Sashe 6
Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read
AMEERA ADAM
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO...*
Tsokaci:
irarran labari ne bai faru a gaske ba. Ban yi shi don cin zarafin kowacce
abila da Masarautunsu ba.
SHAFI NA UKU
Fulani Umaima har ta zura hannu za ta
auko
ahon ta busa sai kuma ta ayyana ta bari idan Maimuna ta dawo ta ji yadda ta
arke idan ya so sai ta ziyarci Bamaguje, saman gadonta ta fa
a ta kwanta babu jimawa bacci ya yi awon gaba da ita.
Sannu a hankali ta fara jin dariya sama-sama, sai dai kuma yanayin dariyar ya tababtar mata da dariyar
aramin yaro ce. Ba ta tsinke zaren tunaninta ba ta hango wani jariri tube tamkar a lokacin ya zo duniya, tunkaro ta yake yana ci gaba da
yata dariya hannunsa da wata murtukekiyar igiya yana jan wa
ansu murtuka-murtukan shanu, hannunsa
aya
auke da kwari da baka. A tsorace ta mi
e tana ja da baya ganin jaririn na saita ta
da niyyar harba mata, jin bango ya tokare ta ta baya ya sa hankalinta ya sake kai wa matu
ololuwar tashi. Sai da yaron ya zo gabanta ya furta, "Ba yanzu ba! Zan
ara miki lokaci." Yana gama maganar ta ga ya juya yana ci gaba da
yata dariya.
Firgigit Fulani Umaima ta tashi daga nannauyan baccin da ya
auke ta har ya gayyato mata mafarkin da ke neman wargaza kwanyarta. Ajiyar zuciya take saukewa akai-akai sannan ta jingina da bango, da ta ga zaman ba zai kai ta ba ta fa
a ban
aki ta yi wanka ta
auro alwala ta gabatar da sallar asuba, a lokacin da tuni rana ta jima da fitowa.
Kamar a mafarki haka ta ga bishiyar na sake tunkaro ta, a yadda take a zaune a
asa ta fara ja baya ilahirin jikinta na karkarwa. Wata irin iska mai ha
e da guguwa ce ta taso, Baiwa Maimuna ta sa hannuwa biyu ta rufe idanunta jin
ura na shigar mata ido. Kamar an yi ruwa an
auke haka Maimuna ta ji wurin shiru tana bu
e idanunta ta nemi bishiyar ta rasa, a zabure ta tashi ta ci gaba da gudu kamar wacce ake bi a baya za a zare ranta. Ta jima tana abu
aya sannan ta
arasa ta bayan masarautar, a lokacin tuni gari ya waye. Sai da ta fakaici idon Dogarawan da ke gefen hanya sannan ta yi sauri ta shiga cikin gidan, tafiya take kamar za ta tashi sama don kallo
aya za ka yi mata ka fahimci kwanciyar hankali ya yi
aura daga gangar jiki da ruhinta. A haka da samu ta
arasa sashen matan sarki tana gab da shiga sashen Fulani Umaima ta ci karo da Uwar bayi,
are mata kallo ta yi sama da
asa sannan ta ce. "Maimuna daga ina kike haka?" Marar gaskiya ko a ruwa gumi yake, take Maimuna ta yi fi
i-fi
i baki na rawa ta furta. "Amm da ma... Yanzu..." Daga can baya Jakadiya ta katse ta, "Uwar Bayi tare muka kwana da ita a sashen Fulani babba yanzu haka gyare-gyare ta gama yi mana." Jinjina kai Uwar bayi ta yi sannan ta wuce, Jakadiya ta
arasa wurin Maimuna ta ce. "Ya kamata ki ri
a sara kina duban gatarinki, ki ri
a gayyato nutsu kina yafa wa a gangar jikinki. Kin san sarai wace ce Fulani Umaima." Ajiyar zuciya Maimuna ta sauke ta amsa wa Jakadiya sannan ta wuce sashen Fulani Umaima jiki a sa
ule. Tun da ta doshi sashen take jin gabanta na fa
uwa ta rasa dalili, gani take kallo
aya idan Fulani ta yi mata asirinta zai iya tonuwa. A haka ta lullu
a mayafin jarumta ta shiga cikin gidan tana karka
e jikinta da ya yi butu-butu da
asa.
"Barka da hutawa ranki shi da
e."
uri Fulani Umaima ta yi wa Maimuna tana karantar yanayinta. "Binne jariri tamkar wacce ta yi dambe da jarumai biyar, Maimuna me yake faruwa na ga jikinki kamar wacce aka tono daga rami?" Ras! Gaban Maimuna ya fa
i, murya na rawa ta ce. "Ranki... Shi da
e... Dama... zuwa na yi na sanar da ke an aiwatar da komai... Cikin nasara." Shekararta kusan hudu da Maimuna, ta karanci halaye da
abi'unta sarai. Take ranta ya yi mummunan
aci don ta fahimci zallar
arya a saman harshenta. "Me ya sa na amince za ki iya yi mini komai ban aiwatar da kaina ba?" Fulani Umaima ta yi maganar cike da murmushin ya
akinta ta fa
a ta
auko
aho cikin shigar ziyarar Boka Bamaguje, ba ta tanka wa Maimuna komai ba ta mi
a mata hannu, zaro idanu Maimuna ta yi ta ji wani abu yana tsarga mata. Babu yadda za ta yi ta
ora hannunta a kan nata, ba su jima ba sai ga su a fadar Boka Bamaguje. A wurin da ta saba zama koyaushe yanzun ma a nan ta zaune, gumi ya ji
e jikinta sharkaf zuciyarta na dakan lugude kamar za ta hudo
irjinta.
Fulani Umaima ta ce, "Bamaguje ina zargin Maimuna da cin amanata." Bamaguje ya saki murmushi. "Ba zargi ba ne domin yanzu haka duka jariran Sarki Abdul'aziz suna raye a doron
asar nan. Ba ta kashe shi ba kamar yadda kika bu
ata." Wani yawu mai
aci Fulani Umaima ta ha
iya, ta wurgawa Maimuna kallon tsana. A firgice Maimuna ta zube bisa gwiwoyinta hawaye bibbiyu na zuba, "Ki gafarce ni uwar
akina wallahi..." Daga wurin da Fulani take ta
aga mata hannu. "Kin wargaza mini shirina Maimuna. Na yi rantsuwa da abin da ya busa numfashina sai na shayar da ke ruwan u
uba mai tsanani."
uwa ce ta yi daidai da zama."
"Ban fahimci kalamanka ba Bamaguje."
"Ina nufi sarane za a yi a kan ga
a. Kin san akwai muhimmin aikin da na al
awarta miki kwanaki, zan sadaukar da shi a kan baiwarki. Idan kuma za ki samo wata sai a aiwatar a kanta." Jin kalaman Bamaguje ya sa Fulani Umaima dariya ta sauya fuska cikin damuwa. "Amma kafin aikin Bamaguje ya aka yi aka haihu a ragaya? Na yi tsammanin kunamar da ka ba ni za ta hallaka jaririn Fulani? Ina fa tsoron kada wankin hula ya kai ni dare." Wata ba
ar mujiya Bamaguje ya
auka ya sa hannu ya fige fukafukanta da ranta, ta saki wani kuka cike da azaba sannan ya jefa ta cikin wani daskararran jini. Ya shiga gudanar da al'amuran tsubbunsa, yana cikin yi ya ga tukwanen gabansa sun rushe. A razane ya
ago yana
an ja da baya, ya sake kai hannun da niyyar sake aiwatarwa kamar saukar aradu ya ga wata ba
ar kwari da baka ta fa
o tsakiyar tukwanen. Tashin hankalinsa ne ya tsananta, ya
ago yana sharce gumin fuskarsa da ke cike da gashi. Garin wata farar
asa mai walwali da
aukan ido ya
ebo ya watsa, nan take wata narkekekiyar ba
ar saniya ta bayyana jingine da kwari da bakar nan. Da bayyanarta babu jimawa duka wutar wurin ta
auke,
irjin Bamaguje ya buga ya
ago ya dube ta. "Tabbas wanzuwarsa a doron
asa akwai sanadi, ban san wacce kalar baiwa da matsayi ruhinsa ke
auke da shi ba. Sai dai a duk bincikena na garara gano ta
amaimai wane ne shi? Abu
aya shafin
addararsa ya bu
e mini shi mai nasara ne, sai kuma samun goyon baya da taimakon ruhi da ke lullu
e da fatarsa..." Cikin rashin fahimta Fulani Umaima ta katse shi, "Ban fahimci gurbin da kalmanka suke neman samun zama ba, wane ne shi wanda kake magana a kansa?"
"Jinin Sarki Abdul'aziz wato jaririn da kika sa aka fitar da shi, tabbas akwai
oyayyan al'amari a tattare da wannan yaron. Babban kuskuren da kika tafka kenan, da kika sa aka fitar da shi daga masarautar ba tare da shawara da ni ba. Zancan da nake yi miki yanzu ruhinsa ya yi nisan kiwon da babu hallitar da ta isa ta kawar da shi daga doron
asa. Ba zan
oye miki ba, daga ni har sauran matsafan da ke doron
asa ba na jin akwai wanda zai iya banka
a miki labuben sirrinsa, ba ina miki magana a kan masakin
an'uwansa ba domin wannan da shi da gawa marabarsu sauka da hawan numfashi. A yadda kika gan shi a haka zai
are rayuwarsa a nanna
e, hatta ruwa da abinci idan ba a ba shi ba sai dai ya dauwama da yunwa. Shi kuwa wance ingarma ne mai
auke da rikitattun al'amura, amma ba zan yi miki iyaka ba Umaima idan har kina ganin za ki jarraba wani masanin fiye da ni ga fili ga mai doki." Wata gwauruwar ajiyar zuciya ta sauke fuska
auke da damuwa ta ba shi amsa, "Ba zan ja da kai ba Bamaguje domin na tabbata za
enka da mahaifiyata ta yi a matsayin madogara ba za ta yi za
en tumun dare ba, a halin da nake ciki babban burina bai wuce masarautar Zazzau
in nan ta dawo
ashin ikon abin da zan haifa ba wala Takawa yana raye ko baya raye." Bamaguje na
arasa jin kalamanta ta
auko wani ba
aho ya kai shi saitin idonsa na hagu ya haske wani allon farin
arfe mai
auke da rubutun jini,
ahon da ke hannunsa na fesar da wani tartsatsin jini a jikin kaskon.
uri ya yi yana kallo yana sake fahimtar al'amuran da ke wanzuwa a kwarmin
wayar idonsa, kamar kazar da aka jefa da gishiri haka Bamaguje ya ajiye
ahon ya dube ta. "Za ki haifi gawurtacce kuma ingarman matashin saurayi, mai cike da isa
asaita da izzar mulki. Kuma zai kasance sarki wato magajin karagar sarki Abdul'aziz..." Murmushi da murnar Fulani ya katse kalaman Bamaguje ta ce. "Tabbas da kuwa mun shimfi
a mulkin da wani mai numfashi bai ta
a aiwatar da makamancinsa ba. Sai na shayar da Fulani babba ruwa mamaki domin sai na gasa mata tsakuwa a tsakiyar tafin hannunta." Bamaguje ya kafe ta da idanu yana fa
in, "Haba Umaima me kike ci na baka ma zuba, ai duk gaggawar ungozoma ta bari a haihu. Kuma duk gaggawar asara ta jira yi samu. Kamar yadda na gaya miki jininki zai kasance sarkin
asar Zazzau ne ka
ai bisa taimakon jini da ruhin wata hallita, ban san ya zan fasalta miki ita ba amma ta kasance mai
auke da rikitattun al'amura. Wanzuwarta a doron
asa sanadi ne, kuma ta kasance abar farautar al'umma da dama ciki kuwa har da mahaifina wanda ya shafe shekara da shekaru cikin halwar tsafinsa yana dakon zuwanta. Ban gama tabbatar da abin da nake zargi ba amma tabbas na ga wal
iyarta a cikin masarautar Sarki Abdul'aziz, wannan zai sau
a miki cim ma muradinki..." Da sauri Fulani ta katse shi cikin
agauta.
"Wacce irin hallita ce? Me ne ne ala
arta da masarautar Zazzauna? Shin dole sai da taimakonta ne abin da zan haifa zai kasance Sarkin masarautar Zazzau?"
"Akwai
oyayyun al'amura game da ita, a sura ta zahiri ta kasance bil'adam kamar kowa. A ba
ini tana da
auke da al'amura masu hautsina kwanya. Halwar tsafina bai fayya ce mini komai ba, sai dai ina mai shawartar ki da ki tabbatar kin yi nasara a kanta. Ina daga nan zan ci gaba da dafa miki domin ni ba iya boka ka
ai nake a wurinki ba, akwai wata
oyayyar ala
a mai
arfi a tsakaninmu. Ba don na yi wa mahaifiyarki al
awarin binne wannan sirrin ba da tuni na fayyace miki shi, amma ko ga iya haka na dakata na yi miki jurwaye mai kamar wanka don haka dabara ta rage wa mai shiga rijiya." Da yake hankalin Fulani ba ya jikinta ya sa ba ta fahimci inda kalaman Bamaguje suka dosa ba, tana shirin yi masa magana ta ji ya ci gaba da ce wa. "Tana da matu
ar hatsarin gaske don haka dole ki yi takatsantsan, wannan shawarar ina baki ita ne ba a matsayina na bokanki ba ina ba ki ita ne a matsayina na makusancinki. Wani abin da
atattu da dama irina ba su sani ba wannan hallitar na da wata tawaya
aya wacce da a ce an santa da tuni an yi galaba a kanta..."
"Wacce irin tawaya gare ta?"
Bamaguje ya wara hannuwansa ha
e da fa
in, "Ni kaina ban santa ba, sai dai allon tsafina ne ya alamta mini haka. Ammma zan baki wannan sirrintaccen littafin mai
auke da labarin abin da ya ta
a faruwa a masarautar Daura, wannan al'amarin ya faru a shekara
ari da hamsin baya da suka shu
a'idar littafin ba a karatunsa kowacce rana sai ranar Lahadi ko Laraba daga bayan la'asar zuwa sallar isha'i. Ki bi shi a sannu ki karanta zai taimaka miki matu
a. Umaima!" Boka Bamaguje ya ambaci sunanta cikin wani irin yanayi. Fulani Umaima ta dube shi cike da
warin gwiwa babu alamar karaya ko tsoro a tattare da ita.
"Jarumta da dakakkiyar zuciyarki na matu
ar birge ni, tabbas kin cancanci shiga sahun mace mai kamar maza. Na yi imani da abin bautar da nake bauta tare da siddabarun da na gada a wurin iyayena da kakanni sai na ci gaba da dafa miki kin kasance mai nasara har
arshen rayuwarki." Fulani Umaima ta saki murmushi. "Ai dama duka
aya baya kada sadaukan jarumai, don haka na dulmiya kogin azaba na yayyafa wa ruhi da gangar jikina don kada wani hatsari ko firgici ya razana
warin gwiwata." Umaima ta
ora tafin hannunta a saman tukunyar tsafinsa ta runtse idanunta ta ci gaba da cewa, "Na yi imani da kai Bamaguje kuma na yi maka al
awari wallahi sai jinina ya mulki
asa da masarautar Zazzau baki
aya." Bamaguje ya jinjina kai sannan ya
auko wani irin littafi mai
auke da bangon
arfe wanda yake
auke da launin ruwan zaiba. A tafin hannunta ya
ora mata, wani irin zuuuu ta ji a tafin hannunta kafin ta ankara ta ji wani sauti na furta. "Hidayaaaa!" A razane ta bu
e idonta suna ha
a ido Bamaguje ya jinjina mata kai, "Kamar yadda majiyar sautinki ta jiye miki haka ne wato Hidaya ba zan ce miko komai ba, domin amsar tambayar ki na cikin kundin littafin." Fulani ta rungume littafin
am kamar wani zai
wace shi, sannan ta waiga wurin da Maimuna ke zaune kamar gunki ta gagara motsa koda yatsanta ne. "Bamaguje ka aiwatar mini da duk abin da ka yi niyya a kan waccan la'ananniyar." Bamaguje na jin haka ya bushe da dariya, Maimuna ta fara mutsu-mutsu tana son tashi ta gudu amma ta gagar tashi. Yana daga wurin da yake zaune ya turmutsa hannunsa a cikin wani kabari, ya
auko
on kan mamacin da ke ciki ya fara takawa har ya isa wurin da take zaune.
ora mata kan ya yi a kanta na
an lokaci take jikinta ya fara karkarwa, ya jima a haka sannan ya saka wata
aramar tsafatacciyar wu
a ya yanki tsokar jikinta. Wajen kabarin ya koma ya tura fatarta a cikin kabarin sannan ya furta. "Wannan da kike ganinta a zahiri ne take tamkar rayayya amma ba ta da amfanin komai kuma za ta zame miki tamkar ra
umi da akala. Yanzu ki tafi da ita zuwa turakar Sarki Abdul'aziz, kuma a wannan ranar nake son ki sa Sarki Abdul'aziz ya kusanceta ta gaba da baya." A firgice Fulani Umaima ta
ago ta kalle shi cikin tashin hankali.
_Ummou Aslam Bint Adam_
07062062624.
*SHU'UMAR MASARAUTA*