Sashe 19
Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
koyaushe. Sai dai zuciyoyinku za su gagara ba ku ha in kan da za ku cimma manufarku ta alheri. " Firgigit ya ago kansa cikin mamaki, ba yau ce rana ta farko da ya fara jin wa ansu irin surutai a kansa ba. Amma na yau sun matu ar dagula lissafinsa. "Wace ce ita?" Ya furta a fili. A daidai lokacin aka kama Umaru aka aure ita kuma Mai gado aka kama afarta aya aka aure, ta ci albarkacin jaririyar da ke bayanta. "Idan muka kama hanya a yanzu babu wani sauran hutu da za mu ara yi a hanya, domin mun kusa shiga cikin asar Zazzau." Wani tur unannan mutum ya furta fuskarsa a murtuke babu fara'a. A galabaice cikin yunwa, ishirwa da wahalar tafiya suka auki hanyar da za ta sada su da asar Huddam. Sai da suka yi tafiya ta kusan sa'o'i shida sannan suka arasa cikin masarautar ta Huddam. A lokacin da suka je daidai ofar shiga Jawahir da ke a bayan Mai gado ta fara wata irin jijjiga idanuwanta suka fara yun urin kakkafewa, cike da tashin hankali Mai gado ta sauko ta, ganin halin da take ciki ya sa ta wallah kururuwa cikin neman agaji. Da sauri Dogaran da ke wurin suka buga mata tsawa. "Hattara dai muna gab da shiga masarauta..." Ganin Jawahir na ci gaba da shi ewa ga wani irin jini da ke tsiyaya daga hanci da kunnenta ya sa Mai gado ta furta. "Ku taimaka mini iyata za ta mutu." A fusace wani Dogari ya arasa da niyyar zubga mata bulalar da ke hannunsa, gannin halin da Jawahir ke ciki ya sanyaya jikinsa, yana shirin yayyafa mata ruwa suka ji gijif alamun fa uwar abu. Suna waigawa suka hangi Kamalu ya fa afarsa aya na jijjiga, daga ugunsa zuwa tafin afarsa take ya sauya launi zuwa jawur, jini ya fara zuba daga cikin kunnuwansa. Ganin haka ya sa Dogarawan suka sa aka auke shi aka shiga da shi ciki, jiki a sanyaye Mai gado ta rufa musu baya hannunta rungume da Jawahir da har lokacin ba ta daina kakkafewa ba. Fulani Umaima Da yanayin damuwa ta dube shi, "Ban fahimci kalamanka ba Bamaguje." Bamaguje ya tattara nutsuwarsa wuri aya ya furta. "A lokacin da nake arami burin mahaifina kenan ya mallaki ruhin wannan yarinyar, sai dai kash binciken farko da ya yi ya bayyana masa lokacin da yarinyar za ta zo duniya ba ya raye. Ni kaina na yi tsammanin a farkon rayuwata za ta wanzu, amma sai ga shi sai da tsufa ya make gangar jikina. Ina son ko ba yanzu ba idan kun ha u da yarinyar nan ki ribace ta har zuwa wannan tsibirin nawa. Domin ba za mu iya kamata da al aluman tsafi da sihiri ba, idan kika yi haka tamkar kin kawo arshen rayuwar yaron da kika sa aka fitar da shi daga cikin masarautar ne. Wannan ka ai za ki aiwatar mini sauran bayanan zan yi miki su daga baya." Fuska auke da damuwa ta furta. "Ban santa ba ban ta a ganinta ba ta yaya kake tunanin zan gane ta har na ribace ta na kawo maka ita?" Murmushi Bamaguje ya yi ya furta. "Daga shi har ita ba su kasance kamar kowa ba, kuma shigarsu cikin masarautarku zai ara tayar da rikitattun al'amuran da ke cikinta. Masarautarku shu'umar masarauta ce da ke raye a ashin ikon wa ansu oyayyun hallitu. Ko ban fa a miki ba shurin da ke cikin turakar Takawa akwai dalilin wanzuwarsa, tun da kin san banza ba ta kai zomo kasuwa. Zan sake bincike game da wasu al'amuran ko za mu da ce a wannan karon." Bamaguje yana rufe baki ya watsa wani ba in jini a cikin wata tukunyar asa take wuta ta fara ci gangan-ganga, shiru ya yi yana nazartar abin da yake faruwa zuwa can ya saki wata irin dariya. Shiru Fulani Umaima ta yi tana kallonsa cike da osawa. "Wani abin farinciki da ban za ta ba, kusan gaba ayansu ruhinsu na da kusanci da juna..." Kalamasa suka katse sakamakon ganin wutar gabansa ta auke yo kansa kamar za ta one shi sai kuna ta auke if, bai so haka ba amma ko babu komai ya tsinci wa ansu abubuwa da za su ba shi narasa a game da yarinyar. "Ki sa ido sosai a wurin da kika binne jariran da kika ta a binnewa a bayan akin Sarki Abdul'aziz. Matu ar kika ga an tone ta ba kowa ba ne face jininsa, ina nufin jininsa da kika fitar da shi. Idan har kika ga kan tinkiyar da kika rataye a akinki wanda a kullin jini yake iga a kan zanin kishiyarki ya fara tsutsa ta tabbata gaba aya su biyun suna da kusanci da ke, wato suna rayuwa a cikin masarutarku. Idan ba ki manta binciken da na yi miki a baya na gaya miki akwai wanzuwar rayuwar wa ansu ruhi masu auke da rikitattun al'amura a cikin masarautarku wa anda suke yun urin shiga al'amuran masarautarku. Lokacin ganawata da sarkin ba en aljanin ashin asa ya yi, zan ba shi aikin matar wani attajiri akan kishiyarta, ki ba ni wuri sai wani lokacin idan kin sake dawowa." Fulani Umaima guntun tsaki ta saki cike da takaici, ta yi masa bankwana ta koma akinta. Lokacin da aka shigar da su Baffajo sashen Bayi aka wuce da su, kusan gaba aya jikinsu a sanyaye yake sakamakon ganin halin da Kamalu da Jawahir suke ciki don a tsammanin mutane da yawa mutuwa za su yi. A hankali Kamalu ya fara bu e idanuwansa yana ganin mutane dishi-dishi, ajiyar zuciya ya sauke ya yun ura da yar; da sauri Baffajo ya ago shi yana zubda wallah. Mutanen da ke wurin suke bi su da kallo cike da mamaki, Inna wuro ta share wallah tana fa in, "Na fa a maka Kamalu ba zai mutu ba." Baffajo ya jinjina kai yana tallafo ha arsa, "Amma har yanzu jikina yana ba ni za su iya halaka mini shi, wata ila ba za su bar mana shi ba." Kamalu da ke zaune bai tanka musu komai ba sakamakon wata irin juwa da ke ibansa, waani dattijo tsoho ya gani a gabansa ya sakar masa murmushi tare da fa in. "Muna ta ya ka murnar dawowa cikin ahalinka, ka tashi ka arasa bakin rafin can ka ebi ruwan cikinsa ka ura a kunnenka, ka dam asar cikinsa za mu yi maka iso har bayan turakar Mai martaba yanzu, aikin da za ka zartar sai kai domin abin salsala yake bi." Kamar wanda aka ara wa arfi haka Kamalu ya mi e da au, Dattijon ya kama hannunsa ya fara tafiya Baffajo da Inna wuro suna wala masa kira, ko waiwayensu bai yi ballantana su saka ran zai tanka musu. *Littafin ku i ne 500 idan kina bu ata za ki biya ta wannan Account in Aisha Adam 3090957579 First bank ko katin MTN, ki turo da shedar biya ta wannan lambar 07062062624.* *SHU'UMAR MASARAUTA*