← Book details Mafarkin Farida Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 95

Sashe 80

Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ikon Allah ban taba ji ba a Islamiyya,ai malaman naku ne dakikai karatunsu baiyi zurfi ba,Islaha tace to ai gwara daka fada min da bazan yarda ba Kuma da Dadi Dadi dai,Tanko da sauri yace sosaiiii......Nima ki dinga Yi min wala'allah idan Ina Jin Dadi kiyi mafarkin kina aikin Hajji labbaikallahumma labbaikh sabo da farantawa Miji,Islaha tayi Dariya Kawai taci gaba da Taya Tankonta tana Jin dadin abinda yake mata,Tanko a hankali yake Binta Yana Mata wayo baya gaggawa,sai da yanayinta ya canja,ta Shiga Nishi tana Jin dadin abin sosai Yana Mata salo salo dama Tanko Dan duniya,Sai dai da yazo baje harka ya shiga a hankali da nutsuwa amma duk da Haka Islaha ihu ta saki tace wannan ba Dadi.....ta kwalla Kara ta dinga bige bige kamar me Aljanu,Tanko ya danneta kamar zai yanka kaza babu ta inda zata motsa,Islaha da marayan kukanta da muryar tausayi ta Fara cewa yarinya ce Ni....Yarinya ce.....Yarinya.......Zan zageka....Zan zageka.....Zan maka Baki.....Zan tsine ma.......Tanko Ina Dadi yayi yawa yace Haka nake so.

Tanko Ihu yake Kawai da maganganu barkatai Yana furta Pepper soup dinki yayi Sweety,Yar farar yarinya me zamani....Yar Fara me zamani....sai maimaita Abu Daya yake Yar Fara me Zamani....Yar Fara Me Zamani.....Islaha sai kukan jaraba da karaji takeyi Kamar tana gadon asibiti zata Haihu,Tanko Kuwa Shar da shi sai da ya Gama samun abinda yake so sannan ya fara kula da Islaha aka koma lallashi Kuma,Yana wani girgiza Mazaunanta tare da cewa Yar budurwata...Yar Fara....Yar Baiwa...hellooooo....Yar Baiwa?

2am dot Ashe Manal ta saita Alarm ya tashe ta sai Wayarta ta hau Kara dama ba Wani baccin kirki tayi ba ta Riga ta kwallafa ranta akan Prince,duk karar Wayar Nan Bai tashi ba,Wayar ta Dora Masa a kunnensa dole sai ya tashi,ba shiri ya farka a firgice,yace yanzu kin min Adalci kenan? Ni adalcin kayi min? Itama Manal Tace,ko dai wani abin kika Sha ne Garin shaye shayenku na mata? Manal tace ka tashi Malam idan baka da lafiya kayi bayani na Nemo maka magani cikin sirri bazan fadawa kowa ba,jiyane fa Kawai na Miki sau Daya shine har Zaki lakaba min cuta,ae Mana ai gwara mu tari cutar da wuri Kar mu cutu da yawa,murmushi yayi yace ki Bari da Asuba yafi dadi,bana so ni yanzu nake so idan baza kayi ba Kuma to,Zan Miki Mana ai dole amma sai kin fada min me kika Sha Indai Baki fada min ba to baccina zanyi,Dariya tayi tace da kaina nake so Baby ne yake so,nasan ki fa Sunshine ke da idan kika nuna kinaso ko ya nayi Delay sai kiyi Fushi sai na lallabaki da kyar,in ta binki kina min yanga yau Amma bakiyi Fushi ba why? Daukan hakkina kakeyi da surutun Nan Bari kaji banyi baccin kirki ba Kawai sabo da kana bacci nayi baccin dole nima,Idan baka min ba cuta zanyi gobe,Ido ya zaro yace ko Farida ta Baki Abu ne? Nasan Yar duniya ce,Manal tace wata Alawa ta bani ta Mata na Sha,ai sai Fuzail ya dinga bala'i da masifa Kamar zai cinye Manal,Ashe lallabata yayi yaji gaskiya dama,yace wa yace idan Ana da ciki ana Shan wani abu,Zaki kashe min da,ko ki nakasa yaro wallahi yazo duniya ba daidai ba ko hmmmm Zaki ga abinda Zan Miki,Manal tsoro ya kamata tace mu ai Bamu Sani ba,shi kadai kika Sha ko? Tace ae,yace to ki fada Mata itama ba a Shan Abu idan Ana da ciki Baki da hankali ga fruits Nan abinda aka sani ki dinga amfani da su sai abaki abinda Baki San da me akayi ba ki Sha,Bari Allah yasa ki sake shan wani Abu da Baki sani ba Hijira zanyi na bar kasar Nan sai kin Dade Baki ganni ba.

Shuru ta Masa ya Gama fadansa ya wuce toilet Yana ta jimami a ransa Kar Dansa ya mutu,dakinta taje ta dakko Ledar Alawar ta karanta taga ansa da Milk aka Yi ta,Toilet ta shiga,Yana Fitowa yaga Bata dakin,ya jira Shuru Bata dawo ba,bedroom dinta ya duba ya jita a toilet Kamar tana wanka,a bakin toilet din ya tsaya me kikeyi Kuma? Budewa yayi yaga tana wanka yace da tsohon Daren Nan kuma Nan kika koma sai sanyi ya Kama Jariri bawan Allah,Ko kulashi Bata Yi ba,tayi fushi tana yawan Jin zafi tunda ta samu ciki sai tayi wanka take Jin Dadi shi yasa Bai Sani ba shi,towel ta daura ta fito bayan ta Gama,Yana gefen bed Yana jiranta a ransa Yana Adduar Allah yasa ba Fushi tayi ba,tana dadewa Bata Yi Fushi ba Amma idan tayi kafin ta hakura ta sakko sai an Sha fama,Bata iya Fushi ba idan ta tashi Yi,Hannunsa ya Kai da Niyyar jawota jikinsa da sauri ta make Hannun nasa tare da Furta don't touch me,kin fasa? Ae kaje da abarka tace,to Ina so ai,Bata saurareshi ba ta saka kayan baccinta,yanzu Haka Zaki zauna? ae Ina ruwanka,Ni din? Ae Kai din,Manal a ranta tana cewa Allah yasa ya min ta karfi haka Kawai na saci Alawar Nan a jakar Farida Bata sani ba,sai da Farida ta Hana Manal Amma ta sata ta sha sabo da koma mene Babba Babba ne dole,sabo da tana da ciki Kuma ta hanata gudun Matsala Amma ta saci Uku ta shanye duka.
Tana Fushi zata fita ya cafko Hannunta a ranta sai godewa Allah take yi,a fili kuma tana tirje tirje harda kuka tana ni an takura Min nace bana so bana so dole ne kaje kayi baccinka karka tashi sai Nan da shekara ma,prince Bata surutunta yake ba ta Riga da ta kunna shi saman bed ya dorata tare da rabata da kayan jikinta harda kin tayashi tayi fushi ita,sai da taji abin yafi karfinta Bata ma San ta fara tayashi ba,Sanda ya fara Mata ficewa tayi a hayyacinta gaba daya shima Haka shi wani dandano yaji na musamman maganin yayi gaskiya,Bai gaji da wuri ba Manal Taji jiki sosai Amma Sam Bai isheta ba,duk bala'in dadewar da yayi.

Bayan sunyi Sallar Asuba yanda take sake Murza shi yace wai Baki gaji ba? Manal tace Kamar ma ba ayi komai ba,Yace to tsaya karki karar Dani sai naci na koshi,Dariya tayi yaje ya kinkimo fresh milk da su Nama da kayan marmari ya cika cikinsa itama Manal taci tayi dam Suka koma Buga harka, a Haka kokari yake Kar ya kawo sai ta gamsu Amma Manal ko ta kawo to fa karaye za aje,Fuzail yace Kar cikin Nan ya zube gaskiya wlh bazan sake ba Haka kawai,Manal jaraba ta isheta Tace please Zan samu wani cikin ai,Baki ya Bude yace Wai wanne Dan Iskan ne ya Bawa Farida wannan maganin Haka? Tace Belloti ne ya siyo musu suke Shan Daya duk sati Ni kuma na shanye har uku lokaci Guda,Manal ta lallaba Fuzail tace ka min a hankali to yanda Baby bazai samu matsala ba,Cikin Nan fa baiyi kwari ba kiyi Hakuri ki danne sha'awar Nan,kuka Manal ta saki tace ai dama Ni ka daina so na yanzu sai kayi ta min fada kafi son Babynka Ni ka tsaneni komai kace Baby Ni Banda ni,Fuzail a Haka ya Kira Doctor ya bashi shawara yanda zaiyi,Haka yabi da Manal yayi Mata ya Kai sau hudu zuwa biyar ai Fuzail shima duk Yi sai yaci abubuwa amma ya Gaza yanzu Kam,Zazzabi ne ya lullube shi Manal zata karasa bawan Allah, paracetamol ya Sha yace Kira Farida please a samu makarin wannan jarabar,Manal tasan sata tayi ba Bata akayi ba,kame kame ta fara baza ki kirata ba? Wayar ta dakko tayi Kamar ta Kira sai Tace Wayar a kashe.

Wayar ya fisge tare da latso number Farida bugu Daya Farida ta dauka tare da cewa Sis zamuzo da Yaya Yazed anjima da Rana,Fuzail ne ya furta,Oh Ina kwana Suka gaisa,Farida tace lafiya da Sassafe Haka? Dan Allah wacce Alawa Manal ta dauka a jakarki? Na Shiga Uku tana da ciki ta Sha? Kun San irin wannan tana da ciki sai ki zubo a jaka kizo da ita ke kin San Bata Jin magana,Fuzail ya fara yiwa Farida masifa ya daura Mata laifi,Tace bafa Ni na Bata ba wallahi ban San ta dauka ba,to Guda Uku ta shanye yace sai ki Fadi makarinta, Farida tace bani da makarinta Amma tunda tun jiya ta Sha zuwa Rana zata sake ta,waya ya kashe yana daga kwance,Yace yau anyi na 1week sai na farfado,Manal ta fara shafa kirjinsa yace ba Yi Miki zanyi ba ki daina ma,Manal Tace Zan Rama,ganin Bata hakura ba ya dakko maganin baccin da Likita ya rubuta Mata farkon samun cikinta sabo da karancin bacci data dinga fama da shi,Mika Mata yayi yace Sha ki samu bacci kinji Sunshine Dina,Manal tace Ni Nasha maganin bacci gaskiya a'a dadin cucumber nake hangowa kawai,Dariya yayi Yana Mata wayo yace to Bari na huta Zan Baki yanzu Sha maganin lokacin kin huta kema,zata sake magana yace Shiiiii bana so musu karbi,Karba tayi tana kwabe Fuska ta shanye,ko minti biyar Bata Yi ba bacci yayi gaba da ita,shima baccin ne ya kwasheshi yaji jiki yau.

Sai 2pm su Farida Suka cakare,Raheela ta sa wata Arabian Gown tayi Matukar kyau Kamar me,Farida tace gaskiya kin hadu Raheela wannan kyau Haka,Raheela ta kalli Farida tace hmmm kalleki fa ke Farida a duniya kin iya wanka wlh kowa ya ganki yasan kin iya sa Kaya mashaallah ta Belloti Farida tace bana son Bellotin Nan da kuke fada na fada Muku ko kuce Muhammad Kawai is Better Mene wani Belloti bayan Bello ma Sai an Kara da wani ti Wai wani Belloti Yan Kauye sun cuceni wlh,Duk wacce ta sake cewa Belloti sai munyi fada Allah.
Farida ta fito zata dauki Abu taga uban wankan da Yazed yayi ka rantse ranar Sallah ce,Bata taba ganin yayi kyau Haka ba sai yau.
Chapter 80 · 0% Book details