Sashe 48
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nasan cewa mafarkinki shine na kasance d'a namiji, duk da
addarata bata hannuna amma nima mutum ce, sannan kuma Mimih itama mace ce da yake ita Yar so ce kina kaunarta.
Am I only one da nake rayuwata a duniyata bayan kin raba ni da dan uwana, Alhamdulillahi ya dawo gare ni.
" Daga haka ta fita daga gidan ta rasa wanda zata gayawa kukanta, cikin gidan ta wuce tana tafiya ta kira Numbersa har ya gama ringing.
Sai da ta mishi kira hudu kafin ta hakura, a parlourn Daddah ta zauna tana ta
arin hadiye kukanta, sai ga kiran shi, a hankali ta fashe da kuka.
Daddah da take lazimi tana kallonta bata fasa abinda take yi ba, dauka tayi tana kuka, tabe bakinta tayi tana mamakin yadda ya sauya lokaci guda.
"Brother!" Ta kira sunansa cikin kuka.
"Na gaji!
Bakin ciki kamar zai kashe ni, zuciyata wani irin ciwo yake min da kaikayi don Allah!" Kasar kiran yayi ta cigaba da kuka..
"Idan ka cigaba da kiran turaki ai zaka saka hankalinta ya tashi, kai da ya dace ka zama me hakuri ita Turaki me tasani?
Tunda aka fara wannan rigimar Uwarka yake jin haushin turaki ita fa nata taimako kawai tayi!" Ita Daddah a duniya duk abinda za a saka turakinta a ciki har a zage shi ta tsani abin.
Sallamar Tajudeen yasa suka yi shiru ya ce mata..
"Ma Oga yace a kai ki gidan Oga Mujitafa!" "Ok!" Ta mike tare da bin bayansa, a can bangaren Iyayenta suka dauki kayanta, Hajiya Zeenatu tana mata magana amma bata kula ta ba, abu daya ta fada yasa ta tsaya.
"Uban waye zai cigaba da kula miki da Yaranki?
Oya zo ki dauki Yaranki, tunda kika ki maganata ba zai yiwu ba kare rayuwata akanki da Yaranki ba." Ba musu ta shiga dakin kwaso Yaranta, tana jin kamar wani irin ciwo a ranta.
Haka suka fita motar suka shiga babbar yarta mai shekaru takwas tana tafiya a hankali, ta kalli Mamansu ganin tana kuka ta daura kanta a gefen hannun Maman.
"Sorry Ammi!" Wayarta ce tayi kara, ta dauka tana fa
in.
"Shii ku yi shiru nayi waya da Uncle dinku!" Babban ce tayi shiru kananun suka cigaba da kuka.
"Me ya same su?" Ya tambaye ta, jan hanci tayi tana fa
in.
"Kawai sun ji ina kuka ne!" Murmushi yayi ya ce mata.
"Zaki koya musu kuka like cry baby, basu wayar.
" Mika musu wayar bata san me ya gaya musu ba sai gani tayi suna ta dariya, har ita Ilham, dariya suke sannan ya ce su bata wayar.
" Zaki zauna a wurin Mujitafa da Ubaid, na gaya miki ba zan kashe miki aure ba, idan lokacin da suka iya saukar da kai suka bukaci sulhu shi kenan!
" " Na gode!
" " Shii!
" Ya fada yana me mata sai da safe.
Abinda ya faru kuwa kiran Uncle Auta yayi ya ce mishi.
" Ka saka Tajudeen ya dauko Jasminah tana cikin damuwa!
" " Tow Ubana idan na ki fa?
" " Ai dole ma ka yi tunda bana kusa!" Da yake wani lokaci idan yayi niyya magana yake kamar ba shi ba, idan bai yi niyya suna binsa amma yana gudunsu, sannan su kansu sun yi mamakin yadda ya ke hidima da case
in, domin kuwa bai cika shiga irin wannan rigimar ba, amma wannan karon shi ne har da kira sau hudu a rana, lallai jini yafi ruwa kauri domin ban da jini babu abinda yake tasiri a rayuwar Turaki kamar jinin da suka hada, ita
aya ce kanwarsa da suke uba daya ita
aya zai kalla ya ce she is my biological sister, ita
aya ce ta rage mishi a su hudu fa aka haifa.
Shi yasa yadda ya matsawa Uncle Auta da Ubaid zaka rantse da Allah basu da wani aiki ne sai na shi.
Wannan karamin crisis din ya kara dawo da shakuwar Turaki da Ubaid, wanda yake kiranshi a kai akai.
Dan uwa me dad'i, akwai abubuwan da suke faruwa a wannan duniyar amma idan aka zo kan yan uwantaka sai ka rasa gane kan wasu domin suna rike zumuncinsu da daraja.
Wasa wasa Turaki da yake Russia ya rike case
in domin kuwa ya lura ita kanta Jasminah ta gaji ne, yadda yake gidan mijinta azaba da kansu suka kawo kansu da kuma fadar abinda suka aikata, Allah ka
ai yasan irin abinda ya musu, sai gashi nan sun zube akan gwiwarsu suna rokon a fitar da Sudais ita kuma idan akwai abinda take bukata tunda ba zata zauna da shi ba, ta fa
a.
Kai tsaye ta ce auren ne bata so, kuma zata rike Yaranta.
Wannan abin ya kawo karshen duk wani rikici amma fa Uwarta tayi tsalle ta ce bata isa ba, sai da Alhaji ELYakub ya shiga maganar sannan aka kashe auren, wannan abin yana faruwa, mutane suna ganin don dan uwan mijinka yayiwa yarka fyade ko danka namiji ba wani abu ba ne a rufe kawai don kada a ji kunyar duniya, maganar gaskiya Case din Jasminah bata fada ba ne, amma da shi kanshi Turakin ya matsa mata da tambayar me take ta ce ita saki take bukata, sai da ya sha mamaki da ya tambaye ta reason?
Bata iya boye mishi ba, haka tayi ta kuka ta ce mishi.
"Hamma Bilal ya lalata min yarinya ga infection da take fama da shi, Hamma wallahi idan ja cigaba da zama da Fahad zan kashe shi na kashe kaina, saboda a duk lokacin da na kalli yarinyar ji nake kamar xan mutu, ji nake rayuwata ya
are, taya xan zauna a gidan da aka min laifi kuma aka nuna ba laifi ba ne?" Tabbas a lokacin jininsa ya haura dubu ko miliyan domin da yana Nigeria ya san wannan abin tow wallahi dai ya cirewa Yaron nan gaba, domin a duniya ya tsani abinda zai tab'a na shi, a tunaninsa mole dinta da yake ba wani can bane a yiwa tufkan hanci ashe har kashe mishi y'a yayi da ransa.
"Idan aka kashe auren shi kenan?" "Idan ka min haka zan tabbatar da maganar Abba da ya ce, na daina jin zafin ka kai Ubana ne wata rana." Kashe wayar yayi ai kuwa aka sake bude sabon case wanda ya shafi zuwa asibiti tare da bincike mai tsanani, sanin cewa idan case
in ya kara girma media ta san da zance Familyn Noma zasu iya rasa abubuwa daga political zuwa wasu power din da suke da shi, sannan zasu kara rasa wasu abokan kasuwanci da suke da tarihin sa a garin Lagos, don haka Uban Mijinta ya zauna da Fahad ya bashi takarda ya sake ta, sannan ya kai tare da niman alfarman ta janye maganar shigar kotu.
Dakyar suka shawo kan turaki kawu manya yadda ya kafe daga can yana tsara kome sai ka rantse da Allah yana kasar ne, shi kan Alhaji Mudansir ELYakub cewa yayi yana kasar Iskanci ne irin na rikakken dan duniya, bayan auren ya mutu aka yi ta barka a nan yake gaya musu, duk ranar da ya iso Nigeria dai ya cire gaban yaron wallahi, kai shi fa aka taba mishi ya dai ya kashe mutum wannan alkawari ne.
***
Bauchi.
Shekara daya kenan da bikin Hafiz da Matarshi mai suna Nana, yarinyar yar lukuta da ita, don Hafiz yace mata sirara basu da aiki dai jaraba ita katuwar mace abu biyu ne kana fara tarayya da ita zata ce ta gaji kaima kuma dama ba wani jan lamarin yake da nisa ba, sai zaman yayi kyau.
Sai dai wannan karon za a iya cewa Nana irin mugayen matan nan, kamar yadda Karimah da Yaranta suka yi ta kassara rayuwar Lubnah ba, ita kuwa Nana kassara mishi Yara take a hankali, gashi sun tashi daga zango sun dawo dutsen tanshi, bayan gidan Baban Bauchi, idan har ya saka kafa ya bar gidan abincin ranar da na dare a cikin gidan Baban Bauchi take karba saboda ita amarya ce ba zata fara girki ba, sai ta haihu.
Idan ta karbo abincin nan Yaran nan loma biyu take basu, sannan wani abu da ta tsarawa kanta gidan a rufe yake bata barinsa a bude yadda babu wanda zai ga Yaran yace suna cikin wani mugun hali, na biyu idan zasu makarantar boko zata zuba musu abinci tare da ja musu kunne suka cinye abincin sai ta tona rami ta binne su.
Wannan ya kara saka musu tsoronta, domin ta gaya musu ai Mamansu mutuwa tayi shi yasa ba zata tab'a ganinsu ba, suma ba zasu tab'a ganinta ba.
Yusra duk bakinta sai gashi ya mutu.
Nana muguwa ce, idan Hafiz ya dawo zai samu suna cin abinci ne, yana shiga ciki zata dawo ta ce musu.
"Na samu kun lamushe sai na yanka ku!" Tana da wata wukarta me sheki, haka sai ya firgita Yaran basu da katabus sai yadda ta ce, shi kuwa Hafiz gani yake tana kula mishi da Yara.
Amma a zahirin gaskiya duk wanda ya kalli yaran sai yasan suna ciki.
Azabar rayuwa da ukuba ita dai bata duka amma fa yaran suna girban abinda Uwarsu tayi da Ubansu
Yadiko ce kawai ta fahimci halin da Yaran suke ciki domin kuwa ta tab'a zuwa gidan Nana tana barci ya buga kofar Yusrah da take tsallen kwado, tayi kuka ta yi zufa sharaf, ta
asa tashi sai Yasir ne ya zo ta bu
e kofar Yadiko ta ga halin da suke ciki salatinta ne ya tashi Nana ta fito tana zare idanun tasan ma karya tayiwa Yadiko reni domin ya gaya mata koda wasa kada ta ce zata rena mishi iyayen Lubnah domin zata dawo, ita kuwa ta saka a ranta ko mutuwa zai yi ba shi ba wata Y'a mace.
Yadiko tayi ta mata fada tana nuna mata illar abinda ta aikata tayi ta bawa Yadiko hakuri ba zata kara ba, haka yasa Yadiko ta watsar da lamarin don be shafe ta ba.
Bauchi Central Market*
U.U.J textile and fabric
Shagon sayar da kayan sawa irinsu atamfa da shadda, lace, da sauransu.
Sannan yana da shagunan sayar da kayan wuta irinsu tv da sauran electric.