Sashe 76
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da safe sai goma na tashi nayi wanka tare da sallah walaha, domin da safe nan na ga jinin ya dauke min, yadda na fito na samu abin karyawa na gama na koma dakin na kunna wayata.
Kirana yayi muka shiga waya duk da a takure nake.
Amma haka nayi ta kai zuciya nesa.
Domin Yaro ne sosai idan yayi wani abu sai dai ka bi shi da fatan shirya.
Ranar Monday da muka hadu da shi, ya makale min, haka muka yi ta kaiwa da komowa, Har Kawunsa ya gaji ya ce mishi.
"Aiki ka zo ko bin mace kamar bindi." Ban san yadda suka kare ba amma baki
aya ban kara ganinsa ba, ni kuwa na sha masifa tare da min fada na daina biyewa shashancin Tarik na kama kaina kowa yana kallona, haka na cigaba da aikina.
A lokacin Kanwar Jasminah wato Mimih ta shiga zuwa office dinmu wurin Tarik din, da aka ware mishi office a hawa na biyu amma haka zai tare a wurina.
Yau ina aiki sai gashi nan, kallo daya nayi mishi na cigaba da aikina, yana tsaye jikin table.
Ya shagwabe min fuska.
"Don Allah ki min printing din wannan ki tura min ko ki kawo min." Dama uban Yan masifa baya nan, na ce mishi.
"Don Allah ka tafi zan kawo maka!" "Ba inda zan tafi, sai dai ki zo muje yunwa nake ji!" Kallonshi nake bakina a sake kafin nace mishi.
"Zaka ja min a kore ni kenan?" "Bari na kira shi." Kiran shi yayi mishi magana da harshen Germany, ban san yadda aka yi ba, ya ce min.
"Taso mu tafi na gaya mishi." "Kayi hakuri ba zan bika ba." Na fada na cigaba da aikina, ai kuwa ya ja kujera ya zauna ya zuba tagumi yana kallona, har kawunsa ya shigo tare da yan uwansa, yadda ya hade rai ya watsa min kallon banza, na rasa yadda zan yi d Tarik haka ya dame ni amma shi Masifaffen duniya gani yake ni nake kiran Tarik.
"Zan dakata da Yaron nan, domin ya hana yarinyar nan aikinta." Ya fada yana cire tie din wuyarshi sai ga Tarik
in ya shigo office din, " Uncle B please ka ce Lulu ta raka ni ina jin yunwa ne!" Yadda yayi rikon sai da yaji kamar ya mutu, domin ya tsani wani da namiji yana like mata kamar wani kaska.
"Ba inda zata bika, kai baka ganta bata cika shiga abinda bai dame ta ba."
" Ok tunda kai ka ki bari na kira San na gaya mishi." Ya fada yana dauko wayarshi ya kira Ya Ado ya koro mishi jawabi.
Ya Ado zuciyarshi daya ya ce shi kenan zai mata magana.
Ai kuwa ya juya yayiwa kawunsa bye bye, ya bar office
in.
Shiru CEO yayi bai san lokacin da ya mike ba, a zafaffe ya nufi waje yana fitowa ya samu suna ta musu, cewa yayi.
"Ku zo muje!" Y fada kai tsaye haka na hada kayana, na saka a locker na bi bayansu, haka muka je wajen cin abinci na Chinese dish, nan muka je ya kai mu har can VIP aka yi oda, aka jera mana, ni dai ban wani saba cin abinci a gaban jama'a ba, haka Tarik ya yi ta zuba min abinci domin ya ado ya gaya mishi ina kula da abinda Zanci, sai yake zaba min abinda zanci da kuma wanda ba zai yiwu na ci ba, abun sai ya bawa CEO mamaki yana kallon yadda yake cire duk wani abin da ba zan ci ba, har ya kira waiter
insu ya ce ga irin drinks din da zan sha, sai gashi kuwa an kawo ina kallonshi cike da mamaki.
"Ci wannan tsokar kifi ne, zai fi kici irinsu shrimp da danginsu kaza da sauran danginsu ba naki ba ne.
Ci iya mune Uncle ya sayi wurin baki daya." Tashi kuwa Uncle dinsa yayi ya dauki abincin ya kai wani table din ya ajiye min ya kara zuwa ya dauki juice din da ruwan ya ce min.
"Je can ki ci!" Tashi nayi na je wajen na basu baya, tashi Tarik yayi ya rike hannunsa.
"Kasan bana wasa a kalmaina!" Yadda yayi magana yasa ya zauna, ya cigaba da latsa wayarshi ya cigaba da cewa.
"Yarinyar nan matar aure ce.
A Muslunce kuwa haramun ne bibiyar matar aure.
Ina baka shawarar ka koma Berlin ka ji aiki!" Gyada kai yayi yadda yayi mishi magana a nutse yasa Yaron ya fahimta.
Haka muka gama cin abincin, sannan muka bar shagon, kamfani muka wuce.
Haka na cigaba da aiki.
Tunda muka fito naga jikinsa yayi sanyi.
Har muka tashi, na dawo ban ga kiranshi ba na tab'a shi ya ce min jikinshi ne baya jin dad'i, haka muka yi magana sama sama, da dare kuwa aikin gabana na rage, sannan na cigaba da sabgogina.
Ni dai ban san me ya faru ba washi gari na iso na sami Dan uwan CEO, yana ganina ya hade rai.
"Wacece ke?" "Ni kuma?" Daka min tsawa, nayi baya domin a gaban jama'a yake min fada da masifar da na ga kamar gadonta suka yi domin kows a cikinsu Masifaffe ne, "sir mai nayi kuma?" "Ki tafi an dakatar dake!" "Me nayi to?" "Idan baki min shiru ba sai na mare ki!"dariya nayi na ce mishi.
"Maybe baka san wacece ni ba, idan ka mare ni zan rama no matter how, zan mara kuma da kake min ihu so what idan ka ce na bar kamfanin ni ban fito gidan da ake jin yinwa ba, ba ina aikin nan don cika cikina da yake jin yunwa ba ne, ba zai yiwu kowa ya zo ya ce zai taka ni ba.
Kudi ko daukaka muna da shi a gidanmu I'm not beggar da zaka na min ihu,kudin kamfaninku ba zai saka ni nayi arziki ko talauci ba, so ba kai ka
auke ni aiki ba, amma nasan kana cikin wa
anda suka dauke ni aiki." Na juya na cire ID din da yake makale a wuyata, na juya zan fita bayan na ajiye a kan table din Mrs stalle.
Idanuna suka fada cikin na shi, dauke kai nayi, a yau na ga wani abu da ban tab'a gani ba, tsoro da tashin hankali.
Haka na gyara zaman jakata na wuce zan bar cikin kamfanin.
"Ban karbi ajiye aikin ba!
Kuma ki same ni a office ina jiranki!"
Sannan ya wuce ba tare da ya cewa Ubaid uffan ba, yadda ya wuce haka abun ta bashi mamaki ya ce mishi.
" N dakatar da ita ka dawo da ita?" " Ka rubuto min korafi a takarda sai na san me zan yi." Daga ya wuce shi, nima da na kame a wurin kamar an dasa ni, haka sai naji kamar ban cancanci zama a cikin kamfanin ba, haka na juya na bi bayanshi yana tsaye a bakin kofar elevator, ina zuwa na amshi jakarshi.
Bai ce min kome ba, haka yasa na sunkuyar da kai.
Har
muka isa office dinmu daga nan ya shiga cikin na kai jakar na fitar da menu, sannan na gama na fito na zo na zauna kenan sai ga Jasminah da Badr kallonta nayi na ga kamar na santa.." Lubnah me ya faru?
" Nan na gaya mata gaskiya abinda ya faru, shiru tayi kafin ta shiga cikin office din Dan uwanta.
Ban san me suka yi ba na ga ta fito daga cikin office din ta tsaya a kaina ta ce min." Ki yi hakuri kin ji matsalar akwai munafikai ne!
" Tana barin wurina, Badr ta kalle ni.
" Ke mayya ce?
" Ta tambaye ni, kallonta nayi nima na ce Mata.
" Inda kika ci anan naci nawa" cikin fusata ya d'ago hannu zata mare ni, ai kuwa na rike hannunta, tare da murda shi, domin ba girma ta tayi ba, na murde hannun da karfi sai da yayi
ara
arfi, nace mata.
"Kalle ni da kyau ni ba sa'arki ba ce, kika kara zuwa inda nake sai nayi maganinki!" Na ture hannunta sannan na cigaba da aikina, kiran wayar yayi na mike na shiga lokacin har ta bar office din.
Ina shiga na tsaya a gabanshi, tare da sunkuyar da kaina, ya zuba min idanu ban san tunanin me yake yi ba.
_Yarinyar da ya sani a shekarun baya irin yaran nan ne masu hankali kuzari da surutu tare da Rawan kai da fitina!
Yarinyar da kowa na cikin JIBWIS ya santa saboda
arinta da kuma rawan kanta!
Yarinyar da ta juyawa duniyarsa baya tare da cewa tana da wanda take so yau ita ce a gabanshi a matsayin sakatariyar kai da kai!
He can believe ita ce, bai yarda ita din ce ba, sai dai sunanta da ya zame mishi daidai da ayar da ya haddace ya kuma bata matsuguni na musamman a cikin
walwarshi.
Me yake shirin faruwa?
Me yake dawo da kome baya?
Me ya kawo ta nan?
A yau tana gabanshi ne sannan a gobe bai san wani matsayi zai ajiye ta ba, amma ya kasance yana jin motsinta ina Mijinta?
Me yasa take tare da bro dinta!
Shin ko Mijinta ne baya kasar?
Me yasa yake jin wani babban al'amari a haduwarsu, shi dai yasan bai yi kome ba amma me yasa kowa yake jin ba dadi shi ba wani ririta yayi ba bare a ce ya ware ta!_ Saboda wani abu can ba, ajiyar zuciya ya sauke yana kallonta a karo na biyu, kafin ya ce mata.
"Ki duba na tura miki sako bana son kuskure " "Ok Sir!"
Haka na fita na bar shi ba shiga aiki ina printing, hayaniya da ake yi yana kusanto inda muke yasa ni d'ago kai, wani farin bafulatani ni ne ya shigo da yayansa.
Cikin girmamawa na gaishe shi tare da sauran Yaranshi, dakatar da sauran Yaranshi yayi ya ce min.
"Ina son ganinki." Tashi nayi na bi bayanshi har stair su kuma suka shiga office
insa.
"Lubabatu Usman Umar Jama'are ko?" Da mamaki na kalle shi, murmushi yayi ya ce min.
"Kina da aure ne?" Da sauri na d'ago kai na kalle shi kafin na ce mishi.
"A'a;" murmushi yayi sannan ya ce min.