Sashe 36
Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fuzail Kuwa Tanko Yana fita ya kalli Manal Suka hada Ido Kuwa da yatsa ya kirata Wai tazo sabo da takamarsa,Manal ta Bata Fuska Wai Kar a rainata gashi ba Hanyar guduwa,motar ta kalla Tasha Tint,ba zato taji ya fisgota jikinsa,da sauri Tace wayyo barawo jama'a ta matsa zata gudu ai hannayensa yasa tare da kama Hips dinta gaba Daya ya maidata saman cinyarsa ta zauna daram,Manal jikinta ya hau rawa tace Dan Allah Marainiya ce Ni Uwata ta tafi tun Rannan,Murmushi ya saki yace Wato Dariya ma kike min an zaneni,Dariya Manal ta sake saki tare da furta to Yi hakuri Kar Gugar Uniform Dina ta lalace na daina,gashi ma zamu makara,a kujerar ya kwantar da ita a hankali Yana karewa fuskarta kallo ya furta kinyi kyau,Bakinta ta turo gaba tare da kwabe Fuska,a hankali ya Kai Fuskarsa saman tata,wani kamshinsa me Dadi ya sake dukan hancita ta lumshe Ido jikinta sai rawa yakeyi gaba Daya sai wani Bari jikinta yake Yi,Hancinsa ya daura saman nata Yana gogawa a hankali,numfashinsu Yana haduwa Dana juna cikin salo da kwarewa ya daura lips dinsa saman na Manal,jikinta ya mutu ta kasa hanashi ya Mata kwarjini da yawa tana kallo ya shiga kissing dinta abinda a film din turawa ta taba kallo yau gashi Ana Mata itama.
Hannayensa yasa a kasan kanta ta baya tare da dago kanta sama kadan ya tallafe ya shiga kissing din Manal Yana sarrafa harshenta da wani irin salo,Manal wani Iri take ji ajikinta da kyar ta iya Furta Zan makara Kamar zata Masa kuka,Hannunsa ya Kai saman Kirjinta yaji Bra tuntum,mene wannan Haka? Karfa a kawo Amarya Naga Abu kamar Popcorn ba mutunci Zan Miki ba,kina sa wannan bra Ana hango ku tun daga nesa za a ganshi kamar gaske Ashe Bra ce gaba Daya, a'a da sake Dole a gidana baza a dinga saka min wannan ba,Dariya Manal tayi tace wallah a'a, Bra din yake kokarin ja sama,Ganin da gaske yake zai janye Mata Bra sama Karya Manal tayi tace wayyo Irgan dangi na ban Dade da farawa zafi suke sababbi ne,Amma ake sa musu bra? Fuzail ya tambaya Yana gyara Mata Hijab yace ban son rabuwa da ke ko mu tafi a kafa?
Dariya Manal tayi Tace ae Allah muje dama an hanani fita na kwana Uku bana fita,Tanko ya Kira sai gashi da gudu ya bude mota ya Shiga,Fuzail yace muje an fasa tafiyar a kafa tunda yawo kike so,Baki Manal ta Bude har tana murna,Shuru tayi murna ta koma ciki, Manal taga Makarantar tasu wata hadaddiya kamar Hotel,cikinta ya duri ruwa tasan zata Sha wulakanci wajen Yaran masu kudi,Fuzail Yana satar kallonta duk ta tsure.
Bayan sunyi parking a ciki sai kallon motar akeyi,Ana ganin Dogari ansan Yan sarauta ne,Fitowar Fuzail ita tasa mutane Suka rude irin mugun kyawunsa da haduwarsa,Manal ma ta fito kwal kwal da ita gata fara itama kyakyawa,wasu Suka ce ai kanwarsa ce ya kawota,Tun kafin ya motsa kafarsa sai ga pc da kanta tana washe Baki tare da kwasar gaisuwa,Manal ta saita bakinta tare da cewa Good Morning Ma Kamar gaske,Morning How are you? Manal Tace I'm fine thank you,Pc babu Bata lokaci ta tunanawa Manal ajin da zata je ss1,Sabo da gargadin Student Fuzail yace da Kansa zai kaita har aji sabo da Kar a rainata da yawa.
School bag din nata ya karba tare da ratayawa Kamar shine student din Suka jera da Manal dinsa suna tafiya,Yan school ta window Ana ta leke Ana kallo Yan Mata da samari Ana kyasawa,Manal Bata Saba shiga mutane ba ita dai a tsorace take,Hannunta ya rike suna tafiya Yana ce Mata ki kwantar da hankalinki,ba abinda zai faru Inshaallah Zaki iya baza kiji kunya ba,Hmmm Manal ta nisa har Suka karasa ajinsu ta shiga ciki shi Kuma ya tsaya a Kofar class din Yana kallo har ta samu kujera ta zauna a baya,Hannu ya daga Mata tare da nuna Mata wata kujera a tsakiya irin ta dawo Nan,tasowa tayi tare da dawowa inda ya nuna Mata ta zauna abinta tana kallonsa tayi murmushinta,Harararta yayi da Wasa tare da Mata zancen kurame Wai ta daina murmushi akwai Maza a ajin student Kar su kallar Masa mirmushinta,biye masa tayi tare da cukulewa ta daure Fuska,Babban yatsa ya daga mata Wai da kyau,sai lokacin ya kalli kafadarsa yaga Yar Jakarta Tanko na kusa da shi sai ya bashi Jakar sabo da sarauta yace a Kai ma princess,Tanko ya karba da sauri ya afka class har Gaban Manal yace Allah ya bada Nasara ranku ya Dade ya ajiye mata,karba tayi tare da furta thanks Manal fa ta dage Bata yarda da raini ba.
Tanko Yana Fita Fuzail ganin teacher zai shigar musu ya dagawa Manal Hannu ya juya wajen Teacher din ya tambaye shi yaushe zasu Fara exam? Saura 1week sabo da First term ya Kare ai Kun makara Baku kawota da wuri amma a dinga Mata lesson ya Isa,ko ba tayi kokari ba next term zata Yi, Inshaallah cewar Fuzail ya Masa kyautar Kudi,Sannan Yan ajin su Manal kowa dari biyar aka raba musu kyautar Yarima ce,Haka Malamai duk kowa yasha kudi,Sai da ya kankarowa Manal girmanta sannan ya bar makarantar,ai Kuwa Manal a ranar ta Zama popular,sai Kama kafa ake a wajenta Mata da maza student tare da malaman kowa Manal,Mata sai kawance ake kullawa da ita,ita Kuma Manal ta dage ko Dan karamar word zata fada da turanci sai ta nutsu ta gyara bakinta sosai kafin ta fada.
Amma tana magana an San Yar Fillo ce ta gasken gaske,haka har zuwa kallonta akeyi ga Manal da kyau,wasu matan cewa suke mijinta ne,wasu suce saurayinta wasu Kuma kanwarsa ce,Kowacce mace sai tace tana sonsa,Yau Haka Manal Suka Gama daukan karatu Allah yasa Bata ji kunya ba yau Sabo da ba batayi ko sentence Daya ba har yau.
Lokacin Break nayi sai ga wani Dogarin daban da lafiyayyen take away na abinci, Chips and Egg,Ga plantain,da wani gasashen kifi yasha hadi an kawo daga Fuzail,Manal ta dinga Murna Dama Bata ci komai ba.
Ana tashi ta fito tana tunanin komawa gida sai Kuwa taji student suna ta labarin wasu motici Guda Uku,Ana fadar irin tsadarsu da kyansu duk mutane sun zauce,Wajen da ake nunawa Ana bi da kallo itama ta kalla sai ta hango Fuzail a tsaye yasha wata shegiyar Shadda Saaka metsada light arsh,Bai sa Hula ba gashin Nan nasa yaji gyara,dinkin dai dai jikinsa cif Hannun links,yayi kyau Matukar gaske ya tafi da Imanin matasan Mata,sabo da Manal ya sanya manyan Kaya yaga tana so,Yana tsaye a jikin Motocin nasa ga securities,tana karasawa inda suke ya karbi jakar tata Suka Shiga mota ya tafi da abarsa.
Kida na tashi a motar me Dadi Suka tsaya a wani Eatery,Wani na manyan mutane ne har lift sai da suka shiga sannan Suka Isa wajen Wanda ba kowa a ciki sai ka Isa kake zuwa Irin Nan wajen,Manal tana ta Shan kallo a ranta tace lallai ganin me kudi a wajen talaka tashin hankali ne,idan ba kaddara ba me zai hadani da Fuzail ta wacce hanyar Zan ganshi tunda bani da hanyar zuwa wajen da masu kudi ke zuwa,sai Yan Mata masu batawa kansu lokaci Wanda Basu San ciwon kansu ba sune yanzu idan dare yayi suke daukan wanka suna tafiya irin wannan wurare suna tallan kansu Dan su hadu da masu kudi Kuma basa samu sai Yan Iska Wanda zasu Bata musu rayuwa.
Zabi abinda Zaki ci,Manal taga harka iya harka Tace ko Mai nake so? Yana Mata murmushi yace yeah,da Hannu ta nuna ko wanne Yana fada Mata sunansa da turanci,wani lemo yasa aka kawo musu kowa Daya me shegen tsada duk Guda Daya 3k, Manal ta kalli lemon taji irin tsadarsa tace kaiiiiii tsada Haka sai kace wata Cocaine,Dariya ya saki Ina kika San Cocaine? a Radio mana, bayan sunci sun Sha yace ko na Kama Miki hotel Room ki huta,Manal sai ta fara kuka tana murza Ido da Hannu Allah Ni dai ba Yar Iska bace, Fuzail yace Haka kika koma dama? Na wuce Haka ma Tace tana Hawaye,yace Ashe Zaki jawowa kanki ma abinda banyi Niyya ba nayi,Duk soyayyar da kike min a gida sai yanzu kin Zama matata Zaki bullo da shirme,yo ai Ni Farooq na sani ba Kai ba,idan da Farooq ne ko me yace an Gama duk wahalarsa amma Kai Fuzail ne,Ni Nace sunanka ya Zama Fuzail Ni wallahi ba ruwana Farooq na sani Dan talaka na,Fuzail sai yaji kishin Farooq din duk da shine Farooq din sai yaji haushin zamansa Farooq,Fuska ya Bata tare da Furta tashi mu tafi tunda ke Baki San komai ba,Manal ta Mike Suka tafi Bai sake kulata ba har Suka sauke ta a gida Suka tafi.
Tunda Belloti yaji an daurawa Manal aure ya daina fita ko Ina kullum Yana dakinsa a kulle,idan ya fito ma Majalisar da carbi yake zuwa baya yiwa kowa magana sai Jan carbi,Haka duk ya rame wandunansa ma sabo da damuwa idan ya saka Bai daurewa da tazuge sai da yasa hannnunsa ta kasan rigarsa ya rike wandon a Haka yake yawo kullum,Lawi ne ya gaji da ganin halin da Belloti yake ciki ranar Yana Fitowa Majalisa Lawi yace Wai me yake damunka ne Belloti? Lafiya? Yo Ina fa lafiya inji Belloti ban taba sanin cewar ban fi karfin zuciyata ba sai Sanda naji an daurawa Manal aure,Ashe ni banza ne ban Isa da zuciyata ba,yanzu Lawi ace Ni Belloti ban fi karfin zuciyata ba ai nayi asara,gaba Daya bani da lafiya cutar so ta kamani,yanzu kalleni bana cikin Hayyaci na ko Sannu ka min amsawa zanyi sabo da nasan zuciyata Bata da lafiya,Lawi yace Ashe cutar so ce gaskiya na tausaya maka Dan Uwa,Amma Mai zai Hana ka kyale Manal tunda Muna da Yan uwa a cikin Birnin Kano sai na baka number Karyar ka gwada sa'arka ko Kai zata so ka.