Sashe 35
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Shi kenan zauna ba sai ta tab'a ba" tsoro yasa naki zama, tsaki budurwa tayi ta fita can sai gata wani gaye, da sauri nayi kasa da kaina.
Kamar da wasa sai ga shagon ta can wurin VIP ya cika da Manya Yara, tana gama min kitso, Aunty Zakiyah tana shigowa.
"Baby girl!
Kin ci abincinki kuwa?" Nuna mata nayi, ta zauna aka fara tsefe mata kitsonta, aka wanke mata nata sannan aka mata parking a
lokacin da yan matan nan suka fito, ni dai kaina a sunkuye suka fita sai budurwan nan ta tsaya tana fa
in.
"Ke uwar tsoro gashinki yayi min kyau, idan na kara haduwa da ke sai na ta
a." Yan matansu suka kwashe da dariya, irin sun ga abin dariya ni dai ina bayan Aunty Zakiyah.
Yadda na rike rigar ta yasa ta yi ta tab'a hannu.
"Badar yarinyar bata burge ki bane, natural hair fa, gashi ja kamar wata baturiya." Kallon Zuhra tai ta ce mata.
"Who care?
Duk wata mace so nake ta dawo bayana, bana son ta dawo gabana amma ke da yake kin iya kwashe kwashe ke duk wata mace mai kyau burge ki take ko bata da kyau matukar tana da gashi da yake ke kwakwaido ce."
Murmushi tayi ya ce mata mata.
" Yes ni kwakwaido ce, amma waye zai damu da haka?
Abu daya na sani ina cikin madagar KUMO FAMILY GROUP, ko a so ni ko kada a so ni Am Queen!
" Shiga motarsu kowacce tayiwa motar wuta suka bar harabar wurin saloon
in.
Riko hannuna Aunty Zakiyah tayi tana sauke ajiyar zuciya, ta ce min.
"Yaran masu ku
i ne basu da hankali.
Muje" haka na biyo ya har wurin motar, ina ji a raina sun yi dace sun samu abinda suke so.
Sun samu irin gatar da na rasa, idan da nima na samu gata haka da ba makawa da ina cikin manya matan alfarma.
Sai dai yadda na hango fuskarsu ya nuna basu cikin farin ciki, basu jin dadin tasu rayuwar ko don ni bana jin dadin tawa rayuwar nake hango kowa ma haka?
Har muka iso gida zuciyata bata bani damar kome ba, bayan mun yi sallah naci abinci na sha magani na koma na kwanta.
Ban farka ba sai karfe biyar nayi sallah na cigaba da zaman dakin, shigowa Aunty Zakiyah tayi tana fa
in.
"Oya zo nan zamu fita ne, ki shirya muna jiranki." "Tow!" Na amsa mata, sannan tana fita na shirya cikin doguwar riga abaya na saka hula na yane kaina.
Sannan na sauko kasa.
"Waw you look beautiful Aunty Lulu!" Yaran suka fada, sai na kasa yarda da haka na fara jin wani irin yanayi kamar sun muzanta ni.
"Baby girl kinyi kyau ko Doctor, she looks good" jin yadda Ya Ado shima ya kara fada sai na ji wani iri, riko hannuna Adil yayi ya ce min.
"Daga yau ni mun zama abokai ko Dady!" "No da ni zata yi aboki!" Inji Princess, Wai ni yau ake fada a kaina, sai naji hawaye na zuba min abin yayi touched heart dina, a hankali Ya Ado ya ce musu.
"Ba zata yi abota da ku ba, she is my favorite sister, oya ku je wurin Maamah ita take bukatarku!" Ya fada yana riko hannuna muka fita suna fa
in.
"No Dady, a'a kawai ka bamu ita, kaima sai kace Hajiyar Bauchi ta kawo maka wata Barbie din, but Aunty Lulu she look like Barbie!" Irin wannan maganar da suke sai yasa na fara jin like I miss something important a rayuwata, akwai wanda ya tab'a gaya min you look like Barbie princess, musamman idan kika saka uniform din nan!" Hawaye ne ya shiga zuba min a idanuna.
Dama zan samu wanda zai gaya min yadda nake ni da shekaru goma da wani abu na fuskanci muzantawa da gwatsalewa, har ake gaya min bani da kyau.
Fita muka yi har wani unguwa wai Yaba, a nan muka je ashe ogan Ya ado ne yake birthday.
For the first time a rayuwata da na shiga irin wannan taron.
Muna wurin taron, aka yi ta gabatarwa har Ya ado ya mika mishi abinda ya kawo, kasancewar mutumin yana ji da Ya Ado sai gabatar da shi yake a wurin manya clients dinsa, yana gaya musu yadda yake aiki, su kuma sai amsar compliment card din Ya Ado suke, sannan ya gabatar da mu a matsayin Family dinsa, tare da nuna musu nice auta a family dinsa.
Hannuna yana rike da na Adil.
Don tunda muka zo Aunty Zakiyah ta kira shi ta mishi magana, ya zauna a gefena kamar me jin barci kanshi a arm dina, yayi shiru haka sai ya saka min jin nutsuwa.
Duk abinda ake yana ji kuma yana sane amma haka da yayi ya haifar min da nutsuwa idan aka yi wani magana da yarvanci na tambaye shi yana bani amsa haka ya sani kara fahimtar yadda yake jin harshen, ina kallon kome har lokacin da Aunty Zakiyah tazo ta d'aga mu, muka je aka gaida mutanen.
Har lokacin hannunshi yana cikin nawa.
Wasu bakin alfarma aka yi a wurin na Ya Ado da ogansa sun tafi tarbo bakin wani dattijo ne kamar dan arewa, yana tafiya da sand.
Yadda Ya Ado da ogansa tare da wasu team na aikinsu, suka rufawa dattijon na fahimci babban mutum ne mai daraja.
Sannan suna ganin girmansa sosai firm
insu.
Da yake mun yi sallah magariba muka fito taron, sai duk naji na damu ina son nayi sallah isha amma har lokacin kamar yanzu ake taron, muna tsaye manyan yan kasuwa, yan siyasa na garin Lagos.
"Kin gansu nan, dayawansu suna tare da office
insu Dady ne, idan har Shari'a za ayi ta kasada da rayuwa da dukiya.
Office dinsu Dady ake yinta.
Amma shi ba kowacce Shari'a yake amsa ba, kuma suma sun san da haka yana kiyayye hakkin Allah." Inji Aunty Zakiyah, gyada kai nayi ina kallonshi.
Jan shi Mutumin nan da ya shigo yana ta
a bayansa tare da mishi magana da bamu fahimta ba, sai ganin Ya Ado muka yi yana ta Godiya tare da mikawa mutumin hannu.
Haka manya mutane suke ta gaisawa da Ya Ado da yake Ogansa ya gabatar da shi, sannan a nan y fara magana kamar haka.
"A yau sha biyar ga watan Mayun, nake shaida muku na ajiye aikina wato nayi ritaya, yau ina da shekaru saba'in cib, duk tun shekarun baya naso na ajiye aiki amma team din da suke sponsor na office dinmu suka ce basu ji ba basu gani ba.
Yau amma yau na hakura da aiki inda zan gabatar da Abdulwahab Adekunle Adebayo matsayin shugaban team dinmu.
" A hankali yayi ta kiran sunayen mutane dayawa yana gabatar da matsayinsu.
Ya ce a wurin.
" Nasan wasu zasu ce Why Adam U.U Jama'are?
Sai dai ko wacce kusurwa tana bukatar jekariya, mu kungiyar da abokan huldanmu sun bukaci jekariya, shi din nan dai gashi koda aka fitar d sunansa da kanshi ya zo ya ce nayi hakuri na cire.
Na barshi da abinda yake yi, idan na fahimci Adam UU Jama'are, yana da buri shi yasa bai amshi ragamar shugabancin
ungiyar SAN ba, koda yake shi din d'a ne a gare ni, nagartashi da amanarshi abin alfahari ne, don haka a yau nake gaya mishi kuma nake sanar da al'umma cewa daga yau duk wani Shari'a da zamu yi ko zaa kawo firm dinmu Adam UU shi zai jagoranci shi.
" Take wurin ya kara daukar tafi.
Kafin yayi gode da sauran al'ummar da suka samu halartar Birthday din, sai na ji na gaji haka nayi ta lumshe idanuna.
Har wurin karfe goma aka tashi muka bar gidan, koda muka iso gida wanka nayi tare da sallah, na sha magani sannan na kwanta a hankali barci yayi gaba da ni.
***
Mama yadda ta kafe babu wanda ya isa dawo da auren Hafiz da Lubnah, haka yasa ta tattara ta bar gidan Baban Bauchi, wanda haka yayiwa Hajiyarsu Hafiz dad'i.
Sannan ta kuma saka aranta duk Inda Lubnah tana zata dawo wurin Hafiz domin ganin yadda halinsa yayi mugun tashin nan bayan an rufe shin nan, ta tambaye shi akan me yasa ya damu da Lubnah bai boye mata ba, ya gaya mata gaskiya abinda ya faru, da kuma dalilin da yasa yake son ganin ya kara dawo da Lubnah, taji tsoro ta kuma kadu, sannan ta saka duk wani abinda take da shi a kasuwa domin a bine kome, sai dai a yanzu kan an binne kome, kome kuma ya rufu kamar yadda suke fata yanzu Lubnah ita ce harinsu, shi yasa yake ta bibiyar Baban Bauchi ya gaya mishi inda take koda a wajen kasar nan ne sai ya nimo ta, Lubnah tashi ce shi
aya daga shi kuwa babu wanda ya isa zama da ita koda kuwa zai mutu ne Lubnah bata isa tarayya da wani da namiji ba.
Wannan shine alkawarinsa.
Yau karfe daya na dare ya shigo gidansa, da wata Yarinya a gefensa, yar lukuta da ita ya bude mata kofar dakin Lubnah wanda yake nan har da kayan ba a dauka ba, karshe ma dakinsa ya mayar da shi.
Yana ganin yarinyar ta shiga, ya wuce dakin Karimcy tana barci, daga gani barcin ta wahala ce domin daga ita har Yaran babu wnada yaci wani abu a cikinsa.
Tashinta yayi ta bude idanun tana kallonshi.
Ta gaji sosai domin zuciyarta ba zata iya daukar ukubar da ya fara gana mata ba ta ce mishi..
"Ka dawo ka bani hakuri ne?" Murmushi yayi ya ce mata.
"Ko daya nazo ne na gaya miki gaskiya ko ki fita ki fara girki kamar sauran matan ko kuma bakin ciki da yunwa ma sun ishe ki" shiru tayi sannan ta ce mishi.
"Ba zan yi ko daya ba, kai ne ma zan kafa maka sharadi.
Idan kana son kanka da arziki ka ajiye abinda kake aikatawa da wanda kake shirin aikatawa.
Kasan nasan abinda yake faruwa, har abinda Hajiya take aikatawa domin rufa maka asiri.