Sashe 25
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru yayi sannan ya ce mishi..........
*08130269641*
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: *ALA
AR ZUCI*
Ramlat Abdulrahman Manga
Mai_Dambu
*Littafin nan na kudi ne akan 1500*
*1500 ne, Nijar kuma 600 CFA 5921536136 ramlat Abdulrahman Manga Moniepoint or 0472282105 ramlat Abdulrahman Manga Gtbnk ko Nijar 98 16 12 40 my Nita*
Domin tura shaida wannan number. +234 703 513 3148 ko wannan 08130269641
Posting Arewapen da Telegram
SHA HU
"Bari na kira maka abokina a zangon ni yanzu na tafi zango al'amarin zai girma fiye da haka." Haka ya kira abokin ya gaya mishi, shi kuwa ya ce Sani yaje, lokacin da ya isa zango suka rufa mishi baya, har kofar gidan da aka rufe ta ciki, buga kofar Sani yayi Karimah ta amsa da cewa.
"Waye ne?" "Sani ne!" "Ok ka kira shi ya ce kada na budewa kowa ya shiga!" Wani Ash'ar da ya danna tare da yin baya ya daki kofar sai da ta
alle, daga jikin bangon suka take kofar suka shiga yadda yan sara suka suka cika gidan yasa ta yin shiru.
Ina kwance kamar a mafarki na ji muryan Ya Sani, bude ido nayi ina kallonshi kafin na lumshe, lekowa yayi ya ce musu.
"Don Allah ku nima mana Napep." Ya fada yana dauko min hijab ya saka min tare da d'aga ni, ya fitar da ni waje aka saka ni a Napep.
Ya koma dakin ya rufe ya tawo da key, tun a hanya ya kira Aunty Hindatu ya ce mata.
"Maza mu hadu a asibiti gata nan ina ganin mutuwa zata yi!" "Waye?" "Lulu!" Ya fada da karfi, yana tallafo ni, kafin mu isa asibitin kowa ya hallara haka aka wuce da ni emergency, ni dai ban kara sanin me ya faru ba.
Sai after few days, na farka shima din bana magana, domin idan na kalle su sai naga suna komawa Ya Hafiz haka yasa ko na bu
e idanun zan rufe da sauri.
Maganar da Ya Umar yake na fahimci an kama Ya Sani, wanda shi ka
ai aka kama kuma maganar da ake wai Abba ya zare shi cikin Yaransa, ya kara da cewa ko mutuwa nake ina dawowa na koma dakina idan kuwa Hafiz yace ban koma ba tow kuwa wannan karon sai dai Mama da Yadiko su bar mishi gidansa.
Wani irin tsoro ya kama ni, sai da na samu sati biyu me kyau aka sallame ni, anan muhawara ya tashi na ce musu.
"Ku bani ku
ina!" "Me zaki yi da shi!?" "Ku bani kawai!" Haka dai muka wuce banki aka cire dubu dari biyu da hamsin, sannan na dawo gida da shi, ban d'aga idanun nayiwa Ya Hafiz magana ba.
Ban san ya aka yi na samu wata kwarin gwiwa ba, amma ina bu
atar hujjar da xan rabu da Ya Hafiz, shi yasa na dawo na gaji da barazanar Abba akan Mama da Yadiko, haka ya cigaba da iskanci kuma har lokacin Ya Sani an wuce da shi gidan gyaran hali, haka na cigaba da zama tsawon kwanaki.
Ranar da Ubangiji ya kawo min karshen duk wata damuwa, shine ranar Talata na tashi na daura abin karyawa, nawa iya ni cikina ni daya na daura, bayan na gama na zauna ina hutawa, sai ga Karimah.
"Ke ina ruwan zafin da zamu karya?" Banza na bawa Ajiyarta ta fita a fusace lokacin na hada nawa na fito na wanke cokalin sai ga Ya Hafiz, yana zuwa ya ce min.
"Ba dake ake magana ba yar dangi?" Ganin naki kula shi, har na shiga daki ya biyo ni ganin yadda na ha
a nawa na nufi wurin kofin yana
auka bai wata wata ba ya watsa min tafasasshen ruwan zafi a gadon bayana, ji nayi kamar dukka jikina ya matsa min, ga rigar jikina irin robar nan ne mai daukar zafi, yaga rigar nayi na watsa garin cire Braz dina na kwaso har da fatar bayana, zama nayi ina haki domin yau kan Allah ya kawo sanadin kenan, a hankali na d'ago kai na kalle shi, yadda nake kallonshi ya razana karshe fita yayi daga daga dakin, na dauki wayata na kira Ya Umar na ce mishi.
"Don Allah ko zaka zo muje asibiti?" "Baki da lafiya ne?
Gani nan don Allah ki jira gani nan!" Ai tun kafin ya iso Ya Hafiz ya gudu, yana shigowa yayi ta kwala min kira, a hankali na fito koda na iso gabanshi zubewa nayi a sume, haka yasa saka shi shiga tashin hankali, yadda na kifa tare da faduwa akan hannuna, shi yayi sanadin gocewar kashin hannuna, yadda fatar bayana ta bare jajjur ya bashi tsoro, haka ya riko ni, muka nufi asibiti.
Kiran Aunty Hindatu yayi ya gaya mata, itama tazo, kafin kace kwabo Aunty Raliya da take Jos ta iso, babu wanda ya sake ya gayawa su Mama da Yadiko.
Kawai anyi shiru an barsu.
Aunty Hindatu ta kanta ta koma zango ta dauko ku
ina tare da kayana ta kwaso min.
Haka kwantar dani tsawon kwanaki ashirin ana wanke ciwon kafin aka sallame ni don ya kame.
"Yanzu ina zaki?" "Jama'are na gaya musu shirina." Dama Ya ado yasan kome don haka ya ce na jira shi Aunty Munah da take River sai gata, don ta ce ba zata sake barin kallo ya wuce ta ba, Ya Abba daga Maiduguri ya dirko, kwana
aya muka kara gaba sai Jama'are.
A gidan Goggo Alti muka fara sauka aka muka huta aka yi girki aka yi sallah sannan aka ci na nuna mata bayana da abinda ya faru ba kara da gaya mata gaskiya na gaji dari bisa dari ya goya min baya.
Na nufi gidan Kakanmu.
Da taimakon Yayuna muka isa gidan, na gaya mishi ya kira Yayansa da Hafiz domin nazo a raba auren ne har da Matarsa.
Kiri-kiri tsohon nan ya shiga fada wai an zuga ni.
"Ba a zuga ni ba, a yzun na samu amsar tambayoyina, kai ne sanadin Hajja bakin cikinka ya kashe Hajja yanzu na fahimci yadda aka samu gawar Hajja, tabbas kai ka kashe Hajja sannan itama Dadah kayi sanadin daina ganinta karshe ta mutu bata gani.
Imma ka kira Yaranka, ko kuma na kashe kaina kuma wallahi Yan uwana da hukuma ba zasu barka ba, mutuncin da kake da shi a fada sai ya zube, kimar da ka jima kana karewa zaka rasa.
Zuwa gobe ka tara mu anan ko kuma jibi yan sanda su taraka a office
insu.
Kuma zan saka sunanka a cikin wa
anda suka kashe ni ba kai ba hatta Abba ba xan kyale shi ba." Daga haka na fito, ajiyar zuciya nake, amma definitely zuciyata ba zata iya daukar wannan kasadar ba, tsohon da nake ji yafi karfin na fada a fatar baki.
A daren Abba sai da ya kira Yayuna babu wnada ya dauki wayar, kai abin fa dole yasa aka hadu kamar yadda na fada din.
A yau da nake tsaye a gaban Baban Jama'are, rike da jakata na zauna a gaban Baban Jama'are da kuma Malam Babba, tura kudin nayi a hankali.
"Ya Hafiz ya biya sadakina a shekaru goma sha daya Naira dubu hamsin, yau na dawo mishi da dubu dari biyu,kawai abu daya nake bukata SAKI NA!"
Mikewa yayi yana fa
in.
"Hauka kike?
Waye zai aure ki da wannan yanayin naki?
Baki ga kina kama da dodo ba ne?
Kambu ina ruwan kwatarkwashi, na ji xan sake ki shi waye ya gaya miki akwai wanda zai aure ki...." Tass aka wanke shi da mari, Yaya Adam kallonshi yayi cikin huci ya ce mishi.
" Ni barista Adam Usman Umar Jama'are na tsaya mata, yau na kara yarda da cewa kai mugu ne hafiz laifi ne don ta nemi saki?
Ashe dama wannan shine asalinka?"
Baban Jamaarae ya ce mishi.
"Na gode Adamu, na gode da ka wanke min raina, yau ba gobe ba ka sake ta ina alkaliya Hindatu?" Mikewa tayi ta dawo gaban jama'a, ta ce.
"Baban Jama'are ni ba alkaliya ba ce, amma xan iya kiran alkalin ya shiga lamarin!"
"Idan kuka kashe Auren Lubabatu ku sani sai dai ku nima mata wani Uban ba ni ba." Inji Babanmu.
Da wani murmushi yake kallona, yana da wanda ya tsaya mishi.
Murmushi nayi ina kallon kwayar idanunsa.
"Idan ka kore ta, ina da inda zan ajiyeta.
Hindatu ki kira mana alkali mu yi maganar da shi."
"A'a su koma su sassanta kansu, idan abu ya ci tura sai mu kai gaba inji Baba Malam."
"Wallahi wa Rabbul Ka'aba, ba zan sassanta da shi ba.
Idan aka ce dole na koma gidansa zan koma amma ku sani zan mutu kuma zamu ha
u a gaban Ubangiji shine alkalin alkalai, ba zaku gane yadda nake mutuwa ba ne?
Ba zaku gane yadda nake cutuwa ba ne?" Cire Hijab dina nayi na nuna musu hannuna da yake makale a wuyata.
Na kuma kalli Aunty Inna na ce mata.
"Zuge min zif din rigana!" Tana zugewa, na juya musu baya ruwan zafin da ya watsa min na shayi ne na ce musu.
"Kace na tafi Baba zan tafi idan ka ce na mutu zan mutu, wannan shine abinda dan sonka ya min!" Kunya ce ta kama Ya Hafiz ya fara kame-kame yana fa
in.
"Ba fa da gayya na mata ba, wallahi kawai na je zubar da."
"Habibi kame-kame me kake kai fa kace ka gaji da ita gara ka sake ta, ina dalili mace ba haihuwa ba ka zauna da ita sai ciyar ta da ita kake yi, idan ka dawo da ita kuwa mutuwa zata yi da zama da kai domin an gama zugata.
Mace sai kace rumfa.
Kai ma dai da son rai kake, kasan ko ka ci gaba da zama da ita ba haihuwa zata yi ba tunda kai ne ka lalata mata mahaifa, gara ka sake ta kara gaba domin nima na sakata na wala" tana fadar haka ta juya ta bar parlourn, burinta ya cika ta fada fara ya sake ni yadda zata ji dad'inta ita
aya da Yaranta.
"Alhamdulillahi Ubangiji ya bata miji na gari, zaka sake ko sai na maka Allah ya isa!" Inji Baban Jama'are mahaifinsa.