Sashe 61
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana daukar haka ne a matsayin soyayyar da take yiwa Mahaifiyarshi shine duk kome ya dawo kanshi.
Tabe baki yayi yana jin kamar ya tattara ya bar kasar, amma yadda yaji tana kuka dazun sai yaji kome ya fita kanshi.
"Ok ki ce mata na fasa!" Ajiyar zuciya Herlim ta sauke ta wuce dakin mahaifiyarsu ta sameta tana shafa hoton mahaifiyar Turaki da sauran kannensa da suka rasu, zama a gefenta Herlim tayi ya ce mata.
"Mama yace ya fasa tafiya!" "Zai tafi na ji haka a jikina zai tafi lokacin tafiyarshi ce tayi idan ba haka ba wata rana zai tafi ban sani ba!" "Amma dai shi yace ya fasa tafiya." "Shekarun baya da ya tafi kin sani ne?
A yanzu ma da yace ya fasa zai tafi adalcin da zan mishi kenan ya tafi suma dangin mahaifinsa suna bu
atarshi.
Idan nace yayi ta zama da ni yaushe zai tafi?
Idan nace ya zauna nayi mishi adalci ne?
Hmmm baki san wani abu ba, a ranshi yaji zai tafi gara na barshi ya tafi ba mamaki wata
addaran ce ya kira shi, amma bana jin zan iya samun nutsuwa idan baya nan, amma haka zan sakawa raina hakuri da dangana, shi namiji ne yana bukatar rayuwa." Yadda take magana a sanyayye zai tabbatar maka da ita kanta tana son yaki da kanta ne, turawa suna da mugun son Yara, don har sun fi Larabawa kaunar Yara, ita har yau ganin shi take kamar dan karamin Yaron nan, ganin dan karamin yaro tana tuna lokacin da ya rasa Mahaifiyarshi, yadda ya zauna silent na tsawon kwanaki uku baya ko magana da kowa, lokacin da yaji labarin tunda baya kasar a lokacin, ta gird
slmama shirunsa, take kuma girmama duk lokacin da zai yi magana to a wurinsa mai muhimmanci ne.
Domin a lokacin da ya ji labarin mutuwar fushi yayi yaki zuwa ga babansa, duk da Baban yana zuwa amma shi ya yanke kafarshi da kasar, koda ya rasu lokacin ya gama karatunsa na farko, cewa yayi ai dama yasan main target
insu kenan, domin da suka kashe Mamarshi sun san ba zasu samu kome ba, tun tun daga lokacin Granny ta rike a ranta kashe mata ya da suruki aka yi kuma idan har lissafinta daidai ne Turaki shine next target
insu, Granny babu church din da bata je ba domin rokon abin bautarta ya amintar da soul din jikanta ya nisanta shi da duk wata masifa da fitina, sai gashi ya kara dawowa da wutar son da ya rasa, anan yan mata yadda suke mutuwar sonshi amma shi sam basa gabanshi, shekarun baya ita wannan kwailar dai ita ce yake mata kallon apple of him eyes, baya jin zai kuma kaunar wata mace bayan ita, Granny ta sani idan tana son su yi dogon hira tana ce mishi Labubu shi kenan, zata iya catch attention dinsa da duk wani abu da take so tana kiran Labubu, akwai ranar da ta ce mishi me yasa yake son under age, ai karya hakki ne da cutarwa, ya ce mata.
"Granny me yasa Yaranku suke bin maza duk wanda yace yana sonsu zasu bashi kansu, me yasa?" Sai ta yi shiru.
"Da zinar wuri gara auren wuri!
Gara a mata auren da wannan shekarun ta kara samun tarbiyyar Mijinta s
ama da ta samu tarbiyyar mazan waje."
"Kai dai akan Labubu baka ji baka gani!" Murmushi yayi ya ce mata.
"Luna ita din wata yanki ce ta rayuwata amma wani ya tafi da ita!"
...........
Wash
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: 41
.............
Washi gari.
Kusan rayuwar Turaki a gida yake yinta, domin tunda ya bar aiki da babban Cibiyar nukiliya ta Germany, ya koma zaman gida ba wai bai da abin yi ba ne, asalima abinda ya tara na wancan aikin bai yin kome da ita, amma yana da wata shago da yake sayar da coffee tun kafin ya dawo rasha da zama, domin a love story din Iyayensa a coffee shop suka hadu haka yasa ya tashi da son bude shagon, idan har zaka ganshi a shagon to kuwa abu me muhimmanci yake kawo shi shagon, sannan shagon yana dauke da baki bakaken fata, wanda ya dauke su aiki, shagon coffee din yana rage mishi abubuwa dayawa, musamman idan ya tuna da yadda ya rasa abinda yake so kawai saboda yanayinsa, a gefen shagon akwai gym da ake yi duk na shi ne.
A halin yanzu yana da shaguna manya sosai a cikin Moscow, sai dai idan ka kalle shi zaka iya hango murmushi a kan fuskarsa amma a cikin ransa ba murmushi ba ne, kawai yanayinsa ne haka, duk da kasancewa shi haf Nigeria, yana da wata dabi'a duk inda dan Nigeria yake ya kuma samu wata matsala kafin ka ga wani a wurin turaki ya riga kowa zuwa wurin, ya dibi dalibai maza da mata both Muslim da Christian, domin kuwa abinda ya yarda da shi duk wanda ya zo nan daga gidansu yake ba daga ko ina ba, ya yarda Duk wani dan Nigeria danginsa ne.
Sai dai wani lokaci da aka yi wani case na damfara da fashi wani Imyamuri a lokacin ya cire inyamurai a cikin mutanen da yake tallafa wa domin gayen yaso cilla shi cikin matsala, amma bincike irin na kasar suka samu bai da alaka da Yaron.
Rayuwarshi babu girman kai, sai dai akwai abinda yayi imani da shi, tsoron mutum duk yadda yake da mutane yana tsoron sharrinsu, sannan idan ka ganshi da matasa tow labarin cigaba ne.
A yanzu haka a mutanen da ya diba a nan rasha yan Nigeria ne da zasu yi aiki da shi kuma ya gaya musu gaskiya da albashin da zai basu, dayawa sun yarda domin ita kanta kasar babu wani ma'aikatan gwamnati da basu kuka da ita, gara su yi aiki da kamfaninsa.
Rayuwarshi a matsayinsa na wanda ya taso cikin maraici ya saka abubuwa a ransa, ya kuma hakura da abubuwa dayawa don idan ya ce kudi ne ko karfi zai nuna soyayyar da yake kulafuci ba zai samu ba.
Shi yasa ya yarda da abinda zuciyarshi take gaya mishi duk abinda ya nima Allah yana bashi sai dai ita da ya nima tace bata bu
atarshi me ya kawo ta kamfanin KUMO PROPERTIES NIGERIA AGENCY?
Wannan shine tambayar da suke ta birkita mishi lissafi tun da ya ga sunanta kuma ya kasa yin wani abin arziki, idan kana son mutum kome na rayuwarshi sakawa kake a duniyarka, me yasa ya kasa daina sonta?
Me yasa ya kasa ganin laifinta?
Saboda ta fito fili ta gaya masa abinda yake ranta da abinda ya ta yanke a ranta.
Gaskiyarta da kwarin gwiwarta a lokacin ya hango, ba zai ce ko ta tab'a kallonshi a tsanake amma kuma yaji a ransa tunda ta iya siffanta shi da almajirai ta kalle shi koda kuwa sau daya ne, a hankali ya bude idanunsa da suka yi wani luhu-luhu, ya kafa akan agogon parlourn, karfe uku saura na dare tashi yayi ya nufi dakinsa, koda ya shiga sallah Nafilla yayi sannan ya zauna ya cigaba da addu'a yayi addu'ar idan har Alkhairi ne ya kawo ta kamfanin Allah ya tabbatar idan kuma wani abu ne ya kawo ta Allah ya sa ta bar kamfanin da kafarta ba tare da wani abu ya cutar da ita ba, har kusan asuba, sai da yayi Sallah asuba sannan ya kwanta.
Barci ne me nauyi ya dauke shi, amma duk da haka cikin barcin mafarkinta ne wanda tun na wancan fuskar yarinta.
Yadda ya ganta ya sa shi farkawa dole ya shiga ban daki yayi wanka, ya kuma fito ya ha
a coffee da kanshi, yau kan ma an tashi da niki-nikin sanyi domin ta ko ina
ara ne ke sauka.
Bai da yawan cin abinci kasancewar nasu na turawa amma a Nigeria yana son abincin Daddah.
Dakin ya shiga ya ji gunjin wayarshi tana niman taimako a dauke ta, jan kujeran da yake aiki yayi ya zauna har wayar ta yanke a karo na biyu, yana kallonta ta kara yankewa a karo na uku ne ya
auka.
"Hmm!" "Amma kana Ina nayi ta kira baka dauka ba?" Kurban tea din yayi ya ce mishi.
"Ina kallon wayar!" Shiru Uncle Auta yayi kafin ya danna mishi Ash'aria, murmushi yayi kafin ya ce mishi.
"Me kake yi da cv din har yau baka turo an ga wadanda suka yi qualified ba?"
Shiru yayi kamar bai da ta cewa har Uncle Auta ya kara fusata.
"Dan iska mai zubin yan daudu ina magana kana min yanga." "Da kaina zan musu interviews!" "Da gaske?
Zaka zo kenan?" "Ina tunanin haka." "Baffa ya sani ne?" Shiru yayi yana kallon coffee din ya ce mishi.
"No zasu ta jirana, i don't like su ta jirana." Murmushi Uncle Auta yayi yana fa
in.
"Akwai abinda zai dawo da kai ne?" Shiru yayi yana zoben azurfan hannunsa ya sake wata karamar murmushi ya ce mishi.
"Uncle akwai abinda kake gudun na gani ne idan na zo?" "Kai tafi can uban me zan boye maka!" Anan ya shiga bashi labarin yadda suka yi fa Granny, sannan ya sake murmushi yana kallon dakin yana son dakin, ya ajiye dakin nan a matsayin dakin da zai fara honeymoon idan har Allah ya bashi damar yin aure.
Can ya ce .
"Uncle Auta, a mutanen da ka diba aiki har da, manta kawai." Shiru Uncle Auta yayi kafin ya ce mishi.
" Kana nufin akwai wani abu ne?" Daha kasar zuciyarshi ya furta wata kalma da ya kusan saka shi jin kunya.
"Uncle idan na dawo na hadu da ita fa?" Sai kuma ya ce .
" Ba haka nake nufi ba!" " Har yanzu baka hakura da Lubabatu ne?
Anya ba aljana ba ce kuwa ka hadu da ita?" Tsaki yayi ya share zancen ya ce mishi." Batun ghost worker's?" "Ba shi nake magana na Turaki magana nake akan har yanzu!" Kashe wayar yayi, sake kiranshi Uncle Auta yayi yaki
auka, y kira yafi sau goma amma bai dauka ba, bayan wani lokaci Datti ya kira dauka yayi ya saka a kunnensa.