Sashe 56
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Ta ce mishi sannan ya fita, itama sallah tayi a office din sannan ta ji tana son cin abinci, mikewa tayi a hankali, a saninta lokacin da Babanta yake kamfanin abinci da ake ci kyauta ce don jin da
in ma'aikata, fitowa tayi a lokacin ta ga shigar wata mace office din MD, office din Mrs Thomas ta isa ta ce mata.
" Mrs Thomas ya batun abinci har yanzu ana yi kuwa?
Don yunwa nake ji.
" Girgiza kai matar tayi ta ce mata.
" Tunda aka yi gobara a dakin girkin aka rufe bada abinci ga ma'aikatan kamfanin nan." Shiru tayi tana me jinjina kai, sannan ta juyo tare da nufar office din MD, tana isa kafin Masinjan ya mata magana tuni ta tura kanta.
Abin da ta gani yasa tayi baya da sauri.
Bata yi magana ba ta juya ta bar wurin.
Turawa Turaki sako tayi bayan ta zauna a kujeranta. *Ni dai gaskiya ka cilla ni a uku kamfanin nan sai kai ne ka
ai zaka daura shi akan hanya a yanzu kan kome ya lalace don Allah ka dawo.*
Bai cika reply messages ba amma yau da ta tura mishi sai ga sakonshi ya dawo mata. _Ki yi duk abinda na zaka ki sannan duk abinda kika ga ya dace ki yi idan na ga abin yayi zan kara tuntubarki_
Tura baki tayi tana hararan wayar, haka ana tashi ta wuce gida.
Koda ta isa gida wasu files ta amsa a wurin Ubaid tayi ta bincike, sannan ta cigaba da tura mishi bayanin halin da ake ciki tare da gaya mishi ana bukatar sabin ma'aikata amma yanzu a fara gyara kamfanin, haka ya turo musu kudi ya ce kada a tab'a na kamfanin domin yana da lissafi akan kudin kamfanin.
A tsakanin sati biyu aka fara aikin tare da kwashe tsofaffin kayan akayi ta sayar da su ga yan bola jari, wani abin haushi duk an yi sata wasu ma karafunan kamfanin sarrafa mota na kasar Japan aka sayarwa don asarar tayi yawa, haka sai ya bawa Alhaji Mudansir ELYakub Kumo mamaki tare da Abbas Kumo domin dare daya suka ga ana ta aiki kamfanin ma an sabunta shi, hankalinsu a tashe suka sakata a gaba da tambayar me yake faruwa, karshe har gaban Alhaji ELYakub Kumo aka kaita, ya ce musu.
"Aikin da kuka gaza yi ne take yi kuma Umarni aka bata daga CEO idan zaku iya sai ku dakatar da ita." Jin haka yasa suka sha jinin jikinsu.
Nan matan suka fara tambayar dawowa zai yi?
Kwatsam Badr ta koma gidansa na Lekki da zama, amma bata kwana a gidan gidan Uncle Auta take kwana, ita dai Jasminah bata ce mata kome ba, a can office din kuwa an gyara wurin girki da hall din cin abincin, sannan an hada duk wani abu me muhimmanci kama daga kayan abinci, zuwa sauransu.
Tana aikinta tana tura mishi hotuna da bidiyo na abinda take, asalin karatun da Jasminah tayi zanen gidaje wato ita mazanina ce, ya jefota ne domin ta taya shi ganin kamfanin kuma cikin ikon Allah da yake ta san darajar ilminta sai gashi ta kara fa
in kamfanin har ta fara bada shawarar a bude sabon kamfanin wannan wurin sai ya zama wurin ajiye kayayyakin kamfanin da za ayi gwanjonsu, ya tambaye ta a cikin wata nawa zata iya aikin?
Murmushi tayi ta ce mishi.
Matukar akwai kudi a kasa ita bata ganin aikin zai haura wata uku.
Jin haka ya gayawa su Mujitafa da Ubaid, tare da Alhaji suka ce sun bata goyan, aka kuwa zuba mata kudi, da mijin Uwarta Baffanta da Mijin Goggonta tare da cousin dinta, da sauran ma'aikata sai gani suka yi an fara aiki babu kama hannun Yaro, haka suka sha bakin ciki, suka kara kai
ararta Alhaji ELYakub Kumo ya kore su, ita kanta aiki take kamar wata injin, Uwarta kuwa jin labarin kudin da aka zuba mata ta fara lallabata akan ta kwashe Abinda zata iya ta yi aikin ko oho, blocking Mamarta tayi bata da lokacinta, yanzu da take jin batun kudi shine zata dawo da ita jikinta.
Daga masu aikin zuwa kan ita kanta mazaniyar basu zaune basu tsaye duk yadda aka so a mata barazana abin ya ci tura har bibiyarta aka fara yi ta gayawa dan uwanta, tow abinka da miskili bai ce mata kome ba, sai dai yana can sai gashi ya saka an kama wa
anda suke binta aka hada su da yan sanda, karshe shi kuma yasa aka karbo su ya saka aka musu kashedi, su kuma take mata baya.
Idan akwai kudi da karfin iko uban kowa ma zaka taka, ya nuna musu shi fa yana iya kome da kudinsa yana sarrafa kudinsa yayi yadda yake so, don haka duk abinda zasu zasu gana ba nasara.
A wannan yanayin wata ranar lahadi Mrs Thomas ta fito church kuwa da motarta Allah yasa ita
aya ce, aka mata kiran gaggawa daga kamfanin a hanyar zuwa suka saka mota ta buge motar Matar nan, kai abin yayiwa Alhaji ELYakub ciwo yayi fada yayi fada.
Kuma yayiwa duk wanda ya mata wannan abin Allah ya isa kuma ko waye asirinta ya tonu sai yayi shara'a da shi, Mrs Thomas tayi aiki da kamfanin tun zamanin Iyayen Turaki ita ba kamar sauran ma'aikata ba ne, kamar yar uwa suka dauke ta.. kasancewar tayi dogon suma wanda ake kira coma.......
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: 37
Tashin hankalin da aka shiga a family ba na wasa ba, shi yasa hatta abinda za a kashe KUMO FAMILY suka dauki nauyin abin.
Wannan abin da ya faru bai saka Jasminah fasa abinda take ba ai an san suna tare da Mrs Thomas, Kuma anyi haka ne domin durkusar da aikin, kamar yadda Turaki ya gayawa Uncle Auta, kullum Jami'an tsaro suke kaita tare da saka idanu akanta, na biyu kuma aka biyar lafiyar abin hawanta, haka yasa kowa yake tsaye a kanta, babban abinda yasa aka yi haka domin gani ake ai idan da ita Jasmin ce da aikin ya dawo hannunsu, sannan kuma zasu yi yadda suke so amma aba a san waye yayi wannan aikin ba.
Kamar yadda ta ce wata biyu a cikin wata biyu wanda yayi daidai da saukar daminar bana, wannan wata biyu da aka diba an samu ban iska idan a damina ne aikin ba zai yi ba, amma ganin yadda aka sha isa ba ruwa yasa ta yi aikin cikin nutsuwa, ba dai ga aiki ya fito fess, Alhaji Mudansir ya ce shi ba zai koma sabon building ba, ai kuwa ya samu sako ta email address dinsa da cewa ai dama building din ba na shi bane na CEO.
Abin ya bashi mamaki haka ya kara kai
ara Alhaji ELYakub Kumo yayi mishi fata-fata, amma wani abu da ya tsaya musu a rai yadda kowa ya sha jininsa.
Bayan an gama aikin aka fara
arin diban saba'in ma'aikata, a wannan lokacin manya mutane sun so lallai a debi yaransu, a wannan bangaren Uncle Auta shi yake da hakkin sabin ma'aikata.
Wannan karon masu degree aka nima ba wasu kasa da diploma, haka yasa tsofin ma'aikata da aka same su da laifin rashin gaskiya aka sallame mu, musamman maza matan dama duk ba musulmai ne, a cikin wadanda aka kuma dakatar har da Badr Abbas Kumo, domin bata zuwa aiki kawai albashin take ciki, nan Uwarta tayi tsalle ta dirke bata yarda ba.
Alhaji ELYakub kuwa yace ta gode da ba koranta aka yi ba, wa
anda basu da dogon laifi an bar su a tsoron ma'aikatan, wannan abin ya bawa kowa haushi wato sune yan iska zasu zauna a tsohon wuri aikuwa suka ce ba zasu yi aikin da shi ba, shi kuwa ya rubuta musu cewa duk wanda ya bar tsohon ma'aikatan ya bari kenan share dinsa za a rike baki
aya Saboda an same su da laifi dama.
Jin zasu yi biyu babu yasa suka hakura.
Hauka suke da zasu asara.
An raba abubuwan sanarwar daukar ma'aikata ta ko ina babu kama hannun Yaro.
Lubnah
Gym ka
ai nake zuwa, bana zuwa ko ina sai zaman ya fara gundura na.
Ina zaune a parlourn ni da Ummu da Princess ina daura lalle a yatsuna, shekaranjiya ya Ado ya dawo daga Bauchi akan jikin Abba, ya je dole ya ganshi kusan cutar saukar jini da tagayyara da mutum, haka yasa shi ya je har yana ganin ko za akawo shi nan lagos ne, sun dai ajiye maganar idan jikin yaki dole lagos za a kawo shi.
Shine Mama da aka yi ta rokon arziki ta dawo dakinta, ki tayi sai da na saka baki na rarrashe ta, ta amince ta dawo.
Duk da haka ana d'ago maganata zata takawa kowa burki ita fa mama na lura ta zama yar kunar bakin wake yanzu abu ka
an zata tashi boom.
Da zai dawo ta ha
a mishi tsara har da madarar kuka da yake na gaya mata ina ciwon mara kwanaki, shine ta ce idan aka samu me zuwa zata bani madaran kuka.
Kullum da safe ina shan cokali daya na hada ruwan dumi, ba lallai sai da na dumin ba, saboda yana wanke mara da maganin sanyi.
Sai lalle da nake so saboda yatsuna, sai magarya, nomi ridi mai gishiri da yaji da mai, gyada mai gishiri, aya da suga na yara ne, ni dai kayan cina har da garin karago, haka dai aka turo min da acca da kome na irin namu masu gyaran jiki.
Aunty Zakiyah da safe madarar kukan ta ha
a min da fruit ta min shaka da shi, sai yar yau da tayi da kunun gy'ada wanda ta zuba alkama a ciki, sai da na sha shaka kafin na ta
a abincin, a cikin kayan Aunty Zakiyah na ga har da wani hadin daka da Mama ta turo mata, tunda na gana kunshe dariya na, ta zungure min goshi.
"Munafunci kawai surukata ta aiko mun da kayan gyaran aure ne, bana son saka idanu?" Ban san me ya jefo tambayar kan harshe na ba nace mata.