Sashe 29
Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana fita taci Karo da Yazed ya gasa Mata Harara Dariya tayi tasan zancen ya ganta tana zance yafi so tayi karatu wajen Fuzail ta koma abinta Suka ci gaba da Shan Hira,Fuuuuuuuu Farida tazo ta wuce su sanye da Hijab dinta.
Tana fita wajen wani tantirin abokinta Me suna Yahaya Uban daru ta je, Hannu ta Mika Masa Suka tafa a bainar jama'a ga hasken wuta a wajen,Yahaya Yace Yan Mata ya akayi ne? Akwai labari uban daru Zo mu wuce ta wani dafa kafadar Yahaya suka Yi gefe can Suka Gama zancensu suna Yi suna dariya suna tafawa,Farida ta koma gida abinta 9pm Fuzail ya karbi Snacks dinsa zai tafi gida sun fito da Manal zata raka shi Yahaya Uban daru me takama da Rashin kunya yazo har Gaban su Manal ya tsaya Manal ya kalla tare da kashe Mata Ido daya Baby ya akayi ne,Ran Manal ya baci ita Bata sanshi ba ma,Tace na sanka ne?Murmushi Farooq ya saki yasan Farida ce Kawai ta hada,Fuzail ya kalli Yahaya yace Kai Kuma fa? Yace Yahaya kenan ko baka taba Jin sunan ba? To suna ne Wanda Allah ne ya rada shi da kansa,Ya fadawa Annabi zakariyya zai haifi da Dan Kuma sunansa Yahaya,
Fuzail ya danne Dariyarsa yace to ai ba yahayan gaskiyar bane,ai ba Kai aka radawa ba mutum me daraja aka radawa,Wanda aka radawa sunan daban Kai photocopy ne, a photocopy din ma Kai photon-photon-photon copy ne sau dubu dari dari ma na gaske kuwa,Ba Manal ba Har Yahaya Dariya ya koma Yi Kamar me,Ba musu yace gaskiya ka fada tunda a wancan zamanin Ana ta yin masu suna Yahaya na kirki suna shudewa har zuwa wannan zamanin da muke ciki Kuma Ni a cikin wannan zamanin ma cikakken Dan Iska ne ban gaji me sunan ba,Manal tace Kai ka sani Kuma.
Yahaya Uban daru yace shike Nan ke Manal Saurayinki ya bani Dariya na hakura na bar masa,Hannu ya mikawa Fuzail,Fuzail ya Mika Masa Hannu Suka gaisa yace kayi Murna yaro da kasan waye yau sai ka kwana baka Yi bacci ba,Yahaya yace karka min kuri Malam Dan na hakura ka samu bakin magana,kasan me aka turo Ni nayi Kuwa? Fuzail yace sai ka fada.
Yahaya yace cewa akayi nazo Kawai na rungumeta a gabanka, Kawai kwar jini tayi min kaima Dana kalleka naji idea ta gaba Daya ta gudu,Fuzail yayi dan gajeren murmushi yace Allah ya rufa maka asiri baka aikata ba wallahi kaji Ina cewa rantsuwa ko sai kayi Prison,batar da Kai zanyi sai an manta da Kai a duniya,Dariya Yahaya yayi Yana ganin Karya ne kuri Kawai Fuzail keyi yace shegiya karyar samari ba a Gane mun iya karya sai Muna Gaban Budurwa wannan karyar taka ta hau wallahi Ni ka Zama abokina ma daga yau ga Hausar taka sai a slow Wai Ina cewa Rantsuwa hhhh uban daru ya sake dariya,Fuzail Kuwa ko murmushi baiyi ba Kallonsa Kawai yakeyi,Yahaya ya sake mikawa Fuzail Hannu Suka tafa yace shege mutumina da Allah Indai kazo ka tabani ko ta wajen zamanmu ne ka gashi can muje na nuna maka wajen, wallahi kayi min da gaske nake ka birgeni Haka Kawai naji kayi min,Fuzail yace na gode Yana mamaki yanda ya girmi Yaron amma sabo da ya ganshi ba kowa bane harda wani maida shi sa'ansa Wai shege mutumina,Kai ya girgiza Kawai Manal ta Masa rada a kunne kayi Hakuri,shima da rada yace Soyayya ta jawo min Ina cin ubana a garin Nan Gaskiya,Dariya suke ta yi,Yahaya yace style din gashin Nan naka ya birgeni kaga Nawa Ina ta tarashi Dan banza Taki taruwa gaba daya,Gaskiya wankan Sumar Nan taka yayi Nima irinsa zanyi Verysoon,Fuzail ya tsaida Manal yace koma gida to can maza ne,Kana zuwa gida ka kirani kaji?yace to Kuna da wuta kinsa Wayar a charge? Tace ae tare da juyawa tayi gida abinta.
Shi Kuma Suka tafi da Yahaya,suna tsaye zai shiga taxi Motocin Maimartaba sarki sukayi parking da sauri kusa da Fuzail ko a jikinsa yasan babu Wanda zai Gane shi,Yana mamaki me Sarki zaiyi a Nan sai yaga wasu Motocin Suma da yawa sun tsaya Gaban Motocin sarki Sai lokacin ya Gane Ashe Babban Aminin Mai martaba ne Gomnan Kano,Yahaya yace Uhm Harkar ta manyace Allah ya Isa kudin mu a kasar Nan ba Wani me gaskiya Kawai zaluntar mu akeyi.
Kaga Tsinannun sarakunan Nan Suma mugun yashe kudin kasar Nan sukeyi,ai ba azzalumai irin sarakuna wallahi daga su sai yayansu,gasu da tsumulmula basa kyauta Yan Bura.....Fuzail Yana ji yace ai Basu da kirki Sam,Yahaya yace ae Mana Yan Iska asararru muna fama da yunwa kalli Motocin da suke Hawa matsiyata,gasu duk mazinata ne manema Mata sai bariki Suka iya,Fuzail yasan har ubansa aka hada sai yace a dinga Yi musu Addua dai yafi,Uban waye zai Bata lokacinsa wajen Yi musu addua? Yau dan Uwa da kyar Muka ci abincin Rana Ni da Kaka ta,Kaga Sai nayi sati ban rike dari biyar tawa ba,ba Dole mu haukace ba mu tada Hankalin kasa,wallahi Dole na Shiga kwacen Wayar mutane a titi,Baki Fuzail ya Bude yace Amma kake zagin shugabanni bayan kaima bana kirkin bane? Dan Uwarsu ai su suka koya Mana,Ni wallahi ma duk nafi tsanar Yan masarauta musamman wannan Sarkin namu ya fiye son Kai,daga shi sai yaransa,Shi idan ba Wani bane ma a kasar Nan ko Mu'amula bayayi da mutum bare taimakon talakawa sai dai a siyar Mana da filaye da gonaki yaransa su Shana daga shi sai su,Haka yaransa Yan Iska ance basa ganin kowa da kima sai Dan sarauta,su duk kudinka ma Matukar baka gaji sarauta ba babu ruwansu da mutum.
Fuzail yace Allah? Wallahi cewar Yahaya ai wani Dansa da aka Haifa a turai ko Fuzail yake ko wa? Shi ance Daban yake ba ruwansa da wannan Sarautar da wani iyayi,safgar gabansa yake Yi kawai ko Sarkin ma Bai Isa yasa yayi wani shirmen sarauta ba,ba ruwansa guy din Yana birgeni kaga dai ban taba ganinsa ba ko? To Ni labarinsa Kawai yasa naji ya min a rayuwa,Kai da Zan ganshi ma wallahi sai mun gaisa da shi Dole duk yanda zanyi mu gaisa sai nayi Hannu da Hannu da shi,Fuzail a ransa Yana ta dariya sai ya mikawa Yahaya Hannu yace mu sake gaisawa ai gani a madadin Dan sarki,Yahaya ya sheke da wata Dariya yace Kai dalla matsa wa yake takai Kai Nifa wankanka ne Kawai ya min sai fatarka da gani kana kula da ita,Amma ka Isa ka Kama kafar Fuzail.
Fuzail Yana dariya yace wallahi karka sake cewa wanka na ya maka ko skin Dina sai kace wani Dan Gay dan Luwadi Zansa a maka duka,Yahaya yace a'uzu iskancina Bai Kai Nan ba wallahi ba nufina kenan ba Kawai Ni ka Gane Ina son Dan wanka ne ba Wani Abu ba,karka Bata min Rai da Allah Malam,Fuzail ya sake Bude Baki da mamaki yanda Yahaya yake cin ubansa a ransa yace Bai San waye Ni ba babu komai.
Suna Haka sai ga sarki da Fadawa an lullubeshi zai shiga mota,Yahaya yace kalli da Allah asararru sai kace wani Allansu aikin banza zo mu matsa baya yanzu Fadawan Nan sai suzo su fara shaudawa mutum Bulala akan mun tsaya kusa da sarki,ai kafin Yahaya ya rufe baki Kawai sunji ruwan Bulalu a jikinsu ta ko ina Musamman Fuzail da yaki guduwa,Shi Yahaya tuni ya fece,Fuzail Kuwa Ana ta tafka Masa ruwan Bulalai ta ko Ina,Kuma yaki guduwa,Har Allah yasa sarki ya gani da sauri ya sa dogari ya musu magana su daina,aka dinga musu fada,Sarki ta Glass window na motarsa yake ta faman kallon Wanda fadawa Suka rufe da duka,ikon Allah ya furta kaga wani Kamar Fuzail Dina,Kai lamarin Allah da yawa yake,Shi wannan ya Tara gashi ne Kawai gashi talaka Amma komai iri Daya har dirin da yananyin skin din,sarki kasa daurewa Yayi yace a Kira Masa Yaron, Dogarai Suka zo gabansa Sarki Yace ayi maka Iso dai dai lokacin Kuma ya tare Taxi ya shige abinsa yayi tafiyarsa ya barsu Nan sabo da takaici.
Yana motar Yana masifa sabo da zafin bulalar doruna ta ratsa Fuzail yace ai Dole a zagi Sarki wallahi banga laifinsu ba,wannan wanne irin zalunci ne,shi talaka a kasar Nan Baida yanci, bayansa ya Sosa yasan ma an fasa Masa baya da duka duk manal ce ta jawo min ya Furta Yana tsaki yau ko na koma bazan kirata a waya ba wallahi sai gobe,ko ta Kira bazan picking ba.
Sarki Kuwa a ransa baiji dadin rashin zuwan Saurayin Wajensa ba,yaso ya Masa Alheri me tsoka sabo da Kawai sunyi Kama da Dansa,Kuma yaso ya bashi Hakuri sabo da yayi Kama da Dansa sabo da son Kai irin na sarki,idan baiyi Kama da Dansa ba shike Nan sun daki banza kenan.
Manal ita Kuwa Yazed Bai Mata maganar Saurayin ba Itama Bata Masa ba,da dare tana ta jiran Kiran Fuzail amma Shuru,tsoro ya kamata lokacin Fuzail Yana gida ya shiga Toilet Yaga yanda jikinsa yayi rudu rudu da bulalar Dogarai,jikinsa ya gasa Yana ta Jin haushin sarki da Manal yace laifinsu ne,Manal ta jefa shi a halin canja shiga,shi Kuma sarki baida Adalci Bai San darajar Dan Adam ba.
Wanka yayi da Sallah sannan ya kwanta a makeken Gadonsa ko Riga Bai sa ba sabo da Kar bayansa ya sake rurucewa Haka ya kwanta,lokacin Manal tana ta kiransa a waya yaki dagawa Yana Fushi da ita.