← Book details Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 89

Sashe 23

Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tashin hankalin da suka ci gaba da fuskanta bai wuce duk sati da kalar mushen saniyar da za su yi tozali da ita da Asuba ba, zancan da ya kara e ciki da wajen masarautar har ya kai ga kunnen Fulani Umaima. A lokacin da Fulani Umaima ta sallami su Jakadiya kai tsaye akinta ta koma, cikin damuwa take kai-kawo. Ganin ba za ta iya jure halin da take ciki ba ya sa ta ziyarci Bamaguje ko ta san abin da zai iya faruwa a gaba.Don haka kawai take jin zuciyarta na wasu-wasin akwai abin da zai iya faruwa a cikin masarautar. Tun isarta wurin ta fahimci yana cikin matsanancin acin rai, ba ta damu da sanin halin da yake ciki ba don haka ta amayar masa da damuwar da ke cikinta dangane da rashin gane hallitu biyun da ya ba ta umarni. arasa kalamanta ya yi daidai da sauke yatsunsa biyar da Bamaguje ya yi a saman kumatunta, a firgice ta ja da baya cikin ka uwa da zallar tashin hankali. "Ni ka mara?" Ta wurga masa tambaya cike da asaita da tsananin acin rai. "Kin ata mini shiri kin kuma wargaza mini tanadina, me ya sa kin san ba za ki kawo mini yarinyar nan ba kika aukar mini al awari har kika sa na je fadar Ba en aljanu na gana da Shugaba, ba fa iya ganawa muka yi ba da yar da su in goshi na samu zai aiwatar mini da aikin da nake son cim ma muradina a kanta." Bamaguje ya fa a jiki da muryarsa na karkarwa sakamakon tsufan da ya yi tukuf. Murmushin takaici Umaima ta yi don sai a yanzu ta fahimci manufarsa sarai, wato so yake ya yi amfani da iya wurin cim ma udirinsa ita kuma ko oho. "Sai yanzu na fahimci in da ka dosa, tun ziyarar baya na fara ora zargi a kanka, idan ba ka manta ba a wani zuwa da na yi da bakinka ka ce mini ita yarinyar nan Yarima ba zai ta a hawa karaga ba har sai ya aure ta. Daga baya ka ce mini na yi duk yadda zan yi na kawo maka ita domin aiwatar da aikinka a kanta, ashe ban sani ba tsuntsu biyu kake son jifa da dutse aya. Duk duniya babu wanda ya ta a yi mini abin da ka yi mini, kuma na yi alwashin wannan shi ne karo na arshe zuwa fadarka. Ka san ni sarai Bamaguje ba na yafiya kuma ba na mantuwa don haka ina nan tafe zan waiwaye ka ko ba da e ko ba jima, ka ri e duk wani taimako da kake ganin za ka iya yi mini." A zuciye Umaima ta juya za ta tafi, ta ji Bamaguje ya bushe da dariya. "Na san wannan ranar za ta zo da za ki bijire mini. Amma ki sani ta yaro kyau take ba ta arko, ni ne dolenki idan aure bai kawo ki ba shika zai kawo. Da sannu ya za ta akin anwa idan da yawancin kwana..." "Ka san kowa rai ya yi wa da i ba ya mai shi ba. Kuma na kwance shi ya san da in katifa ba na tsaye ba, duk yadda za ka so samun farincikina ba kamar ni ba, ka rubuta ka ajiya duk ranar da dawo wurin nan da sunan neman taimako ka yi mini duk abin da ka ga dama. Ni Umaima 'yar sarki Habibullah Bn Muhammad Imam ba a ta a yin kuskure biyu da ni, kada ka manta kowa da ha arsa yake tagumi ba da ta wani ba." Umaima ta arasa magana tana yin gaba abin ta cikin unan rai. Ko ka an Bamaguje bai yi yun urin dakatar da ita ba domin sanin hali ya fi sanin kama, ya san wace ce Umaima ba tun yau ba. Ya kuma san duk daren da e wa za ta dawo wurinsa, takaicinsa aya da ta wargaza masa shirinsa. Abin duniya goma da ashirin ya ha e mata a lokacin da Jakadiya ta same ta da sa on Takawa, ba ta tanka mata ba har sai da Jakadiya ta ago ta kalle ta. "Jakadiya ina cikin matsananciyar damuwa, duk fa in gidan nan kin san da ke ka ai na aminta har zan iya bu a wa sirrina. Na yanke ala ata da Bamaguje ta har abada. Ina tsoron ya ha a mini tuggun da zai kwaye mini zani a cikin masarautar nan har Takawa ya juya mini baya." A firgije Jakadiya ta kalli Fulani Umaima, sai kuma ta yi shiru tana nazari. " arya ake uwar akina ta ji kunya, wannan sharrin zuciya ne kuma ba za mu ta a ganin haka ba har gaban abada. Allah ya huci zuciyarki ba za ki ta a fuskantar wannan tunanin naki ba har abada. Idan kin yarje mini zan ha a ki da wani Boka da na sani shekara ashirin baya, aikinsa tamkar yankan wu a yake sha yanzu magani yanzu. Sai dai kuma ban sani ba ko har yanzu yana nan cikin halwar tsafinsa, so samu dai shugabata na aikawa anwar mahaifiyata takarda na ji daga gare ta. Domin tun da jimawa ita ta yi uwa da makar iya wurin ha a ni da shi." "Jakadiya kin san da zamansa amma ba ki ta a sanar da ni ba?" Umaima ta wurga mata tambaya. "Allah ya taimake ki na so yi miki iso wurinsa sai kuma na tuna yadda kika ba wa Bamaguje muhimmaci, don haka na ji tsoron yin kuskure a wurinki, amma a gafarce ni ko yanzu ake son na tura sa o a shirye nake ranki shi da e. Wani ma ya yi rawa ballantana an maka i, mutane nawa na yi hanya ballantana uwar akina."Jakadiya ta yi maganar cike da rawar kai. "Na kasance mai son sirri a duka al'amuran da suka shafe ni, Jakadiya bakinki anin afarki. Ko ka an kada na ji kin unta wa wani sirrina." "Na kar a ina godiya ranki shi da e, idan ni ce har gaban abada ba zan ta a baki kunya ba. Sai dai yana da shara i, a ranar da kika ziyarce shi zai tara da ke kuma sai kin yi kwana arba'in baki yi wankan tsarki ba kuma za ki daina har sauran ibadu baki aya." Fulani Umaima ta saki murmushi. "Wannan mai sau i ne Jakadiya ai aika masa da sa on ziyarata." Da wata yammaci Muhsin sanye da kayansa masu matu ar birgewa, har ya fara tafiya Fadawa suka taso da niyyar yi masa rakiya. Hannu ya aga musu alamar ba ya bu atarsu, can cikin lambun Mai martaba ya zagaya da yake lambun yana da hanyoyin kusan guda uku, hanya ta farko za ka iya shiga ta sashen Mai martana. Hanya ta biyu kana iya shiga ta sashen matan sarki da iyalansa, hanya kuma ta uku ta can angaren bayi ake iya shiga sai dai akwai tafiya mai matu ar nisa. Ga wanda ma bai auki shekaru a gidan ba ba zai ta a sanin da wannan oyayyar hanyar ba. Kuma ko wa anda suka san da ita ba sa gangancin kai afarsu wurin, domin gujewa salwantar rayuwarsu don zunubi ne mai girma a kama Bawa da laifin shiga wurin. Kamalu tun yana yaro shi ma'abocin son shiga daji ne don a zargin da Baffajo yake yi ila a shige-shigensa ne ma har ya ha u da makaran da suke ta a shi lokaci-lokaci, don ma yana yi masa ji e-ji e da surkullensu irin na fulani amma a banza kare ya sha tsamiya. Ta bayan akunan Bayi ya bi a lokacin rana ta bu e kowa yana harkokinsa, tafiya yake ba tare da ya san wurin da ya dosa ba. Sai dai tsari da waytuwar wurin ya matu ar birge shi, wata hanya ya bi haka kawai ya ji gabansa na fa uwa. Sai da ya yi nisa sannan ya fara ganin kamar ya san wurin, mafarkinsa da ya ta a yi na mage ya fa o masa. A an tsorace ya ci gaba da tafiya har ya fita daga wurin mai an tsananin duhun bishiyoyi, can wani murgujejen shuri ya hanga da wasu fararen tsuntsaye a kai suna zagaye shi, da sauri ya arasa wurin yana tsalle da niyyar kama aya daga cikinsu. Kamar wa anda suka san abin da ya kawo Kamalu kenan suka shiga zullo suna arin tsere masa, yanayin ba aramin birge shi ya yi ba ya saki jiki yana tsalle-tsalle cikin nisha Da matsanancin mamaki Muhsin yaken bin bayan yaron da bai wuce sa'ansa ba da kallo, sai dai kuma ganin kayan bayin da ke jikinsa ya ba anta ransa don tun kafin ya fito ya ce ba ya bu atar rakiya. "Kai me kake yi a wurin nan?" Muhsin ya fa a cike da isa da asaita. Jin kalaman Muhsin ya sa Kamalu juyowa, kallo aya ya yi masa ya auke kansa gefe. Ya fahimci dai ba matsayinsu aya ba a masarautar duba da yanayin tsadaddiyar suturar jikin Muhsin. Ran Muhsin ya aci da ganin wula ancin da Kamalu ya yi masa, tasss ya sauke masa mari a fuska. "A yau ba sai gobe ba zan sa a hukunta ka zan ga..." Wawan marin da Kamalu ya zuba masa a fuska ya katse kalaman bakinsa, har sai da ha oransa suka datse harshensa. A hargitse ya ago yana dubansa, Kamalu ya fara takawa ba tare da ya tanka masa ba ya nufi hanyar su ta bayi don ya ji zagayen duk ya gundure shi silar abin da Muhsin ya yi masa. Cikin tsananin acin rai Muhsin ya bi hanyar sashen Takawa yana fara sauri duk da tafiya da sauri ba ta daga cikin abi'arsa. Kafin ya arasa tuni yatsin Kamalu sun fito ra au-ra au a saman kuncinsa, arshen tsinin harshensa ya datse har ya fara tsattsafo da jini. Jama'a Kamalu ya ta an masu gida *Littafin ku i ne 500 idan kina bu ata za ki biya ta wannan Account in Aisha Adam 3090957579 First bank ko katin MTN, ki turo da shedar biya ta wannan lambar 07062062624.* 12 WAI NA CE KINA DA WA ANNAN MATSALOLIN AMMA KIKE ZAUNE DA TARUN TUNANI FAL KWANYA?*
Chapter 23 · 0% Book details