ya sa Sabon Layi Yana Kiran Farida a shine dai Iliyasu me kudi,Farida Ta Gama yarda ta saki jiki a waya Suka Fara zuba Soyayya da Tanko,Kullum raba dare sukeyi suna Hirar soyayya,Hajiya zuwan saurayi Daya duk sun haukace,Farida damuwa tayi akan lallai sai Iliyasu Nuhu Tanko yazo ko zata samu ya Kara Mata wata kyautar,Tanko kuma ba kayan karya haka mota babu,Duk Damunsa da Farida take Yi a waya yaki zuwa,Hajiya tace ki lallaba yazo kin San Harkar manya Basu da time a Haka Zaki wanke shi har mu samu Wanda zamu siyi kayan kitchen na kece raini,ai yace tsinke baza mu siya ba kin San fa manya,ko fili ai sai a siya Miki ko a Kauye ne me Araha Kinga mun karu tun kafin ayi Auren,Farida tace Hajiya wannan fa ba sai munyi gaggawa ba a nutse zamu ci kudinmu Kamar yanda Manal take can cikin Daula.
Bayan Kwanaki Tanko Yana waya da Farida a bakin gate Shehu Abokin aikinsu Bai Sani ba yazo wajen Yana Tanko ga Yarima Nan yazo bude Masa Gate,Tsaf Farida Taji a kunnenta,kanta ne ya daure,a ranta ta shiga nanata Kalmar Tanko Bude Gate ga Yarima Nan, tunani ta zurfafa lokacin da Tanko yazo da Sani,Tsoro ne ya shigi Farida dama tunda taji Muryar Tanko ta rasa a Ina ta taba Jin me muryar sabo da tayiwa Tanko Farin sani shi yasa duk da ya canja Murya take ji Kamar ta sanshi,Fuskewa Farida tayi tace ita lallai Tana so Iliyasu Yazo zance so take ta ganshi,Tanko Yace gaskiya Ni bana son zuwa Unguwarku ta talakawa gaba Daya a dinga kallon mutum Ni gaskiya basaja zanyi bazan Iya zuwa da motoci na Nan ba,Farida a ranta Tace zaka ci Ubanka a fada maka Ni irin Manal ce Yar Kauye wacce ake kifewa.