← Book details Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 89

Sashe 32

Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tunanin yaushe za ta koma kamar da a wurin Mai martaba, sai dai ta yi arin danne acin da ke ranta ne domin ta fahimci zuciyar Takawa ta yi nisan kiwo a kan Sailuba, kuma duk wanda ya nemi ya nuna adawarsa game da auren ta lura zai iya shata masa layin da ke iya kai shi ga unci ha e da acin rai. Ta san tana da zafin kishi a kan mijinta kuma uban 'ya'yanta, sai dai kuma dole ta adana kishinta har zuwa lokacin da zai yi mata amfani. Ya ji da in kalamanta sosai don haka ya sakar mata murmushi yana shirin ba ta amsa Fulani Umaima ta furta. "Munafukar banza munafukar wofi algunguma marar kishin kai, idan ke mai hankali ce ya kamata mu ha a kai da ke don ya ar annobar da ke shirin dumfaro rayuwarmu. Amma ku yi ku gama wallahi da ni kuke zancan, domin ni warki ce daidai da ungun kowacce shegiya." Daga haka ta fice daga akin fuuu kamar za ta tashi sama. wallah ya gani a saman fuskar Fulani babba tana jin wani irin yanayi don rabonta da ke ewa da Takawa har ta manta, ba ta ji motsinsa ba sai ji ta yi ya tsugunna a gabanta. "Me yake damunki tauraruwata?" "Me ye ma bai dame ni ba a fa in duniyar nan?" Ta furta a zuci, ta saki baki jin kalmar da ya furta mata, amma a fili sai ta girgiza kai, hannu ya sa ya goge mata fuska ya furta. "Ya kamata Fulani ta je don ta samu hutu." Galala ta yi tana mamakin wai yau Takawa ne yake furta mata kalamai masu taushi. Har bakin ofa ya mata rakiya ta wuce sashenta zuciyarta fes hatta Bayin da ke hidima a sashenta sai da suka fahimci sauyi daga gare ta. Yanayin yadda ya ga mahaifiyarsa ba aramin mamaki ya ba shi ba, ya so ya basar amma ganin irin tashin hankalin da take ciki ya sa ya furta. "Ummina shin wani abu ya faru ne?" Idanunta jawur kamar sabon barkono ta dube shi. "Mene ne ma bai faru ba Yarima? Wai Takawa ne zai yi aure, auren ma ya rasa wa zai aura sai antacciyar Baiwa Sailuba 'yar wurin Jakadiya." Ta e baki taga ya yi cikin halin ko'in kula. "To me ye abin damuwa Ummi..." Wata irin razananniyar tsawa ta yi masa har sai da ya razana don tun da ya zo duniya mahaifiyarsa ba ta ta a yi masa haka ba. "Fice ka ba ni wuri sakaran banza mara tunani da kishin mahaifiyarsa." Da sauri ya fita don ya gama tsorata da yanayinta, ta shiga kaiwa da kawowa tana tunanin mafita. Kai tsaye ta sa aka kira mata Jakadiya, har osawa ta yi kafin Jakadiya ta araso akinta. Jakadiya babu damuwa ko ar a ranta don wani irin fa i da girman kai ne yake ratsa ta. "Dakata nan ba ar munafuka, na janyo ki jiki a tsammanina da ke za mu yi tafiya cikin mutumci ashe ke 'yar kunama ce. Ban ta a sanin ke kura ce lullu e da fatar akuya ba sai yau, amma bari ki ji Jakadiya kowa ya ci tuwo da ni miya ya sha. Wallahi-wallahi ba na ko kaffara tun da ke da makirar 'yarki kuka shiga gonata sai na sa kun girbe azababbiyar shukar da zan shuka ta da irin u ubar da sai kun dinga gayyatar mutuwa da bakunanku, sai na shayar da ku tafasasshen ruwan mamaki; mamakin da har a zare numfashinku ba za ku ta a mantawa da shi. Sai na jefa ku cikin jafa'in da boka ko wani mishiriki bai isa ya ku utar da ku ba, sai na dulmiya ku a kogin annoba, kogin da duk tsallan da za ku yi ba za ta ku ta a yin iyo a cikinsa ba ballantana ki saka ran watarana za ki fito." A madadin kalaman Fulani Umaima su ata ran Jakadiya ko su razanata sai ta saki wata irin dariyar rainin hankali sannan ta tamke fuska ta furta. "Ai kin riga da kin yi sake an zaki ya girma Umaima, kuma idan junanki sammako wani a tafe ya kwana duk abin da za a wanzar zai faru a wayar idonsa. Ni da kike gani sai na numa miki ni lumbu-lumbu ce wutar ayi, kuma Sailuba tamkar ta dasa furenta a Masarautar Huddam ne domin mai wuri ya zo dole mai tabarma ya na e." Jakadiya ta ara matsawa gaban Fulani Umaima ido cikin ido ta ce, "Dube ni da kyau Fulani ko ga zubin wayar idona kika kalla kin san ruwa ba sa'an kwando ba ne, tun wuri gara ki fara yi wa Sailuba biyayya ko kya shimfi a fada yadda kike so a wurin Mai martaba." Kan ha iyar kujerarta Fulani Umaima ta koma ta zauna sai da ta saki murmushin takaici sannan ta dubi Jakadiya. "Da alama son mulki da son zuciya irin na ki ya san kin manta wace ce Fulani Umaima, amma ki sani ko an ci birnin kura ba a ta a ba wa kare dillanci. Don haka mu zuba mu gani ni da ku shege ka fasa." Ba tare da Jakadiya ta tanka mata ba ta fice daga cikin akin kai tsaye ta wuce akinta irjinta na dakan lugude don ita kanta ta san fa a da aljani babu riba. Ta san wace ce Fulani Umaima farin sani, koma mene ne za ta iya aikatawa don cikar muradinta. "Tun da na gan ki da tsakar ranar nan na tabbata da walakin goro a miya Jakadiyar Sarki Abdul'aziz." Boka Shaddas ya furta yana kallom Jakadiya da ta yi fur ai-fur ai cikin tashin hankali. "Ka taimaka mini ubangidana..." "Duk na ga abin da ya shiga tsakaninki da Fulani Umaima, kuma hakan ba ara min ata mini rai ya yi ba." Jakadita ta sake yin tsuru-tsuru hantar cikinta na ka awa. "Na so kin shawarce ni tun farko da ba ki ullo mata ta haka ba, sai mu ullo mata ta bayan gida mu ci birnin kura mu shinfi a fadarmu, so samu ki nuna mata ke za ki iya yi wa Sailuba baki ki tsine mata akan wannan auren da ake shirin yin, a ta aice ki nuna mata ba kya son auren kuma ba da yawunki za a aura shi ba, sai dai kash! Kin tarwatsa wannan matsayar, domin akwai wani sirrintaccan littafin da gawurtaccan matsafi Boka Bamaguje ya dam a mata da na ci burin ki kawo mini shi ko ta halin a. Amma gaba aya kin ata goma aya ba ta gyaru ba kuma dole mu sauya salo don na san a yanzu ba za ta sake aminta da kowacce irin Baiwa ba, ballantana a kawo mini littafin da zai sake aga daraja ta." Kamar kazar da aka jefa da wu a Jakadiya ta dube shi da shanyayyun idanunta ta ce. "A gafarce ni uban gidana me ye abin yi yanzu, domin kuskure na riga da na tafka shi?" Boka Shaddas ya bushe da wata irin mahaukaciyar dariya sannan ya ce. "Taurarunta sun fara dakushewa daga gaban Mai martaba sakamakon aikin da na yi wa Sailuba, sai dai kuma har yanzu da sauran rina a kaba domin wannan dusashewar ta an lokaci ce saboda aikin da Bamaguje ya yi mata har gaban abada matu ar ba a tono shi ba, ba zai ta a karyewa ba." Gaban Jakadiya ya yanke ya fa "Sannan kuma ina mai farincikin sanar da ke yanzu haka cikin da ke jikin Umaima cikina ne, da abin da za ta haifa zan yi arin cimma udurina a kanta. A nan za ta tabbatar da ta haifi jinin Boka Shaddas, amma kuma ki sani wannan rufaffan siri ne da ban lamunce ki sanar da kowa ba domin a ranar da kika yi kuskuren fa arsa a ranar za ki bar duniya don haka bakinki anin afarki." Da sauri Jakadiya ta sa hannuwa biyu ta toshe bakinta, wannan shi ne ga oshi ga kwanan yunwa. Amma dole ta zarge linzamin harshenta ko don ta kwana cikin salama tun da kowa ya kwana lafiya shi ya so. "Duk abin da kace ni mai bin umarninka ce madogarata." "To ai ba a nan gizo yake sa ar ba, yanzu hatta kishiyarta uwargidan Takawa martabarta ta dawo a idonsa. Sai dai kuma a banza man kare tun da Umaima ta riga ta kashe al'aurarta, har abada ba za ta sake moruwa ba. Tabbas barewa ba za ta yi gudu an ta ya yi rarrafe ba domin Umaima ba yar a asa ba, kin ga kuwa kamar kumbo kamar kayanta. Ungo wannan ki tabbatar da kin binne shi a bakin bishiyar orawa, wannan ne zai sa duk buga-bugar da Umaima za ta yi ba zai hana komai game da auren Sailuba ba, tun da a yanzu taurarunta sun riga da sun yi asa, a kowanne lokaci za ta iya yin fa uwar ba ar tasa." Boka Shaddas ya arasa maganar yana auko wani ba in bera wanda aka tsire jikinsa da allura da wa ansu ananun layu. Har asa Jakadiya ta zube tana yi masa godiya sannan ta fice daga wurin. Sai da Ciroma da Galadima suka janyo ofar akin ruf ta yadda wani ba zai ji abin da suke tattaunawa ba sannan suka kalli jun fuskokinsu auke da damuwa. "Maganar gaskiya Takawa ya shammace ni ba zato ka na gani ya bayar da yarinyar nan Khadija yanzu mene ne mafita?" Ciroma ya yi maganar rai a ace. Guntun tsaki Galadima ya yi sannan ya furta, "Yanzu saboda wannan har ka sa sai mun zo nan?" Ciroma ya furta a ta aice. "Ina gudun kada mu yi shuka a idon makwarwa kwa armu ta yi ruwa tsululu, don haka na ce mu nemi akin da za mu kashe mu binne ba tare da idon masarautar nan ya gifta a kanmu ba. "To me zai aga hankalinka alhalin yarinyar nan ba ita ka ai ba ce, ba ga 'yar uwarta nan Sakina ba, tun wuri ka samu Mai martaba da zancen aurensu wallahi a wata majiyar na ji an ce Waziri ma so yake arfi da yaji ya aura wa an wurinsa Bala ita, ka ga kada mu zo
Chapter 32 · 0% Book details