← Book details Wani Gari Khadeejah Candy Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 159 OF 165

Sashe 159

Wani Gari Khadeejah Candy Complete Hausa Novel · about 8 min read

idonta shi ma ya lumshe na shi ya kama lips dinta na kasa a hankali ya fara tsosawa... Two Weeks later... Ta bude murfin pot din kamshin stew ya fara tashi, sai ta juyo ta kalleshi tana yar siriyar dariya. Ka ji ko? Kamshi yake yi Maleek ya aje wayar dake hannunsa ya karaso kusa da matarsa ya rika kunkurunta yana shafa cikinta dake cikin rigar material, a madadin ya kai hancinsa saitin inda zai ji kamshin abinci sai ya kai hancinsa a wuyanta ya fara goga mata zirin hancinsa yana lasa wuyanta a hankali. Miyar fa na ce ka ji kamshinta Uhmmm Shi ne abun da ya fita daga cikin gurnaninsa sai yayi kamar be ji ba ya lumshe idonsa, ya kai hannunsa yana bin layin hallitar wuyanta da yatsansa, yana maida gashin da Allah ya wadata ta da shi dayan gefen. I Love you Ya rada mata a kunne muryar can kasa kamar mai tsoron wani ya ji, bakinsa ya bude gaba daya ya hade kunnenta yana tsosa, tana jin haka ya san kokarin wuce gona da iri yake, domin ta fara fahimtar Maleek tun a daren ranar da aka kawota, bata wani abu tsoron daren farko ba, bata da kawayen da za su tsorata ta da haka a rayuwa irin ta garinsu kuma bata taba cin karo da wani abu makamancin daren farko ba. A iya tsawon rayuwarta bata san wata alaka na shiga tsakanin mata da miji ba, a tunaninta idan an yi aure an yi kenan shi kenan kin zama matar mutum shi am ya zama mijinki, ta san kiss da rikon hannun ko rumguma, bayan wannan tana taba sanin ana wuce gona da iri ba gurin taba wasu bangarorin na jikin mace. Har yanzu kuma ta kasa sabawa da irin abubuwan da Maleek yake mata tun da ya taba gwada son yin mu'alama da ita ta ji zafi bata sake yarda ko hannunsa ya kai a gurin ba, a ranar ma sai ta kasa bachi sai kallonsa take domin bata taba ganin namiji babu tufafi kamar yadda ta ga Maleek ba, hankali be tana kaiwa ta lura da wani abu a jikin wanda ba jinsinta ba sai a lokacin. Jin halshensa na yawo a cikin kunnenta har cikin kusuwar kunnenta ya saka ta yi saurin juyowa ta fuskance shi, zare kunenta da ta yi a lokacin da be yi tsamani ya saka yawun bakinsa zubowa a lips dinsa sai ya saka halshensa ya lashe kamar wani maye, ya bude idanuwansa da suka canja launi ya kalleta kamin ya saka hannayensa ya zagaye, ita kuwa sai kallonsa take tana ganin kamar an dauke Ya Maleek dinta ne ya kawo mata wani dabam. Ummi tana can tana jiranmu Ya daga mata kai, sannan ya saka karfinsa ya dagata sama har sai da ta fishi tsayi, ya riketa da dayan hannunsa ita kuma ta dora hannayenta akan kafadarsa ta kwanto da fuskarta a saman fuskarsa tana dariya. Idan mun dawo za yarda ko? Yana maganar yana kissing bakinta. Da me? Ya kai hannunsa ya shafa bayanta zuwa inda zata fahimci yarensa. Kin ga ai gobe zan tafi ba ki sani ba ko ba zan dawo ba Please Princess Ta girgiza kai tsaye alamar ba zata yarda ba, sai ya sauke cike da damuwa. Haba Nulik, yanzu ya kike son na yi? Haka zamu yi ta zama? To miye auren Fisabilillahi? Idan anyi aure za ayi girki ayi zama tare a yi kwama shikenan sai kuma a haihuwa Toh haka nan ake haihuwa daga sama ake jefon yayan? Kullum sai na fada miki amman kin kasa fahimta, waye zai yi aure da lafiyarsa ya aje Amarya har sati biyu be mata komai ba Mu a garinmu ba ayi, ku dai kuke yi Tana fada tana turo baki gaba. Ya kai hannunsa ya biyu ya dora a kirjinta. A addinin kowa ana yi, Matsalar da aka samu gurin koya miki addinin ba a fada miki yadda zaki kula da miji da bashi hakkinsa ba, sai aka maida hankali gurin koya miki ibada kawai, Mama Maryam bata koya miki komai ba wai? Ta buge masa hannu ta dan juyar da fuska. To ita ita ita... Bata san haka ba, wannan ai duk haramun ne, ni ba zan yarda ba ni gaskiya ba zan yarda da wannan abun ba sai dai a fasa auren... Be san lokacin da ya fashe da dariya ba. Kin auro yarinyar, ni da ke mutu ka raba talkamin kaza, kuma babu abun da za a fasa idan ma zaki daina wahalar da ni ki daina, tausayinki nake shiyasa kawai nake daga miki kafa, amman jiyan nan kika gama cika min baki akan kina son ki haifi yara da yawa Na fasa haihuwar bana so Ta bata fuska sosai ita dai a bakin gaskiyar ba zata yarda da wasu dabi'u da hallaye da Maleek ya tsira mata ba tun bayan da aka daura aurensu abubuwan da kwakwalwarta suka kasa dauka. Ni da na san haka zaka zama ba zan yarda da auren ba, wannan abun Ummi ma idan ta ji sai ta yi masifa ai A take dariyar dake fuskarsa ta bace, ya hade mata fuska kamar be taba murmushi ba. Allah yasa idan muka je ki fada mata, ki ga yadda zan fasa bakinki ki jure stew din ki fito mu tafi Ya fice daga kitchen din, bacin ran da ta gani a fuskarsa ya saka ta ji babu dadi, har da yan hawayenta. Haka ta juye stew ta hade s7 guri daya a basket din ta dauko ta fito falo, sai ta same shi zaune yana rike da key. Mikewa yayi tsaye ya dauki basket din. Idan kin saka hijab dinki ki same ni a mota Ta bishi da kallo har ya fice, sai kawai ta ji bata bukatar yin komai sai kuka, ai ko fita zai yi janta yake har gurin motar yana rumgume da ita yana kissing dinta haka ma idan ya dawo, amman yau saboda ta ce ba zata yarda da wannan rashin imanin da yake son aikata mata ba sai yayi fushi. Kamar wata karamar yarinya haka ta shiga dakinta da komai na cikinsa fari ne tun daga kan Turkish furniture din har curtains, ta dauko hijabinta ta saka ta fito tana tafiya tana shura kafafuwanta har ta fito waje. Yana ganinta ta fito daga motar ya bude mata bangarenta, sannan ya iso garenta ya rumgumeta yana murmushi. Wannan fushin na minene? Sai ta fara kukan shagwaba kamar wata yar baby. Ba kai ne ba, daga kawai na ce ba zan yarda ka aikata min wannan rashin musuluncin ba sai ka yi fushi saboda ka san ina sonka sosai Toh zaki yarda? Ta ki ce eh ko aa zuba masa kukan shagwaba take, irin shagwabar dake rikirkita namiji musamman wayaye wanda ya san me duniya take ciki. Kunnesa ya kai ya rada mata wata magana mai girma a kunneta a take ta daina kukan ta dago daga kirjinsa tana kallonsa sakaka, be yarda sun hada ido ba ya ja hannunta yana murmushi ya nufi motar da ita ya sakata a front seat ya rufe, ya zagaya dayan side din ya shiga ya murza key sai ta juyo tana kallonsa. Hannu ya mika ya kama hannunta ya kwanto da ita jikinsa ya fara tukin da hannu daya, sabon mai gadin na su ya bude masa gate yana daga masa hannu, Maleek yayi masa horn ya fice daga gidan. Sai da suka fara nisa sannan ya saki hannunta bude gurin da ya koyawa kansa aje sweet tun bayan aurensu ya dauko daya ya bude ya saka mata a baki, ya dauki daya ya sha. Laa ashe nan kake aje sweet din da kake shigowa da shi kullum? Ta san kullum idan zai dawo gida zai shigo yana shan sweet ne, idan ya kwatanta lokacin dawowarsa gida ko ya kama hanyar gidan sai ya bude ya saka a baki, bakinsa yayinta kamshi, wani sa'in shi da kansa zai bata ragowar idan yaje kissing dinta wani lokacin kuma da kanta take saka hannu a bakinsa ya ciro shi ta saka a bakinta, ranar da ya so su yi kurciya kuma sai ya hana mata har sai ta yi ta kokawa da shi har ta samu nasara ya karbe. Hannunsa ya kai yana taba bakinta kamin ya tura mata yatsana a baki ta cigaba da tsosa tare da sweet din dake cikin bakinta, cikin dabara ya zare minti tare da yatsansa yayi saurin jefawa bakinsa yana dariya. Ka shanye naka ne? Ta turo halshensa ya nuna mata duka mintin biyu da na shi da nata da ya karbe. Kin san gida fin karfi kike min ko? Sai ki danne ni ki karbe ko kuma idan muna kiss ki karbe min ko da ban yi niyar baki ba Ta mika masa bakinta. Toh ayi kiss din Ita a wayonta idan ya zo kissing dinta sai ta kwashe har nasa, sai da ya kalli titi da kyau sannan ya mika bakinsa ya mata kiss saman lips dinta be yarda ya shigar da bakinsa ba. Ya saka hannunsa ya lakaci hancinta. Anki ayi din ke sarkin wayo ko? Ta kyalkyale da dariya, shi ma dariyar yayi ya riko hannunta ya saka yatsunsa cikin nata ya cigaba da tukin da dayan hannunsa har suka isa gidan. Be fita motar ba sai da ya taune minti gaba daya ya hade domin be son ya shiga falon Ummi yana shan minti. Back seat ya bude ya dauko basket din abincin da Nuwaira ta girkawa Ummi for the first time in history, tana gaba yana bayanta suka shiga falo, a tsakar falon ta wulgar da talkaminta ta nufi stairs din da gudu tana marmarin ganin Ummi daman kullum sai ta yi masa maganar ya kawo ta amman ya ki sai dai ya kira mata ita a waya su gaisa, da gudu ta baki kofar dakin ta shiga Ummi dake kwance da Mahmood dake zaune y ana matsa mata kafafuwanta suka kalli kofar ganin Nuwaira ce ya saka Ummi murmushi, Mahmood kuma ya ce. Sai ba ke ma Nuwaira na ganin yadda ciwo da rama suka samu muhalli a jikin Ummi sai ta fada jikinta ta fashe da kuka. Ya isa ya isa ba
Chapter 159 · 0% Book details