← Book details Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 89

Sashe 22

Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sake tsinkewa da lamarin ba sai da ta yi tozali da goshinta. Yanzu ne za a fara buga wasan, Shin me yake shirin faruwa tsakanin Fulani Umaima da Jawahir. Wai ma wace ce Jawahir in nan kuma mutum ce ko Aljan? Ina Dattijon nan kuma me ye ala arsa da Shu'umar Masarauta, wai ma me ye silar wannan abubuwan da ke faruwa? Akwai oyayyan sirri mai arfi da Dattijon nan ya sani mai ya sa bai aiwatar da komai ba sai da Kamalu ya zo. Wai shin Bayin Masarautar da shi Kansa Sarki Abdul'aziz za su gane shi in jinin masarauta ne? Idan Fulani Umaima ta fahimta me kuke tunanin za ta aiwatar? Ina labarin Abubakar zai warke a nan gaba ko a'a? Fulani babba tana warkewa daga cutar fitsari ko bata warkewa? Maza hanzarta kada ki bari a yi babu ke, salon labarin daban yake. Namu ba irin nasu ba ne na san ba ku manta da BA AR DAULA ko AN YA BAIWA CE da ZAUJATU JINNUL-ASHIQ ba. Kar ki bari a yi babu ke wannan kafcan. *Littafin ku i ne 500 idan kina bu ata za ki biya ta wannan Account in Aisha Adam 3090957579 First bank ko katin MTN, ki turo da shedar biya ta wannan lambar 07062062624.* *Littafin ku i ne 500 idan kina bu ata za ki biya ta wannan Account in Aisha Adam 3090957579 First bank ko katin MTN, ki turo da shedar biya ta wannan lambar 07062062624.* 11 WAI NA CE KINA DA WA ANNAN MATSALOLIN AMMA KIKE ZAUNE DA TARUN TUNANI FAL KWANYA?* *MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE* *SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?* *TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI* *SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA* *Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.* *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.* *1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje* *2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba* *3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya* *4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin* *5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci* *6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki* *7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu* *8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.* *9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje* *10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc* *11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement* *12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje* *13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton* *14. Supplement na whitening/glowing skin* *15. Supplement for Acne, dark spots remover* *Da duk wasu nau'in supplement da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158* A yamutse Fulani Umaima take kallon Jawahir da goshinta ya tsattsafo da jini, wayar idonta ta ka a jawur. Daga an gaban Mai gado wata matashiyar baiwa da ba ta wuce shekara goma ba ta fara yin ha o sakamakon da ewar da suka yi a rana da kuma aukan kayan da suka yi a safiyar ranar. Fulani Umaima ta kai dubanta wurin da yarinyar take zuciyarta na wasu-wasin ko dai yarinyar da Bamaguje ke magana ta iso cikin masarautar. "Me ye wannan a goshinta?" Fulani Umaima ta tambaya fuska a ha Da yake Mai gado tana tsoron bayyanar wani abu daga wurin Jawahir sai ta furta. "A gafarce ni ranki shi da e kafin fitowarmu ne ina gaggawa na bige ta da garu har goshinta ya fashe." Ta e baki ta yi a wula ance ta wuce har ta isa wurin yarinyar da ke ha o, saboda yadda kowa yake tsoron ata ran Fulani Umaima suna ganin jini na zuba babu wanda ya iya taimaka mata har ta gama zagayen su, tana daga gefe ta nuna Inna wuro da wata baiwa ta furta. "Jakadiya akai wa annan sashena za su ci gaba da yi mini hidima, a tabbatar da an ba su horo don ba na bu atar rashin sanin yakamata." Ko ka an Inna wuro ba ta so haka ba domin a yanayin yadda ta fahimci Fulani Umaima sam ba za ta yi sau in hali da da in mu'amala ba. Kamar ta san abin da yake ran Inna wuro ta sake duban Jakadiya. "A sanar da su a'idoji da tsarina tun kafin su fara aiki gobe, ba na bu atar gidadanci a sashena." Tana gama maganar ta fice fuuu daga wurin, kamar 'yan matan amarya haka suka sake rankayawa suka koma can sashensu na Bayi. Wani irin bacci mai nauyi Kamalu ya yi har sai da Baffajo ya tashe shi sallar asuba sau biyu, da gari ya waye ne ya lura da sabon raunin da ke gefen goshinsa. "Kamalu a ina kaji rauni da farar safiya?" Kamalu ya an yi jim kamar ba zai amsa ba sannan ya ce, "A makewayi ne Baffa." Baffajo ya yi shiru yana are masa kallo don haka kawai ya ji bai yarda da abin da ya fa a masa ba, guntun tsaki Baffajo ya yi cike da damuwa. Kwanansu biyu a cikin masarautar suka fara sabawa da al'amuran cikin gidan Sarautar tun daga kan ayyuka har zuwa yadda ake mu'amala da shugabannin gida zuwa sauran masu sarautun cikin masarautar. Kuma a wannan lokacin ne Fulani babba ta kira Jakadiya a kan ta sanar da Uwar bayi tana bu atar arin masu yi mata hidima musamman a angaren Abubukar da kullin lamarinsa ara ta arewa yake. A cikin wa anda aka za a akwai Mai gado sai bayi guda biyu Indo da Basira. Aka wuce sashen Fulani Babba da su, sun yi matu ar mamakin ganin sau in halinta sa anin na Fulani Umaima. Basira da Indo aka wuce da su sashen Abubakar, za su ri a gyara shi suna ba shi abinci da wanke kayan da ya ata. Yayin da Mai gado za ta zauna a sashen Fulani babba tana taya Baiwa Zainaba yi mata wa ansu hidindimun saboda goyon Jawahir da take da shi, Shi ya sa Fulani babba ta bar ta a angarenta. Sannu a hankali suke gudanar da rayuwa cikin masarautar, har ta kai sha uwa mai arfi ta shiga tsakanin Jawahir da su Khadija. Suna matu ar son ta don wani lokacin idan suka auke ta sai dai idan ta yi kuka su kira Mai gado su dam a mata ita. A ranar juma'asu ta biyu da zuwansu Masarautar duk yadda Mai gado ta so nema wa Jawahir abin da za ta sha abin ya gagara tun da ta yi antar da za a bata kunu a wannan lokacin. Babu yadda ta iya haka ta zuba wa sarautar Allah ido har dare ya fara tsalawa, cikin fargaba Mai gado ta kwanta da tunanin irin kukan da Jawahir za ta yi cikin dare. Sai dai ga mamakinta tun tana gadin Jawahir har bacci ya yi awon gaba da ita, cikin baccinta ta fara jin tsotso da dariyar Jawahir kamar yadda ta saba ba ta nonon awaki ko na shanu idan dare ya yi. Da mamaki take bin Jawahir da ke faman yin amai alamar ta sha nono ta oshi, ta tashi ta tallafo ta, ta sake rungume ta bayan ta tsagaita da aman ta kwantar da ita suka koma bacci. Asubar fari suka wayi gari da ganin mushen saniya a harabarsu, cike da ka uwa kowa yake bin saniyar don saninsu ne filin dabbobin Mai martaba ba aramin nisa yake da shi ba tsakaninsu da wurin. Take Dogarawa suka janye ta gefe bayan gari ya waye aka sanarwa da Mai martaba, sai dai wani abin mamaki ko da aka je garken shanun Takawa babu ko aya da ta yi atan dabo, hasali ma kwance suke cikin kwanciyar hankali, haka aka auki gawar saniyar aka kai ta wani aton ramin da ake zuba bola a ka banka mata wuta. Mai gado ita ka ai take mamakin wannan al'amarin, har ta saki jikinta ta ci gaba da gudanar da rayuwa kamar kowa. Da farko ta fara fuskantar alubalen an abin da take siya wa Jawahir Nono, ganin haka ya sa ta fara sana'ar inkin m uhuci tana ba wa Umaru yana fita bakin kasuwa yana siyar mata. an abin da suka samu da shi suke siya mata nono da sauran abin da ba a rasa ba. Daga baya da zama ya yi zama har su Khadija suka ji labarin nonon da jawahir take sha sai Fulani Babba take sa wa ake tatso nonon awakin Takawa ana ba wa Mai gado take shayar da Jawahir, sai dai babban
Chapter 22 · 0% Book details