← Book details Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 89

Sashe 78

Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zuciya a tunaninta ta kai arshen labarin, daga can bangon arshe ta ga wani guntun rubutu daga samansa an rubuta ABIN LURA, cikin rubutun ajami. Jingina ta yi da bango sannan ta ci gaba da karantawa. ABIN LURA Ga duk wanda ya mallaki wannan littafin kuma ya karanta shi, tamkar ya mallaki rabin abin da zai mallaka a nan gaba ne. Babban burina bai wuce jinina kuma an asalina zuri'ata ya mallaki wannan kundin ba. Ina yi wa duk wanda ya kasance mai nasara da fatan alheri. A wannan lokacin da nake yun urin kammala rubuta tsakure daga cikin labarina, Hidaya ta san wace ce ita a ga ar da ba ta ta a tsammani ba, sanin tarihina ya sa na fahimci ba iya jinsina na bil'adam ne ka ai suke da karamci ba ri on amana ba. Haka kuma ba iya jinsina ne ka ai suke da hatsabibanci gami da shantakewa da dauniya ba. Wannan kundin ya yi ka an na zayyane tarihina tun daga farko har arshe, ga tsakuren ka an daga abin da ya faru da ni ba zan tona alubalen da ya afkawa rayuwata ba, bayan tara iyalin da muka yi da mijina kuma uban 'ya'yana wanda shi ne mutum na farko da ya fara jefa ni a kogin bala'i, ba inciki da nadamar kasancewar ala ar da ta gindaya a tsakaninmu. arshe!" Jawahir ta furta bayan ta kai arshen labarin Hidaya, sai dai ba haka ta so ba don ta so jin arshen abin da ya wakana tsakaninta da an sarki Hafiz wanda ya kasance mijinta. Boka Shaddas ya aga labulen akinsu Jawahir, ya arasa har bayan ofar da take tsaye, a tsorace Jawahir ta dube shi yanayin kamanninsa suka sake tsorata. Ihu ta wallah da arfi a daidai lokacin Malam Umaru tare da Bawa Lawandi suka sako kai za su wuce jin ihunta ya sa suka shiga akin da gudu, wata jar hoda ya hura mata take ta yii yun urin zubewa ya ri ota da hannunsa aya. Umaru ne ya kai masa duka ta bayansa a tsammaninsa ko ata rayuwar Jawahir in zai yi. A fusace Boka Shaddas ya buga masa sandar tsafinsa aka, Bawa Lawandi na shirin futa domin ya yi kururwa neman taimaki shi ma ya buge masa a ka take shi ma ya zube a asa. Ya sa i Jawahir ya ora a kafa a yana matsa wata layar da ke ungunsa suka ace A kan wani farin dutse ya kwantar da ita da ke kogon tsafin Shugaba, Shugaba Zurufu ya fara zagaye ta sannan ya fashe da wata mahaukaciyar dariya eta. *SHU'UMAR MASARAUTA* *41* *Littafin ku i ne 500 idan kina bu ata za ki biya ta wannan Account in Aisha Adam 3090957579 First bank ko katin MTN, ki turo da shedar biya ta wannan lambar 07062062624.* Sarki Abdul'aziz shi da Sarki Sulaimanu sun jima suna tattaunawa game da abin da ya shafi sabuwar maganar auren Kamalu da 'yar wurinsa, sannan ya yi masa sallama ya tafi. Sarki Abdul'aziz ba aramin sha tara ta arzi i ya sa aka ha a masa ba, fadawansa suka rufa masa baya sannan suka nufi masarautarsu. Sarki Sulaiman ya so kafin ya tafi ya sake tozali da yarinyar da ta tsaye masa a zuciyarsa amma babu yadda ya iya haka ya koma har lokacin wayar idonsa na sake hakaito masa kamanninta. Ko da ya koma kai tsaye wurin sassa iyar tantabararsa ya nufa, ruwan mamaki ya mamaye shi sakamakon yadda ya ga hawaye bibbiyu na zuba daga idanunta. Hannu ya saka a sanyaye ya ji wani ruwan hawaye mai umi na ci gaba da bin hannunsa, daga gefen fuka-fukin tantabarar ya ga wani sabon rubutu tamkar wanda aka yi da ruwan tawada. "Hallitar da ka yi tozali da ita 'yarka ce!" Ya sake maimata rubutun babu adadi gabansa na fa uwa. "Ban san me yake faruwa ba, ban san me wannan rubutun yake nufi ba." Da ar ya zauna a asa tamkar aramin yaro, idanunsa suka fara zubar da walla, lokaci aya tunanin Fargi da ala arsu ta baya ta suka shiga dawo masa. "Na san akwai lokacin da wayar idonka za ta so yin tozali da ni, sai dai zanen addara ya shata mummunan layin da ya katange gangar jiki da ruhinmu. Abu aya nake so da kai Sadaukina, kada ka manta da ni. Kada ka manta da tsantaar soyayyarka da ke narke cikin sassan jiki da ruhina." Kalaman Fargi na ba ya suka dawo masa ra au a cikin kunnuwansa tamkar a lokacin take furta masa su. "Na gagara daina kukan rashinki Fargi! Na sha gaya miki kada ki nisance ni amma kika yi atan dabon da har yau nake lalube a ciki duhu. Ya Allah idan Fargi na raye Allah ka bayyana mini ita da abin da yake cikinta." Sarki Sulaiman ya arasa maganar yana zubar da wallah. Jingina kansa ya yi a jikin ginanniyar tantabarar ya fa a duniyar tunani daga haka baccin gajiya ya yi awon gaba da shi. Ihunta ya fara ji a cikin kogon dutsen da sauri ya fa a ciki hankali a tashe, daga can nesa ya hangi Fargi na aga masa hannu tana kiransa, ya yun ura da niyyar ya nufi wurinta ya hangi wata matashiyar budurwa da ta juya bayanta, Shugaba Zurufu na yarfa mata wani ruwan tsafinsa. A hankali ya ga naman jikinta ya fara zagwayenwa, Fargi ta nuna masa wurin cikin araji tana fa in. "Ka taimaka wa 'Yarmu Jawahir zai hallaka mana ita..." Firgigit Sarki Sulaiman ya bu e idonsa daga mummunan mafarkin da yake yi, gabansa ya ci gaba da fa uwa jikinsa ya auki karkarwa kamar mazari. Mi ewa ya yi tsaye ya nufi hanyar fita ya ji ginin tantabarar nan gaba aya ya ruguje, cak ya tsaye cikin firgici yana kallon yadda ginin ya fara wani katantanwa yana rushewa. "Tabbas akwai abin da yake faruwa!" Sarki Sulaiman ya furta a fili sannan ya fice daga cikin akin. Sai da aka kwana biyu Mai martaba Mahaifin Fulani babba ya sa aka kira masa Yaya Halima har cikin turakarsa, tun da ta doso akin ya zuba mata ido yana mamakin wai yau Halimansa ce ta samu lafiya garau kamar ba ita ba. "Barka da hutawa ranka shi da e!" Kalaman Yaya Halima suka ratsa majiyar sautinsa. "Barka dai Halimatuna ya sau in jiki?" Murmushi ta yi sannan ta ce. "Ni fa ranka shi da e babu abin da yake damuna, na ma yi mamaki da aka ce wai na yi cutar hauka har da kurumta." Mai martaba ya mi a mata hannunsa sannan ya ce. "Me ye wannan?" Baki sake take kallonsa ha e da dariya ta ce. "Hannunka ne ranka shi da "To a baya ba kya iya jin abin da nake fa a ballantana ki ga abin da na nuna miki, Allah na gode maka Ubangiji ya are mu da lafiya. Lokaci aya Halimatu muka wayi gari kin kurumce, kin k uma makance. Tafiya na sake mi awa sai muka lura da yadda kika fara sauyawa, kwatsam mu ka ga kin fara hauka tuburan. Amma da yake Allah ne mai yadda ya so a sanda ya so, sai ga shi yanzu Allah ya yaye miki." Sai a wannan karon ta gamsu da abin da ake fa a, da ta ji daga bakin Takawa don ta san shi ka ai ne ba ya oye mata komai. "Ranka shi da e na ji an ce rannan kun je Masarautar Huddam, ka tura wa Fatima takardar samun lafiyar da na yi kuwa?" Take idanunsa suka cicciko da wallah. "Halimatu." Ta ji ya ambaci sunanta da wani irin yanayi. "Fatima tana wurin da ba kowanne irin sa o ko aike ba ne zai isa gare ta, kin san wanne irin sako za mu iya aika mata a yanzu." Da sauri ta girgiza wa Mai martaba kai. "Ku yi mata addu'a ku yawaita yi mata addu'ar Allah ya yafe mata kura-kurenta. Saboda Allah ya yi wa anwarki rasuwa!" Jin kalaman Mai martaba ya sa ta mi e a zabure jiki na karkarwa, ya nuna mata wuri sanna ya furta. "Zauna dama muna son magana da ke Halimatu." Kafin ta zauna tuni hawaye ya wanke mata idanu. "Ke musulma ce Halima don haka duk addarar da ta same ki ki rungume ta hannuwanki biyu, Allah shi ya ba mu Fatima a lokacin da ba mu sani ba kuma Ya kar e ta a daidai lokacin da yake bu ata." Mai martaba ya furta cikin sigar lallashi. Sai da ta share hawayenta sannan ta furta. "Haka ne ranka shi da e. Allah ya gafarta mata, yanzu ina su Khadija wanne halin suke ciki?" Murmushi Mai martaba ya saki ya ce. "Halimatu shekaru fa sun tura, turawar da ta haifar da faruwar abubuwa mabambamta. A yanzu daga Khadija har Sakina kowacce tana akinta da 'ya'yanta, wai ba ki ga Shatu ma ('Yarta) har da 'ya'ya hu u ba? Lokacin da kika fara rashin lafiyar nan fa ko shekara biyar ba ta rufa a duniya ba. Ga shi matar Sabi'u ma anta aya, ai abubuwa sun tura sosai." Yaya Halima ta jinjina kai cikin mamakin wai ita ce har da jikoki biyar tsakanin babban anta da aramar 'yarta Shatu. "Ranka shi da e amma me ya sa har yau Ibrahim bai zo ya ganni ba." A wanna karon ma yanayin mai martaba ya sauya sosai don sai da ya kwantar mata da hankali ya fara yi mata bayani. "Shekararki biyu da fara ciwon da ya same ki Ibrahim bai ta a gazawa a kanki ba, babu inda bai zaga ba domin ya ga kin samu lafiya amma ba a dace ba. Ni kaina na aika asashe da dama a kullin jiya i'yau, don haka na sa aka kira mini shi na yi masa nasiha a kan zaman da yake yi babu aure, sannan muka sa ya rubuta miki takardar saki. Da yar da su in goshi ya rubuta miki saki aya, sai dai a yadda labari ya zo mana har kwanciya jinya ya yi. Bayan ya sawwa e miki da wasu wattani ya yi aure ashe ajalinsa a kusa yake don matar da ya aura ma da tsohon ciki ya mutu ya bar ta. Shi ma
Chapter 78 · 0% Book details