Sashe 10
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Na gode sosai!" Juyawa yayi ya tafi ni kuma na koma daki nayi wanka na kwanta, buga kofar parlourn da aka yi yasa na fito, na bu
e..
"wani irin abu kazan-kaza ne?
Uban waye zai bamu abinci muguwa azaluma ke wacce irin dabba ce.
Amma kin iya sakawa wancan dan iskar Yaron ke jaka wawuya wacce iyayenta suke niman kai da ita." Ni dai tunda ya fara fada na koma jikin bango na makale ban kara sakewa ba.
Har ya gama ya bar parlourn, kitchen din na wuce na hada abin karyawan baki
aya na kai musu.
Anan Hajiya ma ta rufe ni da zagi cin mutumci da gorin rashin haihuwa, sai na ji ba zan iya kuka a gabansu ba na fito na dawo dakina, ina zama wayata tana kara wacce take saman center table, dauka nayi fada Baban Bauchi ya rufe ni da shi, har da cewa wallahi na sake na kashe Aurena sai dai na nimo wani uban ba shi ba, yana kashe wayar Mama ta kira ni itama ta min tas har da barazanar zata tsine min,tana gamawa.
Ya Umar ya kira ni yana tambayata mai ya faru?
Murmushi nayi na ce mishi ba kome.
Duk yadda yaso yaji me ta faru nace ba kome wallahi.
Haka wunin ranar ban saka kome a bakina ba, washi gari Hajiya suka bar Bauchi amma ta ce zata dawo kwanan don tafiyar ya zame mata dole ne kuma domin danta tayi shi.
Sannan tafiyar kusan nice na tura musu kudin mota domin tana zaune ranar Ya Umar ya tura min dubu hamsin ya ce na rike a hannuna, don haka ta cewa danta a kan idanuna.
"Yayanta ya bata kudi ban san ko nawa ba ne." "Shine bakar munafuka bata gaya min ba." Fisgar wayar yayi yana fa
in.
" Mai mugun hali!
" Ya fada bayan ya tura dubu arba'in ya bar min dubu goma shima a take ya turawa Matarshi biyar ya bar min biyar, ya je ya cire musu kudin ya basu dubu sha biyar ya rike ashirin da biyar.
Ni dai bance kome ba domin tsoron kada ya kara rufe ni da duka yasa har suka bar gidan ban kara tari ba.
Bayan tafiyarsu da ta tabbatar zasu dawo very soon, haka na cigaba da zama a gidan Ya Hafiz ya min, Matarshi da Yaransa su min.
Haka ya sa baki
aya na shiga wani irin tashin hankali, idan Yaran suna min ihu wallahi sai naji kamar a cikin kwakwalwar kaina suke ihu hatta jikina wani irin rawa yake lokaci guda sai naji kamar zan mutu, gefe guda kullum sai Ya Hafiz ya bani maganin nan, wanda a cikin sati biyu na fara kaunar maganin domin idan ban sha ba, bana iya barci bana iya rintsawa har gari ya waye.
Haka ya kara min kadaici, kullum ina dakina, shima a cikin duhu babu haske.
Sannan bana iya magana idan na ji muryan Ya Hafiz sai na ji kamar wani abu ya cika min raina, haka yasa tsoronshi ya kara cika min rai da gangan jikina.
Satin Hajiya uku da tafiya sai gata, can gidan da ya saya a zango suka tafi aka ga gidan the next day, ina kwance a parlourn sai gashi ya shigo.
"Malama gobe zamu tashi ban ce ki min gayyar mutane ba!" Ina son na tambaye shi kamar ya gobe zamu tashi?
Amma ina d'aga kaina ya bani wani irin tsoro, da sauri na sunkuyar da kaina.
Abu daya na iya fada.
"Allah ya kai mu!" Daga nan ban kara magana ba, tsoron shi da gudun abinda zai yi yasa nayi shiru.
Tunda ya gargade ni da kada na gayawa kowa zamu tashi ban sake nayi ko tari ba, amma a cikin raina bana jin dadi haka na shiga hada shirgina ina tattarawa, da taimakon Kabiru muka hada kome na gidan, ya mika min wani leda ya ce min, ki ajiye wata rana idan kika samu lokaci ki karanta addu'ar da yake ciki ko ki saka a miki rubutunsa ki sha akwai amsoshinki a cikinsu, zan yi kewar Uwar dakina!"
Nima godiya nayi ta mishi na rubuta mishi number na, don ba shii da waya, haka washi gari na shiga makota na sallame su, sai a lokacin suke gaya min ai su tun sati uku da ya wuce suka san zamu tashi, suka mana fatan alkhairi, na musu godiya sannan muka bar unguwar bayan an kwashe min kayana muka bar unguwar da na dauki tsohon shekaru tara ban yi fada da kowa ba yau Yaya ya d'aga ni daga cikin mutanen kirki ban san inda ya kai ni ba, can zango ya kai mu kusa da titin jirgin kasa, anan ya saya yi gidan.
Sai dai ko rabin bangarena bai kai ba, dakuna uku ne, amma kuma suna da girma haka na zuba kome nawa a cikin dakin har ma ya kasa domin idan xan yi sallah sai ka rufe kofar kusan ni daya nayi aikin mai da kome na, sai kitchen da yake waje sai na fito tare da ban daki da yake waje, a da can dakinmu yana da nisa da juna amma a yanzu daga dakinsa sai nawa.
Haka a ranar dai a dakina Hajiya ta kwana akan gadona da danta ni na kwana a dogon kujera.
Washi gari na tashi na fara aikin abin karyawa, ga wani sanyi da yake ratsa ni haka na gama ina atishawa.
Bayan na gama na kai musu kowa dakinsa, sannan na kawowa Hajiya nata, na koma waje na karya sannan na hada ruwan wanka na shiga nayi, ina fitowa naji kamar zazza
i zai rufe ni, haka na saka kaya na fito dakin Ya Hafiz, na ce mishi.
"Don Allah ka bani magani bani da lafiya ne!" D'ago kai yayi yana kallon yadda nake takure wuri guda.
Bai ce kome ba, ya ce min.
"Tow!" Ya tashi ya dauko min har da wanda ya ke bani na sha, ya ce min.
"Ina son na fara ruin nawa business din Ina son kudi amma narasa inda xan samu ko zaki bani aron kudi ne?" Shiru nayi ina kallonshi kafin na ce mishi..
"Ai!" "Tashi idan kin yi nazarin abinda zaki bani nan kwana uku ina jiranki!" Haka na fito ina mai barin dakinsa na koma dakina na kwanta, kwanciya nayi haka na fara barci sama sama, na ji an zuba min duka a bayana, bude idanu nayi ina kallon Hajiya ce.
" Kin tashi ko yaya anya ba shaye-shaye kika fara ba?
Waye zai daura mana abincin rana yau har da tuwon dare zaki mana!
" Dakyar na mike kaina yana bala'in ciwo, na nufi waje na daura abincin rana, wurin karfe daya na gama nayi sallah na kwanta don ko abincin ban kalla ba, barci yayi gaba da ni wurin karfe hudu na ji an watsa min ruwan sanyi a firgice na tashi Hajiya ce ta saka Yusrah ta watsa min.
" Yawwa takwara gara haka, Uban waye zai mana abincin dare!
Mau farar kafa kawai tunda Hafiz ya aure ki, tsiya yake binsa.
" Haka nayi sallah la'asar sannan na wuce na daura tuwon semovita miyar busashen kubewa, abin da na fara fahimta kayan firjina sun fara narkewa gidan ba wuta, ina cikin wannan nazarin ya Hafiz yanzu da mai aikin wuta, ashe an saka abin invert dinmu bai jona ba ne, haka aka jona mana muka samu wuta, da nazo cin abinci mika min yakin daddawa Hajiya tayi tana fa
in..
"Gashi nan ki na ci da abinci, domin ke na daka na kawo miki .
" Amsa nayi nayi ta mata godiya yaushe na samu gatan da har Hajiya zata min kyauta, ai ko zan mutu ba zata ba ni abinta ba sai ma ta amshi nawa, haka na cigaba da abinda nake, kafin na zubo abinci na fara ci ta ce min.
" Idan ba zaki ci ba, bani abina.
" A hankali na ce mata." Zanci kai!
" Na bude ledar na fara cin yajin ina barbadawa a cikin abinci.
" Dama sai da na kashe kudi kusan dubu biyar a hada yajin nan, yanzu gashi xan koma bani da sisi dan uwanki kuwa na mishi magana ya ce bai da shi....
*08130269641*
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: *ALA
AR ZUCI*
Ramlat Abdulrahman Manga
Mai_Dambu
SHIDA
Haka kawai Hajiya ba zata min abu don kanta ba sai dai idan tana da bu
atar wani abu daga gare ni, shiru nayi domin yanzu bani da kosisi iya dubu biyu ne a cikin account dina, idan na fada ba yarda zata yi ba.
Don haka nayi shiru haka na kyaleta tana ta rabtabo bayaninta ganin bance mata kome ba, sai ta fara masifa ni dai har ta gama bance mata uffan ba, domin nasan kara mata haushi zan yi, haka ta bar dakina zuwa dakin Karimah wacce suke can da Ya Hafiz, suna cin gas meat, shigar Hajiya dakin ta ga sun baje suna ta fama wadaka da abin arziki ga Country Yorghurt a gefensu, zama tayi tana hadiye yawu.
"Yanzu Hafiz haka zamu yi da kai, ka zauna kana cin abin arziki ban da ni.
" Hade rai yayi yana fa
in.
" Hajiya matsalata dake baki da hakuri so nake na gama na kira ki!
" Shiru tayi tana kallonshi sannan ya tura mata wani karamin kulli gabanta.
Haka ta bude tana tab'e baki alamar ta rena ba haka ta so ba, ta cinye amma maganar gaskiya bai ishe ta ba, amma ba yadda ta iya ta nad'e kwadayinta tayi musu sai da safe.
Ina kwance a dogon kujera ta shigo ta kwanta a gadon, bamu jima da fara barci ba invert dinmu ya dauke gashi ba maganin sauro, abin ba dad'i haka muka kwana a kuntacce, domin ban saba da irin wannan rayuwar ba, tun tasowata.
Haka muka kwana a can dakinsu Ya Hafiz basu yi irin kwanan da muka yi ba, abin sai ya hadu min goma da ashirin, domin dakin wani irin zafi kamar gidan burodi ya
auka, zarewa ne ban yi ba amma har kusan lokacin da nake tashi sallah dare ban iya rintsawa ba, gashi Ya Hafiz bai bani maganin da yake bani ba, abin sai ya min yawa.