Sashe 85
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Na ga tun kawarki ta tafi kike tunani, shi fa aure da haihuwa na Allah ne idan kika yi hakuri Allah zai baki wanda baki zata ba.
Ki kasance mai yarda da
addara da kuma hakuri da juriya, wallahi ba kowa Allah yake jarabta ba, sai mai imani a jarabce ka ma Allah yana sonka ne ga mutane dayawa suna sa
on Allah kuma suna raye me yafi wannan muni, ki saka a ranki kome ya baki rabonki ne idan bai yi niyya ba Alhamdulillahi ba akanki aka fara haka ba.
Ki godewa Allah kina muslma mai imani da
addara.
Alhamdulillahi da Allah ya raba ki da wancan Tsinannen da ko Abba bai bari ba, ke Alhamdulillahi kin auna arziki domin da kina nan tare da shi da kin mutu ba wanda ya san yadda kike cin azaba gashi daga rabuwarku har yau bai kara ajiye mace ba, itama Yarinyar da auro a Gyembu a kotu suka rabu, hmmm yanxu haka a Jama'aren an hana shi aure, domin kuwa cewa suke tunda ya iya rabuwa da ke babu Macen da zai samu ya rike tsakani da Allah.
" Abin sai ya zo min bazata wato idan baka da hakkin mutum sai Allah ya fito da kome sarari, a yadda nake jin labarin kamar a mafarki wai Ya Hafiz ne yake ikirarin sai samu wacce zata zauna da shi hm.......
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: 60
A lokacin da ya sake ni yadda yayi ta alfahari da zai samu mata na ribibinsa, sai na ji jikina ya mutu murus.
Haka na cigaba da.
Kallon amma bani da karsashi har zuwa lokacin da aka tashi karfe daya na rana muka dawo gida amma naji suna cewa zasu wuce kofar fada a can za ayi kallon na gaske.
Tunda nayi sallah duhar nake kwance ina jin hayaniyar mutane.
Ban kawo baki gidan aka yi ba, domin ina can uwar dakan Yadiko s gadonta.
A hankali barci ya fara fisgata sai dai tashina Hashiya tayi na bude idanuna kanta.
"Mene ne?" "Wai kin yi baki ne fa." "Ni kuma?" Na tambayi kaina, na juyar da kai na lumshe idanuna barci ya kara gaba da ni.
"Ke tashi baki kika yi daga Gombe?" Ban san lokacin da dirko daga gadon ba.
Na zare idanu kafin na fito da sauri, riko ni Yadiko tayi tana fa
in.
"Ina dan kwallinki?" Da sauri na koma dakin na hada da Hijab dinta da nayi sallah na fito.
A parlourn Abba na ji ana ta hira sama-sama, daga yadda gidan ya dauki kamshin turarensa na san cewa wannan mutumin ya zo gidan mu, parlourn Mama na shiga na samu Aunty Kubra Yar Umma Uwani.
"Auta a ina kika samo mana bature?
Ya Salam wani hanin ga Allah baiwa ce." Banza nayi mata na wuce dakin Mama da take sallah, zama nayi ina kallonta idanuna cike da kwalla, taka idarwa tayi ta kwararo addu'a har da hawayenta.
Kafin muka shafa da ita na ce mata.
"Dama kin san da zuwansa ne?" "Koransa zan yi ne?" "Mama zai ga kamar muna mishi ya wani abu ne?" "Kuma haka ko?
Matsa can ja'ira.
Ko ance ban san kuna turowa juna sakon Barka da shan ruwa da kuma Barka da sahur ba?" Ban kara mamaki ba sai da na ga ashe kayan da muka kawo mata na wurinsa ne a jikin matar nan, rike bakina nayi ina kallon abin mamaki anyi mata
inkin riga da zani, ita da yadiko kayan suka saka, fitowa tayi tana fa
in cewa." Kubra gaskiya Abdulkarim dan albarka ne jiya aka kai kayan nan da darren amma ki ga yadda ya dinka yau kaya sun min cib ni da Yadiko.
Sake baki nayi wato gidan nan an iya zaga ka ayi abu daga baya ka sani,ji nayi kamar nai kuka.
Ina tsaye Yadiko ta shigo da wasu roses irin na da can sai wasu dangaran aka shiga zuba cin-cin da na kiya, tangaran kuma aka zuba cake da donut, ke dai Mama da Yadiko sun ci amanata, asalin cin amanata matan nan dun yi shi, sai na rasa bakin magana Hashiya suka kira tayi ta kwashe abincin ta kaiwa parlourn Abba, ni kuma Mama ta ce min.
"Zaki tashi ki gyara jikinki, ke tafi ka kiyi sabon wanka wannan tsamin ranar da kike yi Allah ka
ai yasan hakurin da muke yi da wannan lamarin tsamin." Kallon kaina nake ina mamakin yadda Mama suka ci amanata, ban gama wartsakewa ba Yadiko ta ce min.
"Auta tsayuwar me kike don Allah je ki yi wanka!" "Ni wani wanka xan kara?" Na fada ina tura baki.
"Ai gara ki nuna musu ke kyakyawar kazama ce." Inji Mama sake baki nayi anya Mama bata ci amanata ba akan Sir Turaki, tura baki nayi ina fadin.
"Mama cin hancin da ya baku ne zaku mai da ni bare?" Wani d'ago kai tayi ta kalle ni sau daya sannan ta cigaba da aikinsa, make kaina Yadiko tayi tana fa
in.
"Wuce maza kafin na kwala miki murfin nan a katon kanki!" Daga haka na wuce simi-simi, wankar da ban yi niyya ba, shi suka saka ni nayi bayan na fito na samu Mama bude akwatinta wata riga da zani dinkin born style aka yi mishi, ta ciro min ta ajiye da mayafinsa babba me kyau sai turare wanda Yaranta suke saya mata ta ajiye min, da wani takalmi me kyau ga tsada ta ce min.
"Ibrahim ya turo min daga kasar waje ga jakarshi nan, Munah taso na bawa Innah domin ta hannunta ya fado, ni kuwa nace ba zan bada ba, ita Yadikonku ta bawa matar Sani nata.
Na ce autata zan bawa." Ta fada tana ajiye min, ta cigaba da zaro min kaya daga akwatin tana fa
a min wanda suka bata, amma ni ta barwa tasa ayi ta dinka min koda nayi aure dangin miji ba zasu ce suturarsu nake sakawa ba.
Murmushi nayi nace mata.
"Na gode sosai Mama!" Na rungume ta ina jin kuka.
"Ke kada ki bata fuskarki!" Ta ce min tana murmushi, haka na fito bayan wani lokaci Hashiya ta ce min.
"Aunty ki shiga Abba ya koma parlourn Yadiko!" Tunda ta fadi haka na kai kusan minti goma a wurin sai da Mama ta fito na tashi a hankali, na fito waje ina jin gabana yana faduwa.
A hankali na tura labulen parlourn na shiga da sallama, idanunsa yana kaina.
Ha
a idanu muka yi na sunkuyar da kai, ina me shiga parlourn da sallama, na samu wuri na zauna a kasar kafet.
"Barkanku da sallah?" Muryan mutum biyu na ji sun amsa, shi bai amsa ba.
D'ago kai nayi zan kara tambayarsu ya hanya na ga idanunsa a lumshe.
Sunkuyar da kai nayi kasa.
"Ya Hanya da fatan anyi sallah lafiya!" "Alhamdulillahi!" "Lubnah ashe a Lagos yanzu kike aiki?" Ba zan manta da muryan Malam Hamza ba, cikin murmushin yake na ce mishi.
"Eh Malam!" "Jamil ka ji ikon Allah, kuma a kamfanin Malam Bilal take aiki ba" tabbas yanzu na tuna da asalin shine malam Bilal?
A raina na fadi haka daidai bude idanunsa wanda yayi kicibis da d'ago kaina, muka zubawa juna idanun.
Wani abu nake ji s cikin idanunsa, wanda har jikina yana amsawa, nayi kasa da kaina ina wasa da yatsuna, shi kuma ya cigaba sauke sirrintaccen ajiyar zuciya a hankali a hankali.
Yarinyar nan ta shammace shi fiye da yadda yake tsammanin, ya zata yana da wayo ne amma shi bai san cewa ita din kallonsa take ganga ba rufi ba,
Two hours ago.
Lokacin da ya iso Bauchi awa biyu da suka wuce, yana hanyar Gombe har ya kusan shiga alkaleri ya kira Number Malam Hamza duk da sun jima basu gaisa ba, amma akwai wani abu da yayi da har yanzu alakarsu take nan, shine bayan ya bar Bauchi sai da ya bawa Malam Hamza aiki a daya daya cikin kamfaninsu na kano, yanzu haka a can kano yake aiki.
Shi kuma Malam Jamil dama karatu zai koma ya mishi hanya ya koma yanzu haka yana koyarwa a jami'ar jahar Bauchi na gadau.
Kuma sanadin da suka tsaya da kafarsu, yana kiran Malam Hamza da yake suma basu manta da halaccin da yayi musu ba, yana fada mishi gashi nan a Bauchi shima ya kira Malam Jamil ya gaya mishi, take suka shiga musun inda zai saka, nan suka.
Kara kiransa suka gaya mishi rigimarsu, dariya yayi musu ya ce su jira shi zasu tafi gaisuwa ne gidansu Iyayen Lubnah.
Mamaki yasa Malam Hamza ce mishi.
"Kana nufin kun dawo da soyayyarku ce?" Jim yayi kafin ya ce mishi, "sai na zo dai!" Ya fada musu, lokacin da ya iso gidan Malam Hamza suka wuce wnada yake Fadamar mada, suka ci abinci sama sama ya tab'a domin tun ranar da Mama ta kira shi tare da mishi godiya,ta ce mishi yaushe zai zo Bauchi?
Ya ce mata washi garin sallah zai zo, don haka ya dauko hanya ba ruwansa, a can ma hawan sallah da ayi amma ya gudo.
A yanayin da yake tafiyar da rayuwarshi bai san cewa zuciyarshi take janyo shi ga Lubnah ba, duk yadda yake son nisanta kanshi daga gare ta domin bai san matsayinta ba, matar aure ce ko bazawara ce.
Shi dai ya san yana son ya zo amma ba zai ce ba don ita ya zo ba, sai dai yadda yake jin a ransa saboda Mama ya zo, amma ko tukin da yake yi so gani yake ba gudu yake ba.
Haka ya iso ana ta hawan sallah suka wuce Fadamar mada, bayan sun nutsu ne Malam Hamza ya ce mishi.
"Kun dawo soyayya da ita ne?" "A'a muna tare dai a lagos tana aiki a KUMO PROPERTIES NIGERIA AGENCY." " Wannan shine ake kira almara" Malam Hamza ya fada yana kallon shi.
"Ita tasan kai ne?" Girgiza kai yayi yana fa
in." Duk yadda naso ta tuna bata tuna ni ba!" Jinjina kai yayi yana fa
in." Akwai daure kai, amma kasan bata da aure!" Wani irin zabura yayi, cikin kallon mamaki Malam Hamza ya ce mishi.
"Baka san bata da aure ba dama?