Sashe 24
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fita yayi ya bar gidan na lumshe idanuna na kwanta a wurin, dama ko na zauna a dakin ba barci nake yi ba, ina zama ne nayi ta nazarin yadda Allah zai kawo min mafita tow ina ganin kamar na tsira amma ashe ina zan koma gidan jiya, hawaye ne suka zubo min a hankali nayi ta zubar da hawaye ban sani ko don ina son na samu iskar yanci ne amma ni dai nasan na gaji, ban san lokacin da na dauka ina zubdar da hawaye ba sai da barci yayi gaba da ni.
Ina ga a cikin maganin da nasha akwai na barci ne.
Ina ga rabona da barci me kyau tun muna tambari housing estate, yau sai gashi nayi barci kamar bani ba, sai karfe biyar na farka shima muryan Zunnur ya saka na bude idanun yana tambayata Aunty barci kike yi baki yi sallah ba!
" A hankali na tashi ina fa
in.
" Na gode Babana da ka tashe ni!
" Ya Almu da yake aiki a laptop dinsa ya ce mishi.
" Father akan me zaka tashi Yarka!
" " Dady tayi Sallah!
" Murmushi nayi na wuce dakin da nake nayi sallah kasancewar kasaru zan yi, bayan na idar na zauna sai ga Aunty Saliha da abinci haka na ta
a sannan na cigaba da zaman dakin.
Da dare yayi Ya Almu ya kara bani maganin na sha nayi barci sai na samu sau
in ciwon kan, sannan na samu barci a hankali tunanin da nake yawan yi ya ragu, sai tsoron yadda zan isa gida, ya zamu kare da Iyayenmu?
Sai tsoro ya kara kamani.
Haka kwanakin suka tafi har zuwa ranar da zasu mai da ni, da wuri muka bar Kaduna, domin ya ce yana son ya dawo ranar ne, haka yasa muka fita da wuri da yake maganina ya saba da jinina ba wani barci, sai dai nayi ka
an kafin muka iso saminaka.
Ya Almu ya sayi tsaraba muka cigaba da tafiya har zuwa rahama rishi, tunda muka iso nabardo na ji tsoro ya kara mamaye ni, kafin karfe biyu na rana mun iso garin Bauchi.
Sai a lokacin na rude kamar zan shi
e, har muka iso kofar gidan aka bude get din gidanmu ya shigar da motar, kasa fitowa nayi bayan yayi parking.
"Darling sister shiga gani nan zuwa!" "Tow!" Na fada ina jin wani irin tsoro yana cika ni, ina saka kafana a waje naji kamar an kwashe min karfina haka na cigaba da tafiya har cikin gidan a dan barandar da zata kai ni cikin gidan anan na hango Ya Hafiz tsaye, wani irin bugawa zuciyata tayi naji kamar na juya da gudu.
Kanshi a sunkuye da alamu waya yake cikin farin ciki da nutsuwa, kamar ance ya d'ago kai sai a kaina.
Ji nayi kamar zan takowa yayi nima na fara yin baya ji nayi an janyo ni baya.
Sai da na sake wata irin ajiyar zuciya da naji kamar numfashina zai bar jikina.
Baya Ya Almu ya dawo da ni.
"Wani irin hauka ne haka?" "Ba ruwanka Malam matata ce!" Ya fada yana kokarin kai hannu ya riko ni, kunsan a binka da soja ba sai Ya Almu ya sake ledar tsarabar ya kai mishi wata mahaukaciyar naushi ba, sai da ya fasa mishi baki, sai da ya zube a kasa yana mai d'ago kai yana fa
in.
"Ni ka nausa?" Ya fada yana kallona murmushi yayi sannan ya mike tare da nufar cikin gidan, haka na rike rigar Ya Almu.
"Yaya ina jin tsoro." Shigar Ya Hafiz shi ya sanar da yan gidan mun iso, Ya Ado ya fara fitowa.
Ganin yadda nake rike hannun Ya Almu na tirji na ki shiga gidan, isowa yayi ya riko hannuna yana fa
in.
"Princess welcome back!" A hankali na kalle shi.
"Abba yayi fushi ko?" Girgiza kai yayi ya riko hannuna muka shiga cikin gidan, wanda yayi daidai da fitowa Hajiya tana fa
in.
"Aure sai kace na jaraba dole ne sai ka zauna da Kanwarsu?
Ace kamar Almu ya d'aga hannu ya zabga maka naushi akan Kanwarsu aka fara samun matsalar aure ne!" Lokacin da muka isa parlourn ina rike da Ya Ado, har muka zauna jikina bai daina rawa ba, ba zato ba tsammani Mama ta rufe ni da duka, Ya Ado yayi maza ya kare ni, Ya Tahir shima ya taso suka kare ni, haushi ya kama Mama ta dauki takalmi tayi ta dukan mu da shi haka Yayuna maza da matan nan da ake zaune dasu a dakin suka rufe ni, kallonsu na tsaya ina yi, madadin na ga damuwa sai naga suna murmushi.
A hankali na daura kaina a kirjin ya Ado na rufe idanuna har Mama ta daina dukarsu ta fashe da kuka, hannu Ya Almu ya saka ya toshe min kunnena.
Bude idanun nayi ina kallonshi, murmushi yayi min hawaye na zuba daga idanunsa, ban san me Mama take fada ba, amma yadda suke kuka ya sani zare hannunsa a kunnena.
"Kin zame min
addara ko numfashi bana iya ja mai kyau kin lalata min suna a ko ina kowa gani yake ina daure miki kugu ki yi yadda kike so, da wanda ya kai ya gaya min magana da wanda bai kai ba mai na miki na cancanci haka Lubnah wannan shine kyautar da zaki min na haihuwarki."
"Idan na isa da ita, ta bi mijinta bana son jin wata kalma su kuma duk wnada ya sake shiga rayuwar auren Lubabatu Allah ya isa ban yafe masa ba." A wannan zuwan Baban Jama'are bai zo ba su Goggo ma basu zo ba.
Haka Yayuna suna ji suna gani na bi Ya Hafiz da Hajiya Baba Malam yana fa
in.
"Allah ya maka albarka dole ka ga alkhairi a rayuwarka dole kayi gba ba zaka tab'a ganin baya ba." Wannan addu'ar da Uba yake yiwa dansa duk saboda yabi son zuciyarshi ne.
Haka na cigaba da bin su Ya Almu ya biyo ni da wata karamin akwatin da kayana da maganina yake ciki sai wayata da Aunty Hindatu ta bashi ya bani, sai da ya bani ya juya ya kwashe ya Hafiz ya buga shi da kasa tare da take wuyarshi.
"Wannan kashedi na maka, abinda zai faru yana zuwa idan na samu labarin ka mata wani abu sai na maka dukar da ba zaka moru ba." "Amma dai baka da mutunci!" Inji Hajiya.
"Ga mara mutunci nan a kasa ya nuna mata Ya Hafiz, tashi yayi ina kallonshi yayi murmushi ya ce mishi.
" Yadda kuka min Allah yana gani kome dai wuce!
" Daga haka ya budewa Hajiya gaban mata ta zauna sai ni na bude baya na shiga.
Tunda muka fita a gidan suka shiga zagina.
Dakyar ya iya danne kanshi.
"Ina shiga dakina ya biyo ni."
Ban san yadda zan fada ba, amma a ranar Ya Hafiz ya cika min raina da wani irin tsoro he tell me kaf duniya babu wnada ya isa kashe mishi aure, sannan babu wanda ya isa ya kara takowa ko ni na fita, gidansa shine kurkukuna har na mutu be with keep me saboda ya nunawa Yan uwana babu wanda suka isa su mishi.
Kun san abinda ake kira tsoro?
Anya kusan ma'anar tsoro, to kada Allah ya jarabce ku da tsoro domin tsoro mugun abu ne me kashe rayuwa da kome, sai da ta kai Ya Hafiz ya birkita min
walwa, ko karar kwano naji sai na ji kamar na mutu, domin ko yaya naji kara zan dawo daki da gudu nayi ta kokarin rufe kofar, domin yadda yake dukana yana min barazanar zai kashe ni, kuma Hajiya tana gani tana ji.
Bata hana shi ba.
Wata daya zuwa biyu na manta da wani zancen magani tow ya kwashe yana kawo min wnada yayi mishi, ko ban sha ba zai matse ni sai na sha, ganin yadda nake kin sha sai ya shiga jika maganin a gora ya daura min sai na shanye, duk saboda me yasa?
Saboda yadda aurenmu zai yi survive haka abinda ya aikata zai rufe har abada, da bakinsa ya ce min.
"Idan na sake ki, zan kara gaya miki ba zaki tab'a samun wanda zai zauna da ke, ki rufawa kanki asiri ki dawo dakinki, domin ni dai bani da matsala.
Zan zauna da ke kamar yadda wancan tsohon da Malam Babba suke son na zauna da ke.
" Yana murmushin keta, tun daga lokacin duk maganar da zata fito daga bakinsa iya abinda yake aikatawa yake gaya min.
" Ba zan tab'a sake ki ba haka zaki mutu a dakin nan gawarki kawai za a sallata!
" Ire-iren wa
annan maganar kawai suka kashe ni, haka kawai zasu turo min Yara suta ihu a dakina, duk yadda naso na fahimci kome ya dagule min, ganin yadda nake kokarin rasa lafiyata ya kara dawo min da maganin ba batun ganin likita ma, sai da na fata shan maganin ya ga da gaske na fara dawowa dai-dai sai ya sake daukewa, ko sati ba ayi ba ciwon ya kara dawowa.
Aunty Innah.
Kuka take tana fa
in.
" Don Allah ki saka baki muje my duba ta, sau biyu ina mafarkin tana niman taimako, don Allah ki yi wani abu Lubnah tana niman agaji!" Ta fada tana kuka.
"Idan baso kike ki kashe min aure ba ai ya kamata ki bar gidan nan kada ya dawo ya same ku, ai kune kuka dagula kome!
"
" Mama bamu bane, kune Mama kune kuka hana ta magana, Allah ka
ai yasan ciwon da take ji, Allah ka
ai yasan yadda zuciyarta take cike da rauni." " Ai haka ne?
Tow ni ba zaki kashe min aure ba, fita ki bani wurin mun gode da muka saka Lubnah a cikin wannan halin!" Kukan Innah yayi yawa wanda ya janyo hankalin Ya Sani da yake dakin Yadiko, fitowa yayi ya nufi dakin, yana shigowa ya same Innah tana rokon Mama, juyawa yayi ya fita, bai tsaya ba sai gidan wani abokinsa wanda ake kiranshi da Sadiq Bhai, saboda yadda yayi kaurin suna a aikin daba, ya gaya mishi inda zai raka shi.