Sashe 60
Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wassafa zancan a cikin zuciyarta. Amma a fili sai ta ce. "Me ya sa ka yi mini haka Muhsin? Me ya sa za ka ce Jakadiya ta yi maka iso wurin Takawa, kamar ba ka san tsegungumin cikin gidan nan ba?" "Sai na zauna sai kin amince sannan zan auri wacce nake so? Me ye laifi don Jakadiya ta wuce mini gaba wurin Takawa?" Murmushin ya e Fulani Umaima ta iro ta furta. "Ba komai ba ne Yarimana kawai ina gudun ananan magangunu, yanzu dai ka tashi ka je ka ce wa Jakadiya mun gama magana da kai." "Tun farko ke ce ba ki so haka ba ai da kin bada kai bori ya hau da haka ba ta faru ba." Muhsin ya furta wa mahaifiyarsa. Fulani Umaima ba ta ce uffan ba ta fice daga akin. Tana komawa akinta ta samu Ru ayya da sauran Bayinta suna yi mata najanje-najanje, ganin Fulani Umaima ya sa suka mi e da sauri kowannensu a tsorace don ba sau aya ba ba sau biyu ba ta hana Ru ayya shiga cikin Bayi a cewarta ba matsayinsu aya ba. Amma ga mamakinsu sai gani suka yi ta wuce aki uffan ba ta ce musu ba. "Baraka don Allah ki ci gaba, kin ga na cire afa aya saura Lami da Fa'iza." A an tsorace Baiwa Baraka ta ci gaba har lokacin hankalinta na kan ofar Fulani Umaima. Gyara kanta ta sake yi ta feshe jikinta da turarruka kala-kala ta ko ina amshi ne yake tashi, babban tashin hankalinta bai wuce wannan ruwan mai oyi da yake zubo mata ba. Da wannan tsokar naman da ke zazzagowa. "Yanzu a haka zan tunkari Takawa?" Fulani Umaima ta furta a sanyaye idanu cike da walla. Ba ta da wani za in da ya wuce wannan don haka ta sake bulbula turare ta wuce sasahen Sarki Abdul'aziz da ita kanta ta manta rabon ta da shiga sashen shi. Da sallama auke a bakinta ta shiga yana zaune da carbi a hannu, a ta aice ya amsa mata ya ci gaba da jan carbi. Daga can gefe ta raku e tana raba idanu, sai da ya shafa addu'a sannan ya zuba mata ido yana mamakin abin da zugar da ita lokaci guda. Amma kuma wari, arni da turare mai hawa kai da ta sa ne ya sa shi an yamuta fuska, yana shirin magana ta katse shi. "Barka da hutawa Sarkina!" "Barka dai Umaima yau an tuno da mu?" Murmushi ta saki na jin da in kalamansa. "Ranka shi da e a baya ma gani na yi tamkar ina takura maka tun da wanna larurar ta same ni." Umaima ta fa a cike da kissa. "Ba mu yama ce ku ba Umaima, muna dai ta fafutukar nema muku magani ne. Yanzu haka akwai masu magunguna har mutum uku da muke jiransu daga yanki daban-daban." Sai da ya gyara zamansa sannan ya ci gaba. "Kin yi sara a kan ga a Umaima don yanzu nake shirin aikawa a kira mana ku." Rass gaban Fulani Umaima ya fa i, tana an fargabar abin da zai sanar da su. "Ina yaron nan Basiru kusan mako guda ban ji hatsaniyarsa ba, Yarima ma yau kwana biyu kenan bai le o ni ba." Sarki Abdul'aziz ya furta da 'yar damuwa auke a fuskarsa. "Ranka shi da e yanzu haka daga wurin Yarima nake maganarsa ce mata kawo ni, shi kuma Basiru ka san shi da nunkufurci azu dai ya le o sashena." Fulani Umaima ta yi maganar tana an sosai kai. Kafe ta ya yi da kallo yana son fahimtar wani abu daga gare ta. Bawa Sammani ya wala wa kira cikin ladabi ya arasa bakin ofar ya amsa ya tsaya yana jiran umarnin Takawa. Sarki Abdul'aziz ya ba shi umarnin ya sanar da Jakadiya ta ha o masa kan iyalansa gaba aya har Abubakar yana son tattaunawa da su. "Ranka shi da e me ye ha in tattaunawar da za ka yi da musakin yaron nan Abubakar? Yaron da; da shi da babu duk aya ne..." "Dakata Umaima!" Ba ma son shashancin banza da wofi, yadda Yarima yake a wurinmu haka muke jin Abubukar. Ke kin san ba don Allah ya hallice shi da wannan tawayar ba, da yanzu haka shi ne Yarima mai jiran gado. Idan muka sake jin makamancin shashancin nan daga bakinku ranku zai yi mumman aci." Shiru Fulani Umaima ta yi tana mamakin kalaman da Sarki Abdul'aziz yake gasa mata. "Lallai kura ta yi lafiya." Fulani Umaima ta furta a zuciyarta, ba inciki ya mamaye ta da ta tuna yadda Takawa ya ha a matsayin Abubakar da Yarima Muhsin. Cike da warin gwiwa Dattijo Maharaz ya arasa bakin wata orama ya aura alwala ya tunkarin mulmulallan dutsen bakinsa auke da addu'o'i ya dafa jikinsa. Tamkar yadda wan kaza yake rabewa gida biyu haka dutsen ya rabe gida biyu, haske ya mamaye cikin dutse cikin arfin zuciya Dattijo Maharaz ya kutsa kai har lokacin yana tafe yana karanta addu'ar duk da ta zo bakinsa. Tun farkon shigarsa ya ga yadda hallitun wurin suke bin sa da kallo sai dai uffan babu wanda ya ce mata, a haka ya ci gaba da tafiya har sai da ya kai tsakiyar dutsen daga can nesa ya hango Kamalu ya mi e d alama wani wurin za shi. "Ina za ka je haka Kamaluna?" Aljanin da ke auke da surar Baffajo ya furta. "Sallah zan yi don ban yi sallar azahar ba." "Na gaya maka ba na son jin zan can sallar nan wai dole ne?" Da mamaki Kamalu yake bin sa da kallo, da sauri Dattijo Maharaz ya arasa yana fa in. "Kamalu kada ka bari mashirika ma iyan Allah su yi galaba a kanka, wannan ba Baffajo ba ne." "Ko ka an kada ka yarda da shi Kamalu yaudararka zai yi ni ne Baffajo, wancan kuma Dattijo Maharaz ne shi kuma mai yi maka maganar mayaudari ne." Furhussam da ke cikin surar Dattijo Maharaz ya furta yana arasowa a lokacin komai nasu iri aya babu wani abu da zai iya bambamce su. Sororo Kamalu ya yi kansa ya aure, tashin farko tsori ya mamaye Kamalu, murya a sanyaye ya ce. "Dattijo Maharaz me yake faruwa ne?" "Babu abin da yake faruwa Kamalu." Suka furta kusan lokaci aya. e inciki ya mamaye Dattijo Maharaz ya dubi Furhussam a ufule. "Furhussam ba na son tarihi ya sake maimaita kansa don haka a komai nake biyo maka a cikin ruwan sanyi, ka ba ni yaron nan na wuce da shi idan ba haka ba wallahi abin da ya faru a shekarun baya zai sake dawowa." Furhussam ya tamke fuska sannan ya ce. "Kada ka raina mini hankali Furhussam kana nufin yadda ka riki e wa Kamalu ni ma za ka riki e mini?" Kamalu da ya gama shiga ru ani ya koma ya zauna ha e da dafe kansa da hannuwansa. Dabara ce ta fa o wa Dattijo Maharaz don haka ya nuna jikin bangon dutsen nan take sai ga hoton su Baffajo da Inna wuro suna zaune zugum cikin damuwa. "Ka yarda da ni Kamalu wa annan sune su Baffajo na ainihi har yanzu ba su san halin da kake ciki ba." arya yake Yarona ni n Baffajonka." "Kada ka yarda da shi ni ce Inna wuronka mai dama maka fura da yi maka hidima." Masu auke da surar Baffajo da Inna wuro suka yi maganar lokaci aya. Ganin suna neman dagula masa lissafi ya sa Dattijo Maharaz ya nemi taimakon Malam Liman, bayan ya shigo suka ha a baki suka fara karatun al ur'ani. Tun aljanun da ke auke da siffar su Baffajo na daurewa har suka fara ihu jikinsu ya fara soyewa, ganin haka ya sa zuciyar Kamalu ta fara aminta da Dattijo Maharaz wanda yake karatu, da gudu ya nufi wurinsa yana sauke ajiyar zuciya wani irin tsoro ya mamaye shi. "Barka da hutawa Malam Liman! Shin me yake faruwa da tsakar rana za ku tako har cikin zuri'armu ku nemi cin zarafinmu bayan wannan da iyar yarjejeniya ce." Babban malaminsu masanin addininsu na bauta ruwa ya furta a imauce sakamakon kururuwar da ta imauta shi na aljanun da suke onewa. Duk abin da ya faru tun daga farko har arshe Dattijo Maharaz ya zayyane masa, bayan ya gama sauraronsa ya furta. "Yanzu kai Maharaz mene ne ala arka da yaron nan bayan shi ba jininka ba ne? Ina ganin wannan yarjejeniyar iya kan zuri'ar kowannenmu ce?" "Yaron nan ya kasance tamkar jini da tsokata, idan ka cire ala ar da ke tsakanina da kakan-kakansa ko a iya shi ka ai zan iya tsaya masa. Ballantana idan ba ka manta ba, na ta a gaya maka Furhussam ya kiyaye hatta bil'adam in da ke rayuwa a tare da mu ne saboda kyakkayawar ala armu." Shiru ne ya ratsa a wurin, daga Fulani Umaima har Sailuba ban da wurga wa junansu harara babu abin da suke yi. "Ina Basiru yake?" Takawa ya tambaya. "Ina jin ya fita ranka shi da e." Yarima Muhsin ya fa a cikin za uwa don a tsammaninsa zancan Jawahir mahaifiyarsa ta yi wa Takawa ne ya sa aka tarasu. wafa sarki Abudul'aziz ya yi sannan ya bu e zaman nasu da sallama, bayan sun amsa Sarki Abdul'aziz ya ci gaba da jawabi. "Ma asudin zaman da na taraku yana da nasaba da kai ne Yarima," Yarima Muhsin ya saki murmushin farinciki. "Ka san dai yanzu kai ba yaro ba ne, sa'aninka har da masu 'ya'ya a duniya. Don haka ni da Sarkin asar Bahdi muka yanke hukuncin ha a ku aure tare da 'Yarsa Raihana." A razane Yarima Muhsin ya ago ya dube shi, "Ranka shi da e wai ni za a yi wa aure? Gaskiya ni ina da wacce nake so wai Ammi dama ba ki sanar da shi ba ne yadda muka yi da ke?" Shiru ne ya ratsa, Abubukar da ke jikin Sarki Abdul'aziz ya saki dariya yana nuna Muhsin da ke kumfar baki. "Mu kake furta wa haka Muhsin?" Muhsin ya auke kansa gefe yana ananun maganganu. "Wannan ne uzuri na arshe da zan iya yi maka Furhussam, dole ka fuskanci mummunan hukuncu domin idan ba ka manta ba a shari'ar da