← Book details Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 89

Sashe 68

Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Umaima." "Ba gaban Mai martaba ko gaban wa za a je ina nan zaune a tsibirina Sarki Abdul'aziz, ku yi duk wacca za ku kowa ya gama aiwatar da uzurinsa ni dai magana aya na fa a. Ko ba da e ko ba jima sai na auke 'yata zuwa halwar tsafina." Bamaguje ya sake tabbatar wa Sarki Abdul'aziz udurinsa. Kalamansa ba aramin aga hankalin Ru ayya da Yarima Muhsin suka yi ba, musamman da suka hangi irin mummunan yanayin da Bamaguje yake cikin da asurgumin dajin da yake rayuwa. Babu zato ko tsammani Baiwa Maimuna ta buga tsalle ta dira a kan Fulani Umaima, ha oranta masu kama da kaifaffun wu e ta sa a daidai saman cinyarta ta kafa masa cizo. Ba ta auke bakinta ba sai da ta ciro da tso ar cinyar Fulani Umaima. Wata irin ara ta wallah cikin matsananciyar azaba, ta fa i gefe nan take idanunta suka kakkafe numfashinta ya auke. Tamkar biri haka Baiwa Maimuna ta sake mi ewa da niyyar sake kai mata cafke Dattijo Maharaz ya katse ta, da yar ta ji maganarsa ta koma gefe sannan ta mayar da kallonta wurin Boka Bamaguje ta furta. "Ba iya ita ba, kai ma ina tafe gare domin dole na auki fansa a kanka." e baki Bamaguje ya yi ya furta. "Dama na san ko ba da e ko ba jima wannan ranar za ta zo, don haka na shiryawa zuwanta. Ni da kuke ganina ba na ta a yin waina sai da zakara don haka a kullin nasara nake yi a rayuwata." Bamaguje ya gyara zamansa sannan ya ci gaba da cewa. "Duka a tsammaninku wannan Baiwa Maimuna ce amma sam ba ita ba ce." Jin kalaman Bamaguje ya sa mutanen akin suka sake zuba masa idanu, cikin matsanancin mamaki. Yarima Muhsin ne ya yayyafa wa Fulani Umaima ruwa ta farko a firgice tana yun ure uya don tuni walwarta ta sake dawo mata da abin da ya faru. Duk wata abi'a da ango yake gabatarwa a daren aurensa ga amaryarsa sai da Sarki Sulaiman ya aiwatarwa Fargi, ya nuna mata kulawa da soyayya sosai sai dai babban tashin hankalin da ya shiga a lokacin da bai san ta yadda zai zanin gadon da Fargi take kai ba. Dabara ce ta fa o masa ya fita ta ofarsa ta baya, ya samu amintaccan Bawansa Faisal ya aika shi ya kira masa Jakadiya a sirrance. Cikin sauri Jakadiya ta arasa tana mamakin kiransa don ta san babu wacce ta shiga turakarsa ballanta a ce wani abu ya gifta da har ake nemanta da wannan safiyar. Tana tura ofar akin ta samu Sarki Sulaiman ya rufe ofar sannan ya yi mata iso zuwa uwar akinsa, turus Jakadiya ta yi da ganin ba uwar fuskar da ko a mafarki ba ta ta a ganinta ba. "Jakadiya don Allah ki taimaka ki auke wannan zanin gadon a sirri ba tare da wani ya gani ko ya ji labari ba, duk wani sauran bayani zan yi miki daga baya." Da sauri Jakadiya ta sake fita ta dawo da ruwan zafi ta ha a wa Fargi da har lokacin kanta a sunkuye yake saboda kunyar abin da ya gifta tsakaninta da Sarki Sulaiman. Sarki Sulaimanu ya koma rumfa yana jin wani irin farinciki a ransa, sai da Jakadiya ta gama komai sannan Sarki Sulaiman ya sanar da ita ala ar da ke tsakaninsu da Fargi tun daga farko har arshe. "Amma ba ka ganin nan gaba a samu matsala ranka shi da e? Idan aka samu aruwa da yarinyar nan ka na ga Masaraurta za ta kar i abin da aka zo da shi." Jakadiya ta yi maganar da 'yar damuwa a saman fuskarta. "In shaa Allahu zan yi arin shawo kan abin Jakadiya, don Allah ki taya ni da addu'a kar zuri'arsu su ba ni matsala?" Jakadiya ta amsa masa sannan ta fice tana jinjina girman wawatar da Sarki Sulaiman yake shirin aikatawa. Tun daga wannan ranar a duk lokacin da Sarki Sulaiman yake muradin matarsa zai auke ya kai ta turakarsa bayan wani lokaci ya mayar da ita, hakan ya sa ya ci gaba da zama da matansa ba tare da matsala ba sai dai ba wata kulawa da kirki suke samu daga wurinsa. Bayan auren Fargi da Sulaiman da wata biyar ta fara ciwon kai mai tsanani da yawan zafin jiki, lokaci-lokaci takan fuskanci tashin zuciya da kasala uwa-uba kuma ga yawan bacci. Don ko ayyukan tsafin da take gudanarwa sun ja baya sosai, bayan atan dabon ba onta na wata ta yi dogon binciken musammababbin ciwukan da take yi a nan ta binciko cikin da take auke da shi na kusan makwanni biyar. Kuma a wannan ranar ne Shugaba ya tirke ta da tuhumar cikin da take auke da shi, wanda ya yi mata shi da musababbin samun cikin shi kansa. Gya a musu kai Bamaguje ya yi sannan ya ci gaba da cewa. "Sunana na asali Nomau kuma sunan mahaifina Mati. Asalinmu 'yan wani daji ne da ake kira Dujji, kuma mu Maguzawa ne gaba da baya domin babu wani addini da muka yarda da shi tun a wancan lokacin har zuwa yanzu. Tun tasowa ta na taso da ganin mahaifina yana gudanar da abin da ya shafi al'amuran tsafi, kuma tun ban yi wayo ba na ji ana ce mini ni an baiwa ne wai na kece duka mutanen dajinmu. Wannan baiwa tawa ta samo asali tun lokacin da aka haife ni, sai ya kasance a lokacin an samu albarkar noman da ba a ta a samun kamarsa ba kuma har kawo wannan lokacin. Kar dai na ja ku da nisa na ware kuma na gawurta a fagen tsafi da sihiri, don ko a yanzu ba na jin akwai shararran bokan da ya isa ya aga miki yatsa ban karya shi ba idan aka cire Shugaba Zurufu. Lokacin da nake da shekara goma sha bakwai a duniya a lokacin ne na hallaka mahaifina ita kuma mahaifiyata na yi mu'amala da ita babu adada dalilin sa'ar da wani hatsabibin aljani ya ba ni kuma maha in shi ne kusantar mahaifiyata." Sai da Bamaguje ya mayar da kallonsa wurin Fulani Umaima da ke cikin galabaita sannan ya ci gaba. "Na shafe sama da shekara Hamsin ina gudanar da mu'amala tsakanina da mahaifiyar Umaima, kuma a cikin mu'amalar da muka yi ne har ta samu cikin Umaima. Da yar mahaifiyarta ta shawo kaina na bar mata ita a hannunta amma da shara in za ta dinga kawo mini ita wurina, don rufin asirinta a wurin Mai martaba, kuma ta nemi alfarmar kada na nuna wa Umaima ni mahaifinta koda ta girma. Kuma hakance ta kasance har ta kai Umaima na zuwa wurina da afarta, Ko ban fa a wa Umaima ba da ace mai hankali ce za ta fahimci duk wani aiki da nake yi mata ina yi mata ne ba a matsayi boka ba sai a matsayin Mahaifinta. Na jima ina yi mata jurwaye mai kamar wanka amma ba ta ankara ba, kuma ta samu cikina har kusan sau goma sha biyu sai dai tun cikin na arami nake sadaukar da shi ga abin tsafin da yake sake aga darajata a fagen sanin tsafi da sihiri." Kusan lokaci aya mutanen akin suka auki salati, wani irin zafi zuciyar Sarki Abdul'aziz take yi, ya ha iyi yawu mai aci yana sunkuyar da kansa asa. "Kuma kamar yadda na fa azu wannan da kuke gani ba Baiwa Maimuna ba ce, Baiwa Maimuna tun a ranar da na wale mata idanu ta rasa ranta. Da yake akwai Guzzu wani bawan aljani da yake yi mini hidima wanda ya aikata mini laifi da cin amana, sai na sarrafa ruhinsa zuwa gangar jikin Baiwa Maimuna da na sa, a wannan ga ar da za ta mutu ne Baiwa Maimuna ta dam a masa amanar aukar mata fansa a kan Umaima kuma ya aukar mata al warin haka. A lokacin ban wani damu ba don na saka Umaima ta binne rayuwarsa a cikin tsohuwar rijiyar can mai tsohon tarihi. Shi kuma ya ci mini alwashin matu ar ya bayyana sai ya auki mummunan mataki a kaina da ita Umaima, a ta aice wannan shi ne tarihina da silar da ta sa Umaima ta zama jini a wurina." ari bisa ari ya lura duk sun fahimci kalamansa kuma sun amince. Sarki Abdul'aziz ya mi e ya fita da kansa ya kira Dogari an sani, bayan ya shiga ya ba shi umarnin a wuce da su Fulani Umaima sashen horo a sada su da akin duhu. A figice ya dubi Takawa jin kalamasa amma kallon da ya wurga masa ya sa, ya fice da sauri ya kira Bawa Balarabe suna yun urin tasa eyar Fulani Umaima Ru ayya da Yarima Muhsin suka fashe da matsanancin kuka. Tausayin yaran ne ya kama shi amma ba ya jin zai iya yafe wa mahaifiyarsu da ita kanta Jakadiya. "A kai su akin duhu kafin zuwa wayewar gari mu san abin yi." Sarki Abdul'aziz ya furta yana auke kansa gefe. Fulani Umaima ban da ihu da kururuwa babu abin da take yi, cinyarta sai igar da jini take asanta na zirarar da ruwa mai wari, zaraf Buguzu ya ma alo Jakadiya ana janta shi ma yana biye da ita yana shafo irjinta har aka fice da su gaba aya. Dogaran sai kallon Buguzu suke da mamaki duk a tsammaninsu Basiru ne yake yi wa Jakadiya haka. Kamar Kazar da aka tsoma a ruwa haka Sailuba ta ra e a gefe tana share walla, Sarki Abdul'aziz ya dubi Dattijo Maharaz. "Allah ya taimaki tsoho mai ran arfe, ina ganin dare ya tsala za mu bari zuwa waywar gari. Amma kafin ka tafi ka ro ar mini iyayen Kamalu su bar mini shi ya kwana a wurina." Murmushi Dattijo Maharaz ya saki, kunya ta kama su Baffajo. "Ranka shi da e ai kai da kaya duka mallakar wuya, mun bar maka Kamalu amma gaskiya muma za mu yi kewarsa." Daga haka Dattjjo Maharaz ya sallami Bamaguje har zuwa lokacin da za a kira Mai martaba mahaifin Fulani Umaima, sannan ya musu sallama har ya je bakin ofar uwar akin Sarki Abdul'aziz ya juya ya aga wa Kamalu hannu
Chapter 68 · 0% Book details