← Book details Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 89

Sashe 7

Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

AMEERA ADAM *FIRST CLASS WRITER'S ASSO...* Tsokaci: Ban amince a sauya mini littafi ta kowacce siga ba tare da izinina ba, yin hakan na iya kai wa ga aukan tsattsauran mataki don haka a kiyaye. *Masarautar Zazzau ta sauya zuwa Masarautar Huddam.* SHAFI NA HU Wani irin kallo Fulani Umaima ta watsa wa Bamaguje, shi ma ya yi uri yana kallon ta da da wa-da wan idanunsa jawur kamar sabon barkono, ta katse shirun da ce wa. "Ka na nufin Baiwata Maimuna ce Takawa zai kusance ta? A saboda wanne dalili kuma ba ka ganin tamkar na mi a kai a kan hanyar da asirina zai tonu?" Bamaguje ya girgiza mata kai. "Matu ar ina numfashi kullin za ki kasance lullu e cikin bargon rufin asirin da babu wani mai numfashi ya isa ya yaye miki shi, dalilin da ya sa na ce ki aiwatar da wannan aikin matu ar Sarki Abdul'aziz ya kusanci Maimuna ta gaba da baya za ki sha gaban kowa. Wane na mai fa a a ji a cikin asar Huddam?" "Sarki Abdul-aziz." Umaima ta amsa masa. "Ki saurare ni da kyau. Ba akwai wata ba ar rijiya mai ba in murfi a turakar Mai martaba ba wacce suke kallon juna ita da tsohon shuri mai tsohon tarihi?" Umaima ta gya a masa kai. "Mai martaba na gama mu'amala da ita ki tabbatar kin ebi najasar jikinsu sai ki shafa ta akan saman murfin take murfin zai bu e, ki zura Maimuna cikin rijiya ki koma gefe su zuba ido zai koma ya rufe kamar yadda yake da farko. Maru ar kika aiwatar da komai yadda ya kamata za ki sha gaban duk wata hallita da ke cikin asar Huddam, kwarjini da tsoronki zai mamaye zu atansu ta yadda kina fa ar maganar za a aiwatar miki. Sai dai akwai shara i duk ranar da aka fito da Maimuna daga cikin wannan rijiyar wannan asirin ya karye, amma kuma abu ne da kamar wuya gurguwa da auren nesa domin yanzu haka rabon da a bu e rijiyar yau kimanin shekara ari da hamsin kenan." Umaima ta sauke ajiyar zuciya. " Duk wannan ban auke shi abu mai wahala ba, shin ya za a yi na wuce da Maimuna har turakar Takawa ba tare da wani ya gan ni ba, kuma na sa shi ya yi mu'amala da ita?" "Umaima a kullin kin fi son a yi miki ciki a yi miki goyo, za ki saka hannu ki walo wayar idonta ki jefa a cikin wancen sihirtaccan ruwan, yadda za ta makance ta daina gani haka za ki ci karenki babu babbaka ba tare da wani ya kawo miki cikas ba. Kuma daga wannan lokacin hatta uwar da ta kawo ta duniya ba za ta sake tambayarta ba, yadda matacce ke mantawa da rayuwar baya haka duk wanda ya santa zai manta da shafinta." Umaima ta yi masa jinjina da hannu. "Na gode sosai Bamaguje fa i kowanne irin tukwici kake bu ata." Bamaguje ya saki murmushi, "Ki je Umaima zan fanshi aikina a cikin masarautarku." Umaima na gama sauraronsa ta mi e ta arasa gaban Maimuna da ke zaune kamar butum-butumi, aramar wu a ta saka ta walo idanunta ta watsa cikin wani koren ruwa kamar yadda Bamaguje ya fa a mata. Ta koma gabansa ta yi masa sallama da fa in duk abin da ake ciki za ta sake ziyartarsa. Ta rungume littafin a jikinta hannunta aya ri e da Maimuna na biye da ita kamar ra umi da akala. Duk wani abu da take gudanarwa na siddabaru sai da ta gudanar babu jimawa sai ga su a cikin akinta a tsaye. Kai tsaye uwar akinta ta wuce da Maimanuna ta bu e wani akwatinta na arfe da take ajiyar abubuwanta na sirri ta ajiye littafin, sannan ta koma falo ta zauna tana ta zuba murmushi don gani take iris ya rage ha onta ya kai ga cim ma ruwa. Bayan fitar Fulani Umaima daga sashen Fulani babba, Jakadiya da kanta ta an tattara wurin. Ta le a madafa tana tambayar su Baraka ko ruwan zafin ya tafasa, a daidai lokacin ta same su sun fara kwashe ruwan. Bayan an zuba aka kai ban akin Fulani babba, shi kuma jaririn Jakadiya ta zauna ta sulle shi tas. Sai da gari ya waye tangararan sanna Jakadiya ta auki Yarima ta wuce da shi turakar Mai martaba. Farinciki fal fuskarsa ya kar i jaririn yana jin son shi a zuciyarsa don ya jima yana mafarkin samu a namiji. Hu uba ya yi masa da suna Abubakar sannan ya ba wa Jakadiya ta mayar da shi, Jakadiya na mayar da shi Fulani ta rungume jaririnta suka kwanta bacci. Jakadiya da kanta ta sanar da Baiwa Zainaba a kan duk wanda ya zo mata barka a ce masa tana hutawa. Sai a lokacin ita ma Jakadiya ta wuce can sashensu na Bayi ta samu ta yada ha arinta don ta yi ramuwar baccin daren da ba ta yi ba. Fulani Umaima tun da ta dawo ta kasa zaune ta kasa tsaye don burinta bai wuce ta ga ta aiwatar da abin da Bamaguje ya umarce ta ba. A yadda ta jingine Baiwa Maimuna a haka ta same ta a bayan ofa, bayan ta idar da sallar asuba ta ri o hannun Maimuna tana fa in, "Wuce mu je sashen Mai martaba." Babu musu Maimuna ta fara tafiya tana biye da Fulani. Duk da ta aminta ari bisa ari da hatsabibancin Bamaguje, a lokacin da ta fita harabar da Bayi suke kai wa da kawowa sai da gabanta ya fa i, jikinta ya auki rawa tana tsoron kada su ankara da Maimuna wacce take tafe da wulallun idanuwa asirinta ya tonu. Amma ga mamakinta duk wurin da ta gifta sai dai Bayi su ri a zubewa asa suna kwasar gaisuwa. Cike da izza, agawa, fa in rai da alfari Fulani Umaima ta ci gaba da taku ai tana kallonsu a banzace ba tare da ta amsa ba ta wuce. Ba su yi mamaki ba domin ba wannan ne karo na farko da ta saba yi musu haka, wula anci da tozarta na asa da ita kamar a jininta yake don haka kowannensu ya sake shiga taitayinsa. Lokacin da ta isa sashen Sarki Abdul-aziz shiru ta ji wanda hakan ya alamta mata baya nan, can gefen gadon sa ta zaunar da Maimuna sannan ta fara jiyo motsi daga jikin windonsa. Tana le awa ta hango Takawa a cikin lambun sha atawarsa zaune a kujera a gefensa awisu ne da ananan tsuntsaye suke ta kaiwa da kawowa. Har ta nufi ofar da za ta sada ta da lambun ta tuna ba ta auko sihirtaccen turarenta, da sauri ta fice don kar Sarki Abdul'aziz ya dawo ba tare da ta kammala shirinta ba. Da fitarta ba a auki minti biyar ba Sarki Abdul'aziz ya taso kai tsaye ya nufo cikin turakarsa, gabansa ya ji ya yanke ya fa warin gwiwar da ke tattare da shi ta tarwatse. A razane yake bin kan gadonsa da kallo, sakamakon ayin idanunsa da suka hango masa abin da ba yi tsammani ba. Fulani Umaima na zuwa ta wuce ta zaro akwatinta da ke ashin gado, ta bu e ta da niyyar aukon turaren amma zuciyarta ta fara kwa aita mata son sanin abin da yake unshe a cikin littafin da Bamaguje ya dam a mata. Ta sake tuna matu ar ta rasa karatunsa a wannan ranar sai dai ta bari zuwa wani makon mai zuwa. aukan littafin ta yi ta koma gefen gado ta zauna, za ta sa hannu ta bu e ta tashi da sauri ta je ta saka kuba a ofarta ta rufe sannan ta sake komawa ta bu e shafin farko daga cikin littafin, wayar idonta ta sauka a kan jimlar farko da aka yi rubutunta da ajami. BAN SAN KAINA BA Da mamaki ta sake furtawa da bakinta, "Ban san kaina ba! Me hakan yake nufi?" Duk harsashen kwanyarta ta gagara lalubo mata amsar tambayarta don haka ta sake mayar da kanta ta ci gaba da karatun. Ban san mizanin tubalin ginin da ya dace na jingine rayuwata ba, balle na san kaina da abin da rayuwata ta unsa, abu aya na sani ban san kaina ba. Ban san wace ce ni ba domin kuwa wata hallita ce ke sarrafa zuciya da ruhin gangar jikina. Ban san asalina ba ballantana na binciki dangina, hasali ma kusan duk wani Bawa ko Baiwa da za ka gani a cikin masararutar Kabbab kusan kowa akwai tushe da asalin yankin da ya fito, nawa asalin ya yi rauni dalilin da ya sa ko a cikin Bayi na kasance antacciyar baiwa. Wacce take fuskantar tsangwama, kyara da duk wani nau'in cin zarafi saboda babu mutum aya da zan kalla da sunan dangina. Har ya zame mana jiki a kowacce rana idan rana ta take muna karkasuwa angare- angare domin gudanar da ayyuka daban-daban. Ni da su Dije muna angaren bangon yamma muna sirfen geron da za a yi wa su Fulani fura da shi, a lokacin rana ta take sosai daga bayana na ji an saka hannu an dafa kafa ata wacce na ke kai ta arya ina yin surfe da ita. A hankali na waiga wayar idona ta sauka a kansa, cike da fargaba da sake waro idanuna ha e da tatta a gefen fuskarsa don tabbatar da wayar idona ba yaudarata take ba. Tun ban fi shekara biyar a duniya ba nake mafarkinsa ba dare babu rana, domin a duk lokacin da zan yada ha arina gangar jikina ta samu hutu bacci ya yi awon gaba da ni sai na yi mafarki da wannan hallitar. "Ki taya ni murna da farinciki domin na samu 'yancina, na zama kamar kowa mai auke da rayuwar gashin kai. Na yi miki al awarin sai na kar o miki karagarki, a kullin Kaka na sake jadadda mini mu tabbatar da mun ba wa al awari muhimmanci kuma mun cika shi, wannan zai dawo da ima da martabar ahalinmu, wacce zuri'armu ta tarwatse silar cin amanar da aka yi mana." Kalamansa suka mamaye masarrafar jina, mamakina ya ninku dalilin ganin walla na zuba daga wayar idonsa. "Ke Hidaya kar ki raina
Chapter 7 · 0% Book details