Sashe 91
Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 8 min read
Manal ta Mike tana kunshe Dariyarta Yaya ya tsargu,sai wani bata rai yake,Yazed yace karka sake zuwa da ita sai tayi hankali,Prince yace to Inshaallah,Minal Baby Prince ya Saba a kafada Manal ta Mike tace Yaya baza ka bani komai ba? Wata Harara ya watsa Mata tayi Dariya tabi prince har mota Suka raka su,Yazed prince ya yiwa Allah kiyaye Hanya,Raheela ta bawa Manal kyautarta,Manal tace Raheela kawo kunnenki kiji,Yazed yace baza taji ba ke Kar ki saurareta,Fuzail Yana ta dariya Raheela dai ta window ta mikawa Manal kunne tana daga cikin motar da rada tace ki Bawa Yaya Ginger sosai,ki hada Masa da pepper yaji sosai please,Raheela dai tana Dariya tace to, driver ya jasu Suka tafi,Suna tafiya Yazed yace Manal ta Zama marar kunya wani ba a jinkiri da wanka irin wannan me take nufi? Raheela ta dinga dariya Tace wankan tsarki ai Bata Yi karya ba,Dariya yayi shima yace kin gani dai yanda nake sai a gabanki nake dariya,Muje muyi wanka Raheela ta ja shi Suka tafi tsarkake jikinsu.
Su Tanko sun Riga Prince tarewa a Abujan ma,ya dauki Sani Suka tafi tare da masu Aiki Mata biyu manya Wanda zasu dinga yiwa Manal Aiki,ko da su Tanko Suka ga mahauckacin gidan da Fuzail ya Gina sai da Suka girgiza, Kamar wani shegen Estate me dauke da part Uku,Part Daya na Tanko Daya Kuma na Baki part Wanda yafi kowanne tsaruwa shine na Fuzail ba karya,ba abinda babu na more rayuwa,bangaren Me gadi daban a jikin gate wasu Dakuna biyu kowanne da toilet,Sai wasu na maza biyu masu kula da gidan gaba Daya,Mata Kuwa a can ciki bangarensu yake kusa dana prince,Sani shine Driver na Fuzail yanzu,Sai Yahaya idan Baku manta ba Abokin Farida shima Fuzail ya sama Masa aikin Yi na Gomnati inda ya Dace da shi.
Annatu tuni gidansu an Gama a kauyen ne kyau da shi dagwas yasha tiles Masha Allah.
Manal suna shirye shiryen komawa Abuja dukkan kayansu na bukata tuni an kaisu can suturu da abun bukata,Itama Hajiya Sharifa tana Shirin komawa Kauye Bayan tayi wani kiba tayi haske ta Kara kyau kamar ba ita ba,ta waye ba laifi Ana gobe tafiyar su Manal ta fara amai amai yaki karewa,Yini tayi tana Amai,Hajiya Sharifa tace sai kace me ciki Naga gaba Daya watanki biyu da Haihuwa sannan sai kwana Nan kika koma part din me gida Lafiya? Tsoro ya Kama Manal karfa ace ciki ne,Fuzail ya tafi asibiti da ita suna zuwa aka aunata ciki ne na wata daya da sati biyu,Manal kamar me cikin shege ta fashe da kuka Fuzail ya rasa yanda zaiyi da ita shi murna ma yake Yana ta Jin Dadi amma ita kuka takeyi Hannunta ya rike tare da furta Sunshine kina gani Ana kallon mu let's go,Hannu Manal ta fisge kamar me Aljanu ka daina kulani bani ba Kai har abada,Dariya ta bashi ma yace I'm Sorry muje gida karki fadawa kowa Kawai muyi Shuru dagani sai ke,Manal ta sake tsagewa da kuka ta Mike ta Kama hanyar barin Asibitin wai baza ta Shiga motar prince ba ta tsane shi Yana kallo tayi tafiyarta ta bar asibitin,da mota ya bita Amma tayi sauri ta shige Napep Kuma ta koma gidan maimartabar dai,Part dinta ta wuce tana ta kuka Hawaye yaki karewa,Hajiya Sharifa da take Shirin tafiya gobe tace Manal lafiya me ya faru,Manal Tana kuka Tace ba komai,ko dai cikin ne dake? Manal ta fara sabon Hawaye tace ae Wai,Baki Hajiya Sharifa ta Bude Tace cikiiiiii? Yaushe Nan fa kika ce bakwa haduwa sai kusan wata biyun Nan sabo da Naga Bai zuwa Nan kema Baki zuwa can a yaushe aka Yi? Manal da masifa tace Dan Allah ki Bari naji da abinda yake damuna Wai idan zanyi Abu so kike nazo na fada muku ko me? to Allah ya raba lafiya sai kiyi Shuru kawai Dan wannan abin kunyane,sai kace me cikin shege Dan Allah Aunty ki kyaleni haka, saman bed ta fada tare da lulluba da bargo tana ta faman kuka,Minal tana can wajen Ummi ta goyata,Hajiya Sharifa ficewarta tayi can bangaren Hajiya Babba,tana fita Fuzail ya shigo.
Rashin Lafiya yasa kuka jini Shuru fans.
Masu kirana ta waya,masu nemana online suna tambaya lafiya da masu nemana a groups,da masu Yi min Adduar samun lafiya duk na gani Kuma na gode Ina Matukar godiya da kulawa Allah ya bar kauna.
AsmaBaffa
[1/1, 10:26 PM] Sis Asma: 🧭🧭 MAFARKIN FARIDA🧭🧭
DEDICATED TO DUNIYATA AAMNA FANS GP
121-125
Official
By
AsmaBaffa
Page nakI ne
AIDA MAMAN TASNIM
ALLAH ya Kara Miki lafiya da tsawon Rai masu amfani.
Kuka ya Iske Manal na Yi Kamar me ta kudundune a bargo mamaki ya kamashi amma ta wanni fannin sai ya tausaya Mata sabo da Bata Dade da fita daga wahala ba ga wata tazo again,gefen bed din ya zauna yace ki shirya mu wuce Abuja yau na gaji da zama,Ni bazan je ba na fasa Tsawa ya Mata wacce Bata taba sani ya iyata ba ransa a bace cikin karaji yace Get up......sai data tsorata,Now ya sake cewa idan Kinga dama kije ki musu sallama ya fice abinsa,dama duk kayan sawarsu an kwashe Yan kadan ne Suka rage Shiryawa ta shiga Yi tana Yi tana goge hawaye ta Gama da kyar ta Dan wanke fuskarta taje part din matan Sarki,Wajen Badi'at,karshe taje bangaren Ummi kasancewar maimarta yayi tafiya Umrah,Ummi tace yanzu Fuzail ya fada min yau Zaku tafi,Manal Tace ae Haka yace Kamar zata Yi kuka,ya Naga Kamar ba lafiya ba fada Kuka Yi? Manal tace a'a tana murmushin dole,Ummi Nasiha tayi Mata sosai akan Hakuri da zaman tare,Dan Allah Manal karki Bari ku dinga fada da sauran shirme an San Watarana dole a Bata amma a daure a kiyaye Kinga can da gogaggu Zaki hadu karki Bari hakan ya canja Miki tarbiyya karki dauki wani layi marar dorewa,Fuzail Yana sonki da yawa please kar hakan yasa ki dinga Masa ba dai dai ba,ku zauna lfy shima nayi Masa fada sosai.
Inshaallah nasan baza ki samu matsala daga Fuzail ba a yanda na sanshi,Yana da Hakuri karki Bari Kuma yayi Fushi Bai iya Fushi ba,idan kika sake yayi Fushi to sai kin shiga wani hali,ki dauka dama zaman Ibada ne aure ba zaman Jin Dadi Kawai ba,Kar ku tafi muji wani Abu daban duk nasan yanzu Indai ya bar Nan garin to Kuma kasar waje zaku ware tunda Naga ya damu da sai ya koma Abuja nasan Yana da plan, koma Mene karki Bari 6mnths tayi Baku Zo gida ba,idan ba Haka ba Sarki zai sa ku dawo masarauta,anan Kuma Baku da yanci sai abinda akace Kuna under control.
Minal ta dakko wacce ke bacci a dakinta ta Mata wanka ta shirya ta tunda taji Fuzail yace tafiya zasuyi,Manal ta karbi Yarta Yar kubulbul da ita Tasha Kaya sky blue masu kyau,tana karbarta tayiwa Ummi Sallama,Fuzail yasha kananan kaya ruwan toka ya zuba kyau kamar me,Manal cikin Arabian Gown take wata peach ta zuba kyau,takalmi da Jakarta silver,Minal ta Saba a kafada wata Yar aiki tana binta da Jakarta har ta fito taga Fuzail Yana jira a mota,Driver da sauri ya bude Mata ta Shiga ya rufe sannan Yaja mota,tunda Suka tafi Airport ba Wanda yayiwa wani magana sai Fuzail da ya Kira Maimartaba ya sanar Masa sun tafi,Minal ya kalla tana ta wutsil wutsil Manal taki kulata ta kalli window tana Hawaye shaaaaarrrr......Baby dinsa ya dauka Dake saman cinyarta Yana Mata Wasa yace ki kyale Mummy taji da Dan cikinta,kwana Nan za ayo Miki kanne Twins...da Sauri Manal Tace Al....Alla....Allah... y....ya kiyaye....dake nake magana Ni? Banza ta Masa yaci gaba Yana yiwa Minal rawa Yana an kusa haifo miki kanne twins, Manal ta galla Masa harara ta sake dauke kanta,Fuzail yayi Murmushi yace sai kin jawa kanki cuta ko? So kike hawan jininki ya dawo? akan Allah ya Miki kyauta shine Baki so wasu suna can da kudi suke Nema sun kasa samu.
Har Suka shiga jirgi Minal tana Hannun Fuzail sabo da Manal kunci take ta Yi,Belt ma kin daurawa tayi,Ma'aikaciyar jirgi tace madam you sit belt Manal ta nuna Mata Fuzail Dake kusa da ita Yana yiwa Minal Wasa tace shi Zaki fadawa idan ba Haka ba jirgin ya rikito akan ban sa sit Belt ba,Prince ya kalli Ma'aikaciyar yace Aljanunta ne Suka tashi idan suka tashi basa Hakuri sai an Bata cassava,Ma'aikaciya Bata Gane ba tace Eyyaaa sorry gashi a Nan Bamu bada Rogo dafaffe sai in kun sauka,Fuzail yace Fresh Cassava take ci sai kiga tayi luf ta dawo normal,Manal ba shiri tayi Dariya,Ma'aikaciya taga handsome sai tace Dan Allah ya sunanka Ranka ya Dade? My name is Fu......Manal ta katse shi da wuri tace to anji malama ki koma wajen aikinki Ina ruwanki da sunansa Dan Kinga ya Miki fara'a shike Nan daga suna kice number waya ko? Ma'aikaciya tace baiwar Allah daga mutunci ya hada mu,ba mutunci tsakanin Namiji da mace idan mutuncin kike so ga maza Nan tafi wajen waccen Alhajin can Mana gashi can me tumbi sune irin naki ko wallahi yanzu na Tara Miki mutane a jirgin Nan,Ma'aikaciya tayi Dariya tace Allah ya baki Hakuri Nima Ina da saurayina ta tafi abinta.
Kallon Fuzail tayi tace shine sai wani Hira kake Yi da ita kana Mata Dariya ai Ina kallonka,in aure Zan Kara ai ba irinta Zan auro Miki ba,sai na duba wacce ta fiki kyau sosai,wacce ta fiki iya Sex da love wacce ta fiki masifa sai na auro Miki ita sabo da ki daina min yanga,Manal tace zaka Yi bayani.
Suna sauka a Birnin tarayya Sani yazo da felleliyar motar Fuzail ya dauke su.