← Book details Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 89

Sashe 74

Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sha Nono a ranar shi kenan an rasa shi gaba aya. Kuma a yanzu haka wanan 'yar fulani tana can ga ar kogin Yulwa ta kafa zuri'arta a can, amma duk ranar Juma'a ta kan kawo ziyara gidan nan. Shi kuma rafin tsamiya tsohon rafi ne da tun asalin zuwan kakan-kakana Huzaifa yake, a labarin da aka ba ni an ce shi kansa Huzaifa wannan rafin ya ta a cinye masa 'ya'ya uku. Sai dai an ce duk tsananin bincikensa bai gano ainihin me yake sababba faruwan hakan ba, amma yau kusan shekara ari da ashirin kenan da na ji an ce Babban Malamin jinsinmu Sheik Saifullah da ke asar Madina ya san da wannan tarihi, da musababbin faruwarsa. Kun san komai sai Allah ya nufa, har yau ban ta a zuwa wurinsa don na jin yadda aka haihu a ragaya ba. Kuma a allah na je na yi umara da aikin Hajji babu adadi. Ban sani ba nan gaba ko zan iya zuwa don na ji yadda za mu magance wannan matsalar. Na gode wa Allah, da Allah ya sa na sauke nauyin da ke kaina na aminina kuma an'uwana Marigayi Safwan. Tun a shekarun baya nake jin ina ma ace aure ya hallata a tsakanin jinsina da jinsinku, da mun ulla zumuncin da nake fatan kasancewarsa har gidan Aljanna." Dattijo Maharaz ya arasa maganar a an raunane. Dattijo Maharaz ya mi e tsaye, sai da ya bi aya bayan aya ya mi a musu hannu suka yi musabiha sannan ya furta. "Ni a nan zan gusa Sarki Abdul'aziz, Kamalu sai wani lokaci idan Allah ya yarda." Lokaci aya gaba aya suka ji babu da i, Kamalu ya ri o hannun Dattijo Maharaz ya yi masa rakiya zuwa bakin ofa, waigowar da Kamalu zai yi ya neme shi ya rasa. Mai martaba Mahaifin Fulani babba suma suka yi wa Sarki Abdul'aziz sallama, duk yadda ya so su kwana amma fir suka i amincewa. Ya sa Bayi suka shiga ha o musu kayan da ya tanadar na tsarabarsu, suka yi musu rakiya Sarki Abdul'aziz yana yi musu al awarin kai musu Kamalu idan aka kwana biyu. *SHU'UMAR MASARAUTA* *39* *Littafin ku i ne 500 idan kina bu ata za ki biya ta wannan Account in Aisha Adam 3090957579 First bank ko katin MTN, ki turo da shedar biya ta wannan lambar 07062062624.* https://chat.whatsapp.com/LAizQA6PofSLoFhQ7XeaQx Assalamu alaikum. Ina kuke masu bukatar kayan kitchen masu kyau da quality.ina masu bukatar bedsheets blankets.ina Kuma masu bukatar takalma da jakunkuna masu kyau.ina masu bukatar latest kayan yara na maxa Dana. mata...albishirnku kukanku ya kare kuji joining group din R&U exclusive kitchen and more..kuga kaya latest masu kyau Wanda ake yayi a farashi mai sauki. Sannan Kuma masu hada lefe bata barku a baya ba.tana hada lefe na gani na fada a farashi daidai da aljihunku Sannan wani abun dadinma masu bukatar kayan kitchen Yana yin adashin gata Wanda zaa baka account number kadinga Tara kudinka aciki iya adadin da kuke da bukata in kagama sai ka siyi abinda kake bukata ba cuta ba cutarwa. R&U exclusive kitchen and more Suna garin kano .sannan suna tura kaya kowanne state afadin kasar nan. Haka kasashen da suke makwabtaka da nageria duk muna tura kaya cikin amincin Allah Duk maineman Karin bayani g number 07034559202 Cikin talatainin dare abin duniya goma da ashirin ne ya ha e wa Fargi ta kasa kwance ta kasa tsaye. Ayarin tunaninnka suka cunkuso mata har ta fara jin sarewa a zuciyarta, tare da tunanin mi a wa Shugaba kai bori ya hau. "Matu ar kika sare tun daga yanzu tabbas za a ci gaba da tafiyar da babu ci gaba a cikinta." Zuciyarta ta shawarce ta. ewa ta yi zaraf ta fice daga cikin bukkarsu a lokacin garin tsi sai kukan tsuntsaye da ananan dabbobi da yake tashi. Daga can kogon dutsen Shugaba ta hango wuta na tashi wanda hakan ne ya alamta mata wani aikin siddabarun yake aiwatarwa. Kai tsaye wurin bishiyar bauta ta nufa zuciyarta a karye ta zube bisa gwiwoyinta, ta fashe wani irin matsanancin kuka. "Kin ullo da abin da bai cika ore ba a cikin zuri'arku shi ya sa al'amura ke yun urin wace miki." Daga jikin bishiyar ta ji an furta. "Dalilin haka na kawo kuka gare ki domin ke ce mai yaye mini ba inciki. Ina fatan yadda na zo a sirrance duka aikin da za a yi mini na sirri ne ba tare da wata hallita ta sani ba." Furgi ta fa a jikinta a sayaye. "A zubi da surar halitar abin da yake cikinki duk rintsi da tsanani zai zo duniya, sai dai kuma kash! addara ta riga fata Fargi, akwai wani al'amari da zai iya giftawa a nan gaba. Za mu taimaka miki amma da shawararin da za ki bi amma kin san dole a yi ban gishiri na ba ka manta." "Ina matu ar son mijina, cikin jikina da tsafina abin bauta! Shugaba ya gindaya mini wani shara i ni kuma ya mini tsauri ba zan iya sadaukar da tsafina ba." "Ba za ki sadaukar da tsafinki ba! Hasali ma sai dai ki sadaukar da duk wata baiwarki ga abin da ke auke a cikinki, mu kuma mun yi miki al awari sai mun kula da abin da za ki haifa ko bayan ba kya raye. Amma idan kin yadda da duk wani shara i da za mu gindya miki?" Damuwar da take ciki ce ta ji ta fara yaye mata, ta sauke ajiyar zuciya ta furta. "A shirye nake na kar i duk shara in da madogarata za ta gindaya mini." "Idan kika i amincewa Shugaba zai hallaka ki kuma zai hallaka an cikinki da shi kansa mijin naki, matu ar kika yi masa taurin kai wato kika bari ya fallasa cikin jikinki. Ga shawara ta fako; ko ki sadaukar da abin cikinki a wurin Shugaba, ko ki sadaukar masa da tsafinki ko kuma ke ki sadaukar da kanki domin ku utar abin da yake cikin?" "Ban fahimci na sadaukar da kaina ba?" Cikin sauri ta wurga tambaya. "Muna nufin ki ha urcewa rayuwar gaba aya domin wannan ya kasance daga cikin zanen kundin addararki. Bari na fito fili na miki bayanin yadda za ki fahimta." Take jikin Fargi ya fara karkarwa. addararki ce da abin da za ki haifa, ba za ta rayu da ke ba, ba za ta taso a ashin rayuwar tsafi da sihiri ba. Abu aya na sani shi ne Mutuwa! Mutuwar ayanku na iya kasancewa bayan haihuwarki. Wannan ya zama dole a gare ku tamkar yadda kowanne mai rai yake numfashi." "Ita dama rayuwar duniya sai wani ya rasa wani yake samu abin bauta! Matu ar abin da zan haifa zai kasance shi ne silar kuma tsanin da mutanen yankin za su sauka daga kan doron mummunar wannan al'adar, zan amince da duk wani shara i." "Mun haura sararin samaniya mun riski mabambamdan bayanai dangane ita, haihuwarta da rayuwarta babbar nasara ce ba iya wannan yanki ba. Har zuwa yankin da za ta yi rayuwa a cikinsa." Cikin arfin hali da dakiyar zuciya Fargi ta furta. "Na amince halllitar da zan haifa ta yi rayuwa a doron asa." "Amma hakan ba za ta kasance ba sai kin amince da sadaukar da ainihin ruhin da siffarki." Jim Fargi ta yi, lokaci aya idanunta suka ciko da walla, hawaye bibbiyu ya fara zuba daga kwarmin idanunta. Hannunta ta kai saman cikinta, ta ji yadda an tayin cikinta ke ta wutsil-wutsil. Ta aga kai ta dubi murgujejiyar bishiyar kukar da ke gabanta mai auke da mummunar siffar ban tsoro. "Duka na amince matu ar 'yata za ta yi duk abin da ka furta mini abin bauta." Fargi ta arasa maganar kuka na cinta. Tun da Sarki Abdul'aziz ya sa aka sake mayar da su Fulani Umaima akin duhu a kullin sau aya ake kai musu anin abincin da ko yaron goye ba zai ishe shi ba. Cikin wawaso suke cafkar kwanon bai fi su yi loma uku ya are ba. Jakadiya kusan kullin haka za ta ji an zo arfi da yaji ana mu'amala da ita, a angare aya kuma kullin mamanta aya ara zaftarewa yake yi yana zagwanyewa. Fulani Umaima kuma duk dare wannan mummunar hallitar ke zuwa ta saka tsinin bakinta mai matsanancin kaifi a wannan tsokar naman da ke zazzagowa daga asanta. Haka take kwana tana ihu tun tana iya zulle-zulle har dai ta sulale asa sumammiya, sanyin asuba idan ya doke ta ne yake farfa o da ita. Wannan dalilin ya sa ko harabar wurin akin nasu ka dosa ban da wari da arni babu abin da yake tashi sakamakon yadda asan Fulani Umaima ke fita ruwa mai oyi, ita kuma Jakadiya mamanta aya yake fitar da ruwan mugunya mai wari. A ranar da Muhsin ya je ya gano mahaifiyarsa kai tsaye turakar Sarki Abdul'aziz ya wuce, shi ka ai ne a zaune yana lissafa ku en da suka shigo masa na ribar da aka samu na amfanin gonar da ake sayarwa a sassan yankuna. "Mahaifiyata na bu atar agaji, tana cikin mawuyacin hali ya kamata Mai martaba ya san abin yi." uri Sarki Abdul'aziz ya yi masa yana kallonsa sannan ya ce. "Muhsin ba shi da hurumi a kan wannan maganar." A razane Yarima Muhsin ya ago sakamkon jin yadda mahaifinsa ya ambaci sunansa kai tsaye, idan ba mantuwa ya yi ba rabon da Takawa ya kira shi da Muhsin zai kai shekara ashirin, "Idan an kammala abin ake yi a bamu wuri muna bu atar ke ewa." Kamar ba zai mi e ba haka ya zuba masa idanu yana kallo, jiki a sanyaye Muhsin ya fice daga cikin akin. Tun da haka ta faru daga Ru ayya har Kamalu da Abubakar Mai gado ce ke kula da al'amuransu, wannan ta sa Jawahir ta fara rage shiga sashen don babu shigar da za ta yi ba tare da wani fa a ko yamutsi ya shiga tsakinsu ba. Shi kuwa Muhsin dama ko da wasa bai ta a saka afarsa sashen ba, don har lokacin yana an jin zafin Kalamu don gani yake silarsa ce komai ya tarwatse ya watse musu. Mai martaba tare da 'yan uwan Fulani babba a gajiye tu us suka
Chapter 74 · 0% Book details