Sashe 89
Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 8 min read
Manal jaririyar ta karba ta mikawa Prince abarsa ya dorata a kafadarsa tabi bayansa zasu tafi Princes ya kalli Hajiya Sharifa yace He da Safe Yana boye Dariyarsa,Manal ta dokeshi a kafada tace zamu hadu wlh zaka sani,ita Hajiya Sharifa Bata Gane ba tace to Allah ya tahe mu lafiya.
Tana Jin Prince yace da Manal muje ki huta yau nono na zata sha,Dariya Sukayi kasa kasa suke hirarsu, Hajiya Sharifa tace ku dai ba kunya ba komai Yar fari Guda,sama Suka haura Manal tana tafiya a hankali,suna shiga ciki yaji kamshi na musamman wannan karon ma ya banbanta da sauran kamshin da yake ji,Manal ce ta siyo wasu turarukan na daban masu tsada ji tayi kamshin ya Mata,wata nutsuwa yaji sai kace sabuwar Amarya gaba Daya tsarin dakin nasa an canja inda komai yake an canja musu position yayi kyau sosai, bedsheet sabo Dan gaske kallonta yayi yace duk yaushe aka kawo wannan? Manal Tace nice na siya abina,sai kace sabon Ango an Haihu tsaftar sai ta karu? Dariya tayi yace Haka ake so ai a dinga ci gaba kullum ba baya ba,Ni me sa'a ne thanks, a kawo min abinci yunwa ya Furta tare da Zama a gefen bed din Yarinyar tana jikinsa,waya Manal tayi aka kawo Masa chips and pepper chicken sai tea da ruwa,Shi ya sauka ya karbo abincin a kasa yazo yaci abinsa ya koshi sannan yayi wanka tare da Shirin bacci,Manal tace Yau Ina kaje ne Haka? da Ameer Muka fita okay ta furta,laptop ya dakko ya zauna Yana wani aikin,Manal ta kawo bed din jaririyar same color da nasu wani me shegen kyau ta saka a jikin bed dinsu komai ta kawo na bukata sannan ta haura saman bed din ta kwanta kafin kace me baccin gajiya ya kwasheta.
Shima Baby ya kwantar a bed dinta tare da kashe light ya haura saman bed ya kwanta tare da yin adduoi,baccinsu yayi nisa Jaririya Bata Yi bacci ba 12am ta dinga tsala ihu duk cikinsu ba Wanda ya tashi,tayi kuka har ta gode Allah,sai can sannan Fuzail ya iya farkawa,tashi yayi yaje ya kunna haske tana ganin haske sai tayi Shuru,Yana kashewa ya koma ya kwanta kenan ta sake sakin kuka,wannan lokacin da ya kunna hasken Bata Yi shuru ba,Haka ya dauketa ya dinga jijjiga ta Taki yin Shuru,yayi yayi Taki hakura ga Manal ko motsi Bata Yi ba,da yatsa ya nuna Mata Manal yace Mummy bacci takeyi sai kin tashe ta?kiyi Shuru,Jaririya taki yin Shuru, Wajen Hajiya Sharifa ya tafi da jaririya yana buga kofa ta bude yace gata taki yin bacci sai kuka,Ina Manal din ta Bata ta Sha Mana,bacci takeyi ba'a tashinta kanta zai iya ciwo,wannan Yarinya zata jawo tun tana jaririya na fara marinta, masifa Hajiya Sharifa ta shiga Yi Ni na kasa Gane muku,kaje ka tasheta Mana kana ganin kukan kasan na yunwa ne,Wannan Yar ficikar zaka Mara? tafiya yayi sama da Niyyar tashin Manal Yana zuwa cikin rada yace Sunshine.... Sunshine....Baby.....Baby Manal......Shuru sai ya dawo wajen Sharifa yace Taki tashi,baccinta yayi nisa,Hajiya Sharifa tace muje Ni na tasheta da kaina tunda Bata da hankali,Tafiya Suka yi tare da Sharifa tana zuwa ta rufe Manal da duka tashi Dan Ubanki Mahaukaciya yarinya tana uban kuka kina bacci idan bakwa sonta ku kaita gidan marayu Mana,Manal ta farka a tsorace da muryar bacci ta Furta Ashe fa Ina da 'ya,Jaririyar ta Mika Mata tace Bata ta Sha,da Magriba fa aka Bata yanzu 12:30 ai taci abincin darenta,Wallahi kuka sake yunwa zata halaka yarku Kuna ganin dama kanta Kamar ludayin miya ba ruwana cewar Hajiya Sharifa tayi ficewarta.
Tana fita Manal ta kakaba Hannu zata curo nono ta saman Riga Prince yace No....karki Fara wannan ai rashin sanin darajarsa ne salon ki lalata shi Ni na rasa ba asararki,ki cire rigar Nan tunda Bata da zif,Ga yarinya sai ihu take har sai da ta cire Riga ta saka rigarsa me botin a gaba ta Bude sannan tayi Bismillah ta fara bata,tana Fara Sha tayi Shuru,Sai da ta Sha da yawa sannan ta juya ta Sha Dayan,Manal Gyangyadi ta shiga Yi zata saki Yar a kasa , Prince da sauri yace na shiga Uku 'yata ya taso ya tare wajen da sauri Manal ta Bude Ido yace Dan Allah ki tsaya baccinta yayi nisa kinga har tayi bacci Saura kadan ki jefar da ita,sai da yarinyar baccinta yayi nisa sannan ta kwantar da ita itama ta koma gadonsu Fuzail yace ko za a dawo da ita nan sabo ta danji duminki? to ai ba kyau ka sani Sai a sata a gabanki sabuwar Haihuwa ce idan tayi Yan satikai sai a maidata bed dinta,Dakko Babyn yayi ya dawo da ita Gaban Manal Suka kwanta.
Garin bacci Saura kadan Manal ta danne jaririyar Allah yasa Prince ya farka zaije toilet ya gani da sauri ya dauke yarsa tunda Manal kuruciya ta Mata yawa yana Fitowa a toilet ya maida Babyn gabansa bayansa,Cikin dare Manal ta koma ta makaleshi ta baya .
Yazed Kuwa washe Gari Bai tashi da wuri ba kasancewar bai samu bacci da wuri ba tunda yayi Sallar Asuba ya koma baccinsa,har Raheela ta fito tare da gyara ko Ina na gidan ya dauki sheki da kamshi tana Niyyar Shiga kitchen sai ga Afrah Wato Masatura da Abinci inji Hajiya, Raheela tace Afrah ce shigo Mana,Afrah Tace sauri nakeyi gyaran gida mukeyi ki Gaida Yaya ta juya ta tafi abinta,Raheela Tace na huta har Ina Shirin hada breakfast, Bedroom ta koma Ta da sheka wanka ta zauna ta tsara kwalliyarta me kyau ta shirya cikin wata atamfa sabuwar Riga da skert,tana Fitowa shima ya fito ya dauki wanka Yana sheki,kallonta ya Shiga Yi itama Haka ya fita ya Mata kyau yard din ya Masa kyau,Ina kwana Tace Masa da fara'a yace lfy Alhmdllh ya kika tashi Tace Normal,Hajiya ta Aiko da breakfast,kin huta da girki kenan tace wlh muje ka gani,tana gaba Yana binta a baya har Dining ya duba yaga Chips ne da doya da kwai ga tea da sauransu tana Buda Masa Yana Bayanta Kamar zai shige jikinta kirjinsa Yana gugan gadon Bayanta,wani Shock suke ji Dukkansu,Da sauri ta juyo suna facing juna a hankali ya furta I love you,Shuru tayi yace Baki ji ba? Tace ae,yace I love you ta sake yin Shuru,yace ko bakya ji ne? tace me kace? Ya sake maimaitawa I love you,Ina sonki Ina kaunarki,Banga Alama ba tunda Ni baka nuna min,Ido ya zaro tare da cewa I'm Sorry wallahi Ina sonki Kawai ban taba Yi bane shi yasa nake Jin kunyarki Ina pretending.
Kawai boyewa nake Yi Amma kullum kina Raina,karfa Nan gaba ka dawo kace Magenka ce Tace Dariya yayi yace Wasa nayi Miki ai kema ya kamata ki San nine ba mage ba, nasan kinji ba Dadi kiyi Hakuri duk abinda kike so zanyi ko Mene ki daina shareni please,bana so Naga kina shareni kina Fushi Dani sabo da Ina sonki yasa na aure ki,duk abinda kike so Zan Miki shi ko mene,Kawai Bari nayi Ni sai na aureki sannan zan nuna miki wanne Kalar so nake miki ba Wai nufina ban damu dake ba ki gane,Raheela tace na gane,to Baki ce kina so na ba? Ina sonka,so Kawai ba kauna? Ina kaunarka Honey kafin ta rufe baki Rungumeta yayi a nutse,Yana Shirin kissing dinta ta zille tare da cewa yunwa fa?
Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya zauna tayi serving nasa,Bai tsaya cin nasa ba ita ya dinga bawa a Baki tana ci Yana wani lallabata sai dadi take ji a ranta, har suka Gama suka koma Palo ya kwantar da ita a jikinsa, da wayo ya jata bedroom dinsa Suka kwanta a saman bed daga Nan Kuma ya fara canja salo,Ya fara shafa Mata jikinta Yana shafa gashinta,Kissing juna suka shiga Yi Kamar me tana tayashi suna makalkale juna har Suka raba kansu da kayan jikinsu, Albarkatun kirjinta ya Shiga murzawa gaba Daya ya sake rudewa Yana Mata maganganu barkatai kalaman kaunar data jira taji duk ya Gama fada Mata su yau,tunaninta sai dare zaiyi sai taga Yana lalubar Hanya Duk da gushewar hankalinta sai da tunaninta ya dawo jikinta,kamar zata Yi kuka tace Dan Allah ka barni haka, Yazed yana kokarin buda kafafunta da take mannewa yace Dan Allah ki barni na samu nutsuwa please Baby ki bani sweet Shawarma,Haka ya marairaice Kamar ba shi ba Yana roko a bashi Shawarma,Ba yanda ta iya Haka ta bashi Shawarmar ai Kuwa taga hauka Kamar Dan giya,Bata taba zaton zai iya Haka ba yanda yake ji da Kansa sabo da ba Wani Babba bane Yaro ne,Amma sai ga Yaron da take fada ya Bata mamaki taci wahala tayi kuka ta gaji.
Kamar wata kwai Haka yake lilitata har wani kukan shagwaba take karawa.
Manal tun daga wannan ranar da jaririya suke kwana tunda ba
abinda zasu yi,Ummi ta sauka lafiya taga jaririya wannan lokacin Bata takura musu ba sabo da Maimartaba yayi Mata fada,idan tazo ganin Baby sau Daya Bata dawowa tana part dinta ko Fuzail sai dai yaje can,tun kafin Suna Ummi ta maida Manal da Hajiya Sharifa Suka koma part din Manal sabo da Rashin kula da Baby da sukeyi ita da Fuzail shi yasa dole Ummi Tace sai dai Manal ta dinga kwana tare da Sharifa kafin Arba'in ta koyi yanda ake kula da Jariri,Prince yaji haushi amma Haka ya danne fushinsa Kawai sai dai yaje can shima ganin Baby, matan sarki sun cike hudu cuf, Manal taga dinkuna na hauka wajen Fuzail kusan kayanta na sawa ya canja Mata,Jaririyar ma Kaya har fada aka Masa ga na dangi a abokan arzuka kowa da nasa kyautar, har ranar Suna tazo a iya gidan Sarki Kawai ne aka Dan Yin shagali amma ba Wani taron suna an hutar da kowa sakamakon bukukuwa da aka Sha yarinya taci sunanta Minal Haka Kawai Fuzail ya zabi sunan,Sunan matarsa Manal yarsa Minal,raguna Uku da sa Kato aka yanka Yan Aiki sunsha suyar nama,Naman sai da Manal ta aikawa Annatu me shegen yawa,ta aikawa Malam nasa daban,nasu Hajiya da Kannenta daban,na Yazed daban an Kai Masa me yawa Haka Farida har Uwa duniya aka Kai Mata.