Sashe 28
Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA* *Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.* *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.* *1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje* *2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba* *3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya* *4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin* *5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci* *6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki* *7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu* *8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.* *9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje* *10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc* *11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement* *12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje* *13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton* *14. Supplement na whitening/glowing skin* *15. Supplement for Acne, dark spots remover* *Da duk wasu nau'in supplement da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158* *Littafin ku i ne 500 idan kina bu ata za ki biya ta wannan Account in Aisha Adam 3090957579 First bank ko katin MTN, ki turo da shedar biya ta wannan lambar 07062062624.* Jin takun tafiyar su ya sa gaban Kamalu ya ci gaba da fa uwa jikinsa ya auki karkarwa, can jikin bango ya sake ma alewa yana fatan kada Allah ya sa su cim masa don shi kansa ya san idan suka gan shi tsaf za su iya kashe shi, ba su yi tsammani ba suka ga Jakadiya ta fa o cikin soron hannunta auke da aci bal-bal. Tana hango su Galadima ta kalle su da mamaki, "Yautai mugun tsuntsu ma sha miyarka sai ya yi dare.Daga ina kuke da tsohon daren nan?" Ta yi maganar tana kallon Ciroma. "Tararuwa mai wutsiya ganinki ba alheri, ina zuwa haka?" A yatsine ta kalle shi. "Jikina yana ba ni akwai ullin da kuke aurawa don banza ba ta kai zomo kasuwa!" Ciroma ya wayance."Daga cikin gida muke ke fa ina za ki?" "Daga wurin Fulani babba nake zan kai sa o wurin Abubakar." Lokaci aya suka kwashe da dariya jin an ambaci sunan Abubakar, Jakadiya ta gimtse tata dariyar ta furta. "Ganin gida kare kan zagi kura amma ba a daji ba, na tabbaya ayanku bai isa yin dariya nan a gaban amale ba." Daga haka ta yi gaba a fili ta nuna tamkar ta ji haushin dariyar da suka yi, ita ma kuma a asan zuciyarta dariyar take yi. Galadima da Ciroma suka duba wurin da suke zargin wani na la e amma babu kowa, sakamakon tun shigar Jakadiya Kamalu ya sulale ba tare da sun fahimta ba. Wannan ta sa suka ajiye ragowar maganar da suke yi ba tare da sun arasa ba. Yanayin da Inna wuro ta ga Kamalu a ciki ya sa ta zaunar da shi a gefenta, ura masa idanu ta yi lokaci aya ta fahimci tashin hankalin da ke tattare da shi. "Me yake damunka Kamalu?" Da yake a wannan lokacin Inna wuro sun samu 'yancin kansu ta hanyar mazajensu da suka yi ruwa suka yi tsaki suka ha a bulo suka gina musu akuna kamar yadda suka ga sauran bayin sun killace iyalansu. Jiki a sanyaye Kamalu ya furta, "Inna don Allah kada ki min fa a idan na gaya miki." Inno wuro ta gya a masa kai. "Kada ka damu Kamalu ba zan maka komai ba." "Inna bayan na kai wa Shamaki sa onsa ina dawowa na ji wasu suna ce wa za su kashe mai martaba..." Tun bai arasa maganar ba ta sa hannu ta toshe masa baki, take jikinta ya auki karkarwa. Ta yi asa da murya ta furta, "Babu ruwanka da kowa ka ji Kamalu, daga yau idan ka sake jin wasu na irin wannan maganar ka yi tafiyarka ka ji." Kamalu ya gya a mata kai sannan ya hau shimfi arsa ya kwanta. Jawahir ta yi wayo sosai yarinyar ul da ita gwanin birgewa, musaman da take samun kulawa a angaren Fulani Babba, sai dai abin da har kwanan gobe ke faruwa bai fasa ba dangane da ganin gawar saniyar da ake wayar gari da ita duk ranar asabar da asuba. Fadar Sarki Abdul'aziz ta ayatu matu a da kayan alatu iri-iri irin na wancan lokacin. Waziri, Galadima, Ciroma da Malam Liman zaune suke a gabansa sai Dogarawan da ke tsaron ofa da sauaran Fadawan da ke zaune daga can gefe. "Dalilin da ya sa muka tara ku saboda wata muhimmiyar magana da ke ci mana tuwo a warya sakamakon firgici da talakawanmu suke ciki." Sarki Abdul'aziz ya yi maganar cike da izzar mulki. Shiru suka yi gaba aya suka sauraronsa ya ci gaba da cewa. "Akwai zancan mushen saniya da ake gani duk wayewar garin asabar a sashen Bayi, wanda da farko da aka sanar mana ba mu auki abin da muhimmanci ba sakamkon al'amuran almara da muka saba gani yau da kullin a cikin masarautar nan, har sai da muka ga abin yana neman zarce a'ida. Duk cikin dobobbin da Allah ya albarkace mu da su mun sa a idaya su amma babu guda aya da muka ji labarin ta yi warzane ballantana ta yi mushe, shin mene ne mafita kuma me kuke ganin yana haifar da haka?" Wani Dogari daga bayan Sarki ya russuna cikin girmamawa sannan ya furta. "Allah ya taimaki amale, awisu mai yawan ado sikari ba ka yi farin banza ba." Daga gefe Waziri ya gyara zama sannan ya fara magana. "Allah ya taimake ka, ni ina ganin wannan ba abin mamaki ba ne duba da sanin wannan masarautar ba irin kowacce masarauta ba ce, a tawa fahimtar a ji daga bakin makusantan gidan na ainihi idan ya so daga baya sai a san abin yi ko a nemi shawararsu. Amma fa a harsashena kenan ranka shi da e." Lokaci aya gaba aya suka aminta da shawarar Waziri, Sarki Abdul'aziz shi ma ya aminta da haka dalilin da ya sa ya yanke shawarar jin ta bakin zuri'ar da ke rayuwa a daular shuri. Daga haka suka shiga tattaunawa a kan abin da ya da ce, dangane da harkokin masarautar. Zaune yake a can cikin turakarsa a gaban aton shurin ya tan washe afafuwansa sannan ya ora hannunsa na hagu a kan shurin ya furta. "Assalamu alaikum. Gafaranku dai ya ku ahalin cikin masarautar nan?" Daga cikin shurin ya ji an yi gyaran murya sannan aka amsa masa. "Wa'alaikas salam. Barkanka dai Sarki Abdul'aziz me kuma iyalaina suka yi maka? Don rabon da ka kawo mini ziyara har na manta." Da yake a wasu shekaru da suka wuce Sarki Abdul'aziz ya ta a kai arar jikan Dattijon sakamakon wata arna da ya yi masa. "Ba ara na kawo ba Dattojo Maharaz, na zo ne dangane da wani muhimmin abu da yake faruwa a cikin masarautar nan." Murmushi aka yi daga cikin shurin sannan Maharaz ya ce, "Ba tun yau ba miyagun al'amura da azaman abubuwa na faruwa a cikin masarautar nan kuma suna ta ci gaba da faruwa, sai dai kuma ban san wanne irin bacci kake yi ba Abdul'aziz." Takawa ya yi jim ba ya son ya bada ofar da za su ha a shi da mutane don haka ya shashantar da zancen da cewar. "Wannan wata muhimmiyar magana ce..." "Dangane da Saniya ko?" Dattijo Maharaz ya katse Sarki Abdul'aziz don ya lura ba ya san sanin matsalolin da ya auko masa wa anda ke faruwa a cikin masarauta. Sai da Dajjito Maharaz ya numfasa sannan ya ci gaba da cewa. "Wa annan saniyoyin da suke mushe ba daga gare mu suke ba, sun fito daga cikin zuri'ar RUMZU su suke shayar da 'yarsu cikin fushi, kuma idan har hakan bai zama illa ko wani tashin hankali ba kada ka yi gaggawa a kansu. Suna da matu ar hatsari fiye da tunaninka, yanzu haka 'yarsu na cikin masarautar nan sakamakon zanen addararta da ya gindayo ta kanta har ta fa o cikin masarautar da duk fa in duniya babu shu'umar masarauta kamarta. Hasali ma akwai da iyar gaba a tsakanin zuri'ata da su zuri'ar RUMZU, sai dai hakan ba zai sa mu auki matakin a kan jikarsu ba, domin har a yanzu ita ba ta san asalin abin da ya faru ba ka ga kamar mun zalince ta ne. Kuma idan har muka ta o su na tabbata zuri'arka da mazauna cikin masarautar nan sai ta fi shiga tashin hankali sama da mu, za a zubar da jini kamar gobe. Wata ila ma tarihi ya sake maimaita kansa, tun da na ganta na ji a jikina zuwanta na tafe da muhimman al'amura masu warware matsalolin da ke tsakaninmu." Cikin aurewar kai Mai martaba ya furta. "Yanzu haka za mu zura ido kenan? Kuma ina fatan zamanta ba za ta cutar da ahalina da talakawana ba ko?" "Babu abin da za ta yi muku domin haifiyarta kafin ta mutu ta yi mata musayar jini da nata, yanzu haka zuri'arta nemanta suke ruwa a jallo don tana auke da kambun da mutane da dama ke burin mallakarta. Matsafa da bokaya na yunwar samunta domin matu ar suka same ta tamkar jari za ta zame musu, kuskuren mahaifiyarta kenan da ba ta oye tauraruwarta ba. Kai dai abu aya zan sanar da kai, kamar yadda kuke ganin al'amura mabambamta a masarautar nan kuma kuke tafiyar da ita a yadda ta zo muku wannan ma ku auke ta a haka. Ko da