Sashe 23
Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tafi da dariya suke yiwa Belloti,Belloti yace sai Birni Nan gaba cikin Kano Zan tafi ma gaba Daya na huta da Gulmar mutanen Kauye ga jahilci,Kai Lawi kana da Yan uwa ma a birni ga Maryam Nan Yar birni Dana ita ka so,Lawi yace tab wannan tafi karfi na Shan jini zata Yi lashe money ce Ni inda zuciyata ta mutu ai me kudi nake Nema Yar Birni Bazawara ko Yar shekara saba'in ce Matukar zata dauki nauyi na to tazo ga Lawi a Free,Bazan Mata kishiya ba,kana wannan dajin Uban wa zai ganka Allah Lawi ka auri Ade yafi maka yarinya tana sonka cewar Ja'e, Lawi ya dauke Kai gefe yace Aden banza ta min yarinya me zata min in Banda hauka,Nifa duk kyan mace Matukar jahilace bani ba ita sai wacce Kuma tayi hankali daga shekara ashirin da bakwai zuwa Sama irinsu nake so wacce bata da kunya wajen soyayya Ina shiga gidan Zata min zigidir ta kwalkwale min jikina da soso da sabulu,Wacce ta girmeni me iya soyayya,me tsafta Amma wannan matan namu wasu dagajaja zaka gansu,kana aura ka shiga Uku wallahi Kai da ganin mace dai dai sai dai a lahira idan ka samu na Aljanna,Ina yaro na bazan cuci kaina ba,Duk irin su Belloti Yan matasan Yara Wanda gaba dayansu baza su wuce 25yrs ba suna yawan zuwa birni duk wajen Hutu suna zuwa,takanas suke hada Yan kudadensu su Shiga birni wajen shakatawa a wasu state din zuwa sukeyi su a Dole wayayyu.
Idan zasu tafi ko Sanda basa dauka sannan shaddoji suke dinkawa masu kyau suyi gayu sosai sabo da yaduwar wayar Hannu da kallon Finafinai duk ya jawo har Kauye yanzu sai kaga wasu da yawa sun Dan waye wasu ma baza kace a Kauye suke ba,Dan ma su Belloti a Riga suke sosai Amma Indai za a fita to fa dinki me tsada ake Yi a birni kuma,shi yasa a garin ake musu kallon Yan Iska wayayyu,sune Shegun gari,idan baka zuwa Majalisar su Belloti to baka hadu ba,Su Belloti suna ganin Yan Birni sabo da Haka Suka kulla aniyar Dole sai sun bar Riga Nan gaba shi yasa Basu da Aiki sai zancen kudi da matan aure,Iyayensu sunyi sunyi suyi aure Amma sunki shi kanshi Belloti da. Manal tana da kyau ne Amma yasan yafi karfinta a kauyen,Yahaya yace Kai Belloti kace badan Manal tana da kyau ba kafi karfinta ma,Belloti yace Fadi ka Kara yanzunma sai tazo Naga yanda ta koma Amma har yanzu Ni nasan nafi karfin Manal na fita wayewa Yarinyar tana da kyau ne Kawai Zan rufa Mata asiri,Dariya sukeyi sannan suka fara Alwala sabo da Magriba ta gabato basa Wasa da Sallah su Kam matasan da Dan iliminsu ba irin matan garin ba da Suka sa tallan Fura a ransu ba.
Washe gari da safe Manal ita ce ta gyara gidan tare da tafasa ruwan zafi da Lipton da komai ta ebi nata ta bar wa su Hajjiya nasu,Farida suka fito dama Basu da kudin bread tunda sun samu Manal har sugar ta saka Haka suka eba zasu Sha,ga su Alhaqatu zasu tafi makaranta Basu da ko kudin break,Manal ta Basu kowa Naira dari cikin Yaran tace gashi Nan kudin Break,idan nace Zan siya muku Breadi to baza ku samu na break ba,tunda Kun kurbi Dan ruwan zafin ga na break kowa Naira dari kuci wani abin,Su Falaqi sai murna da godiya,Hajiya ta galla musu Harara tare da furta ku Bata kudinta ai muma Bamu rasa ba,Da gudu Yaran Suka fice sai makaranta,Manal ta sharesu taci gaba da safgarta.
Fuzail Tunani yake ta faman Yi ta wacce Hanya zai fitar da Manal daga Talauci ya rage Mata wahala kadan ta yanda baza ta Gane ba Kuma baza ta tsargu ba,Ameer ya Kira a waya da turanci yace kazo Ina son ganinka,Ba a dauki lokaci ba Ameer yazo part din Fuzail,Fuzail yace Akan Yarinyar nan ne ya kamata na rage Mata talaucin Nan nasan yanzu tana can tana wahala Taya zata dinga samun wani kudin ba tare data Gane ba Kuma yanda baza taji komai a ranta ba?
Ameer yace wlh Nima nayi tunanin hakan,Amma abinda za ayi Ni a ganina kawa zaka Yi Mata wacce baza ta Gane ba kaga kawar sai ta dinga zuwa wajen Manal ta Nan za a taimaka Mata kawai,Fuzail yace to wa za a saka? Baza mu hada safga da Yan gidan Nan ba kasan Gulmar masu aikin Nan sai su fallasa Abu ya kwabe,akwai Friend dita Shukrah tana Aiki a Hospital,Suma dai su Shukrah ba kudi ne da su ba amma tana Aiki sannan suna da Dan rufin asiri,Nima mutuncin da mukeyi kanwata da aka kwantar a asibiti ta kular min da ita sosai shi yasa muke Dan gaisawa ita zamu kaiwa wannan aikin a matsayin ita ce zata dinga taimakon Manal kafin ayi bikin,Bari Zan kirata idan tazo sai mu tsara yanda komai zai kasance.
Da farin ciki Fuzail yace sai ta dinga Dan koya Mata karatu ma Sannan tana Dan Wayar da ita,Ameer yace Yeah ai Kuwa Shukruah Yar gayu ce ta waye da yawa,sabo da Murna Fuzail har da dukan kafadar Ameer Yana dariya,Ameer Dariya yayi yace Kai Mene Haka duk akan Manal din ne Allah ya yaye maka,Fuzail yace muje can Guess House a kirata please na matsu ,Ameer ya Mike Suka fita zuwa Guess House dinsa ,Fuzail yace Mata akwai munafunci wasu babu sirri sabo da tsaro ya dakko wani sabon hular gashin wani kitson Bob merly ya saka a Kansa me yawan gaske sannan ya Kara gemu da Sajensa tare da Manna face mask again duk Dan kar Shukrah itama ta Gane shi taje garin dadin zancensu na Mata ta fadawa Manal,Amma yanzu ita da me kitson Bob merly ta sanshi sannan Bata ga bakinsa da hancinsa ba bare Tace.
Kamar Yanda Shukrah tace 15mnt ta bar Hospital da uniform dinta tazo Guess House din babu tsoro tasan Ameer sosai,Tunda tazo katafaren gidan take kalle kalle Kamar Yar Kauye sabo da haduwa da tsaruwa,Musamman da ta Shiga palon kamshi da sanyi ya Dake ta,tunda ta shiga ta gaisar da su Fuzail tunda ya amsa sau Daya tal ya maida Kansa Kan waya Yana latsawa har Suka Gama maganarsu da Ameer Bai ce kala ba,Yana Jin yanda Suka tsara komai da Ameer,shi kanshi Ameer cewa yayi Kanwar abokinsa ce Manal Yana so ya taimakesu amma Bai so ta Gane shine zai taimaketa,ita kanta Shukrah ninke ta sukayi Bata San komai ba,Ameer Kuma yace Kar ta nuna ta sanshi ko sunansa ma,Nawa za a biya ki? Shukrah Tace dan wannan aikin sai an biyani ai mutunci yafi kudi idan nayi fa Nima Zan samu lada wallahi ban bukatar sisi.
Ameer yace duk da Haka zan dinga Baki kudin transport,Shukrah tayi godiya ta Sha wankanta cikin Uniform fari,harda farin Glass dinta,Chocolate ce kyakyawa da ita doguwa Amma zata Yi 25yrs ta girmi Manal nesa ba kusa ba.
Tana ta tunanin waye wannan,sai Ameer yace wannan Yayana nane Sunansa Ammar, Shukrah Tace a ranta wannan a Haka Wanda ko arzikin kallo Bata samu ba Kuma yaki magana gashi wankan nasa na azaba ya tafi da Imanin Shukrah,sai taji ya birgeta taji tana wani sonsa a ranta tana son Namiji me aji ga iya daukan wanka gashi da gani kasan ba karamin me kudi bane ita duk da kitson Nan na Bob merly ya birgeta iya wankan Kawai ta siya,Addua take Ina ma zai so ta,ko Dan shi sai ta dage tayi aikin Nan ko zata samu ya sota sabo da yawan Mu'amula da su zai iya fadawa sonta.
Ameer ne ya Bata dubu goma yace Taki ce Transport,sannan ya sake Bata 20k yace wannan Kuma na Manal kin Gane yanda nace zakiyi Mata kyautar ko? Shukrah tayi murmushinta me zafi Dan ta Burge Ammar wato Fuzail sabo da taga Ya kalli inda suke tsaye da Ameer,Suna gamawa Shukrah ta tafi abinta tana murna ita yau taga Miji tayi Gam da katar.
Yanda Ameer ya Bata Address din gidan su Manal Nan ta wuce Direct a Napep,gidan ta shiga da Sallama,Hajiya tana tsakar gida tana wankewa Farida kayan sawarta su Masatura suna tayata,ganin mace da Uniform Hajiya ta Bata Rai tace Allurar rigakafin aka fara ne ko Allurar polio dince haka Baku da Aiki sai rabon maganin jaraba Gomnati Bata San ta bada kyautar Kudi ba sai magani,mu yanzu ba magani bane a gabanmu yawwa a Kara gaba Bama so,Shukrah ta Bude Baki da mamaki daga shigowa ko amsa Sallama babu,Tace Manal nake Nema Dan Allah, Farida tana daki ta saka waya a gaba tana ta kallon Hotunan Yarima Fuzail tana nishadi,Fuskarsa ta kurawa Ido Tace kudi ba karya ga kyau ga kudi wayyo Allah na Dan Allah kayi sauri kazo ka Fara zubar min kalaman kauna ai wallahi tun a waje basai anyi aure ba ko Jerusalem Dina kake so tuni Zan baka,tunani ne ya fadowa Farida me zai Hana tun yanzu ta fara gyaran jiki,gyaran Amarya ta fara Shan maganin Infection da maganin Karin ni'ima kafin Yarima yazo ta Gama haduwa tsaf tana Haka taji muryar Wata tana neman Manal,Jin ance Manal sai ta fito da sauri taga uban wace ke Neman Manal.