Sashe 25
Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wannan mummunan aikin. "Allah Inna babu yaron da ya isa ya nuna mini yatsa ban karya shi ba ko an gidan uban waye." Lokaci aya kalaman Kamalu na baya suka dawo mata a lokacin da fa a ya ha a shi da an Gunduman rigarsu. Wani abu ta ji ya tsarga mata take gumi ya shiga yanko mata cike da tashin hankali. "Ruwanku ne ku sau a wa kanku azabtarwar da ke tunkaro ku don yanzu haka Takawa da Fulani Umaima ne suka umarce ni da na yi gaggawar tara ku a harabar sashenta." Rufe bakin Jakadiya hayaniya ta fara tashi kowa da abin da yake tofawa, sai dai a mafi yawan daga cikinsu kowa zame ansa yake arin yi. Inna wuro tana tsaye jigum ko motsin kirki ta gagar yi, ana cikin haka ta fakaici ido ta arasa wurin Baffajo da shi kansa yana tsaye suna jajanta abin da ya faru. Sai da suka ke e bayan ya kalli hagu da dama ya furta. "Inna wuro ina tsoron kada Kamalu ne ya aikata wannan abin." Idanun Inna wuro ya ciko da wallah. "Wallahi abin da na zo sanar da kai kenan, ai kuwa yau da kwananmu ya are." Ta arasa maganar hawaye na zuba, da sauri ya katse ta. "Kul Inna wuro kada ki sake wani ya fahimci halin da muke ciki yanzu ina Kamalun?" "Tun la'asar rabon da na ga gilmawarsa, har A'iru na aika ba ta gan shi ba." Jinjina kai ya yi ya ce. "Koma can maza kada wani ya fahimci ba kya nan." Da sauri Inna wuro ta wuce jiki a sanyaye kamar akuyar da ta bi ta mahauta, a lokacin tuni Bayi sun fara bin hanyar da za ta sada su da can babbar haraba. Suna tafe wai da fure Jakadiya Uwar Bayi sai zazzaga musu masifa suke cikin kyara, tsangwama da wula anci, sai da suka isa babbar harabar sannan Jakadiya ta isa sashen Takawa ta sanar da Fulani Umaima da Mai martaba ta sanar da su ta cika umarninsu. Fulani Umaima da kanta ta ri o hannun Muhsin suka arasa wurin da Bayin ke tsaitsaye, fuskarta a matu ace ta dube su cike da anci. "Ina mai ba ku shawara da tun ofar ha urin da ta danne zuciyata ba ta bu e ba ku yi gaggauta fito da yaron da ya nuna wa Yarima rashin a'a, idan ba haka ba wallahi sai na shayar da ku ruwan mamaki." Hayaniya ce ta fara tashi sama-sama take Jakadiya ta buga musu tsawa sannan suka yi shiru. Ganin babu wanda ya nuna mai laifin a ciki ya sa Fulani Umaima ta sa Jakadiya ta rarraba layi-layi, sannan Muhsin ya fara bi aya bayan aya yana dubawa ko zai ga Kamalu. "Ka na nufin Baffajo na da sarauta ban ta a sani ba? Idan haka ne me ya sa bai ta a sanar da ni ba.?" Kamalu ya tambayi Maharaz bayan ya gama sauraron guntun jawabinsa. Shiru Dattijon ya yi yana nazari, kamar ya sanar da shi gaskiyar lamarin amma sai ya ga uruciya mararan a wayar idanunsa, don haka ya karkatar da akalar labarin. "Ni yanzu ba tsoho ba ne? Ka ga ai zan kai shekarun kakan-kakanka? Shi ya sa na ce maka ni aminin kakanka ne." Sai a lokacin Kamalu ya jinjina kai, "Kai a ina kake kwana? Kuma me ya sa ba ka saka kayan bayi irin namu?" "Lokaci na nan da zan warware maka dukkan zare da abawa." Sai da Muhsin ya zagaye Bayin da ke wurin gaba aya amma ko mai kama da Kamalu bai gani ba, ran Fulani Umaima ya yi ololuwar aci. A fusace ta ja hannun Muhsin ta wuce sashenta tana umartar Jakadiya da tana son ganinta cikin gaggawa. Lungu da sa on da ke cikin Masarautar babu wurin da ba su shiga ba amma babu hallitar da suka gani illa tsuntsaye da ananan dabbobi. Shi kansa Takawa ya yi matu ar mamakin rashin ganin mai laifin daga angaren Dogarawan har zuwa angaren Muhsin. "Allah ya huci zuciyar uwar akina ya sanyaya ran uwar gijiyata, an aikata babban kuskure kuma duk wanda ya aikata wannan anyan aikin sai ya shiga uku, domin matsi shi ke sa kalangu tsami." Jakadiya ta yi maganar tana du ar da kai asa. "Idan ki a ya canza dole ma rawa ta canza Jakadiya. Na fara zargin Fulani babba da yi wa Yarima turen iska, jikina yana ba ni a masarautar nan ban ga bawa aya da zai yi gangancin tsinka wa Yarima mari ba. Amma ba ta sanni ba, da yake yaro bai san wuta ba sai ya taka." "Kowa ya aikata abin da yake so zai ga ba i ciki, Fulani babba ta tafka babban kuskuren da zai kai ta ga danasani. Yarima dai dashen Allah ne, kuma sai mun tabbatar mata da ko cikin tumaki rago ke zuwa fada." Fulani Umaima ta an yi jim sannan ta ce, "Yanzu me ye abin yi?" "Abin yi a juyar mata da aniyarta kanta, ni na fahimci hassada arara a wurinta tun da tana ganin ita ce uwar gida kuma Yarima ba ya gare ta." "Ki saka mana ranar ziyarar bokan da kika yi aike da jimawa." Jakadiya ta russuna. "Tamkar kin je gare shi bu ata ta biya uwar gijiyata."Fulani ta saki shu'umin murmushi sannan ta furta. "Tabbas sai na tabbatar wa Fulanu birnin kura ba a ta a sa kare dillanci." Cike da banba anci Jakadiya ta yi mata jinjina da hannu. "Allah ya taimaki uwar akina, shi ya sa duk fa in masarautar ba ni uwar aki kamar ki." Fulani Umaima ta yi wa Jakadiyar kyautar an kwalaye da alkaki sannan suka yi sallama ta bar sashenta. e wa Kamalu ya yi yana ka e jikinsa sakamakon asar shurin da ya kwaso sannan ya furta. "Zan arasa don Inna wuro kar ta ji ni shiru." Tsoho Maharaz ya mi e suka fara tafiya ya ce. "Ni ma zan wuce sai an kwana biyu kenan?" Cikin halin ko-in-kula Kamalu ya ce, "Sai an jima." Daga haka Tsoho Maharaz ya bi angaren da Muhsin ya bi hanyar da za ta sada shi da sashe Mai martaba, shi kuma Kamalu ya wuce can sashensu na Bayi. Yanayin yadda ya gansu ne ya tabbatar masa da abin da yake faruwa, da yake suna da yawa bai sa sun fahimci ba a yi binciken babu Kamalu ba. Alwala ya aura yana shirin wucewa ya ji Baiwa Mai gado da wata baiwa suna jajanta abin da faru, ta e baki ya yi don ba don Maharazu ya ce kar ya fa a ba babu abin da zai sa shi bai sanar wa Inna wuro ba. "Magana ta gaskiya Galadima na jima da udurta wa zuciyata ha a Saifullahi da yarinyar nan Khadija, ko babu komai na san matsayina a masarautar nan zai aru amma yanzu wani ishin- ishin nake ji kamar Mai martaba na son ba wa an Sarkin asar Farrom aurenta." Ciroma ya yi maganar cikin jimami. Galadima ya jinjina kai don shi kansa a kwai wani uduri a zuciyarsa amma shi kam ba shi da matsala tun da Yarima da sauran lokaci kafin ya yi aure. "Ashe tunanin da ke unshe a walenmu tamkar an'juma ne da an'jummai, tun da Allah ya ba wa Maryamu ciki nake addu'ar Allah ya sa ta haifi iya mace. Ko ba komai idan ta girma na san ulle- ullen da zan yi har Yarima Muhsin ya aure ta, to ka ga kenan fa uwa ta zo daidai da zama. Sai dai kuma dole mu yi takatsantsan domin ka san Fulani Umaima ba kanwar lasa ba ce, dole sai mun lura idan ba haka ba sai mu sha ruwa da ciyawa ko kuma mu yi shuka a idon makwarwa." Lokaci aya Ciroma ya bushe da wata iriyar dariyar, sannan ya tsagaita ha e da yin asa da murya ya furta. "Wane mutum in ji mutuwa ai na tabbata matu ar ba kai za ka bada ofa ba kwa ar mu ba za ta ta a yin ruwa ba, tun da idan ka ga ruwa ya gur ace yana zaune wuri aya ne." Ciroma ya kalli hagu da dama ha e da sake yin asa da murya ya ce, "Mai zai hana mu kawar da Mai martaba Abdul'aziz ida ya so baya biyan bu atarmu. Ka ga ana yana auren anwar sarki kai kuma 'yarka na auren sarkin shi kansa, yoo me ya rage idan babu Abdul'aziz? Ka ga a fakaice ba mu za mu ri a sarrafa masarautar da sarautar gaba aya ba?" A firgice Kamalu ya sake ma alewa a kusurwar soron jin kalaman da su Galadima suke yi,jikinsa ya auki karkarwa gumi na keto masa. Bai san dalili ba amma haka kawai ya ji zuciyarsa na bugu a kan kisan da za a yi wa Sarki Abdul'aziz. Bai yi tsammani ba ya ji wani irin tari ya taso masa, da sauri ya sa hannu biyu ya toshe bakinsa don ya sa matu ar azzaluman nan suka gan shi kashinsa ya bushe. Ciroma da Galadima suka yi sororo ha e da kallon juna sakamakon jin tarin Kamalu da suka yi, cikin san a suka tunkari wurin da Kamalu yake tsaye. Kamalu kana ta jefa kanka a bala'i. SHU'UMAR MASARAUTA *MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE* *SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?* *TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI* *SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A