Sashe 5
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Na rufa maka asiri me ta faru?" Kuka Karima ta saka ni ma sai na fashe da kuka, aka rasa me rarrashin wani, har wurin karfe shida sai ga Hajiya, Mahaifiyarshi da kaninsa Tijjani suka zo, nasan a wurina zata sauka duk da bani da wani daraja a wurinta amma nasan wurina ne, shi kuma Tijjani zai sauka a BQ tunda akwai dakuna biyu a bayan.
Yadda Hajiya ta ganshi yana kuka yasa ta shiga tashin hankali, nan na kara yarda da cewa ita uwa akan danta ba ruwanta ba abinda ba zata aikata ba.
Tana shigowa matar nan ta zube akan gwiwarta, Tirkashi duk abinda zai saka Hajiya Asiya wacce Yaranta suke kiranta da Hajiya, ta saukar da kanta ta roke ka, tow wallahi ba karamin al'amari ba ne, domin nasan Hajiya mace ce mai d'agawa da izza, mace ce mai matukar ji da kanta sannan tana da wani irin girman kai wanda nake da yakinin Ya Hafiz a wurinta ya gada, rike kafana tayi tana fa
in.
"Yar nan ki amince ki rufa masa asiri don Allah ki rufa masa asiri wallahi kaf duniya bayan ke babu wanda zai iya rufa masa asiri!" Duk sai na rude, tun fil azal haka Allah ya halicce ni da saurin rudewa, ko fada ya Hafiz yake take nake shiga tashin hankali, shi yasa bana son abin da zai kawo tashin hankali a tsakaninmu, baki
aya na shiga tsoro na ce mata.
"Hajiya don Allah tashi ki zauna a sama ni zan sauka!
" Girgiza kai tayi tana kuka.
" Yar nan Hafizu yana cikin tashin hankali kece kawai zaki fitar da shi.
" Wani abu ne me nauyi ya danne min zuciyata, na zuba musu idanu.
"Me kuke so Hajiya?" "Me muke so?
Tambaya kike me muke so?
Bama ki ce zaki rufa mishi asiri ba?
Ai na gaya maka Lubnah bata kaunarka, amma ka ki ka yarda gashi tana nunawa kamar abin bai dame ta ba." Sai ta rufe ni da fada, cikin jin haushi ya mike tare da daka mata tsawa.
"Me kike zo yi?
Kin zo ki kara birkita min ita ne?
Kin san halin da nake ciki kuwa?
Idan kika rud'a min ita ya kike so nayi?
Luluna ya isa!" Ya rungume ni yana shafa kaina.
Kallon Hajiyarsu yayi ya nuna mata kofa ba ita ba har Tijjani da Karima.
Suna fita ya zauna tare shafa kaina yana fa
in.
"Ki yi hakuri, ki yi hakuri." Me Ya Hafiz yake so a gare ni da yake bani hakuri haka.....
*08130269641*
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: *ALA
AR ZUCI*
Ramlat Abdulrahman Manga
Mai_Dambu
Bani mantawa shekaru biyar da suka wuce haka ya suka saka ni a gaba da irin wannan niman alfarman, kaina ya daure a lokacin na amince kome ya faru wanda har yau nake ji kamar da ban amince ba, babu abinda zai faru.
Koda yake ai zanen
addarata ce, "Ya Hafiz me kake bukata?" Na tambaye shi, sharce hawayensa yayi kafin ya ce min.
"Ba kome pretty!" Sai naji sunan ya zo min wani irin banbarakwai, saboda rabona da Ya Hafiz ya kira ni da wannan sunan tun farkon aurenmu ludayina yana kan dawwo ba yanzu da nafi kamar da katifa huta ba.
"Hmm me kake bukata?" Zama yayi ya kwantar da kaina a kafad'arshi, yaushe ya Hafiz ya zama haka?
Tow akwai abinda yake bukata.
"Zan gaya miki muje ki yi sallah." Ya fada yana jan hancinsa.
Haka na mike na nufi dakina, shima ya fita zuwa bangaren Karimah.
Hafiz
"Hajiya ni ban kirawo ki nan, ki kara min matsala ba.
Kin san irin halin da nake ciki?
Yarinyar nan lallabata zan yi na rufawa kaina asiri, idan ba haka ba wallahi sai dai na kare a gidan Yari, kin san ban ajiye ba ban bada ajiya ba, sannan shi wancan Mijinki ba shi ne da shi.
Don Allah ki ajiye kiyayyar da kike mata, nima hakuri nake da ita kada ki sake ki kara mata wani maganar banza!" Cikin kaskantar da kai ta ce mishi.
" Ya kake so nayi?
Kasan bana son ganka cikin tashin hankali, amma ka gaya min yadda zan bita, ai duk abinda kace shi za ayi Alhaji karami!" Zama yayi da kyau ya ce musu.
" Nan da sati idan ta amince zan sayar da gidan nan, abinda ya rage zan sayi wani karami a tudun salamanu, bana son danginta da ita kanta su san abin da yake faruwa, ina son kafin haka na tafi Umara da ita, domin yadda kome zai tafi.
"
" Umara kuma?
Taya Umara kuma?
" Inji Karimcy, kallon an kusan fita Masallaci yayi ya ce mata.
" Wani sati zamu tafi na gama shirina, zaki bi Hajiya da Yara zuwa Jama'are!
" Ya fada yana fita daga part din, tabbas yayi shirme, amma yasan idan har ya samu hadin kan Lulu kome zai tafi yadda ya tsara.
Lokacin da ya koma, tana zaune akan abin sallah, hannunsa dauke da wata cadi yayi shiru cikin doguwar rigan jikinshi.
Ya yi jugum kamar wanda yake ciwo, a yau daya na hango ramar da yayi kafin ya kalle ni cikin karfin hali ya ce min.
" Kin idar ne?
" Gyada mishi kai nayi ina kallonshi, domin duk ya bani tausayi sai na rasa me ke min dad'i na matsa kusa da shi na, daura kaina a kan gwiwarshi, shiru yayi kafin ya ce min.
"Allah ya jarabce ni a kwanakin nan, duk yadda nake son nayi
arin dauke kaina amma na kasa." Shiru yayi yana jan numfashi, ya kwantar da kanshi a jikin kujera yana haki.
" Ya Hafiz me kake bukata?
Ya Hafiz baka yarda xan iya kome akanka ba ne??"
Girgiza kai yayi yana fa
in, "Lubnah ba zaki iya ba, ni da nasan ba zaki iya tunda kwanankin baya yan uwanki sun bukaci mu rabu gara kawai na sallame ki, na kare rayuwata a gidan Yari, domin nasan karshe na a gidan Yari zan gama rayuwata!" Na ka
u da jin zai kare rayuwarsa a gidan Yari, haka yasa na shiga damuwa nayi ta rarrashinsa da mishi alkawarin duk abinda yake so ya gaya min xan mishi.
Haka muka cigaba da zama har aka yi sallah isha ya tafi masallaci.
Hafiz
Fitar da yayi ba masallaci ya nufa ba, bangaren su Hajiya ya nufa, ya zauna domin sallah dai baya yinta, kome za ayi sai dai a yi amma idan akan sallah ne ba zai tab'a yin ta ba.
Haka ya zauna ya yi shiru Hajiyarsa ta ce mishi.
" Hafizu ka barmu cikin duhu meke faruwa ne?
" Shafa kanshi yayi kafin ya ce mata.
" Ba kome.
" " Wani irin ba kome?
Me ya faru?
" " Wato Hajiya Yan uwan Lubnah suna son su raba mu.
" Nan ya kwashe kome ya gaya mata, shiru yayi yana kallonsu.
" Yanzu saboda haka ne ya dauko ni?
" Girgiza kai yayi yana lashe busashen lips dinsa yana kallon kasa.
" Ba saboda shi ba ne.
" A hankali yayi shiru ba zai tab'a fada ba, ko zai mutu ne domin bai yarda da Hajiyarsu da Tijjani ba, kai hatta Karima bai yarda da ita ba, shi a duniya yafi yarda da Lubnah akan kowa.
Ana idar da sallah ya mike zai fita Karima ta ce mishi.
"Bamu ci abincin dare ba!" "Baki da hannu ne, kin manta halin da nake ciki ne?
Ita kanta ta rude balle ni ta san me zata dafa, ki shiga ki dafa muku.
" Ya fita daga parlourn.
Parlourn Lubnah ya isa ya zauna yana kallon tv, sannan yana jin motsinta a kitchen.
Yasan zata yi wani abu amma shi abinda yake bukata yafi karfin abinda zai ci,.
Shiru shiru bata fito ba, sai ya fara tari kamar wanda ya kware.
Haka yasa na ji tarinsa na fito da sauri ina fa
in," sannu Yaya kwarewa ka yi?
Bari na kawo maka ruwa!
" Na koma kitchen na kawo mishi ruwa da sauri na bashi ya sha yana sauke wata irin ajiyar zuciya da nishi mai karfi, sai da ya tsinkar min da zuciya.
Daura kanshi yayi akan kirjina yana ajiyar zuciya.
"Luluna ina cikin tashin hankali, mutuncina da kimata zata zube.
" " Ya Hafiz meke faruwa ne?
Idan Baban Bauchi yaji ranshi zai b'aci" a wani zabure ya mike zaune yana kamkame ni," don Allah kada ki gaya mishi, Innalillahi wainnalihir rajoun, don Allah ki rufa min asiri wallahi idan ya ji zuciyata zata buga.
" Kamar yaro me tsoro haka ya koma min, ina son Ya Hafiz son da bana yiwa kaina.
Shima kuma yasan haka ina sonshi so na hakika, don haka ya kara gigicewa yana mata gungun kamar mai cutar farfadiya.
Shafa bayanshi nake ina bashi hakuri da rarrashinsa.
" Ya Hafiz meke faruwa?
" Shakuwa ya fara tare da buga kirjinsa, haka yasa na mike tare da kawo mishi ruwan da na ajiye a saman Centre table, na bashi ya sha.
Jin kauri a kitchen yasa na wuce da sauri na sauke jallop din taliya da kifin da nayi na zubawa Hajiya sannan na zuba mishi na zuba nasu karima da Yaranta sai na Tijjani, na saka a katon tire, na fita da shi zuwa bangaren Karimah, koda na isa na samu suna ta hiran halin da Ya Hafiz yake ciki suna jajjantawa.
" Yanzu idan har bai yi wani abu ba zai iya fuskantar fushin hukuma kenan Hajiya?
" " Eh kai Yar nan, kuma kin ga ai fushin hukuma babban tashin hankali ne domin ba mamaki su wuce da shi gidan Yari!
" Wato sune suke magana amma ni ce hantar cikina yake kad'awa, "Allah ya kyauta in sha Allah haka ba zai yiwu ba!" Na fada musu ina ajiye musu abincinsu.
"Zai yiwu kai tunda baki haihu da shi ba, taya zaki fahimci halin da yake ciki, idan kika tuna halin da Uban Yaranki zai shiga kome kika mallaka zaku kashe shi a nan wurin, ki sani ba zance zan rabaki da Hafiz ba.
Amma ina ganin lokaci yayi da ya kamata Hafiz ya hakura da ke domin ke ba matar rufin asiri ba ne?