← Book details Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 89

Sashe 24

Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE* *SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?* *TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI* *SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA* *Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.* *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.* *1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje* *2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba* *3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya* *4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin* *5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci* *6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki* *7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu* *8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.* *9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje* *10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc* *11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement* *12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje* *13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton* *14. Supplement na whitening/glowing skin* *15. Supplement for Acne, dark spots remover* *Da duk wasu nau'in supplement da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158* Taku aya biyu idan Kamalu ya yi sai ya saki guntun tsaki sakamakon acin ran da ke cinsa a zuciya, a madadin ya bi hanyar da ta kawo shi zuwa ga wannan shurin, sai kawai ya yanke shawarar bin wata doguwar hanya mai auke da wa ansu gajerun bishiyu masu kauri sai dai kuma kowacce murgujejiya bishiya a arin ta na hagu a akwai wa ansu gidajen tururuwa guda uku, da mamaki yake bin wurin da kallo a zuciyarsa yana ta'ajibin ganin yadda bishiyoyin suke jere kamar an dasa su. Haka daga jikin gidajan tururuwar tamkar wa anda aka kasa su wuri-wuri, kowanne guda ukun suna kewaye da bishiyoyin. "Kada ka yi mamaki Saraki." Ya ji an furta masa daga bayansa, yana waigawa idanunsa suka yi tozali da mamallakiyar muryar. Tun daga ofar sashen Mai martaba Dogarawan da ke tsaitsaye wasu suka fita ta ofar da Muhsin ya shigo, wasu kuma suka sha gaban Muhsin. "Karya ake wane mutum ya ta o Yarima duk hatsibancinsa kai ko aljani ne ya kwana da yunwa." Cike da fushi Muhsin ya tura ofar akin Mai martaba ganin yadda ya shiga ya sa Mai martaba ya kafe shi da ido a lokacin Fulani Umaima na zaune a gefensa suna hira. "Me yake faruwa da kai Muhsin? Na yi rantsuwa da girman Allah duk wanda ya ta a ka sai na sa an zartar masa da mummunan hukunci." Fulani Umaima ta furta rai a matu ace sakamakon ganin yadda Muhsin ya shiga yana zubar da walla idanuwa bibbiyu, arin fuskarsa ta kumbura lokaci guda. "Yarima me ya faru muka ga sauyin yanayi a tattare da kai?" Takawa ya furta murya auke da damuwa . Rushewa ya yi da matsanancin kuka ha e da zubewa asa a gaban mahaifinsa. Jikin Fulani Umaima har karkarwa yake tana shirin sake tambayarsa ta ji ya ce. "Wani yaro ne ya mare ni, kuma kayan jikinsa ne suka tabbatar mini daga sashen bayi yake..." "Ba a haifi mahaifinsa ba kowane ne, arya yake ya mari Yarima ya kwana lafiya domin wutsiya ra umi ta yi nesa da asa har gaban abada." Fulani Umaima ta fa a tana mi ewa tsaye. "Fulani a kwantar da hankali za mu auki matakin gaggawa nan ba da jimawa ba." Ba don ta so ba ta koma ta zauna zuciyar na tafasa. A daidai lokacin Jakadiya ta rafka sallama daga bakin ofa, babu ata lokaci Takawa ya bada iso ta shiga hannuwanta auke da kayan lambu. Da sauri ta dire kayan ha e da dafa irji tana kallon Muhsin. "A gafarce ni Ubangidan bisa al'amarin da ya faru da Yarima, yanzu na ha u da su Bawa Ali yake sanar da ni mummunan al'amarin da ya faru da shi." "Jakadiya daga yanzu zuwa dare ina bu atar Bawan da ya aikata wa Yarima wannan anyan aikin cikin gaggawa."Cewar Fulani Umaima da ta ja Muhsin jikinta tana shafa tsagin fuskar sa wacce ta yi jawur hannuwan Kamalu sun yi masa ru u-ru u. "Jakadiya a sanar da sarkin gida ya tattara mana Bayi akwai muhimmiyar sanarwa da za mu fitar. A cika umarnin Fulani kamar yadda ta bu ata cikin gaggawa." Sarki Abdul'aziz ya furta. "An gama ranka shi da e, farij jakada mai tarin dubun alkairai." Jakadiya ta yi maganar tana mi e wa bayan da Takawa ya sallame ta. Kafin wani lokaci tuni Dogarawan sashen Sarki Abdul'aziz sun bazama lungu da sakon cikin dajin duk da a lokacin ba su san takamaimai abin da ya faru da shi ba. Ajiyar zuciya Kamalu ya sauke don ya gane shi sarai sannan ya furta. "Ya aka yi ka biyo ni har nan?" Murmushi Dattijon ya yi sannan ya ja hannunsa suka koma jikin bishiyar orawar da ke gefe, a kan aya daga cikin shurin da ke wurin Dattijon ya zauna shi ma Kamalu kai tsaye ya hau shurin da ke kallon Dattijon. Wani irin shuuuuu ya ji a saman kansa, take ya ga dajin ya fara juya masa. Hannu Dattijon ya kai saman goshinsa ya dafa nan take ya ji komai ya fara dawo masa, bu e idanunsa ya yi yana fesar da iska mai zafi. "Kada ka ri a saurin ta a lafiyar mutane domin kai ba kamar kowa ba ne." Dattijon ya yi maganar yana sakin murmushi. Kamalu ya bi shi da kallon mamaki, "Ya aka yi ka san wani abu ya faru?" Shi ma ya wurga masa tambaya. "Ko kuma ba zan yi mamaki ba, domin jinin Sarki Muhammad Safwan idan bai yi zafin rai ba wa zai yi? Ai dama harbi ga an jaki gado ne." "Wane ne kai? Waye Muhammad Safwan, kuma me ya sa kake ala anta ni da shi?" Kamalu ya furta fuska a ha e, don ya agauta ya san waye wannan Dattijon da ya ke son kutsowa cikin rayuwarsa. A wannan karon ma murmushi Dattijon ya sakar masa, wannan ya sake ata ran Kamalu ya saki tsaki cike da damuwa. "Ko a kundin tarihi ban ta a jin amintaka irin tamu ba. Ina matu ar godiya warai aminina da wannan jajircewar da ka nuna mini. A dalilin haka zan sadaukar da jikan-jikana mai zuwa, ko da zai zama Sarki ko ba zai zama ba. A wannan lokacin na san asa ta jima da binne idanuwana, amma duk rintsi kada ka wofantar da al awarin da muka ulla. Ka fi kowa sanin wane ne ni, don haka na tabbata zubi da surar halittarsa ita ce za ta bayyana daga tsatson da ya fito, matu ar ya kasance jinina babu gauraye a ciki." Da sauri Dattijon ya dawo daga duniyar tunanin maganar da Marigayi Sarki Muhammad Safwan ya fa a masa a lokacin da suke wata tattaunawa mai muhimmanci. Ganin Kamalu na bin shi da kallo ya sa ya furta. "Na tuna kalaman Aminina Mai martaba da muka ta a yi da shi a baya game da zuwanka, tabbas na yi rashin amini na gari." Kamalu ya ta e baki cikin halin ko-in kula ya yun ura zai tashi don ya gaji da wa annan kalaman Dattijon, sai kuma ya ji ya ce. "Sunana Maharaz. Ni aminin kakan-kakanka ne kamar yadda na sanar da kai a baya, ni da shi duka mun gudanar da rayuwarmu ne a cikin wannan masarautar. Wa annan bushiyoyin da kake gani ni da shi ne muka dasa su da hannuwanmu..." Tafiya take kamar za ta tashi sama har ta arasa sashen Bayi da tuni labarin abin da ya faru ya isa gare su, a tsaitsaye ta same su sun yi carko-carko cike da jimami. Jakadiya na arasawa ta wurga musu mugun kallo cike da anci. "Da alama labari ya iso gare ku, don haka ku san da sanin kun aya daga cikinku ya tsokano muku tsuliyar dodo." Jakadiya ta yi maganar tana zagaye su aya bayan aya. "Ai wanda bai gaji arzi i ba dole sai ya nuna tsiya, ban da iskanci a ce kana antacciyar hallita amma za ka nemi cin zarafin an masu masarauta. Tun wuri wallahi tun ba a je ko ina ba duk wacce ta san tana da anta ne ya aikata wannan zunubin ta yi gaggawar fito da shi ida ba haka ba, za ku bambamce wa Fulani Umaima tsakanin tsaba da tsakuwa." Uwar Bayi ta yi maganar rai a ace. Take gaban Inna wuro ya fa i, fargabar ta aya kada a ce Kamalu ne ya aikata
Chapter 24 · 0% Book details