Sashe 35
Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shukrah Zama tayi tare da Amaryar Suka gyara inda su Annatu Basu karasa gyarawa ba a gidan ko Ina na gidan tsaf da Yamma itama Shukrah Tace Amarya sai munyi waya,kinji na fada Miki Dan Allah kibi komai a hankali Banda wulakanta Ango ki nutsu,a dage da Addua cewar Shukrah,Yamma likis Manal ta zunduma Hijab dinta tace muje na rakaki Titi,Rufa min asiri ai yanzu kin Zama matar aure sai da izinin Ango Zaki fita.
Manal Tace karki dameni Ni yanzu ba Wani sonsa nake Yi ba ya Gama sire min Yan karya sun min karya muje,Manal ta sa Kai Suka fita,suna fita taga galleliyar bakar Mota a Kofar gidansu,Hassan da Hussain ta gani Wani Dogari ya Bude musu mota sun fito suna ta washe Mata baki,Manal tagansu Basu fi 17yrs ba da Alama daga makaranta suke domin sanye suke da Uniform dinsu hadaddu,A tsaye Suka rusuna Aunty Ina yini? Manal tace lafiya Alhmdllh ta ganesu anzo da su jiya bayan daura Aure,Hassan Yace kannen Yayan Brazil ne Muka ce Bari mu biyo mu kwashi gaisuwa wajen Aunty,Manal tayi murmushi Tace na gode,Hussain yace Aunty Yar fillo ce gaskiya wannan Maganar Taki ,Dariya sukayi Manal Tace Bari na raka kawata na dawo,tafiya zamuyi daga school Muka yo nan kawar Taki tazo mu sauketa a gida,Shukrah Tace na gode kuje kawai,Tsoro take ji haka kawai,Su Kuwa Suka tafi,Farida tana labe a soro tana kallo,ranta ya baci,Manal tana shigowa gida Farida ta Mata wata wawar Hankada ta hankadata gaba Wanda Saura kadan ta fadi.
Manal Takaici ya kamata Tace Allah ya Isa wallahi ban yafe miki ba,Farida ta dura Mata ashar,Hakurin Manal ya Kare ta dauki Farida tare da makata da kasa,Farida ta hau kuka tana Kiran Hajiya,Ni na sa ki wulakantasu akan ya aureni Zaki gallabeni ,ai dama na fada Miki Dan Adam daraja gareshi baka San waye wani ba,ko ba me kudi bane shima Yana da baiwar da Allah ya Masa.
Bayan Kwana Uku da daura Aure Manal bata Kira Fuzail ba shima Fuzail Bai kirata ba sabo da Yana so ta Dan huce ne,Manal ma Bata neme shi ba Amma kullum tunanin Farooq dinta takeyi ta damu da shi kullum,yau tana zaune tana cin shinkafa da miyar data dafa sai ga Yazed da uban tarin Kaya a Leda a gabanta ya ajiye tare da furta gashi Nan kayan School dinki ne inji mijinki ki shirya gobe Zaki fara zuwa school 7:30am Driver zai zo ya kaiki ya dawo da ke,Allah ya kaimu cewar Manal Amma Ni Yaya Ina tsoron wulakancin Yan Birni azo a kaini makarantar masu kudi yanda bana Jin turancin Nan Yar Kauye Dani su dinga min wulakanci.
Ai sai ki tsaya kina saurarar mutanen Birni da Yan karya,Ana birge Dan Adam a rayuwa?idan kace Dan Adam zaka biyewa to baza ka tsinana komai ba a rayuwa,Sannan Ina laifi ma yanzu kin iya Dan rubutu da karanta wasu abubuwan,Kuma ai kullum Zan dinga koya Miki a gida ga Shukrah ma Haka ga su Sa'iha Baki da matsala,kayan ta Bude taga Uniform farar Riga da farin Hijab sai wandon Dark blue,sunyi kyau har kala biyar,takalma kala biyar,Haka school bags ma masu tsadar gaske na Yan gayu kala biyar sai littafa da duk wasu kayan karatu,Manal ta washe Baki tana murna tare da cewa Allah ya Kara arziki,Kayan ta hau gwadawa ta gansu dai dai ita sai ta koma wata Yar gayu da ita..Yazed yace sai ki Kira shi ki Masa godiya to Kawai tace amma a ranta Tace wlh Bai Isa na kirashi ba bare na Masa wata text.
Da dare Alarm ta saita sabo da Kar ta makara,tanayin Sallar Asuba wanka tayi da brush ta shirya cikin uniform dinta masu kyau ba karamin kyau yayi ba,takalmanta dark Blue da Farare Haka jakankunan ma,takalmin me kyau Sandal da canvas, ta saka da jakar Fara tayi kyau sosai,ba abinda ta shafa a fuskarta sai powder da lipgloss,7:30 driver yazo,Hajiya ji take Kamar ta mutu sabo da bakin ciki.
Manal ta fito dagwas Hannunta cikin aljihun wandonta tana fito da bakinta Wai su Hajiya take tsokana,Farida ta kamfato ruwa a cup ta taho da Niyyar watsawa Manal,amma Manal ta fice da gudu,Fuzail ya hakimce a Bayan motar yaga ta fito da gudu tana dariya,Farida ta biyota tana idan kin Isa ki tsaya ganin irin motar data Yi parking zata dauki Manal zuciyarta ta buga,Driver ne ya Bude Kofar gaba Daya ya fito da katuwar rigarsa ta Dogarai,Farida ta Bude Baki ganin Tanko ne,da Sauri ya karbi jakar Manal ya rungumeta a kirjinsa Yana Mata Kirari Allah Yaja zamaninki Gimbiya ta Yarima,Allah ya bada Ilimi me amfani,Takawarki Lafiya ya zaga da gudu ya bude Mata gidan baya,Manal Bata San da mutum ba ta fada cikin mota gaba Daya tare da rufe motar,Farida ta kalli Tanko,Tanko Kuwa yayi mamakin ganin Farida a Nan gidan dama Yar Uwar matar Fuzail ce,ganin Ba Wanda zai ji shi sai ya kalli Farida da sauri ya Furta
Karki ga ban kulaki ba yanzu a Kan aikina nake uban kowa sai dai ya hakura Dani Ina Busy yanzu kallon da kike min Nan a cikin lafiyayyen Office Dina nake nima,Farida ta kasa magana shi Kuwa Tanko mota ya fada da gudu ya ja mota ya bulbule Farida da kura,Farida tace yanzu Tankon ma ya Zama Yaron Manal ji Wai Manal ake rungumewa jaka a kirji Haka Ana Mata kirari,cikin gida ta koma jikinta a sanyaye ta fada ragwab saman kujerar girkinsu ta tsakar gida.
Manal Kuma sanyi da wasu kamshi ne na musamman suka daki Hancinta tana Juyawa zata ajiye Jakarta gabanta ya Fadi ganin Mutum a zaune ya hakimce tare da harde kafa Yana karanta News a jarida,Manal tsabar kyansa ta zaci Aljani ne sai da ta kalleshi sosai ta tabbatar Fuzail ne Kuma Farooq,Kwarjininsa da kyawunsa ga wani wanka Daya dauka ya tafi da Imanin Manal kana Nan kayan sun Masa kyau wasu arsh and Black da su,kamshinsa ta shaka duk sai Tsoronsa ya kamata da kwarjini,ga gabanta Yana faduwa Haka kawai,kasa magana tayi duk ta diririce,Manal sai lokacin ta tuna zagin sarakuna da tayi a Gaban Fuzail ta Shiga tuna Sanda yace Mata idan na fito Miki a mutum baza ki iya min magana ba,sannan ta sake tuno gadararsa da Izzar Farooq har tana Masa masifa ya daina,yanzu duk haukar data dinga Yi a gabansa Ashe wannan ne ba Farooq din nata ba,tunanin Farooq ta Lula da Kalar skin dinsa da jikinsa Daya tube ta ganshi hadadde Wai duk Fuzail ne ,tana mamakin wannan abu,Babu irin rashin kunyar da Bata Yi ba a gabansa duk a Farooq ne,Kunya ce ta sake Kama Manal Kawai sai ta rufe idanuwanta da hannayenta tare da kifa kanta a saman cinyoyinta,Fuzail Yana satar kallonta shi Yana Jin haushi ta daina sonsa gashi ta daina Masa magana bare Yar Soyayyar da Suka Saba da Kuma nishadin da jefa shi yanzu ya daina ganinsu.
Muryarsa ta tsinta Yana Mata magana,a ranta Tace wallahi Kuwa Farooq din Nawa ne ga muryar ma,I'm so Sorry ya Furta,Ki tsaya ki saurare Ni kinji please ya wani marairaice Kamar zaiyi kuka,nasan nayi Miki karya Wanda hakan Bai Dace ba amma duk abinda nayi nayishi ne da manufa me kyau Ina sake Baki Hakuri,ki yarda da ni,Nan take ya Bata labarin komai da irin matan da ake layin kawo Masa yaki zaba,Zuwan Shukrah ne Kawai Bai fada Mata ba sabo da Shukrah Bata Gama aikinta ba,Tsoron Umminsa da Yan gidansu ya Kama Manal yanzu duk basa kaunarta Taya zata iya Zama a gidansa,dagowa Manal tayi suna kallon juna Budar bakin Manal Tace to ka sake Ni Mana Kawai ka rubuta min takarda ta,Tsaki Fuzail Yaja tare da Mata wani kallo ba shiri tayi shuru,Kansa ya dafe tare da dauke wuta yayi Shuru shi Kam Ana sa masa ciwon Kai,gidansu an Hana shi sakewa itama Manal din duk kokarin da yake a kanta Wai ya sake ta,Kallonsa tayi ganin ya dafe Kai yayi Shuru sai taji ba Dadi a ranta,da shagwaba Tace to...to....Wai ni fa ba Dole nace sai an sakeni ba,shawara na baka,Harararta yayi tare da furta sai na Kai kararki wajen Annatu wallahi idan kika sake tunda bakya ganewa,Dan bakinta ta cokalo gaba tare da kallon Window ta gefenta,Tanko ya Dan glass din motar yanda zai kalli Manal sosai ya akayi Basu Yi kama da Farida ba, Yana ta Kara wuta saman kwalta Fuzail yace karka kashe min Mata fa Kai,Kuma ban manta ba Ina nan wallahi akwai Tamu da ku Dogarai ai na ganeku,Tanko Bai San Kan zancen ba,Bai San su Suka Zane Fuzail ba.
Hakuri ya shiga bawa Fuzail,Fuzail yace na rantse bazan Kyaleku ba sai kowa jikinsa ya Gaya Masa Ina nan daku,Tanko yace Allah huci zuciyarka,sai lokacin Manal ta tuna Dogarai da kansu sun Zane Farooq Basu San Fuzail bane yarimansu Bata San Sanda Dariya ta kwace Mata ba ta dinga kyalkyala Dariya,da sauri ya shiga kallonta sai ta Masa wani kyau ta birgeshi an shiga wata Unguwa ta masu kudin gaske inda makarantar su Manal take Fuzail yace da Tanko Kai Yi parking ka fita a motar Nan so nake na gyara Yarinyar tunda Bata da kunya,Tanko ya zaro Ido a ransa ya dinga dariya yace shege Yarima zai kwashe yarinya harda wani Wai zai gyarata,Fuzail yace please sauri Mana ke Kuma zanyi maganinki tunda Naga kin rainani.
Parking Tanko yayi harda yin parking inda ba Wani Wanda zai ko wuce ta wajen can wani lungun munafukai dama ga unguwar ta manya ya fice tare da Kara Danna remote ya garkame motar gam yace Wai zaiyi maganinta Kai Yarima yau akwai harka wannan Amarya tasa ta hadu ai yau ko me Mata hudu bazai Kai Yarima Jin dadin duniya ba,shike Nan nasan ma a hotel zasu samu cikin farko tunda ance Umminsa ta Hana Amarya ta tare,ah Yarima Nifa Banga laifinka ba wlh irin wannan matar ai ba ta kyalewa bace,Tunowa yayi da Faridansa yace ikon Allah ya akayi Farida ita baka ba Fara ba Fuska Kamar Duwawun Dan garuwa, sai shafe shafen jaraba,Muni Kamar jikar Yarabawa,ba komai Tanko kaima ka samu ka rage zafi ya furta Yana gyara rigarsa katuwa.