Sashe 15
Alaƙar Zuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk da an ce yau da gobe bai bar kome ba, Iyayena da dangi babu wanda ya hango mutuwar tsaye da nake yi saboda Ya Hafiz, Babu wanda ya yarda da cewa ina cutuwa, a'a kowa gani yake kamar ba cuta ba ce ni ce nake cutarsa saboda shi mutumin kirki ne, bayan shi ya shiga rigar mutanen kirki ne.
Yayi ado da kwalliya a cikinsa, sannan babu wanda zai kalle shi ya ce mutumin banza ne.
Amma bakin maciji ne sanye da tufafi yan adam, haka muka bar gidan, bayan an mana nasiha.
Ni dai nasan cewa zuciyata ta gama mutuwa bani da wata amfani.
A hankali gidan ya zame mini kamar hell fire, bani da kwanciyar hankali bani da sukuni, idan abin ya dame ni sai na rufe kaina a daki na ki fitowa, a hankali abubuwan suka ta tsanani domin kuwa na daina sayar da kome na daina yin kome, shi kanshi Ya Hafiz da ya fahimci bani da wani amfani sai ya cigaba da azabtar dani da abubuwan da zai saka na ji har na tsani zaman gidan, damuwa ya kara tsananta min domin ba wani abu ba ne su min gorin haihuwa.
Bayan wata biyu kusan watan Mauludi, Ya Ado ya dawo, ni ya fara kira a lokacin babbar wayar hannuna na sayar domin Ya Hafiz ya zo ya saka ni a gaba yana son kudi haka na hada da wayar da sarkata ta gwal na bashi, kunsan me a duk lokacin da zai same ni yana bukatar wani abu tow ba irin yaudarar da baya min, haka zai zo da soyayya ya cutar da zuciyata, har yau ina da yakinin zai shiryu ya daina abun da yake min don na fara tunanin kamar shiga tsakaninmu aka yi.
Cikin murmushi na ce mishi.
"Barka da dawowa yasu Aunty Zakiya?
Kun iso lafiya?" "Alhamdulillahi Auta nace ke zan fara kira ki san na dawo!" "Masha Allah sannu da hanya madalla!" Yadda muke wayar naki sake jiki da shi, ya sa shi kashe wayar da zai kira wani lokaci, tunda Ya Ado ya dawo Nigeria kullum zai kira ni, zamu gaisa daga nan zan yi shiru.
Haka zai ta ja na da hira, har ya gaji ya kyale ni.
A hankali abin sai ya zame min jiki, sannan ban kara yarda mun yi tashin hankali da wani abu cikin gidan ba, wani abu daya da na fahimta idan na kashe auren ma bani da wani amfani, haka yasa babu amfanin na gayawa kowa halin da nake ciki, sannan kwasar bakin ciki a wurin Ya Hafiz da danginsa kamar shafa ce ta alola.
Haka yan uwansa zasu zo musamman Aunty Nana, haka zata yi ta min kome da gadara da iko iko, idan nayi magana zata ce gidan dan uwanta ne.
Haka zan zuba musu idanu, kome zai wuce amma idan ban mutu ba zan sha kallo.
Idan ka kalle ni bani da matsala sam, amma deep in side ina cikin wani irin mugun yanayi ne.
Sai dai ba wanda ya san da haka sai wanda Allah ya jarabta da irin halin da nake ciki.
Yau Dan wake nayi shima dai nice nayi cefanen, musamman duk ranar da ya tashi rashin mutunci ni ce zan yi kome har na gidan, ya daina kawo abinci domin kuwa Karimah ta ce mishi ai idan aka kawo kayan abinci sayarwa nake sai dai idan ya tashi ya auno mudu idan ya gadama idan bai gadama ba zai ce na ranta mishi, yasan bani da kosisi.
Haka zan ta kame kame har na hada abincin aci.
Har lokacin Maman Na'ilah bata bani fuskar da zan tambaye ta kudin ba, abu daya take gaya min.
"Duk ranar da zaki yi aikin alkhairi wa rayuwarki in sha Allah zan baki kudinki amma idan har wa Mijinki ne wallahi kwandala ba zan baki ba, karshe ma zance sharri kika min!".
Murmushi nayi da yake tasan ba zan yi magana ba, shi yasa nima na barta.
"Ke Yusrah kawo min kular Babanki na saka mishi abincinsa tun dazu sai magana nake kin ki kula ni!" Cikin rashin kunya ta ce min.
" Eh din ba zan dauko ba ko dauko da kanki mana!
Tunda bake kika haife ni ba.
"
Haushi yasa na zo na dauka na kuwa zungure kanta, ai kuwa ta fasa ihu.
" Sai ki yi mara kunya kawai!
" Na je na dauka ina mai komawa kitchen na zuba musu abincin.
"Ina kika san zafin d'a ke kin san yadda wahalar daukar ciki da reno yake ne?
Ina zaki sani bayan an lalata mahaifa da alluran family planner, kawai don ta ce ba zata ba sai ki saka min ita a gaba da fada idan fitsari banza ce kaza tayi mana!" Ka sake nayi ina kallon Karima tana gaya min magana akan nayiwa Yusrah fada taki dauko min kular da xan sakawa Ubanta abinci.
Shigowa yayi yana fa
in.
"Ya dai kaza uwa Yaya mai ya faru Agwagwata uwar albarka?" "Waye ban da juyar matarka da ita bata san haifa ba sai dai kashi a masai." Kumshe bakinsa yayi yana dariya mai sauti.
"Yau kuma waye na samu da suna juya au lulu love ce!" Ya fada yana kallon yadda jikina yake rawa.
"Ita mana ita dai da bata san ciwon kanta ba, wacce dad'i miji ya kaita aka ta zuba mata alluran hana ciki!" Cikin isgilanci ya ce mata. ."tow waye zai yarda ni ne bana son haihuwa da ita?
Bayan nasan ba sonta nake ba kin san idan iyaye suka ga kana kula yarinya sai su dauka wani abu ne a tsakaninku, musamman idan Iyayen yarinyar suka gano cewa yarsu bata jin maganarsu sai naka!"
"Ya Hafiz da bakinka kake fadar haka?
Kada ka manta da mahaifina da naka Uwa daya Uba daya!" "And so what?
Dube ki kitse ya taru a jikinki ke kanki ba zaki iya gudun minti goma ba, dube ki don Allah har kunya nake na ce ke matata ce, domin dariya zaa ayi min, balle kuma." Dariya yayi ta min yana fadar cewa.."wallahi matse matsinki wari suke balle kuma can kasar idan kika kwanta kamar an zuba kashi a bola!" Sai naji jikina yayi sanyi duk abinda zai gaya min naji ciwo ya san ni.
"Ka sake ta mana Habibi wannan mai kama da dorinar ruwan tsoro take bani!" Dariya yayi sosai ya ce mata.
"Karimcy ba zan iya sake ta ba, kai ko da na sake ta waye zai aure ta?
Kada ki manta yadda take tafiya da kyar da kyar waye zai aure ta?
Abin dariya nama na jan kare."
A hankali na bar abin da nake na wuce daki, na zauna na fashe da wani irin kuka.
Ina jin kamar zuciyata zata buga wallahi naji zafi amma ya zanyi, ina son ya Hafiz sosai ba wani abu bane fadar da yayi, shigowa dakin yayi ina zaune ya ce min.
"Uban waye zai miki aikin da kika fara?
Kin ga Lubnah bana son iskanci da renin wayo, wallahi zan tattaka ki, zaki fita ko sai na zane ki, ga ki katuwa amma kanki babu
walwa!" Ba yau ya saba duka na ba, sannan ba yau ce zai daina ba.
Tsoron dukan da yake fadar zai yi yasa na mike ina fa
in.
"Kayi hakuri!" A duk lokacin da yazo ya fara wannan masifar ya tsani yayi magana nayi shiru, idan ban bashi hakuri ba marina zai ta yi.
Har sai na bashi hakuri....
*08130269641*
[12/4, 10:51
AM] Firdausi Salis: *ALA
AR ZUCI*
Ramlat Abdulrahman Manga
Mai_Dambu
TARA
Haka na fito na karasa aikin, ina kuka na gaji na gaji da abinda yake min, a hankali na gama na koma daki.
Yanayin ba dad'i, ko nace ni ce bana jin dad'insa.
Ana haka bikin yar gidan Aunty Hindatu da aka saka ana d'agawa ya taso saboda mijin ba a kasar yake ba, haka yasa aka saka bikin karshen wata June, tun daga kan kayan da zamu saka da kome Yayuna suka min, har lokacin Mama da Yadiko babu wanda yake shiga harkata tow ba ma damuwa suka yi da ni ba, idan bani na kira ba tow da babu wanda zai kira ni a cikinsu.
Bikin Maamah yar Aunty Hindatu da za ayi ya saka na dan samu yanci, domin Ya Ado ya kira Ya Hafiz ya gaya masa batun bikin da niman alfarman nazo ayi kome da ni, yadda yasan halin Ya Ado bai da sauki yasa bai yi musu ba, shima Ya Ado zai zo da Yaransa.
Yau da wuri Umar ya bar muda lawan kasancewar mashin suke sayarwa shi a bangarenshi amma yana aiki da ma'aikatan shige da ficen jahar Bauchi.
Yana kokarin hawa motar shi wani magidanci ya ce mishi.
"Malam Umar ko?" "Eh nine lafiya?" "Hmm dama ina son na tambaye ka ne?
Ya kuke da matar Alhaji Hafiz ne?" "Eh kanwata ce!" "Tow gaskiya ku sayi likkafanin da zaku lullubeta idan ta mutu, ni shawara da zan baka kenan idan kun so ku tsaya mata idan kun so ku barta ta cigaba da mutuwar tsaye!" Daga haka mutumin ya tsare abin hawa ya bar wurin.
Da wannan tunanin ya iso gida, ya sami Maman Aunty matarshi ya bata labari.
"Ba tuntuni ake gaya muku ba, sau nawa ina baki a gidan nan bayan mun gaisa zasu ce don Allah idan ina da yadda zan yi na kaiwa Lubnah
auki."
Haka suka ta tattaunawa da fadar ko da zasu wani abu su Mama ba zasu bari ba, shi yasa kowa yake shakkar shiga rigimar.
Haka suka yi ta tattaunawa a tsakanin al'amarin.
Haka bikin ya karaso aka fara hidimar biki babu ji babu gani, kullum xan je kuma Ya Sani shi yake kawo ni har gida, domin Ya Hafiz ya hana ni kwana.
Ranar daurin aure ina ta shirin fita da yake ita ranar ta gama wuninta, tunda asuba nake aikin gidana har na gama da wuri Ya Hafiz ya tambayi Karimah ta ce ba zata ba, haka yasa na gama shirina da wuri, wurin karfe tara na fito ba sai ga Karima ba.
" Zan je bikin fa!
" " Tow don Allah ki hanzarta!
" Na fada ina kallon agogon hannuna.