Sashe 55
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Hajiya ki taimaka min ta dawo gare ni!" "Ba ga zoben nan ba ai shi ne kankat sai kuma shi wancan uban nata kasan yadda zaka yi da shi." Nan suka yi ta tsara yadda zasu dawo da Lubnah.
A daren ranar ya tashi hankalin Baban Bauchi da kuka da rokon ya dawo mishi da lubnah itace daidai da rayuwarsa kasancewar akwai sauran yan biki, suka yi ta bashi hakuri da cewa idan Matarshi ce zata dawo gare shi..
Abu kamar wasa sai gashi Baban Bauchi ya tashi hankalinsa sai da ya kwana asibiti, Goggo Alti tayi ta fada.
Da Baban Jama'are da Baba Malam suka zo nan suka fara fada ai a dawo da Lubnah.
Yadiko da kanta yayi wata ta ce musu.
"Tunda tare aka halicce su ai sai ya je ya dawo da ita, sannan aure babu shi a tsakaninsu tunda har sun karbi khulu'i din da ta bayar, haka maganar ya mutu.
Ranar daurin aure a shirin da suka yi akan idan aka zo daurin auren Sani sai a hada da na Hafiz da Lubnah, ai kuwa ana gab da daurin auren Babangida da yazo daga Maiduguri ya same shi yake ce mishi.
"Daurin auren Sani muka zo yi ya nake jin wai za a sake daura auren Lubnah da Hafiz bayan kace ba kai ba ita?
A da can ma baka mata dole ba sai yanzu cikarka Uba na gari shine ka dakatar dasu idan ba haka ba wallahi za a kafa mummunar Tarihi a zuriarka domin zan kashe Hafiz idan aka daura auren nan da shi!" Wannan barazanar da Babangida yayi shi ya dakatar da auren da ake shirin kara daura shi, haushi da takaici ya saka BP dinsa low.
Domin yana fama da ita ko ta hau da zaran ranshi ya b'aci zata sauka da gudu, sai dai a ganshi yana fari da idanun da jijjiga.
Hafiz da Baban Jama'are da Baba Malam sun ji haushin wannan lamarin, domin Hafiz saka su yayi a gaba da rokon su saka baki amma al'amarin ya koma haka.
Wasa gaske haka aka gama bikin Sani babu wata matsaya domin kuwa babu ita shine daga baya aka je rokon Mama tayi tsalle tace abokin mutuwa take nima akan Lubnah.
A bangaren Hafiz yana son kiranta amma yana tsoron kada ta gayawa Ado ya mishi rashin mutunci haka yasa ya hakuri da kiran yadda kudirinsa xai cika.
Akwai wani abu da na fahimta, tun da na fara kula da kaina da kuma kula da lafiyata, sai na ga kamar nafi samun kwanciyar hankali.
Dadindewa gaba nake kamar ana hankad'a ni.
Kwanaki suna tafiya satika suna gudu, watanin na zuwa daya bayan daya a hankali na gama master dina da gagarumin nasara, ga shi dai na sauka sosai, idan ka kalle ni sai ka kara kallona, sai ka yi ta mamaki kamar ba ni ba a cikin wata shida da wani abu sai gani ina kyauta da kayana.
Har Bauchi aka kawo aka kai Jama'are aka rabawa yan uwan Mama da Jikokin Goggo Alti, ai kuwa Goggo Uwani da Talatuwa suka yi ta fada wai ba asan da su ba, shi yasa aka rabawa wa
anda ake so, Mama da bata iya kyale su ta ce musu ai da na basu kayan sai ta biyo ta kwace yadda basu da mutunci karya su ci arzikin Lubnah.......
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: 36
Zuwa yanzu ina son kaina, na fahimci duk wnada zai soka bayan kaso kanka ne ka kuma girmama kanka.
Duk wanda ba zai soka ba babu amfanin zama da shi, amma firstly ka so kanka ka kaunaci kanka yau na ji kaf duniya babu wanda ya dace na so sama da kaina, amma har yau ina jin a raina ya Hafiz shine ajalina yadda nake bala'in tsoronshi har yau ban cire wannan tsoron na a raina.
Ina tsoronshi daga kasar zuciyata.
Wani irin tsoron shi nake tare da sauran maza baki
aya.
Idan akwai abinda zai hada ni da maza tow na hakura da shi, haka yasa hatta wa
anda muke wurin Gym din suma suka kame kansu babu wanda ya tab'a shige min, duk da na sauka amma haka bai hana na cigaba da motsa jikin ba, wani abinda ya fara daukar hankalin mutanen wurin shine ni dai kiba na ke son ragewa amma wani abun mamaki sai ya kasance daga samata na ragu sosai, zuwa kasata sai ya bada shape irin yadda zaka ga wasu suna bukatar domin cinyata zuwa mazaunai na, sai suka fita fess, wanda ya haifar da cikina zuwa kirjina ya wani irin fita kamar dai yadda ke kira coca cola, haka shape din ya fita, a lokacin da na fara yiwa Aunty Nuratu Kafaya magana abinda ta ce min kuwa ya saka ni shiru.
"Ai dama haka halittarki take yanzu kuwa zaki dawo asalin yadda kike, tumbin da ake gani yanzu ba gashi yana ta sauka ba, a hankali kafin nan da shekara daya duk zaki dawo yar cass yanayinki zai fito kamar na yan boko yan yayi." Kawai sai ban kara damuwa ba, a lokacin aunty Zakiya har da min tsiya wai na koma kamar wata yar Nigeria Film, ni dai ban kulata ba.
***
KUMO PROPERTIES NIGERIA AGENCY.
Yau Litinin kusan wata shida da mutuwar Auren Jasminah, mahaifiyarta ta sakota a gaba haka yasa tayi give up baki
aya take kuma jin rayuwarta bata da amfani, sai dai a yadda Uncle Auta da Ubaid suke tsaye a kanta yasa ta ke samun nutsuwa.
Yau aka turo mata da shaidar an dauke ta aiki a kamfanin duk da ba aikin da tayi ba kenan amma kai tsaye Turaki ya ga dacewar ta fara aikin haka zai rage mata damuwa da halin da take ciki, sannan zata nutsu sosai ta kula da Yaranta.
Karfe takwas yayi mata a cikin kamfanin, kiran wayar aka yi ta dauka tana fa
in.
"Na gode sosai, gani a office din." "Na baki awa 48 ki fitar min da abinda nake bukata daga cikin yanayin ma'aikata zuwa sauran abinda ake bukata." "In sha Allah!" Ta fada, tana kallon office din, tana mai girgiza kanta.
Abinda ta fara dubawa ma'aikata nawa ne a cikin kamfanin?
Don haka ta fara fita ta isa office din MD Khamis Abbas Kumo, buga kofar tayi amma baa bude ba.
Masinjasa yace mata.
"Hajiya bai isa ba an jima ka
an zai iso;" "tow!
Ina ne office din shugaban ma'aikata?" "Office din Mrs Thomas kenan muje!" Ba musu ya rakata, ta samu ta zo tana ta aiki ta ha
a nan ta ha
a can, mika mata hannu tayi suka gaisa nan ta gaya mata me ake ciki a kamfanin.
Murmushi tayi ta ce mata.
"'kamar yadda kika gani ma'aikata dayawa basu shigowa sai lokacin da yayi musu, haka basu tashi sai a lokacin da ya dace, sannan idan wata yayi aka samu jinkirin albashi su ta korafi!
Muje ki gani!" Haka suka cigaba da tafiya kamar yadda dai ake fama da kowacce irin ma'aikatan da kamfanonin, haka inda ake ajiye kayan ma ya lalace, ga ba ma'aikatar da ya dace.
"Sannan Madam ana sata anan kayan da ake sacewa dole ya baki mamaki!" Ita dai Jasminah tana rubutawa, tana kara mata tambayoyi har suka isa cikin store din da ya lalace.
"Ko last year an karbi kudin gyaran nan sama da miliyan talatin amma ba a gaya ba, ita kanta kamfanin tana bukatar gyara da asalin ma'aikata masu son aiki ba irin wadanda aka lalata su da rashin son aiki ba.
Oga Ubaid yana kokari amma da zai yi wani motsi take za a fara mishi gorin yafi yan gidan kamfanin zakewa, yana son yayi aikin amma da zaran ya fara aiki za a fara magana kai ko dakatar da mutum yayi MD zai dawo da shi ko vice chairman, kamfanin nan ana abubuwa dayawa amma baka da ikon magana, akwai abinda nake son ki sani mu kanmu ma'aikata mata we are not safe daga baragurbi irin MD Khamis Abbas Kumo." Shiru tayi tana me kawo ta wurin ajiyar kayayyakin da ake kwaso kayan gwanjon ta ce mata.
" Kin ga wannan motar da sauran sun lalace idan har xa'a yi amfani da shi sai mun dauki haya, madadin a gyara mana wannan, sannan zuwa yanzu akwai bankunan da suke bin kamfanin nan sauran cikon ku
insu.
Na gayawa Ubaid ya ce ba ruwansa domin ko na bankin UBA da yayi magana karshe sai da aka samu matsala akace yana da hannu a ciki aka so shi frame dinsa da laifin cin hanci abinda na sani idan har CEO ne a kamfanin nan dole a kawo gyara da sauyi don Allah muna bukatar ma'aikata da wa
anda zasu tsara mana yadda kamfanin zai yi gaba ba kullum a baya ba, kaf Nigeria ita ce
aya idan har aka samu na biyu tow tasirin kamfanin zai yi kasa ki duba maganata da idanun basira.
" Haka suka gama zagaye kamfanin sannan suka dawo bakin kofar kamfanin suka zauna suna kallon mutane da suke ta zuwa har suka gama bata ce musu cikanku ba, ta mike ta na me nufar cikin kamfanin, office dinta ta shiga ta fara aiki ba kama hannun yaro, karfe daya Ubaid ya shigo, kallonsa tayi tana fa
in.
"Sai na fadawa CEO mukaddashinsa sai karfe daya yake shigowa kamfanin." "Ai kuwa da kin kyauta dama ya ha
a ni da aiki ne nake son na rabu da shi na ji da aikina ko da aikinsa?" Murmushi tayi ta ce mishi.
"Zauna Hamma Ubaid!" Zama yayi ta fara tattara bayanin da ta ha
a na yau ta ce mishi.
"Yau na leka kamfanin baki
aya na ga abinda bai dace ace na gani ba, karfi da yaji ana son kashe kamfanin nan meke faruwa ne?" Ta mika mishi bayanan da ta hada.
Murmushi yayi yana fa
in.
"Wannan ai tsohon lamari ne, amma idan kina son ganin yadda rayuwar kamfanin yake ki fara da office din Vice chairman, zuwa office din babban sakatare zuwa na MD kafin ki zo na sauran ma'aikatan, ki yi bincike duk abinda baki gane ba ki tuntube ni." " In sha Allah!