← Book details Mafarkin Farida Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 95

Sashe 70

Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 7 min read

Yanzu Maimartaba idan na zaba Zan bar State din Nan sai da yawo nazo,sannnan zanyi gaba da Tanko,Tanko yace shike Nan ni Alhmdllh Nima Zan taho da Sani,aka Yi Dariya sabo da sai kace ranar ceto wani ya ceci wani,Fuzail yace ai zan zaba da kaina Wanda Zan tafi dasu,Sarki yace Alhmdllh Allah ya rufa Mana asiri,Ummi Farin ciki ya kamata Jin Manal ce ma ai Tace Amma Kun Raina min hankali akwai tamu da Kai Fuzail Wato mace tafi Uwa ko? Kowa da matsayinta Cewar Ameer Yana dariya,Abban Ameer yace karyar Fuzail ba fa akwai saura ,wallahi sai kunji ta yanda ya auri Manal da komai,Ameer yace Abba kayi shuru,ai bakinku Daya dama munafukai cewar Maman Ameer,Manal ita ta zancen kishiya take Yi, tace kishiyar fa? Sarki yace dama tsokanarsa nakeyi,taji Dadi Yan mazan Sarki dama tuni su sun San Fuzail son matarsa yake,Hassan Yace tab kune baku sani ba,amma Kuna kallo ko hararar Matar Yaya kayi shike Nan Kun kulla da shi,Amarya tace shi yasa ya dinga hararata Ashe yace ciwon idonsa ne ya motsa,Ummi tace wallahi akwai tamu da Kai na fada maka ta kalli Fuzail,Sarki yace cikin fa da gaske ne ko shima duk karyar ce? Fuzail yace da gaske ne a wajen test ne ta canja suna,Kannen Fuzail Suka dinga Murna Zasu Sha suna,Lokacin Ina kusa da gidan Devido ba suna cewar Manal dariya su Fatima Suka dinga Yi, Na'ima tace yayi matar Manya,Wato ke sai a layin su Devido ko to ai ba Lagos zai zauna ba ko Turai,Manal Tace mafarki fa sai ya tabbata idan Baku sani ba,har Fuzail Bai San komai ba akan mafarkin Farida Bai Sani ba bare Kuma Yan gidan Sarki.

Bangaren Belloti Kuwa Washe gari ma da Asuba Bai kyale Farida ba sai da ya sake Yi,Sam baya fita ko Ina Yana makale da ita a dakin,Girki ma ya Hana tayi sai dai ya siyo Belloti sai kashe Yan kudadensu yake Yi,Uche ganin kwana biyu Belloti Bai fita Aiki ba ya dinga masifa shi Aiki ya Masa yawa,Belloti yace shi fa Amarya gareshi bazai iya ba sai Nan da Sati biyu zai dawo kasuwa,Uche yace bazai yarda ba sai dai Belloti ko ya dawo Aiki ko ya bar Masa gida,Farida tana labe tana jinsu suna fada,Kuka ya kwace Mata yanzu dama duk gidan Uche ne ma? Komai na Uche ne Belloti bashi da komai,Sheshekar Kukan Farida Suka ji tana zagin kanta,Belloti ya fito a gigice yace me ya faru Me Engine Daf? Haba Me Engine Roka,Farida ga wani son Belloti da Tsoronsa da Allah ya Dora Mata,duk masifa da Rashin kunya Bata yiwa Belloti,shima Belloti shi Kam ya fada kaunar matarsa Bai son bacin ranta ko kadan,Belloti yace kiyi Hakuri da farko birgeni Kawai kika Yi na aureki da karya, amma yanzu wallahi kaunarki nakeyi Me Engine Daf,Kece Rayuwata,a kanki naji na tsani sana'ar da nakeyi da rayuwata ta banza Wato shaye shaye da Rana tsaka na jefa kaina ciki,idan ya koreka Ina zamu zauna? Yace sai Allah ya budo Mana Hanya,Muyi waya gidanmu ko na fadawa Manal su kawo Mana agaji kaji Sweety cewar Farida.

Belloti tsalle yayi ya dire yace wallahi karki sake naji kin fadawa wani zamu Bata da ke,Haka Kawai daga Dan Abu ya faru me yasa ke kike tsoron Talauci ne? Shi fa arziki Allah ne ke bada shi duk bala'inka sai Allah ya Tara maka zasu taru,wani ba yiwa wani arziki,ki sa a ranki wani bai isa ya baka abinda Allah Bai baka ba,zuciyata bata mutu ba,da karfi na Allah ya bani lafiyar Neman na kaina,dama Ni tunda na aureki naji bana kaunar ciyar da Iyalina da Haram,ke kin San giya nake siyarwa Zaki ce na koma Aiki ki dinga tawakali kina karbar kaddara yawwa Dan ya koreni sai me sai akace bazan rayu ba, Inshaallah kudi zanyi kudi kiyi Hakuri yanzu Kauye zamu tafi muje mu shiga tukunyar Federal,Mene tukunyar Federal? Tukunyar Iyaye mu dirki tuwo na wani Dan lokaci sannan na hada kudi mu dawo birni na fara sana'a,dama Baki San dangina ba Suma Basu Sanki ba,karki sake kice Talauci ne ya Koro mu Kawai ganin gida na kawo ki sai mu dan zauna kafin na daukeki mu dawo birni, Ni bazan iya rayuwar Kauye ba gaskiya cewar Farida tana kuka Tace Haka Kawai ka sake Yi min Karya ka barni a Kauye Ni wallahi Allah gidanmu zan koma,wayyo na Shiga Uku Hajiyata...wayyo Malam.....kaico na nice na jawa kaina.

Fuska Belloti ya Bata zai bar wajen a fusace Tsoronsa yasa Farida ta rike kafafun Belloti kayi Hakuri Dan Allah,sake Ni tunda Naga Baki San me kike ba,yanzu Iyayena Nufinki baza muje su ganki ki gansu ba? Wai me yasa Baki da tunani ne? Baki yarda Dani ba? Allah ya Miki baiwa Farida duk Wanda ya rabeki sanadiyarki sai ya samu canjin rayuwa yaushe muka Yi aure kwata kwata ko sati bamuyi ba amma har nace na daina shaye shaye na hakura da sana'ata ta banza amma ke duk wannan Bai sa kinji Dadi ba sabo da ba kudi na kawo ba ko? Ke komai kudi Allanki kudi ko? Farida tace Dan Allah kayi hakuri Zan daina ka yafe min Ina sonka wallahi ko a Ina ne Zan bika mu zauna,ki daina Jin wani Abu a kaina wallahi da gaske nake Zan dawo Dake birni,Ina fa da arziki a Kauye Ina da abinda Zan siyar na dawo birni na fara sana'a,Sai lokacin Farida ta saki ranta Jin za a dawo birni,Rungume shi tayi sosai tace yaushe zamu tafi? Yace gobe Inshaallah,yanzu Ki fadawa Hajiya da Malam zamuje gaisar da Iyayena karki sake ki nuna wani Abu ne ya faru,Farida Tace ai dama bazan fada ba Kar ayi min Dariya,wallahi ko su Walida bazan Bari su ganni ba bare gwara na Sha wahalata Ni kadai Farida Guda a wannan matsayi ai da kunya,Yace ko Dan aci gaba da gyara min jikin Nan ai dole na nemi kudi,Wanda Bai ajiye ba ya shiga Uku cewar Belloti Yana karar da Kai gefe da Kalar tausayi,Me Engine Daf muje ciki na Baki Cucumber,Suka shige ciki Yana rike da Hips dinta.

Kuyi Hakuri gobe bazan Yi posting ba Ina da Uzuri.
Watakil Kuma nayi posting .

Kwana biyu Ina Busy ne wlh afwan.

AsmaBaffa
[1/1, 10:25 PM] Sis Asma: 🧭🧭 MAFARKIN FARIDA🧭🧭

DEDICATED TO
DUNIYATA AAMNA FANS GP

86-90

Official

By
AsmaBaffa

Page naku ne

Mmn Saddeeq
Mmn Ummee
Maman Muniba
Auta
Ummu Lateepha
Ummi Deejat
Fancy Honey

Rike yake da Hips din Farida Yana Mata kirari kaga Farida....Hajiya Farida ikon Allah....Me Madarar Dadi...Me Engine Trailer, Me Engine Tifa,karama da Engine Manya.....Farida tana Dariya tana amsa Masa da Yeah nice....Ke kike da Falaqi....Yeah....Me Sa'iha...kaga ta Hajiya me komai Dozen.....ga Bello Me Cucumber Dadi kiji Dadinki,Gaki kinyi fes.. tas..Amarya ta,Farida Dariya take Yi sosai yanda Belloti yake Mata kirari kamar wani maroki, Farida tana wani Jin Dadi har wani juyi takeyi tana Jin Dadi, Farida an Zama Yar Gari Nan take suka Fara sarrafa Juna Belloti yana sarrafa Breast din Farida masu girma yace wannan Kalar na manyan Yara ne irinmu,Farida tana lumshe idanuwa Tace na your own....do as you like,Suna tsaka da Jin dadinsu Uche ya Shiga buga musu kofa da karfi,Suka ki kulashi Amma Uche Bai fasa dukan Kofar ba Haka Basu Bude ba ko bi ta kansa basuyi ba sai da Suka samu nutsuwa sannan Belloti ya bude ransa a bace shima Uche haka.

Da masifa yace tuna maka zanyi ku bar min gidana gobe Early in the morning Nima Ina so nayi aure naji dadin ai baka Isa na dauki nauyinku ba a banza so karka manta gobe da safe before 8am Ina so Naga Room Dina Empty,Murmushi Belloti yayi yace ba sai ka sake fada ba ka batawa kanka lokaci ma na maimaitawa stupid man akan wannan zaka Zo kana buga min room Ina tsaka da Bata tana amsa dai dai gwargwado shine zaka dameni akan wannan wallahi sai na daure ka kaje Kauye kaga dukiyata karka raina min hankali Dan na koyi rayuwa na dawo Nan,in Banda lalacewa me ka koyamin? ai Kuwa ka waye na Wayar da Kai Sanda kazo daga Kauye Haka kake? Gashi Nan kayi kyau kayi kiba ka goge ka Zama Dan gayu,ka iya sa Kaya,Farida Tace karya kakeyi Uche a wayensa yazo birni dama,Belloti yace karki sake sa min Baki koma daki Ina ruwanki da fada da Namiji idan ba Ni ba? Ai Dani Zaki fada yanzu Kuma fada da wani ya Kare sai ni,Nima din karki sake naji kina tada jijiyar wuya Matukar ba Akan Cucumber, wannan na yarda ko wata kika ga zata kawo Mata Hari ki cinye Mata Iyaye bazan ga laifinki ba wannan nasan ta Kai ayi yanke ya nke akanta.

Dariya sukayi gaba Daya har Uche yace Beloti I will Miss you,Harara Belloti ya galla Masa,Farida ta rike Dan Bellotinta Tace let's go and eat something,Belloti ya Mata kallon kauna tare da Furta ai yau final kafin muje Kauye fita zamuyi Joint mu rakarkashe dadinmu kafin mu sadu da Gabza a Kauye,Ran Farida ya jagule tunawa da tayi Kauye zasu tafi kamar zata Yi kuka,Belloti ya kalleta Yana Bata Rai sai Kuwa ta washe bakin dole ba shiri sabo da Kar Belloti Yaji haushinta,Son Belloti da Tsoronsa ya Gama ratsa jininta.
Chapter 70 · 0% Book details