Sashe 37
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Max ya kake?" Ya shafa wuyar karen wanda kana gani zaka fahimci karen Ya sanshi irin sosai din nan.
Mikawa daya daga cikin security din key yayi ya ce mishi.
"Akwai abincinsa a boot!" Daga haka ya isa bakin kofar computer din tayi screening dinsa tare da scanner.
A hankali ta ce mishi.
"Barka da zuwa Captain Ubaidullah Jibirl Kumo, na'ura ta tantance ka." "Na gode Husnah ina sonki da zan kara aure ke zan aura." Ya fada yana murmushi yana jin ta ce mishi.
"Bani da kawazuci sannan ni na'uran AI ce." "Ai na sani shi yasa nake kara kaunarki." "Na gode Ubaidullahi.
" Daga haka tayi shiru ya wuce idan da sabo ko su, security din wajen sun san draman AI Husnah fa Oga Ubaid
A hankali ya ke tafiya har zuwa cikin gidan, kyakywan Yara yan mata suka tawo da gudu.
" Uncle Ubaid, oyoyo!" Rungume su yayi sannan ya mike tare da ciro chocolate a aljahunsa ya mika musu yana fa
in.
"Oya cigaba da wasa." Ya wuce su, bai kai entery na gidan ba, sai ga Maid sun fito cikin girmamawa suka bude kofar suna mishi.
"Barka da zuwa Sir!" Jinjina kai yayi ya cire takalmi a wurin suka rufa mishi baya masu gyara zaman takalmin suka gyara shi kuma yana shiga inter door na gidan ya samu wasu takalma an zuba mishi maid din tana mishi sannu da zuwa.
Kamshin turaren wuta zamani na FAMAS SCENT OF LEGEND GIDAN TURAREN WUTA ya daki hancinsa, wani irin kamshi ne mai hade da sanyin Ac ya bada wani irin perfect kanshi me shegen dad'i, daga shiga cikin gidan zaka fahimci how yanayin kamshin yake ratsa zuciya da gangan jiki, wata maid ya samu ta ce mishi.
"Barka da zuwa sir muje ta wannan hanyar." Duk da ba yau ya fara zuwa gidan nan ba, sannan kusan rayuwarsa baki
aya yayi ne domin gidan nan, amma duk lokacin da abu me muhimmanci ya kawo shi, jagora ake mishi.
Har zuwa babban main entrance parlourn na gidan, da sallama ya shiga wani kyakkyawan bafulatani dattijon da ya sha gwagwarmaya ya gyara zaman glass din sa ya zuba mishi idanun cikin wani irin murmushi yana me amsa sallamarsa a nutse.
"Ubaid!" Ka rasa yayi gaba wani karamin abin wanke hannu ya ajiye file din sannan ya wanke hannunsa, tare da shafa hand sanitizer, sannan ya dauki file din ya isa gaban dattijon ya ce mishi.
"Barka da hutawa Alhaji!" Gyara zaman glass din yayi ya ce mishi..
"Barka dai Captain!
Yau kai
aya ne ina Amaryan lalle?" Gyara zama yayi yana fa
in..
"tana lafiya, Alhaji Hajiya Dadda tana nan kuwa?!" "Tana nan zata fito ai idan ita ce." "Allah yasa mu gama bata fito ba." Ya fada yana murmushi, abin motsa baki aka fara kawo mishi, ana jera mishi a gabansa, har suka gama Alhaji ELYakub Kumo ya ce mishi.
"Fura zaka zuba min." Mikewa yayi ya zuba masa sannan ya mika mishi shi kuma ya dauki hadaddiyar fruit da ya sha madara, ya fara sha yana sauraren Alhaji ELYakub Kumo.
"Yau ma sakon ya baka ka kawo min?" Ya tambaye shi yana murmushi, irin murmushi irin na manya.
Cikin wani deep sorrow voice ya ce mishi.
"Ko don ba ni ba haife shi bane?
Amma ai ni na haifi Mahaifinsa." Sai yayi murmushin takaici irin wanda kana ganin abinda kake so amma kana ji kana gani yafi karfin ka.
"Ubaid ina da ikon hana
addara ikonta ne?" Girgiza kai Ubaid yayi yana tausayin dattijon.
"Kayi hakuri Alhaji!" Murmushi yayi a karo na uku wanda kamar ita din anyi ta ne domin fuskarshi kuma tana kawata mishi fuskarsa da wannan kyakkyawan murmushi.
"Amma kasan ban yi mishi kome ba ko?
Ban cutar da Turaki ba, duk abinda zanyi domin ya zama karaya a gare shi nake yi.
Amma kasan na tsufa ko?
Me yasa Turaki yake gudana?
Da farko na dauka don rasa mahaifiyarsa ne yake gudun Ubansa, sai mutuwar Ubansa yasa na hango kiyayyar da Turaki yake min, bani da wani abu da zan rike Turaki.
" Tari ya fara a hankali yana me ajiye furan ya dauki ruwan da Ubaid ya mika mishi.
Kurba yayi yana me ajiyewa.
" Kowacce rayuwa tana da fuskar da
addara take bude mata, Turaki shine kaddarata, ban rena iyawarsa ba amma ya dawo gabana im dead in side, ya dawo yazo ga tsohon nan da baya jin kome sai kamshin mutuwa!
" Shafa kai Ubaid yayi yana tuno abinda ya faru anan parlourn, numfashi ya sauke a hankali, yaji muryan Hajiya Dadda tana fa
in.
" Ba zan ci ba, shima maganin ba zan sha ba.
Wuce ki baka wuri tun ban haifi Ubanta ba nake jinya har na haifi Ubanta haka yasa na mutu ne?
Ta je can ta cigaba da zama ai dama nasan bayinta ba ne, domin ko jiya wani malami ta gaya min bakin asiri aka mata, sai kuma macen aljan da suke tare wanda har sun yi aure har da zuri'a.
Shi yasa bata son zaman cikin mutane." Ta isa wurin dattijon ta zauna cikin ladabi da biyayya irinta matan da suka ga koya suka ga yau, gashi har gobe ana saka musu ran zasu gani cikin harshen fulatanci ta ce mishi.
" Jam na?" Kallonta yayi na wani lokaci kafin ya ce mata.
"Lafiya lau Hajja!" Gyara zama tayi cikin ladabi ta ce mishi.
"Ina son na gaya miki, ko zaki yiwa Auta magana ta kira malamin nan zata turo abin nan da ake tura kudi ta ciki!"
Murmushi yayi ya ce mata." Hajja kina tsammanin Turaki zai dawo ne?" Cikin tsantsan biyayya ta ce mishi.
" Nasan bayin kanta bane zata dawo, waye nake da shi bayan Harisu?
Turaki ita ce nake kallon a matsayin Harisu, ki yi hakuri ki bada umarni ta tura mata kudin.
"
Wato dariyar da Ubaid yake kamar cikinsa zai kulle, ya tab'a zuwa gidan nan bai fita bai dara ba ai kuwa?
Babu ranar domin ita kanta Hajja comedian ce.
Alhaji ELYakub kuwa so yake ta daina yarda da wannan maganar domin wanke ta ake yi.
" Alhaji baki ce kome ba?" Murmushi yayi yana kallonta.
Hango yar karamar kanwarsa da suka hada Iyaye maza wacce aka ce ya je ya ganta ko tayi mishi, yar kwailar nan da suka je ganinta, tayi ta zuba gudu da boya ance saurayi ya zo wurinta.
"Alhaji baki ce kome ba?" Ta kara fada Hajja a wurinta mace namiji ne, namiji kuma mace, ta juya musu lamarinsu mai sauki ne kusan dabi'ar Fulani da Barebari da nufawa, haka harshensu take taking over na jinsin matukar bada yaransu zasu yi maganar ba.
Akwai wani abu da Hajja da Alhaji ELYakub suka kasa boye shi, kaunar Jikansu da yake bala'in wahalar da su.
Domin kaf duniya babu wnada yake juya kakaninsa, kamarshi sauran jikokin basu samu wannan damar ba yo Alhaji ELYakub bai yarda da wasan jika da kaka ba, domin yana da zurfin ilimin addini da na boko, gogaggen dan kasuwa ne, top-notch wanda aka sani a nan kudu da arewa.
Mutum ne da yake fa
a aji, domin ya bunkasa fiye da kima, hatta Yarbawan lagos suna matukar ganin girmansa, kamar yadda suke ganin girman dan gote.
Idan za ayi lissafin attajirai da suka boye kansu ELYakub Kumo yana cikin manya na farko.
Domin yana da hadin gwiwa da bankunar kasar nan, irinsu First bank, UBA, Union Bank, Zenith bank, ya kawo wannan hadin gwiwar?
Duk da bankunan ne suka bukaci ala
a da shi ba shi ya bukaci ala
a da su ba, akwai lokacin da idan mutum ya isa wani limit baya bukatar ya tura kansa sai anyi da shi, lokaci yake zuwa ayi da kai.
Haka ce ta faru.
"Alhaji baki ce kome ba?" "Shi kenan zan gaya mishi shi kenan?" Gyada kai tayi ta gyara zama ta fara bashi labarin da Malamin ya gaya mata akan Turaki wanda kusan tishi ce ai ya saba jin wannan labarin ba sabo ba ne a wurinsa.
Karshe ma ga yadda hiran ta kasance.
"Ita Turaki ta hadu da aljani suka auri juna har suka hayayyafa yaran suna zuwa cikin gidan nan har wurinki, yanzu da ayi kiranye kenan?" Shiru yayi yana kallon yadda ta damu kuma ya ce mata.
"Gaya min me Malamin ya ce miki." Gyara zama tayi ta ce mishi.
"Kin san bana bin makamai amma wannan karon nace bari na hada malami guda biyu, tow ita
aya ta Gombe ta ce min babu abinda ya faru,
addaranta ce har yanzu bata zo gare ta ba.
Amma ni ban yarda da ita ba, don bata ce za'ayi aikin kome ba, ta dai ce kome da yake faruwa haka Allah yaso, idan aka yi hakuri ita Turaki zata dawo da kanta, tow na dai bada abin sadaka ya ce ita bata karban Kudi dayawa shi yasa na fahimci karya take yi, tow ita
aya ta kome tace akwai mata aljani suna tare har suna da Yara da shi, ita Turaki ya auri matar aljani ne, shi yasa shi matar aljani ya dauke shi daga wurin mu, idan har muna so ya dawo sai an biya kudin kamar dubu dari hudu da saniya baka wuluk sai a sayi farin kaza, dan taure baki, kaza buja-buja.
Jan dawa, bakin dawa, kaura, da fura kwarya goma."
"Hajja karya yake shi yake son cin kudinki." Inji Alhaji ELYakub, shiru tayi tana kallonshi idanunta ne suka shiga cika da kwalla.
"Alhaji ki fahimci yadda nake ji!" Riko hannunta yayi ya saka nata a cikin hannunsa ya dunkule hannun a hankali yana bugawa yace mata.
"Fadime, ki yarda da maganar wancan malamin farkon shi mutumin kirki ne, shi kuma wannan dan damfara ne, Fadime ina son ki yarda kaf duniya ba mai yi sai Allah.
Ni nasan Turaki zai dawo lokaci ne kawai bai yi ba, idan kika ce zaki dawo da shi da karfi zai koma.
Kin tuna yadda ya dawo wasu shekaru kafin lamarin ya lalace haka.
In sha Allah Turakinki zai dawo gare ki." Mikewa Ubaid yayi ya basu wuri can wajen gidan ya fita ya damu daya daga cikin kujerun alfarma ya zauna ya zaro wayarshi.