Sashe 162
Wani Gari Khadeejah Candy Complete Hausa Novel · about 8 min read
kamar kina cewa haka ne a gurina, idan na matsa ki ce kin fasa aurenki haka nan ake so? Wadda kake so komai ba mallaka masa kake ba? Ki san yadda kika birkita tunanina ba na zo nan ina ta tunaninki Toh ai ni ban sani ba ne amman Humairah ta ce... Bata gama ba ya tambaya da karfi. Ta ce me? Fada mata kika yi? Nuwaira baki san mata da miji suna da sirri ba Wani sakaka ta yi tana kallonsa. Ba duka na fada ba Kin kashe ni, ta san komai yanzu Amman ta fahimtar da ni ai, kuma ta yi min karin haske akan period kuma she teach me yadda zan kula da gida na zama full house wife Tana jna yanzu? Bachi take fa, yanzu karfe sha biyu na dare ne Oh Really okay ke ma ki tafi ki kwanta bana son ki gaji I will amman yaushe zaka dawo i miss you kuma idan Humairah ta tafi ni kadai ce na gidan, wannan big house ba zan iya zama Idan na dawo zaki yarda mu zauna lafiya komai na ce ki yi babu musu? Ta daga masa kai. Zan duba na gani, give me a kiss sai ki je ki kwanta Ya mika bakinta kamar yadda suka saba ta sumbanci wayar, shi ma ya kai bakinsa ya sumbanci screen din wayar sannan ya furta mata i love you cikin rada. I love you too good night Sleep tight my princess my happiness Ya masa murmushi tare da daga masa hannu sannan ta kashe wayar. Sai da ta shiga Kitchen ta sha ruwa sannan ta nufi dayan dakin da suke kwana ita da Humairah domin Humairah ta fada mata dakin mai gida ba a shigar da kowa kuma ba a barin kowa ya kwanta daga ita sai shi, wannan ya saka suke using dayan dakin domin duka three bedrooms din sai da Abiey ya suka mata su da kaya. Ganin Ummi na ta kara samun sauki ya saka Abiey ya umarce Ameer da Maleek da su koma gida, idan ma suna son dawowa kamin Ummi ta bar asibitin sai su dawo tare da matansu. A tare suka yi booking flight kuma a tare suka iso Lagos sannan suka kama hanyar Abuja. Ranar da za su dawo Humairah da wuri ta bar gidan ta koma gidan mijinta domin gyara na su muhallin da kuma girka masa abun da zai ci, sai dai duk abun da ake Nuwaira bata san tare da Ameer Maleek zai dawo ba, ita kam tana zaune a nata gida bayan ta gyara iya inda zata iya ta dafa shimkafa da ganye ta ci, ta dawo falo ta zaune rike da kofinta na lemu, ta dauki remote ta canja channel can kuma ta ji kallon ya isheta sai ta kwanta saman kujera ta turo baki gaba, babu wanda take hangowa sai Humairah Ameer ya dawo ba zata kwana ita kadai a gida ba, amman ita zata kwana ita kadai a wannan babban gidan da bata gama sake jiki da shi. Tashi ta yi zaune ta nufi dakinta ta zauna saman gadonta ta dauki wayarta tana shirin kiran Maleek sai gashi ya kirata sai da yi picking da sauri tana share hawayenta. Toh kuma yanzu kukan me ye? Ni ba zan iya kwana a gidan ni kadai ba? Saboda me? Tsoro nake ji Ya daga wayar hannunsa yana juyawa harabar gidan ta inda kofar falon take. Wannan gidan kike tsoro Bata san lokacin da ta zaro ido ba ta mike tsaye da sauri ta fito dakin da gudu, kamar walkiya haka ta fice daga falon ganinsa ta yi tsaye harabar gidan yana sanye da kananan kaya sai jacket din dake sama, ta kalli video wayar ta kalleshi a zahiri murmushi kawai yake mata, a take ta saki wayar ta sauka entrance din da gudu, tana isa inda yake ta daka wani irin tsalle ya saka hannu biyu ya cabeta ya rumgume yana dariya. Surprise..... Dagowa ta yi tana ta kissing dinsa ta ko'ina saman kai gefen fuska cikin kunne saman ido kan baki, jikinta sai rawa yake na murnar ganinta, haka ya rikota daukota suka shigo falon yana rufe kofar ya sauketa ya rike fuskarta sai ta rufe ido tana sauke numfashi, ita dai har cikin ranta ta san tana son Maleek irin son da bata san yadda zata kwatanta ba, yadda take numfashi da karfi ma ya isa ya sanar masa da haka. I miss you alot, ina kaunarki Nuwaira kauna ta gaskiya kuma mai tsanani ji nake kamar na bude zuciyata na sakaki ciki na rufe Ya kwantar da kanta a kirjinsa sai ya rumgume ta, ya jefar da wayarsa kan kujera. Kusan a tare suke dauka da aje nunfashi zuciyar ko wannensu na cike da farinciki. Dagota yayi a hankali ya kai bakinsa saitin bakinta ya lashi lips dinta sannan ya hade bakinsa yana kissing dinta the same time ita da shi suna tsutsar sweet dn da ya shigo da shi a bakinsa. Sai da tsayuwa ta fara gagararta sannan sai ya saka hannunsa ga tallafota ta yi sama ta dalle gaba daya a jikinsa. Yana ganin hakan ya juyar da ita ya kwantar jikin kujera sai da ta ji yana kokarin wuce tunaninta sannan ta daga saman jikinsa ta sauka da sauri. Baka ce min zaka dawo ba, ni ma da sai na maka girki, Humairah ta fada min girki zata yi ita ma Fisgota yayi ta fado jikinsa ya rumgumeta. Ganinki ya fiye min girki i love you Sai da ta yi da gaske sannan ta samu ya sake ta, ruwa da lemu ta fara kawo masa kamar yadda Hunairah ta fada mata, da zai shiga dakinsa kuma ta bi bayansa ta san babu abun da zai bukata a bandaki amman haka dai ta shiga ta duba ta tabbatar babu abun da babu sannan ta juyo sai ta jin ta yi an rike mata hannu. Ba zan yi wanka nan ni kadai ba Ta zare ido bata gama rufe baki ba ya kara tura a bathroom din ya rufe, ya saka dayan hannunsa ya cire tawul din dake jikinsa, duk yadda ta so ta kwaci kanta sai abun ya faskara, a tare suka yi wanka sai ta kasa kallonsa shi kam sai dariya yake kamar ba shi ba, bathrobe ya saka mata ya rufe mata duka jikinta ta saka karanin tawul ya daure mata kanta sannan ya daura wani ya hanyo hannunta suka fito domin ta zama kamar hoto. To his surprised gurin rubbing jikinsu ta yarda ta shafa masa har a baya, amman ita bata yarda ya shafa mata ba. Ni me yasa kika min Kai ka ce na maka ai, ni kuma ban bukata ba Ta masa gwalo tana tunanin ta fishi wayo, ta cikin madubin yayi mata murmushi tana ganin haka ta mike tsaye da sauri sai ya riketa ya dorata saman gado ya fara kokawar rabata da bathrobe din dake jikinta yana mata chakulkuli sai kyalkyalar dariya take kamin ta samu sa'ar kubucewa ta haye can karshen gadon ta fara daukar pillows din da aka tula saman gadon aka yi ado da su tana jefa masa, shi ma pillow ya dauka suka fara trowing junansu da su sai dariya take har sai da ya gaji ya fadi kwance kasa, saukowa ta yi kasa tana lekonsa ya buge mata kafa ta fado kansa ta tare da hanneyensa sai ta saka dariya yana hakki ta kwantar da kanta a kirjinsa shi ma hakkin yake yana dariya kamar wadanda suka yi yaki, hannayensa ya saka ya rufeta ruf. I love you Nalik i love you too Ya dagota. Rufe idonki Ta rufe daman bata taba jin zata iya mutsa masa ba indai bangaren bada umarni ne. Sai ya saka hannunsa ya warwar rigar daga gabanta ya bude kirjinta tana ganin haka ta yi saurin kwantawa manna kirjinta da kasa dariya, sai ya lumshe ido daman abun da yake nema kenan ya kara matseta a kirjinsa. Da wayo da wayo Maleek yayi ta jan matarsa a jiki kasancewarsa mai son wasa da kiriniya sai ta biye masa, wani abun ma ita take kirkirowa saboda hankalinsa ya kawo su yi ta mugun wasa a gida kamar wasu kananan yara, and Nuwaira got lucky mijinta mai son irin rayuwarta ne if not zata sha wahala zaman aure, mutum ne mai gujewa bacin ranta da son farincikinsa. Shiyasa idan ya dade a waje take jin babu dadi, shi ma idan bata kusa da shi ba shi da walwala sai ya dawo gida. Ranar da Maleek yayi nasara Nuwaira ta yi masa maraba da zuwa a duniyar da be taba ziyara ba, be raga mata ba sai da ya samu abun da yake so, domin ya dade yana lallabata yana bibiyarta, sai da ta raina kanta a ranar babu kalar kukan da bata yi masa ba, tun tana magana da hausa ta hada masa da turanci har ta koma yin yaren su Garuk, amman Maleek be fahimci komai ba sai bayan ya samu natsuwa, a nan ya gane yayi yar karen barna, gashi gimbiyar tasa ko a banza kuka take balle da dalili haka ta rikirkita shi duk ya bi ya rufe ko motsi ta yi sai ya tashi. Kamin ya samu ta saba abun ya zame mata jiki sai da ya sha wahala sosai. *** *** *** Rayuwar farinciki da kwanciyar hankali ce ta cigaba da guduna tsakanin iyalai biyu da suke karkashin inuwa daya, wato Ameer da Maleek. Ta ko wane bangare ba su da farabar komai a yanzu, domin Ummi sai kara samu sauki take fiye da yadda suke barta ma, farincikin hakan a gurin Abiey har baya misaltuwa ada kam yana ta tunanin yadda rayuwa zata tafi masa idan babu Ummi a raye, gaba daya ya gama katsewa kuma yayi giving up akan abubuwan da dama sai dai saukin da take ta samu a yanzu ya fara dawo masa da farincikinsa. Kana iya jin hakan ko da waya ka yi da shi balle kuma ace kana kallonsa, wasa wasa Ummi ta kwashe 6 months a asibitin, har ta kai ita ma kanta sai da ta gamsu da ta samu lafiya a yanzu, domin yanayin da take ji yanzu ba kamar