← Book details Mafarkin Farida Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 95

Sashe 54

Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tashi yayi yace Bari inje ko ruwan zafin ya huce,Ummi Tace ka Bari dai ya huce sosai karka kone, Alright ya furta ya tafi sama Yana yanga irin ba Wani abu,Yana zuwa a jikin bangon ya tsaya Manal ta fara bashi tea harda cewa Bismillah karka manta,yayi Bismillah ta bashi ya kurba suna tsaye Suka leka Ummi a hankali suna kallonta, Suka sake dawowa Manal ta bashi nama da sauran su chips da sauransu Yana ci, ta saman Suka fito harda tsayawa a jikin karfen yanda Ummi tana dagowa zata gansu Amma Allah Bai sa ta dago ba,Kazar Fuzail ya gutsira sai da suka saita guduwa daga wajen sannan ya tauna kashin rukukus Suka fece Ummi taji kuwa tayi sauri ta kalli wajen ba kowa,Ci gaba tayi da kallonta a tv sai da ya cinye tas ya koshi sannan ya Rungume Manal yana furta I love you suka sake Fitowa suna wani jujjuyawa yanda Ummi zata gansu Amma Ina, daukanta yayi cak ya dagowa Ummi ita sosai Amma kafin ta gani ya fece da ita ya maidata daki,Manal suna dariya kasa kasa yace wallahi ganganci mukeyi idan ta Kama mu mun Gama yawo.

Fitowa yayi da Cinyar kaza a hannunsa Yana ci har wajen Ummi Yana Ummi kin iya girki Dadi naci na koshi Kinga Naman ya rage Zan na ci a hankali,Ummi taji Dadi Suka ci gaba da hira har ta manta ma da wata Manal matar danta, ta gaji da kwanciya Haka zaman ma ta gaji,tana lekowa ya nuna Mata wani Bedroom a kasa Wai Ummi tana ciki tana bacci,Manal ta fito sanye da rigarsa kafafu da Cinyoyi a waje lukuta lukuta sumulmul farare tas,a saman kujerar ta kwanta ta Mike tare da dora kanta a cinyarsa Yana shafa gashinta,ta cikin Dakin da Ummi take sukaji Kamar za a fito,Mantawa tayi da Ciwonta ta fada bayan kujerar da Fuzail yake zaune,Sai Ga Ummi Tace na kasa baccin ma,ta dawo ta zauna a kujerar da take,Manal na bayan kujerar Fuzail Hannu ya Mika ta Bayan kujerar yana yafito Manal ba tare da sun kalli ko juna ba,inda Hannun nasa yake ta karaso da rarrafe,gashinta ya laluba Yana ta shafawa,Manal bakinta ta toshe tana dariya a boye,shiko ya fuske,aka Nuno wasu Mata a tv zuka zuka Ummi tace Ina ma irin wannan ka aura son,Fuzail yace da nayi Dace irin wannan Guda ma ta isheka zaman rayuwa,shi a ransa Manal yake yabo ita Kuma Ummi tunaninta ta cikin tv yake yabo,Ya Lalubi wuyan Manal Yana shafawa yace Daya tamkar da dubu kenan Ummi,Ummi Tace ai Ina kallonsu naji da Kai suka Dace,Fuzail yace Sosai ta isheni ba kishiya,Ummi Tace dama bana son jarabar aure auren Nan Daya ta isheka,Yeahhhhh.....ya furta lokacin da yake Jin wani Dadi a jikinsa,Ya leka Kansa da sauri bayan kujera yayi kus kus Wai Dake nake fa,Manal da Hannu Tace na gane Ni kake yabo ai ba Matan tv ba,Ummi ce tace yau baza ka fita bane? Fuzail yace Ina fita Ina? Ba inda zanje Nan da 3days hutawa zanyi,Ummi tashi tayi ta shige kitchen Manal ta Mike da sauri ta fece sama Kar ta kamata, da karfi Fuzail yace sai nazo bye.....Lokacin Ummi ta fito Tace Kai da wa? Bayan kace baza ka fita ba? Ba dai wajen shegiyar yarinyar Nan zakaje ba? Wallahi na tsani Yarinyar Nan ban San kaddarar data sa ka kwaso ta ba,ka bani mamaki shegiyar yarinya Yar Iska na tsaneta mayya,Fuzail Bai ji dadin zagin da Ummi take mata ba tunda yasan ba abinda tayi Mata,Shuru yayi kawai sabo da Sam Bai ji Dadi ba,duk sai ta Bata masa Mood.

Masu sharhi Ina godiya

AsmaBaffa
[1/1, 10:25 PM] Sis Asma: 🧭🧭 MAFARKIN FARIDA🧭🧭

DEDICATED TO
DUNIYATA AAMNA GP

66-70

Official

By
AsmaBaffa

Page naku ne

Mom Husnat
Habeebaty
Maman Husnah
Maryam Umar Faruq
Bilkisu Umar
Maryam Adamu
Mariya Abubaka GML
JJad kitchen Healthy Yummy & Perfect
Mommyn Sultan

Danne bacin ransa yayi kawai,Ummi Tace ya Naga Kamar ranka ya baci? Ummi bana son zancen Yarinyar Nan Sam kin kasa ganewa tayi rayuwarta ki daina min zancenta Yarinyar da ba Wani damuwa nayi da ita ba ke kinbi kin damu da ita Ni kinsa Mood Dina ma ya baci Bari naje nayi bacci 2pm Zan tashi nayi Sallah,Okay Ummi Tace tare da mikewa tana Jin Dadi ta bar part din burinta ya cika baya sonta,Shi Kuwa Fuzail bedroom din Manal ya sawa key,Ba karamin ji yake da Manal ba Yana lallabata sosai a Haka suka Sha baccinsu sai Karfe biyu Suka tashi sabo da Sallah,yau yayi dauriya har dare baiyi komai ba Haka washe Gari ma ga Ummi ta daina zuwa part dinsa gaba Daya sabo da Manal Bata Nan sai dai shi yaje sashenta,kwanan Manal uk cur tana hutawa ba tare da yayi komai ba,yau Kuwa Hakurin Fuzail ya Kare da safe ko Rana Bai Bari tayi ba ya damki Manal dama taga take takensa,Wannan lokacin tafi na farko tsorata sabo da tasan zafin abin,tayi kuka ta gode Allah tana rokonsa akan ya kyaleta Amma Ina Sam ya kasa,Yace ki daina rokona ma Sunshine nayi kokari ai Already Yana Maganar Yana Murzata,ta kasa sakin ranta ko wasan Nan yau Bata Yi ba sai kuka Kawai,Duk Kuma abinda yake Mata Bata Bari ma taji dadinsa ba,Yace yau Zaki fi jin zafi tunda kinki tsayawa Ni Kuma ba kyaleki zanyi ba.

Kuka Manal take Kamar karamar yarinya yayi duk iya lallashin da zai iya taki hakan yasa yayi zuciya Kawai yaci gaba da sarrafata,Albarkatun kirjinta da Suka Fi birgeshi su yake lailayawa cikin salo da kwarewa,Jikinta ne ya mutu murus sabo da yasan lagonta,duk yanda yaso ta tayashi kin yarda tayi duk Kuwa da tana Jin abinda yake Mata a jikinta,a hankali yake Binta tunda yaga tana da taurin kai, yaso ya canja salo amma zata fi jin zafi sai ya hakura sai Watarana idan ta Zama Yar gari,Chakulkuli ya fara Mata ganin sai fushi takeyi ba shiri ta fara kyalkyala Dariya tana zillilewa,wuyanta ya taba ai Kuwa ta makale da hannunsa a jiki tana yin wata sabuwar dariyar,Mood ya canja Mata ya koma lailaya matarsa cike da nutsuwa,Canjawa tayi lokaci Guda salon ya shigeta ba Bata lokaci ta shiga tayashi tana Masa abubuwa masu wuyar fassarawa,Ya Riga da yasan dadin abin yanzu ko Bata lokaci baiyi ba ya samu ya shigeta,Duk da a hankali ya shiga taji zafi kukan da tayi yau yafi ma na first night sabo da ya Bata wahala kasancewar dadin da yake ji Yana sani idan zai kawo sai ya fasa ya koma baya, shi yasa Manal ta haukace taci ubanta yau.
Babu Wanda ta jira sai gani yayi ta hada kayanta tayi shigarta ta kunyanga ta rataya Jakarta ta fice abinta,Allah yasa Ummi ta bada Iska.

Dariya ma ta ba Fuzail Yana ta Kiranta da Balkisa....ke Balkisata...ko juyowa Bata Yi ba ta Kara gaba abinta,Duk Dogarai da Suka ganta sun zaci Balkisa ce aka aiketa da jaka,Part dinta ta wuce Wanda ba kowa Amma ko Ina yasha gyara Yana sheka uban kamshi, kayanta ta cire ta canja wani Arniyar atamfa Maroon and Black super ce sabuwa ta cikin lefe,dinkin ya hadu Riga da skert,Bata Yi kwalliya ba ta Dan shirya abubuwa a cikin room dinta,kitchen dinta ta shiga ta tare da bude Wayarta tana kallon yanda ake girke girke na zamani,ta iya girkin gargajiya Amma Bata iya girkin Zamani ba sai yanzu take son koya,Tunani ta tsaya Yi Akan me ya kamata ta dafa,Tsaki ta ja kasancewar Mijin ma ba tare suke da shi ba bare ta birgeshi,A cikin Ma'aikatanta ta Kira Daya tace ta kawo Mata Lunch anjima,Kafin Yamma Ummi har taji labari Manal ta dawo daga School,ita Kuwa Manal Mayafi ta yafa tare da wucewa part din Ummi,a Palo ta Iske ta,Manal gabanta ta Isa a hankali cikin nutsuwa zuciyarta cike da tsoro a kasa ta durkusa tare da furta Ina Yini Ummi? Wata Tsawa Ummi ta Mata yinin ubanki,bance karki sake na ganki a part Dina ba? Get out....Lokacin Fuzail ya shigo shima zai Gaida Ummi yaji yanda take ma Manal Tsawa,kallon Manal yayi hankalinsa a tashe shi baya son ana ci ma matarsa mutunci,da Ido ya Bata hakuri,Manal ta sadda kanta kasa Kawai tare da juyawa ta fita,ji yake kamar ya bita,ga kwalliyar ta Mata kyau yaji Dama yanzu suna tare makale da juna,Danne bacin ransa yayi ya zauna Kamar Bai damu ba,Gaisar da ita yayi tana amsawa harda shafa gashinsa Tace Fuzail Naga sai wani kiba kake kwana biyu ka kara fresh ko duk kudin ne da aka samu riba me yawa?

Shuru yayi kawai sabo da hankalinsa Yana wajen matarsa so yake yaje ya lallashe ta ganin ba damar Haka ya tura Mata text Message har Guda biyar na ban Hakuri,ta Masa Reply da karka damu ba matsala ai Ummi ce Kamar Annatu take a wajena,ka kaddara Ma Annatu ce ta min hakan.
Bai samu yazo ganin Manal ba sai dare wurin 12pm ko Zama sosai baiyi ba sabo da Ummi taga Yanzu Manal ta dawo zata tare Masa a part kullum tana can,ta hanashi sakewa gaba Daya,ya rasa yanda zai bullo Mata,Hakan yasa ya koma yin shigarsa ta dogari Yana zuwa wajen Manal time to time,Manal ma idan taga Dama sai tasa kayan ma'aikatan gidan na Mata taje wajen Fuzail sai tayi kwana biyu Uku a part din Angonta Ummi Bata sani ba, har ta cika sati biyu cif,lokacin kuma ta koma makaranta Driver ke kaita ya dakkota,Ummi sai bala'i take Dan me sai an kaita an wani dakko ta.
Chapter 54 · 0% Book details