Sashe 43
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ka raba su ko ta halin k'ak'a, amma bari na gaya maka daga ita har danginta babu kofar da wani aljani ko sihiri yayi aiki akansu, gara Ubansu zaka iya juya shi don yana tare da kai amma Yarinyar da kafin ta bar Bauchi ne zamu iya mata wani aikin amma yanzu da take can wata duniya ko anyi ba zai same ta ba domin ba
aramin kasada ba ce kowa yana tsaye a kanta har matar ubanta, kai babu yan ubanci ko kishi da zai wargaza iyayen balle Ya'yan.
"Hajiya Asiya ta ce mishi.
" Malam babu wani hanya da zamu zaunar da ita har abada?
"
Sake zane yayi ya jinjina kai ya kara ya jinjina kai, yana karawa ya buga kasa ya ce musu.
" Kai ina rayuwarta da
addaranta yana can sai dai ya san yadda zai yi ya koma can amma akwai duhun da kai ka kirkiro da kanka kuma zai hadiye ka da shi Ubanta, abu daya xan baka shine ka kusanci inda take duk lokacin da kuka hadu ta yi amfani da wannan turaren, ta haka zaka kara rabata da nutsuwarta.
Amma kada ka sake wani ya shiga tsakaninku..........
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: 26
"Ga wannan zoben ka saka a hannunka, akwai lokacin da zakai ka gare ta.
A ranar ka hadu da ita kada ka sake wani ya shiga cikin lamarin ka daidaici lokaci domin sa'arka zata fara idan har bukatar ya biya zoben zata haske idan kuma ka bari tayi baki bukatar ta lalace.
Idan kuka hadu ba zata tab'a bijire maka ba, duk abinda kake so da ita zata maka, koda kuwa cewa kayi ya kashe kanta ko wani nata ne kuwa.
" Jinjina kai yayi yana kallon Malam irin kallon rashin yarda nan, Malamin ya janyo wata kwanon sha ya ce mishi.
" Nasan baka yarda ba.
Amma bude wannan abin zaka yarda da ni, ba yau nake maka aiki ba hatta rashin fadar da ta kasa yi mune muke danne bakinta, mun yi haka ne don ka dangwali arziki son ranka.
" Hannunsa yana rawa ya bude kwanon, sai ga Lulu zaune akan abin sallah.
Ya cigaba da cewa.
"Ka rufe!" Ba musu ya rufe, ya kuma ce mishi.
"Bude!" Mama ce take zuba abinci a takeaway ana fita da shi sadaka.
"Kai din banza kasan har rago aka yanka domin kawai ka nisanci yarta, ita fa a tsaye take ko ta mutu ko tayi rai ita Yarta kawai take son tayi farin ciki." "Malam yanzu me ake so?" Kallonshi Malamin yayi yana shafa gemunsa cikin son abin duniya ya ce mishi.
"Mahaifyarka ta san abinda take biya, ni bana yanke kudi amma ana bani kudi me nauyi ne, sannan babban abinda yake lalata min aikina wasi-wasi."
Jin haka yasa Hafiz nutsuwa domin yana jin haka a ransa, haka suka bada kusan dubu hamsin, sannan suka fito daga gidan Hajiya Asiyah tana gaya mishi yadda zai yi, haka dai suka bar unguwar suka wuce gida, bai kwana ba ya dawo Bauchi, bai shigo ba sai karfe tara na dare, kin isa gidansa yayi ya wuce bayan gari a can ya kwana yana sheke ayarsa, washi gari ya isa gida yana muzurai, sai dai ganin wani bako a gidan ya bashi mamaki, sai yayi kamar bai damu ba, bayan ya huta bakon ya tafi sai ga Karimah, ta tsaya mishi a tsaye.
"Waye wancan mutumin?" "Ai dan uwana ne?" "Kamar ya dan uwanki ne?" Ganin zai bata mata lokaci ta juya ta bar dakin, shi kuwa zuciya ta kwashe shi ya bita dakin ya ga gadon a wargaje.
Yaransa ma gasu nan suna ta barci har lokacin basu farka ba, ga bra dinta da pant dinta a kasa, ba kawai sai Malam Hafiz ya rufe ta da mugun duka ba, kamar dai kashe ta.
Dakyar ta kwace ta fita kamar mahaukaciya haka ta bar gidan, ya kama Yaran ya musu wanka.
Ya kira Hajiya ya gaya mata, ta ce maza ya sake ta.
Ya shirya ya tafi gembu ya aure yar dan uwanta, ya ce mata tayi hakuri zai kira Baban ya gaya mishi yadda suka yi, ai kuwa haka aka yi ya kira shi ya gaya masa, karya da gaskiya Baban Bauchi ya tausaya masa tare da cewa yayi hakuri kada ya sake ta,ya zo maza.
Haka ya tattara yaran ya wuce dutsen tanshi, ya samu Yadiko da mai aikinsu suna ta aiki, yadda ya shigo gidan hankali a tashe ga yaran a hargitse, yadda ya zauna gaban Baban Bauchi yana rusa kuka yaran na taya tashi, duk sai Baban Bauchi yaji wani abu na damunshi don haka ya ce mishi.
"Ka nimo auren ko yar waye, in sha Allah zan tsaya maka ita kuma babu amfanin zama da mace irinta, abin tausayi Allah ya jarabce ka da rashin mata na gari." Haka yayi ta rarrashinsa tare da cewa ya bar Yaran a gidan Yadiko ta kula da su, ai daga waje ta ce mishi.
"Gara tun wuri ku nima musu wurin zama amma ni ba zan yi renon yarana da jikokina na kara da na shi, dama ace Yaran Lubnah ce zan karba." Kiri-kiri ta ce ba zata amsa ba.
Haka ya batawa Abba rai ya kira Munah don ya lura sun fi jin maganar Yaransu akan maganarshi.
Haka yasa shi gayawa Munah, kiri-kiri ta gaya mishi ai suna tare da uwarsu abin sai ya fusata Abba.
Dakyar Yadiko ta rike Yaran zuwa washi gari ya wuce da su Jamaare, daga can ya wuce Gembu.
Kwanaki biyar yayi ya dawo, sannan ya gayawa Abba, aka saka karshen wata za a tafi gembu a nima masa auren.
Lubnah
Duk ranar Lahadi ina da dabi'ar wanki da guga, duk da cewa kuwa ana mana wankin ne.
Haka na hada kayana na goge su gugar ma kaiwa ake.
Monday ya kama Yau da wuri na fita domin muna da test, ina shiga makarantar.
Ban san waye shi ba ni dai naga yana ta bina a mota har na shiga department dinmu, wurin karfe daya muka fito.
Masallaci muka wuce nayi alwala na gabatar da sallah, sannan na tafi cafeteria, na sayi ruwa na wuce hanyar Library.
"Excuse me?" Aka fada ta gefena, juyawa nayi na kalle shi, gabana yana faduwa.
"Sannu ko!" Ya kara ce min.
Ni dai ban amsa mishi ba, da za a lura da ni ba karamin rawa jikina yake ba, kallona yayi a tsanake ganin yadda nake raba idanu yasa shi ce min.
"Sunana Rafiq" kafin ya cigaba da magana na ga wasu yan iskan abokai masu kama da yan kwaya, da wani irin sauri na bar wurin na bar wurin suka ta min dariya.
Ya Ado ya zo daukana na nufi motarshi, sai ga gaye nan, ya tare ni ai kuwa Ya Ado ya fito yana ganinsa ya ce mishi.
Barista Yar uwarka ce." Kallonsa ya Ado yayi da kyau.
Ya ce min." Shiga mota ina zuwa!" Haka na wuce motar na zauna ya ce mishi.
"Ita ce autarmu, don't mess wrong person, kada ka kuma shiga rayuwarta, kasan har yanzu akwai sauran case dinmu, idan karatu ka zaba tow idan kuma zamu koma kotu ne mai sauki ne.
Domin na kare ta babu abinda ba zan aikata ba na gaya maka." Daga haka ya dawo motar muka bar makarantar.
" Tun yaushe ya fara damunki?" " Yau!" Na bashi amsar a sanyayye, " baya jin magana iyayensa na kokari amma yana janyo musu magana, ina fatan bai miki wani abu ba." " Ni tsoro ya bani;" na fada ina kallon gefen hanya.
Murmushi yayi ya ce min.
" Ba abinda zai miki, na gargade shi." " Allah yasa ya ji!" " Yana son gobensa zai matu
ar wahala bai kiyaye ba, yasan idan na kure mishi gudu sai ya rasa inda zai boya.
Da haka muka isa gidan, ya bawa Aunty Zakiyah labarin abinda ya faru tayi ta dariya tana fa
in.."idan ubansa ya ji sai ya kusan mutuwa yadda yazo akan case
in kudirat ai kasan basu ji da dad'i a hannunka ba, gaskiya SAN kana vocalno." Wuce ta yayi yana fa
in.
"Ke kuwa kina aman kankara!" Jin zasu sake layi na wuce sama da sauri Princess tana bani labarin Auntynsu me eyelashes, ko baka da niyyar dariya lamarin Auntynsu nan sai ka dara, yadda Princess take takaicin Eyelashes din nan.
****
KUMO FAMILY Mansion .
A harabar gidan da aka kawata shi da kayan bud'e baki, aka hadu duk da layya ta kusa amma a duk sati Alhaji ELYakub yana da dabi'ar azumi da mazan gidan, idan aka sha ruwa aka yi sallah za a zo kofar harabar Alhaji ELYakub a sha ruwa kafin lokacin isha yayi a kara zama tattauna akan abinda ya shafi family din na alkhairi da sharri, cigaba da koma baya.
Da sallama wani dogon matashi, hannunsa rike da wata yar yarinya kyakywa, ga gefe guda Matarshi tana dauke da wata baby, da sallama suka zauna domin aka haduwa maza da mata ne, cikin girmamawa ya ce.
"Alhaji Baffa Barka da shan ruwa ya ibada." "Alhamdulillahi Khamis ya aikin da can Kano?" "Lafiya lau."Ya fada yana shafa kai Alhaji ELYakub ya kalli matar da take dan takure tana gaida iyayensu, duk da itama kusan har cousin din Abbas ce, Baban Khamis din, amma rayuwar aurenta ba sauki.
" Annah!
" Juyawa tayi tana murmushi ta ce mishi.
" Baffa ya jikin girma?
" Murmushi yayi ya ce mata.
" Alhamdulillahi ya can Kanon da fatan babu matsala ko?
" " Eh ba matsalar kome!" " Masha Allah!
" Ya furta haka suka sha ruwa ana kiran sallah isha mazan suka tafi masallaci matan suka kafa dandalin hira, har mazan suka dawo aka cigaba da hiran.
Bayan hira yayi tsawo sai lokacin Uncle Auta da Ubaid suka iso da iyalansu.
Su kan basu cikin estate din don sun ce ba zasu zauna ba sai ranar da Turaki ya dawo ta ce zai zauna a estate din zasu dawo idan ya ki kuwa dama unguwarsu daya Lekki gidansu ma na kusa da juna.
Kuma irin hauka da hayaniyar da ake a KFM basu cikinsa basu sani ba sai sun zo ne a basu labari.