Sashe 46
Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba tare da shi ba. Tana daga tsaye erere a bakin ofa ta furta, "Ranka shi da e kuma waye har cikin turakarka? Ina tsammanin mu biyu za mu zauna da ita. "Fulani Umaima ta yi maganar tamkar ba ta gane mahaifin Fulani babba ba. "A yi hattara Fulani. Mai martaba ya araso yanzu ba da jimawa ba, za ku iya tafiya ku ba mu wuri." Fulani Umaima tamkar za ta fashe da kuka haka ta ji, tashin hankalinta bai wuce ba ta da dabara aya da za ta ce za ta yi don ta samu sararin shiga har ta aiwatar da udurinta. Kamar ba za ta matsa daga wurin ba ta fita tana jan sagaggiyar afarta, zuciyarta a cunkushe ta koma sashenta. Tun daga tsakar gidanta ta fara jin yadda ake wurgi da kaya hakan ba aramin mamaki ya ba ta ba, carko-carko ta ga su Inna wuro sun yi cikin acin rai ta buga musu tsawa. "Uban waye a cikin akin nan da kuka yi carko-carko ba za ku iya wanzar da komai ba?" Inna wuro ce ta yi arfin halin fa in. "Ranki shi da e a gafarce mu, Basiru ne ya shiga ciki kuma ya ba mu umarnin ko da wasa kada mu kuskura mu shiga cikin akin." Rass gabanta ya fa i, tun ba ta gama jin kalamansu ba ta fa a cikin akin. Yanayin yadda ta ganshi ba aramin razanata ya yi ba, sak ta ga ya koma mata tamkar boka Shaddas. Cikin zare idanu da rashin tsoro ya dube ta da wata irin kakkaurar murya ya furta. "Ina kika kai littafin nan? Maza ki mi o mini yanzun nan kar ki ata mini lokaci." Haka kawai ta ji toron Basiru ya kamata, don ta ga babu alamar wasa a fuskarsa. Fulani Umaima sai da ta fita can tsakar gida ta kori Bayinta don gudun kada su ji wata araka tsakaninta da Basiru, a fara yawo da ita a cikin gidan da ananan maganganu sannan ta koma akin. "Waye ya aiko ka aukan littafin nan?" "Wannan bai shafe ki ba, abu aya kawai nake so ki dam a mini shi. Idan kuma ba za ki iya ba ki fita ki bar ni na yi aikin gabana." Cike da fa uwar gaba take bin sa da kallo, don idan kunnuwanta ba gizo suke mata ji ta yi hatta muryasa ta sauya daga tashi ta ainihi zuwa wata murya marar da in sauraro. "Yanzu haka kin dawo daga sashen Takawa ne silar zuwan mahaifin Fulani, kuma jikinki auke yake da gubar da za ki sakawa gawar idan kina son na taimaka miki zan baki layar ata da garin kasa uwar bacci a yanzun nan. Za ki shiga cikin akin ki watsa shi nan take za su kwanta nannauyan bacci, sai ki aiwatar da abin da yake gabanki. Amma fa idan kin so, idan ba kya bu ata za ki yi biyu babu domin ko ba yanzu ba na yi rantsuwa da girman Shugaba da horon tsafin da yake ba ni, da kuma sirrin tsafi da sihirinsa ko ba da e ko ba jima sai na mallake shi. Gara tun wuri wannan damar kada ta wuce ki." Fulani Umaima kusan mutuwar tsaye ta yi, ruwan mamaki ya mamaye ta; ta yi tsamo a gefe kamar kazar da aka ji a da ruwa. "Wai yau Basiru ne a gabana yake furta mini ba en maganganu? Tab ijam! Ya zame mini wajibi na tashi tsaye a kan yaron nan. Bamaguje! Ya zame mini dole na je wurin Bamaguje, to amma ta ina za ni wurin Bamaguje bayan kuma ahon da nake busawa yana cikin akwatin can, sannan kuma a nan littafin wurin Bamaguje yake." Fulani Umaima ta yi wannan zancan a zuciyarta. Tamkar wanda ya ga abin da yake cikin ranta haka Basiru ya furta mata, "Ungo wannan, ki aiwatar da shi nan take. Idan kin gama da wannan kya tsaya yin shawarar yadda za ki ullo wa lamarina, wai tun daga yanzu ne na fara baki tsoro da mamaki? Kada ki yaudari kanki don ni da kike gani garna in dutse ce kowa ja da ni shi zai fa i." Da mamaki take bin shi da kallo, jikinta na an rawa ta matsa baya. "Waye ya baka wannan abin Basiru? Ya kake yin abu kamar boko ko matsafi? Wane ne Shugaban da kake magana? Basiru duka nawa shekarunka suke?" "Kar a za ki yi ko tambaya za ki ci gaba da wurgo min?." Ya furta mata a ta aice. Wannan shi ne ga oshi ga kwanan yunwa, Fulani Umaima ta fa a kogin tunani, gani take idan ta yi biyu ta tashi a tutar babu don ta matu ar tsorata da Basiru da sigar da ya ullo mata. Babu yadda ta iya don haka ta yi undunbala ta mi a hannunta, "Zan kar a amma sai ka fice mini daga aki!" Mi a mata ullin maganin da layar ya yi sannan ya aga kafa a cikin halin ko-in-kula ya fice daga akin. Wannan ita ce rana ta farko da Fulani Umaima ta yi dana-sanin haihuwar Basiru a rayuwarta, tun daga yanzu yaron na matu ar ba ta tsoro musamman yadda yake fa a mata magana kai tsaye ba tare da shakka ko shayi ba. Sai da ta tabbatar da Basiru ya fita daga sashensa ya koma sashensu sannan ta nanna e layar da cusa a jikinta tana jin zuciyarta shar cikin murnar cikar muradinta. Basiru da ke la e yana wurga idanu sai da ya ga wucewar mahaifiyarsa sannan ya fito yana sakin shu'umar dariya, yana zuwa ofar akinta ya huro iska daga bakinsa take ofar ta bu e ya fa a cikin akin ya sake turo ta kamar yadda mahaifiyarsa ta yi a baya. Kamar mayunwacin zakin da ke neman abinci ido rufe haka Basiru ya ci gaba da hargitsa akin yana neman littafin wurin Bamaguje, ya an shafe lokaci mai tsaho sannan ya hango tsohuwar akwatin da ke ashin gado. Haka kawai ya ji gabansa ya yanke ya fa i, take ya ora zarginsa a kan wannan akwatin. Da sauri ya shiga kiciniyar bu e ta cikin nasara ya bu e, idanunsa suka sauka a kan sihirtaccan littafin da Boka Shaddas ya umarce shi da ya kai masa. Hannunsa na rawa ya sa ya auko littafin nan take ya ji wani irin zuuuuu har tsakiyar kansa, tamkar wanda ake fusga haka ya dinga ji da yar ya iya mi e wa tsaye ya runtse idanunsa ya fara karanta wa ansu kalmomin tsafin da Boka Shaddas ya koyar da shi, nan take ya ace daga cikin akin ya sauka cikin tsibirin Boka Shaddas. Suna ha a idanu suka sakar wa juna murmushin samun nasara, Boka Shaddas ya nuna wa Basiru gefensa sannan ya furta. "Maza zo ka zauna Jarumina,. Tabbas barewa ba za ta yi gudu anta ya rarrafa ba, ba na haufi a kanka gwarzona ko ba na raye ba zan yi kukan rashin magaji na warai ba." *SHU'UMAR MASARAUTA* *24* *Littafin ku i ne 500 idan kina bu ata za ki biya ta wannan Account in Aisha Adam 3090957579 First bank ko katin MTN, ki turo da shedar biya ta wannan lambar 07062062624.* "Na auko na ora ki a wannan matsayin ne domin a kawar da Abdul'aziz amma sai na lura da tafiyar kunkurin da aikin yake yi a wurinki, me ya sa haka Umama? Me ya sa aka shafe wa annan watannin babu wani bayani. Ya zame mana wajibi mu kawar da shi cikin 'yan kwanakin nan idan ba haka ba wankin hula zai iya kaimu dare, daga nan kuma komai zai iya faruwa don haka wacce dabara gare ki da kike ganin za mu kawar da shi ba tare da asirinmu ya tonu ba?" Fulani Asabe ta arasa maganar tana zuba wa Umaima ido. A yatsine ta dube ta sannan ta tura baki gaba, "Ni fa gaskiya Inna ba zan ita kashe Takawa ba don gaskiya na fara son shi, kuma su Galadima su ha ura mana dama can Allah ya rubuta ba su da rabo..." Tun ba ta arasa maganar ba Fulani Asabe ta auke ta mari, a fusace ta nuna ta da yatsa. "Har ni za ki fa awa wannan maganar? To ko Uwarki ba ta isa ta fa a mini wannan maganar ba ballantana ke! Na san ta hanyar ta zan ullo miki idan kin san wata ai ba ki san wata ba." A ufule Umaima ta murgu a baki, "Wallahi tsaf sai na tona, atoh sai na tona asirin kowa ma ya tonu, shi kenan sai a yi biyu babu." Fulani Asabe har ta kai bakin ofa ta waigo da sauri, take ta karanci Umaima don haka ta koma ta zauna a kusa da ita. "Ba ki da wayo Umaima, ina son a kashe Abdul'aziz ne domin mu samu wani kaso me tsoka, kina ga fa har yanzu ko atan wata ba ki yi ba. Haka za mu zuba ido waccan yarinyar ta wace gidan? Kin ga idan aka kawar da shi ba sai a aura muku aure da Galadima ba?" Shiru Umaima ta yi kamar mai nazari sannan ta ago ta furta, "Na fahimta Inna ni kaina haushin ta nake ji don ma Allah ya sa mata take haifa." Daga haka Fulani Asabe ta fice zuciyarta cunkushe da tunani. "Tabbas na yarda har i ga an jaki gado ne, wato ni Umaima za ta nuna wa ita jinin Kilishi ce? Da ni take zancen cikin biyu dole za a yi aya tun da har ta fara zancan tona mini asiri dole na san abin yi a kanta." Tun daga wannan ranar daga Umaima har Fulani Asabe kowa da abin da yake sa awa a zuciyarsa, a cikin 'yan kwanakin nan ne kuma Allah ya yi wa mahaifiyar Sarki Abdul'aziz rasuwa sakamakon 'yar gajeriyar jinyar da ta yi. Dalilin da ya sa Iyayen Umaima da na Fulani babba suka zo yi wa Sarki Usman da Sarki Abdul'aziz gaisuwa, kuma a wannan zuwan da suka yi ne Umaima ta shaida wa mahaifiyarta yadda suka yi da Fulani Asabe. "Duk da Asabe 'yar uwata ce hakan ba zai hana na kawar da ita idan tana son kawo mini matsala ba. Ki