← Book details Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 89

Sashe 35

Shu'umar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

doguwar nasiha ya wuce da ita motar da za a wuce da ita Masarautar Gumel. Fulani babba ta yi kuka sosai don ji take kamar an yage mata wata ga a daga jikinta, sai 'yan uwanta da suka zo suka dinga tausarta har aka tafi da Khadija. Daga angaren Fulani Umaima 'yan uwanta suma sun zo da yawansu, sai dai ba ta ji da da i ba da ta ga Mahaifiyarta ba ta zo ba, sai mahaifinta da yayyanta maza ne ka ai suka zo aurin aure. Ta so a ce mahaifiyarta ta zo ko ta kawo mata mafitar halin da take ciki amma ta ci alwashin idan aka gama biki komai ya lafa za ta kai ziyara ta musamman wurin mahaifiyarta. A cikin jerin sashen matan Sarki Abdul'aziz aka gyara wa Sailuba nata sashen, ya tsaru sosai ya fita gwanin birgewa. A daren ranar aka shirya Sailuba cikin tsadaddiyar alkyabba ba a wacce aka yi wa adon fararan duwatsu, sai baza wani irin sihirtaccan amshi take yi kai tsaye aka wuce da ita sashen Mai martaba. Bayan zaman Sailuba babu jimawa ya sa aka kira masa su Fulani Umaima, sai da suka zauna sannan ya ha a su gaba aya ya yi musu nasiha tare da fatan kowanne zai ri e matsayinsa. Kamar babu abin da ke ran Fulani Umaima haka ta ri a amsawa tana sakin murmushi har sai da abin ya ba wa Fulani Babba mamaki. Bayan ya gama yi musu fa a ya sallami su Fulani Babba suka fice, sai dai zuciyoyinsu duk babu da i domin shi kishi kumallon mata ne duk yadda ka so danne shi sai ya motsa. Sarki Abdul'aziz ban da murmushi babu abin da yake yi har ya isa wurin da Sailuba ke zaune, a hankali ya ye mata hular alkyabbarta yana sakar mata murmushi. an sunne kai asa ta yi cike da kissa. "Barka da shigowa Sadaukin Sarakai kuma adalin shugaba!" Ta furta a hankali. "Barkanki dai sarauniyar matan duniya." Ya yi maganar cikin kulawa da nuna tsantsar soyayya ya fara rage kayan jikinsa sannan ya rage mata nata kayan. Sailuba ta saki murmushi a zuciyarta tana mamakin wai yau ita ce a gefen Sarki Abdul'aziz, sarkin da ke mulkar masarautar da kowacce mace za ta so a ce ta ha a iri da ita. Gasassun kaji da kayan marmari ya ri auka da kansa yana ciyar da Sailuba, ita kuwa ganin irin kulawar da yake ba ta ya sa ta sake narkewa cikin kissar da ta sake fizgarsa da jan hankalinsa. Tun da Fulani Umaima ta koma akinta wani abu mai aci ya tokare mata ma oshi, cikin unan zuciya ta yanke shawarar zubar da makamanta don ta kai wa Bamaguje ziyarar ko zai yi mata magani. A birkice ta auko akwatinta har ta kai hannu za ta auki ahon ta busa. "Tun daga yanzu har kin karaya ke kuwa me aka yi da maza, kina ganin idan Bamaguje ya ganki yanzu ba zai yi miki dariya ba. Me kike ci na baka na zuba, idan kin bi a hankali da sannu za ki sa Takawa ya arar da gishirinsa a dahuwar aho." Zuciyarta ta wassafo mata wa annan kalaman wa anda suka yi tasiri a zuciyarta. Ajiye ahon ta yi ta mayar cikin akwatin ta rufe ha e da sa a da warwara a zuciyarta. Gu ar da Jakadiya ta fito tana yi ita ta ara jan hankalun ilahirin mutanen da ke cikin masarautar, hannunta ri e da zanin gadon ta fara shiga lungu da sa on gidan tana nunawa cike da alfaharin Sailuba takai martabarta har turakar aurenta. Nan da nan aka shiga 'yan tsegungumi da ananan maganganu, Fulani Umaima na jin wannan sa on ba inciki ya sake lulli e ta tare da aukan miyagun alwashi. Lokaci aya ta saki dariyar eta har tana tuntsirawa, don a wani lokacin ura kanta tsoron kanta take yi. Ku taho mu je mu taya Sailuba murkushe da walen kajin amarcin SHU'UMAR MASARAUTA *Littafin ku i ne 500 idan kina bu ata za ki biya ta wannan Account in Aisha Adam 3090957579 First bank ko katin MTN, ki turo da shedar biya ta wannan lambar 07062062624.* "Masarutar Bahuswa ita ma na aya daga cikin masarautun yankin asar hausa. Sarakuna da dama sun yi mulki sai dai daga cikin wa anda suka mulki masaratar nan sun ha a da jinsin mutane da kuma jinsin aljanu, sai dai akwai alubale, tirka-tirka da gwabzawar fa a a tsakaninsu kafin birkitattun al'amura su daidaita a samu kyakkyawar fahimtar juna." Kusan lokaci aya muka kalli juna, walwata ta famtsama kogin tunanin makomata, sakamakon al'amuran almara da suka kai kawo a cikin rayuwata. "Kenan ni ma aljana ce? Ko kana so ka ce na fito daga cikin jinsin mutane? Ban fahimta ba, ka wayar mini da kai Sarki Hafiz don har yanzu walwata cunkushe ta da tarun tunaninnika." Tambayar da na yi wa kaina kenan a cikin zuciyata. "Wannan amsar daga bakin Sarki Hafiz za ki ji ta." Na ji an furta daga gefena na hagu, waigar da zan yi na hangi wani Dattijo da nake ganin tamkar na ta a ganin fuskarsa a wani wuri. Daga can gefe shi ma ya nemi wuri ya zauna sai da har lokacin mamaki bai kau daga saman fuskata ba, ya yin da shi kuma yake sakar mini murmushi. "Mahaifina shi ne Sarki na biyar daga cikin Sarakunan mutanen da suka mulki masarautar nan, ya yin da Mahaifiyarki ta kasance Sarauniya ta farko wacce mace ke jan ragamar akalar mulki babbar masarauta kamar wannan. Ta samu wannan damar ne ta sanadiyyar mahaifinki wanda shi ne ainihin wanda yake kan karagar amma soyayya da aunar mahafiyarki ta sa ya dam a mata karagarsa. Mahaifiyarki sunanta Gimbiya Nuwaira yayin da mahaifinki sunan shi Sarki Fawwas..." Kaina na ji ya yi nauyi lokaci aya na shiga ru ani, don haka na katse shi. "Sarki Hafiz ka na son ka ce ni ma na fito daga cikin jinsin aljanu kenan? Tun da ban ji ka ambaci sunan iyayena a cikin jinsin sarakunan mutanen da suka yi sarauta a gidan nan ba?" Fulani Umaima ta ta gagara ci gaba da karanta littafin sakamakon jin wani azababban ciwo da ya karta wa mararta. Cije baki ta yi tana yarfe hannu ta rufe littafin ruf da yar ta iya mayar da littafin cikin akwatin sabida yadda ta ji na uda ta taso mata gadan-gadan, ga wani irin azababban ciwo da yake nu usarta. Mutanen Rumzu ba haka suke zaune kara zube ba, sun kasance suna da sarakuna da hadiman masarauta ta yadda suke gudanar da al'amuransu cikin tsari da girmama na gaba da su. Rumzu mutane ne masu da in mu'amala sai dai ko ka an ba su da ha uri uwa-uba suna da matu ar ru o a zuci musamman idan har ba su auki fansa a kan wani abu da ya ata musu rai ba. Daga cikin wa annan al'umma sun kasu kashi biyu, akawai wa anda baka bambamce mazansu da matansu sakamakon wal kwabo da suke yi daga maza har mata, kuma duka haka suke yawo daga su sai fatar da ke aure a ugunsu. Idan har ka ga mace ta fara saka fata tana rufe irjinta to an kaita akin mijinta wato an yi mata aure. Akwai kuma wa anda ko ka an ba sa aski gashinsu acukurku e ya dan are ga datti ga rashin gyara daga maza har matansu haka suke rayuwa. Su irin wa annan yarinya tana fara girma za ta fara rufe irjinta, amma daga ranar da aka kaita akin miji ta daina saka komai a irjinta. Suna da al'adu wa anda suka ha a da al'adun aure, na haihuwa har zuwa al'adun mutuwa da wa anda suke gudanarwa duk shekara. A lokacin da saurayi ya ga budurwa ya ji yana sonta, zai ebi jajayan busuru biyu da ba en kaji cikin dare ya je bakin bishiyar kukar da suke bautawa ya ajiye su. Zai tu e kayansa gaba aya ya yi tsirara sannan ya fa i abin da yake tafe da shi, duk maganganun da zai yi zai fa a ne idanunsa a rufe. Yana gama fa ar bu atarsa zai ji wata iska ta mamaye wurin bayan ya ji ta auke sai ya bu e idonsa, idan har ka ga wa annan kajin da bunsurun da ka kai suna nan to soyayyarka ba za ta samu kar uwa ba. Idan kuma ka neme su ka rasa to kai tsaye aure zai tabbata a tsakaninka da yarinyar da kake so. Idan kuma aka tashi auren saurayi da budurwa kafin ayi bikin aure za a ha a saurayi da amarya a aki guda, mu'amala ta shiga tsakaninsu amma ba haka nan ake kai su ba a kan saka su da gawar mutum wacce aka tsaface wala dga dangin amarya ko dangin angon. Idan kuma babu aya daga ciki za a je fadar Shugabansu akwai wani ke aki da tsaface ajiyayyun gawarwaki a auki aya a kai musu ita. Ita gawar ita za ta fara shiga cikin akin da afarta, sai ta yi kwanciyar rigingine sannan saurayi da buduwar su ma shiga akin. Da farko za su yanki gashin jikinsu su zuba a kan gawar da ke kwance, sai su tsallake gawar sau uku-uku sannan su koma wuri aya su kwanta. Bayan an tabbatar da komai ya gama gudana a tsakaninsu za a bu ofar idan har aka ga jini yan fito daga wayar idonta da can asan gawar to wannan saurayi da budurwar sun kai mutumcinsu. Idan aka ga jini a kunnen gawar to saurayin ya ta a mu'amala da wata macan kafin wannan ma'ana bai kasance saurayi dal ba da bai ta a aikata komai ba, idan kuma aka ga jini ya tsattsafo a tafin afar gawar to ita ma budurwar ba ta kai budurcinta ba, idan kuma ba a ga jini ba gaba aya a jikin gawar to wannan budurwar da saurayin duka ba su kai mutumcinsu ba wato dukkansu sun ta a wata mu'amalar kafin wannan ranar. Kuma hakan wani zunubi ne da har sai an hukunta duk wanda aka samu matsala daga gare shi kafin a yi musu auren. Kuma ko da an yi
Chapter 35 · 0% Book details