← Book details Mafarkin Farida Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 95

Sashe 56

Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun daga ranar ko Manal Bata Zo Breakfast ba sai Sarki yasa an nemota sabo da idan tazo suyi yaren Fulatanci,ya Dade baiyi yaren ba har ya fara manta wasu abubuwa,hakan yayiwa Ummi zafi ganin Manal ta fara samun shiga a gidan,Su ma Yaran sarki ganin Maimartaban Yana kaunar Manal sai Suka Fara Dan sakkowa,Ummi duk ta gigice tana kallo ma Watarana Fuzail Yana zuwa Sashen Manal,ko Cid nata su fada Mata Yana wajen Manal,idan ta tambaye shi sai yace Sako yaje karba ko wani Abu zai fada Mata,Watarana ma Sai yace zuwa yayi Suka Yi fada yaci mutuncin Manal sosai,Ummi tun tana yarda har ta fara tantama a Kan abinda Fuzail yake fada Mata.
Ita kuwa Manal har yanzu Shigar Kuyangi takeyi idan zata je bangaren Fuzail Hakan yasa ake ta gulma a cikin gidan sarki,Tanko ransa ya baci ganin Kuyanga da Fuzail kullum suna manne,hakan yasa ransa ya Kara baci ya tafi part din Manal sabo da ya fada mata halin da ake ciki.

Yayi sa'a Manal tana part dinta tana karatu a Palo ya nemi Izni tare da shigowa,Bayan sun gaisa Manal tace Tanko ya akayi ne? Tanko yayi kasa da Muryarsa yace Hajiya wani mummunan Abu ne yake faruwa a gidan Nan,kina nan a zaune kin tsaya tsoron Ummi gashi can ana ta shanki Basilla,Dan Allah ki rufa min asiri karki ce Ni na fada Miki zance fa Yana ta yawo a gidan Nan Mijinki Yarima ya fada Harka da Kuyanga,Yana Nan kullum ta Allah musamman bayan Sallar Isha wata Yar iskar Kuyanga take tafiya part dinsa,Haka Zaki ganta dukwi dukwi da kuturin munafuncinta ta shige bangarensa,a Haka ma Watarana da idonmu Muka ga ya fito ya rungumeta sun shige ciki,sannan Rannan a gabana suke ta abubuwa marasa dacewa,Ni dai na gagara gani shi yasa na fada Miki sabo da ke ta wajena ce,Ina yinki Hajajju,shi Kansa Yariman Nawa ne Amma kece Zaki taka Masa birki,Dan Allah ki dauki mataki ki tsaya ki kula da mijinki Hajiya Manal,Manal tunda ya fara take Dariya a ranta a fili ta nuna damuwarta tace na gode Tanko yanzu nasan kana cikin masu kaunata,Zan dauki mataki sai munyi balbalin Masifa da Jaraba da shi,Da sauri Tanko yace a'a Hajiya ke yarinya ce ba Haka ake Yi ba,Kar kuyi masifa Haba sai kace Baki waye ba,Mijinki ne fa gaki mace,Namiji Nawa yake a Hannun mace,Tanko ya sake rage Murya yace ki lallaba abinki Hajiya ki sashi a daki kiyi Masa rada....rada Zaki Masa a kunne Hajiya Kaza kaza kaza...ki Rungume abinki ki Masa nasiha....Ki fada Masa gaskiya kice Sahibina abinda kake bana Jin Dadi,kayi kaza kayi kaza,ki rada Masa fari ki rada Masa Baki ki Masa Addua ki fadawa Allah wallahi tun baya ji Watarana zai ji Amma kinje da bala'i Kin kumbura Hmmmm kin juya baya Ina zai canja halinsa, Tanko harda gwada yanda Mata suke kumbura suna juya baya.

Manal ta Kama dariyar Tanko sai kace mace,Tanko yace ba abin Dariya bane Hajiya Masifa ce ba karama ba ke kadai ce Zaki tsamo Alhaji Yarima daga wannan halin sannan a Kama wannan Kuyanga a Hannu a samu a rataye Yar banza a jikin Bishiya gidan yari na gidan Nan ko ma a tsireta Kawai,Manal Tace Amma wannan Bata kyauta min ba,Tanko ya rike Baki yace muguwar Karuwa ce Hajiya Yar duniya ce ta kirki Baki ga yanda take Masa wani Fari ba wallahi,Ina satar kallonsu idan anyi magana sai su wani tafa suna muritsika Hannun juna,Yar banza Kuma gata Fara Kuna Kama Hajiya nayi zaton Balkisa ce nayi Mata kallon kwaf na gano ba Balkisa bace wannan da Alama ma daga Abuja take,daga can ta Zo Yar manya ce da ganinta,ko daga kasar wajen ta biyo shi take Mana shigar Yan Aiki a Nan oho Amma Dan Allah ki dage a kamata,Manal Tace Inshaallah zanyi kokari na gode Tanko,Tanko ya Mike zai tafi yace Hajiya sai fa kinyi da gaske,Manal jakar makarantarta ta Bude ta zaro dubu Uku Tace Tanko gashi ka Sha lemo,Tanko ya dinga Mata kirari Yana godiya harda cewa Wannan Yar iskar Kunyanga ko wace Allah ya kwashe Mata albarka.

Yana Tafiya Manal ta shirya da Yamma taci gayu iya gayu cikin wata Shadda Yar gaske dark blue,Sashen Fuzail ta Isa ta samu dawowarsa kenan,Yana Toilet ya fara wanka Direct Toilet din ta Bude tare da shiga ciki,Tunda yaji knocking da farko yasan itace,kayanta ta cire Tace tsaya nazo na karasa maka,Matar tasa yasan yanzu ta rage kunyarsa sosai,Sai Dadi yake ji ta kulle toilet Gam ta karasa inda yake tace Nima wankan Zan sake dama Tanko yace na dinga kula da Kai Kuyanga tana zuwa kullum Kuna tafka masha'arku,Dariya Fuzail yayi tare da Rungume Manal ya Danna shower yace munafuki Tanko ya fada Miki kenan,Manal tana Dariya tace naci zagi wajen Tanko yau ba irin Albarkar da Bai kwashe min ba,Ya dinga min Nasiha da yanda Zan kula da kai,Fuzail ya dinga dariya Manal tana bashi labari yace wlh Tanku Fa gaskiya yake fada Yi min radar Yanzu pls,no sai mun Gama Zan saka a daki na rungumeka sai na maka rada inji Tanko,Aunty Farida Zata Sha Love Gaskiya cewar Fuzail,kwana Nan Tanko Zai koma Yanana,idan ya Auri Aunty Farida ai shima ya Zama Yaya Tanko,Manal tana magana tana sake kankame shi Haka Kawai take so ya Dan Murmurjeta abinda Bata taba Nema ba sai dai idan yayi Mata tana murna idan baiyi ba Bata nema sabo da Kar yayi Sex taji zafi duk da yanzu ta daina Jin zafin ta fara Jin sweet,Sai taji ma tana so yayi Mata Haka Kawai,duk ta Hana ayi wankan sai tabe tabe take Masa a jikinsa yanda zata kunna shi,ai Kuwa ya kunnu Amma iskancin da Manal ke Masa in yaje da bukata sai ya Sha wahala take yarda sabo da Bata so,Watarana ma tana so sai ta dinga ja Masa Rai sai yasha wahala take Amincewa dama yasan zata Zo da kanta Watarana yau ga ranarsa ta fara zuwa,ranar da yake fatan ganin tazo Manal dinsa Guda ta Neme shi da kanta,duk da tana Masa kokari Amma Yana so yaga shima an damu da shi,Hakan ya jefa shi cikin tsananin farin ciki Amma ya share yace muyi sauri fita zanyi.

Manal Taji wani dummm tace yanzu fa ka dawo? Kai ba Aiki kake zuwa ba zaka ce zaka sake fita,Ameer Zan raka Unguwa,Tsallen Shagwaba Manal ta shiga Yi tana dire diren kafafu tare da manna Masa Kirjinta a jikinsa Tace Allah Ni baza ka fita ba,Fuzail sabo da Dadi ya daura hannayensa biyu a saman Kansa yayi mika tare da Furta Ameer ne fa Sunshine,Ameer din banza Ameer din wofi Ameer ya fini ne? Indai ka fita munyi fada kawai ka nemi matarka ba Ni ba Manal,Murna tasa Fuzail zai saki Murmushinsa ya rike shi da kyar tare da sauri ya juya Mata baya sannan ya saki Murmushinsa me Kalar Dariya marar Sauti sai da ya Gama abarsa sannan ya juye Fuska ba yabo ba fallasa,Manal ta riko Hannayensa tana Wasa da yatsunsa ta rasa me zata ce ma sabo da duk Sign da zata iya nuna Masa bukatarta tayi,Hannayesa ta saki ta dakko liquid soap ta fara Masa wankan Kawai,Wani Iyashegen Manal Wai idan ta goga masa Sabulun sosai sai ta manne jikinta da nasa ta dinga dirzawa Wai jikinta ne soson a Haka wanke shi takeyi,duk sai ta susuta Ogan nata ya kasa Jurewa,Kafin kace me har tazo kasa wajen Hajiya Babba,tana zuwa ta sungumeta tare da sata a tsakanin Boobs dinta tana Masa wani salo me wuyar furtawa ai Nishi ya fara na Dadi,Manal an fara gogewa har ta kalli Fuzail yanda ya zauce Yana wani Gurnani Wai wankan yayi kana fita? Fuzail Yana fama da Jin dadinsa yace tassss ma kuwa,Manan an duka kasa sosai,Fuzail Sambatu ya fara Mata ita Dole Yar makaranta harda cewa are you Feeling it? Yace Yeah Common Sunshine Suck me me well, sai ta daina Wai Ni da nake maka wanka,time din tasan yayi nisa ai figalarta yayi Kawai ya zaunar da ita saman wani abun Zama a ciki ya fara Murza Manal Yana,Manal Tace yanzu naji dai dai Ambaby,Lokacin Suka susuta kansu suna jiyar da junansu Dadi,Manal an daina kunya Haka take zagewa suji dadinsu, Ummi ce ta shigo tasan ya dawo Jin kamar karar Shower ta fice tasan wanka yakeyi Allah yasa Su Manal sun manta Sun kunna Shower shi yasa Ummi tana shiga tayi waje,Sai da suka samu nutsuwa da kwancinyar hankali sannan Suka Yi wankan tare da tsarkake jikinsu,Fuzail ne ya fara fita sanye da farar Rigar wankansa sai da ya duba har kasa ya tabbatar Ummi ta koma part dinta sabo da yaji shigowarta.

Manal tayi Murmushi tana Shafa Masa Body lotion Tace Ummi tana wahalar da kanta wlh,shi yasa na matsu ki samu ciki ta ganshi da Idonta,kafin yasa Kaya ma ta kawo Masa abinci da sauri Kar Ummi ta dawo,Bedroom dinsa Suka kulle Kam bayan sunci sun koshi Suka koma Buga Harkar love za ayi second round.
Ummi Kuwa tana fita part din Manal taje taga wayam Bata Nan gashi Cid nata sunce su fa Basu ganta ba,Tanko taci Karo da shi Tace Kai baka ga Ina Manal tayi ba? Tanko Allah yasa yaga shigar Manal part din Fuzail yace Ayya ai ta tafi makaranta yau suna da Lesson da Yamma sai dare zata dawo,Ka tabbatar? Tanko ya nuna Mata key din dakinsa yace Kinga ma yanzu ma na kaita sai wajen Magriba Zan dakko ta,Tsaki Ummi ta ja tace jarabar Mata kullum sai gantali akan Hanya.
Chapter 56 · 0% Book details