← Book details Wani Gari Khadeejah Candy Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 165 OF 165

Sashe 165

Wani Gari Khadeejah Candy Complete Hausa Novel · about 2 min read

*** *** *** *** *** ***
Rayuwa ta zamewa Ummi a yadda kowa be zata ba, girma ya kama ita da Abiey jikoki sai kewayesu suke iyalai ta ko'ina sai hamdala. Abubuwa da yawa sun zowa iyalin ta inda ba su zata ba, a. Rayuwata koma cikin jindadi da farinciki, idan wannan ya sauke wannan ya dauka ranar da aka so week gida ko aka yi hutu Ummi bata da zaman lafiya saboda yawan magana da bari bari, hakan ya saka kullum gidanta baya rabo da sweet da kayan kwalama. Domin bayan Abiey yanzu tana da wasu mazajen kuma sojiji ciki har da masu sunan Abiey da ake kira da Aliyu Haydar wato dan Namra yarta ta biyu kuma ana kiranta da Little Nimra. Rayuwa cike take da kalubale wani lokacin dadi wani lokacin wahala, wani lokacin kuma a hada maka duka, wani sa'in kuma sai wahalar ta wuce dadi ya zo wani dadin kuma baya zuwa sai bayan wahala. So many blessings sun sauka ga iyalan wadda ya wanke duk wani kalubale da kunci da aka shiga, komai ya zama labari sai idan ya tuna.
Alhamdulillah Thumma Alhamdulillah
Yabo da godiya su tabbata ga Allah tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabinmu Annabi Muhammad Rasulullahi Sallalahu Alaihi Wassalam. Alhamdulillah na gode Allah da ya bani ikon rubuta wannan labarin ina addu'ar Allah ya sa mu amfana da shi.
Kuma ina son na yi amfani da wannan damar na bawa wadanda na batawa rai akan rashin sani, kuskuren ko ganganci, a gafarce ni a yafe min
Haka kuma ina sanar da wadanda suka karanta ba su biya ba, cewa ba free ba ne domin sauki nauyin hakkin karatu pay 500 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith Bank.
Littafin sadaukarwa ce ga Asma'u Badamasi (Asmee yar gagara) Safiyya Dan jumma (Ummul Falsak mai kan kwakwa) Salma Gidado (Salwees
ar yarinya) Allah ya shiryaku.
Godiya ga duk wadanda suka siya littafin nan suka karanta shi ta hanyar halak, Allah ya bar kauna duka Fan's dina ina gaisheku a duk inda kuke, sai mun hadu a littafina na gaba mai suna HURIYYA labari mai ban tausayi da taba zuba, kuma mai dauke da rikita rikita.
Best Regards
Khadeeja Candy
080361266660
< > @
,!.!0!
&('*','
)d*f*h*
> @
.!0!
&*','
)f*h*
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
13eab778c0194194bebc640588f36e53
Chapter 165 · 0% Book details