Sashe 72
Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta takure a bango, sai ta ga matar ta shigo cikin akin ta zauna a gefen gadon da take kai. "Me ya sa a kullin ba kya sabo da ni? Me ya sa kika tsoron tozali da ni? Ko kinsan tsoro ba ya daga cikin hali da abi'ata me ya sa muka bambamta da ke a fagen halitta da sura?" Jawahir ta zuba wa matar da a kullin suka ha u take tunasar da ita cewar ita mahaifiyarta ce. "Ni mahaifiyarki ce ki daina tsora ta da ni." Gya a kanta Jawahir ta yi sannan matar ta ci gaba da cewa. "Ungo wannan ri e." Ta mi a mata littafin da ke auke da labarin hidaya, a baya ban auke shi da muhimmanci ba, amma a yanzu da Shugaba yake son shiga gona ta dole zan nuna masa ya yi sake an zaki ya girma. A tsammaninsa ya one littafin gaba aya kowa ya rasa, bai sai a lokacin da ya jefa shi wuta abin da bai sani ba a kan hannuna ya ora shi ba. Wannan littafin ki adana shi ba na son ko Mai gado ta san da shi, shafi ka an ya rage ki kammala karatunsa, idan kin kammala kuma zan sanar da ke abin da za ki gudanar a nan gaba." Ta ci gaba da gaya mata a'idojin littafin da kuma yadda za ta karanta shi. Har ta mi e za ta fita sannan ta juya ta furta, "Ki tabbatar da kin oye shi yadda wani ba zai samu nasarar wace shi daga wurinki ba." Gya a mata kai kawai Jawahir take sannan ta aga labulen ta fice daga akin. Juya littafin Jawahir ta fata yi tana mamakin dalilin dam a mata shi, ba don ta garga e ta kada ta sanar da Mai gado ba da ta nuna mata shi. Ta shi ta yi ta banka ashin gadonsu ta tura shi can asan wani ullin kayanta sannan ta zauna shiru tana tunanin lokacin da za ta samu ta karanta shi. Murmushi Dattijo Maharaz ya yi ya ce, "Na gode warai da wannan karamcin da ka nuna mini ranka shi da e, kuma a yanzu ba ni da wata bu ata da nake da ita sai dai ko shi Sarki Abdul'aziz idan yana da ta cewa." Wata kunya ta mamaye Sarki Abdul'aziz ya kasa furta komai sai sunkuyar da kai asa da ya yi yana yi wa Mai martaba godiya. Dattijo Maharaz ya dubi wurin da Kamalu yake zaune ya ce. "Wane ne kai? Ita ce tambayar da a kusan kullin muka ha u da kai Kamalu sai ka wurga mini ita, na sha kawar da hankalinka tun kana arami amma idan ba ka manta ba a baya na yi maka al awarin sanar da kai asalina da tushena da ma dangantakar da ke tsakanina da Marigiyin Aminina Sarki Muhammad Safwan." Kamalu ya saki Murmushi sanna ya furta. "Ka da e kana ja mini rai don haka ma na ha ura Dattijo Maharaz." Dattijo Maharaz ya ce, "Yanzu sai ka fi jin armashi da da in labarin sa anin lokacin baya da ba lallai ka fahimci abin da nake so ka fahimta ba. Kamar yadda wa anda suka sani da wa anda ba su sani ba zan sake sanar da ku, ni dai ba bil'adam ba ne. Na fito ne daga jinsin Jinnu, sai dai kuma ni da iyalaina duka musulmai ne." Damuwar yau da gobe ta sa Fargi ta tunkari Sarki Sulaiman dangane da halin da take ciki na bayyanar cikinta da alubalen da za ta fuskanta. Wannan shi ne ga oshi ga kwanan yunwa, shi a angaren matansa babu wacce take ciki har mahaifiyarsa ta fara orafi, ga ita kuma Fargi da ciki amma babu halin bayyanawa. Lallashinta ya yi sannan ya shiga tunanin mafitar da za su samawar wa kansu. Da farko har shawara ya ba ta akan ko ya auke ta ya samar mata gida ta zauna sai ta ga wannan ba mafita ba ce, don Shugaba na iya binciko halin da take ciki. Watarana tana zaune a akin mahaifiyarta a lokacin cikin jikinta ya shiga wata na hu u, ya bi jikinta ta yi iba ta murje ta yi kyau. Shugaba ya aiko da kiranta, haka kawai ta ji gabanta na fa uwa amma gudun kada ya fahimci halin da take ciki ya sa ta shirya ta je wurinsa. "Wannan ne mijin da kika aura, kuma mahaifin abin da yake cikin?" Shugaba ya wurga mata tambaya yana hasko mata hoton Sarki Sulaiman. *SHU'UMAR MASARAUTA* *38* *Littafin ku i ne 500 idan kina bu ata za ki biya ta wannan Account in Aisha Adam 3090957579 First bank ko katin MTN, ki turo da shedar biya ta wannan lambar 07062062624.* Cike da jin da in kalaman Dattijo Maharaz mutanen akin suke gya a kawunansu, har ya yun ura zai ci gaba da magana Bamaguje da ke gefe ya ce. "Zan gusa haka Maharaz tun da na kammala abin da ya kawo ni, kamar yadda na gaya maka a baya lafiya ta fara rauni a gare ni..." Kalaman Bamaguje suka katse sakamakon wata irin cafka da suka ga wannan hallitar mai auke da surar Baiwa Maimuna ta yi masa. A zabure su Mai martaba suka mi e saboda tashin hankali, Bamaguje ya kwarara wata irin ara wace ta sake razana mutanen da ke cikin akin, tamkar ba shi ya yi ta ba. Nan take Bamaguje ya fara yun urin amfani da al aluman tsafinsa da sihiri amma sai ya gagara aiwatar da koma, a angare aya kuma Guzzu ya ci gaba da kai masa cafka ta ko ina. Da yar Bamaguje ya samu ya bugi asa tare da furta wa ansu kalmomin tsafi nan take suka ace gaba aya. Ajiyar zuciya gaba aya suka sauke Mai martaba na shirin magana Sarki Abdul'aziz ya zayyane masa duk abin da ya faru game da Baiwa Maimuna, a nan suka sake jinjima al'amarin Fulani Umaima da rashin imaninsu ita da Bamaguje. Dattijo Maharaz na daga wurin da yake zaune bayan duk sun koma sun zauna, ya ci gaba da cewa. "Sunana Maharaz bn Muhammad Isha . Asalinmu mun kasance 'yan asar Misra, sakamakon a can aka haifi magabatanmu wato iyayen kakanninmu kusan kimanin aruruwan shekarun da suka gabata. Ina da matan aure biyu da 'ya'ya goma sha biyar, yayin da maza suka fi yawa a ciki. A yadda na samu labari daga cikin kundun labaran tarihi, asalin wanda ya fara zama a wannan asar kakan-kakana ne mai suna Huzaifa. An ce dalilin barowarsa daga Misra bai wuce auren dole da ake shirya za a yi masa shi da wata 'yar uwarsa ba, silar haka ta sa ya yi nisa da gida ko ya samu farinciki har ya auri wacce yake so. An ce ya shafe sama da shekara saba'in a asar nan ba tare da kowanne jinsi ba har Allah ya ha a shi da matar aure mai suna Zuwaira, ita kuma ta kasance daga cikin jinsin aljanun ashin asa sa anin mu da muka kasance Jinnul-turabiy. Wannan auratayyar ita ta haddasa zuri'a mai girma, kuma a yadda na ji labari kakan-kakana Huzaifa ya tara iyali mai matu ar girma sai suka samu ba uncin Aljani Rabo wanda ya kasance daga jinsin ba en aljanun doron asa, kuma shi ne asali da tusheh samuwar Shugaba Furhussam wanda muka fafata da shi a baya. Sun ci gaba da rayuwa har kowa ya tara iyalinsa cikin karamci da mutumta juna, na samu labarin cewar a daidai wannan ga ar sai wa ansu Fulani da buzaye suka yada zango a daidai daular da Huzaifa ya kafa. Rabo har ya so su tashi wa annan Fulanin wa anda da alama gudun hijira suka yo suka yada zango a nan sai Huzaifa ya hana shi a yadda aka ce ya nuna masa cewar tun da ba shiga huruminsu suka yi ba gara a yale su. Zaman Fulanin nan da buzaye sai ya zama suma sun kafa na su garin suka na a shugabanni har zuwa masu masarautu a cikinsu. Sanu a hankali suka ci gaba da bun asa har ya zamana Masarautar Huddam ta fara gawurta, kuma babu wani alubale da suke fuskanta daga wurin jinsin Huzaifa da Rabo tare da iyalansu." Dattijo Maharaz ya dakatar da maganar da yake yi sakamakon aga hannunsa da Kamalu ya yi alamun akwai tambayar da yake son yi. "Shin yaushe ne ala a ta shiga tsakanin aljanu da mutanen masarautar nan? Kuma ina neman arin haske game da rafin tsamiya sai kuma..." Kamalu ya yi sauri katse maganarsa. Dattijo Maharaz ya lura da haka don haka ya ce. "Sai kuma me Kamalu? Yi tambayarka kanka tsaye." "Sai kuma Shurin da kake rayuwa a cikinsa wanda yake cikin turakar Mai martaba, yaushe aka kafa shi a wurin?" Dattijo Maharaz ya saki murmushi sannan ya furta. "Ni kaina ban san ranar da aka kafa wannan shurin ba, wannan shurin ya kasance mai tsohon tarihi domin Kakana ya ce mini shi kansa zuwa ya yi ya tarar da shi. Amma an yi mini cikakken bayani game da dalilin wanzuwarsa a wurin." "Muna sauraronka Datijo Maharaz." Sarki Abdul'aziz ya fa a cike da za uwa. "A wancan lokacin mai tsawo an ba ni labarin cewar Huzaifa shi ya kasance tamkar jagora kuma shugaba har ya kasance sauran al'ummar jinsina sun dam a masa sarauta, wacce a ita ce take tafe har kawo kaina. Kuma a lokacin da kakana ya kar i mulki daga hannun mahaifinsa an ce a lokacin ne kuma Marigayi Sarki Sadi u yake kan mulki cikin masarautar mutanen masarautar Huddam." "Idan na fahimci labarinka Dattijo Maharaz kana nufin wannan masarautar ta huddam ta kasance masarautar da jinsi biyu suke mulkarta? Jinsin fararen aljanu da kuma jinsin bil'adama?" Mai martaba Maifin Fulani Babba ya tambaya. "Tabbas haka ne Ranka shi da e, kuma wancan shurin da yake akin Sarki Abdul'aziz a nan muma masarautarmu take, an fa a mini wannan ya samo asali tun a kan Sarki Saddi u jinsinmu suka fara irarsa domin ulluwar ala a mai arfi a tsakaninsu. Kuma an ce a watarana ne Kakana Sarki Isha ya samu Sarki Sadi u a cikin akinsa, Sarki Sadi u ya tsorata da ganin Kakana amma